← Book details Kamarsu Ce Daya Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 37 OF 80

Sashe 37

Kamarsu Ce Daya Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

Ban so ma suka tafi ba cewar Salma Na'im yace ni kin barni ni kadai ba kina can.
Salma ta kulle musu kofar suka koma bedroom,Na'im ya karaso wajenta tare da jawota jikinsa Zip dinta ya zuge tare da da cire mata kayanta gaba daya,ta cire masa nasa itama tare da rungumeshi,Na'im ya shiga kissing dinta sosai,yana murzarta son Ransa ,itama Salma haka take masa sun fita daga hayyacinsu tare da fadawa saman bed,Suna jiyar da juna dadi,Na'im yasa Salma ta haukace bata ma San me takeyi ba,yazo da niyyar shigarta Ko ma shiga baiba daga gogo wajen Salma ta saka kuka tace wlh ba a yin haka,kuma Zafi taji,Na'im yace shi kam sai yayi,Salma ta dinga kuka,Sai yaji tausayinta yana lallashinta tare da cewa kince baki sani ba?cike da shagwaba tace ae,Yace to na bari sanda zaki sani Amma wlh indai kika sani ba mutunci,tana dariya tace ae naji yanzu bari kawai muyi irin na jiya,Haka kuwa sukayi,Suka huta,da rana ma aka kara yi,haka da yamma,sai dai Umma ta kira Salma kawai ta karbi abincinsu ta koma aikinsu kenan yinin Ranar ba Hutu sun gama lugwigwice juna,daga Sallah sai cin abinci sai wanka .

Dare ma basu huta ba haka suka kusan kwana,yanzu Salma har Sucking din boobs din ma bata hanawa,ko me yi suke rana daya sai da kowa yasan inda zai tabawa dan Uwansa yaji dadi.

Zainura suna fita suka ci karo da Sabo Saurayin Barira shima,yana dauke da farantin kwakwa a kansa yana kwakwaras a sai kwakwa, Zainura tace ga fa na karfen sarkin wanka,Sabo na Barira cewar Zainab,Sabo ya washe baki yace na baki Naira biyar,Zainura tace Allah ya kaimu ranar biki Sabo,Sabo ya sheke da dariya harda cewa da kuwa taci kwakwa ta koshi billahillazi Zainura baki da dama kema kin Samu goma,Jamila tace Allah ya baka Barira me kyau,Sabo yace hhhhh duk ni kadai nan take ya zaro Dari biyu yace naga duk ni kuka zabarwa kawarku gashi kuci kifi,suka karbe suna Sabon Barira..Sabon Barira,nan take ya zuba musu kwakwa a leda ya basu again,Sabo ya tafi yana zuba musu godiya,Zainura tace yau sai munci kifi ayasin,suna ta murna Rahmatu tace jaki Sabo gani yake da gaske muke yo me Barira zatayi dan wancan abu kamar kwado.
Barira tace ai dakikine Sabo yana fama da tallan kwakwa farin ciki Jan baya,ku kyale shege mu karya jarin cewar Zainura.

AsmaBaffa
[1/14, 5:14 PM] Sis Asma: 🏉KAMARSU CE DAYA🏉

101-105 106-110

Official

By
AsmaBaffa

SUBY,XAHRA EABRAHEEM,MAMAN KHAIRAT,MAMAN WALEEDA,QUEEN MERMU,
ZAINAB ATIKU SALAMA
UMMU KHALEED
ga page naku nan.

Washe gari kwana biyu kenan da auren Na'im da Salma,misalin 5pm Salma anci wanka an fito wajen Umma tana tayata girkin dare,Na'im ya fita tun 4 da ya fita Sallah bai shigo ba sai yanzu,ya hango masoyiyar tasa tana tankade garin Alkama,ko kunyar Umma ta saki murmushi tare da makale murya tace Sannu da zuwa tun dazu shuru ina ta tunaninka,Umma ta kalli Salma da Sauri Amma ta share kamar bata ji ba,Na'im yace Abubakar ne ya tsai da ni a masallaci shi yasa, Umma sannu da gida,yawwa Muhd Sannu,yana Yiwa Umma magana yana karewa Salma kallo,suka hada ido ya kashe mata ido daya,ta dauke kai,ta kara kallonsa suna hada Ido ya mata wani signa,Salma ta makale kafada tare da cuno baki,Umma tace Salma ajiye zan karasa kuje wajenku,mijinki ya dawo kina shirme tashi kuje,Umma dama korarsu takeyi su tafi wajensu suna sata jin kunya.

Suna hanyar shiga part dinsu Na'im yana baya ya manne da Salma ba space kamar jela kuma ya sa Hannunsa a Tudun Mazaunan Salma yana ta shafasu kamar dan Iska,suna shiga ya tura kofar ya dauketa cak tana dariya suka shiga palo a kasan carpet suka zube,kamar Yara haka suke wasa sun cika palon da hayaniya,suna ta tsokanar juna cike da shauki,Na'im ya kwanta kasan carpet yana kallon ceiling tare da dage kafafunsa,Salma tace sai ya daurata ya mata macilili,ta hau idan ya dagata yace wa kika bani?Salma tace Umma,Ya karayi tace Malam,yana yi tace Anty Rukayya,Haka take lissafo su yana shillata,tace sai ya mata doki doki,ya sunkuya ta hau tace Ina ma Umma na nan ta ganni Saman Doki na,dariya yayi tare da fado da ita kasa,ta fara Kukan shagwaba tare da kumburo baki Allah sai na rama,tazo tayi tayi ta ture Na'im ta kasa sai dan kansa da ya kwanta flat nan take ta haye masa ciki tare da cewa wa na kama? Yana dariya ai ni naga dama da kaina yarinya,kai nice yarinyar ma?ka ganni katuwa dani da hakorana kace min yarinya,Na'im yana murmushi yace to mece ke?to ai ba a goyani kuma ba a bani abinci a baki,bana shan nono zaka ce min yarinya,ko Rarrafe kaga ina yi? Na'im yace oho dai yarinya ce ke,Salma ita bata yarda ba yarinya itace me shan nono ko Rarrafe.

Kallonta yayi a nutse sannan yace yau ki dafa min Indomie da dare Bazan ci tuwon Alkama ba ni bana son tuwon gari ko wanne ne,da dadi fa?ae ni bana cinsa,ok to zan dafa ma karka yi kuka dan Allah ka kwantar da hankalinka,dariya ya dinga yi tare da cewa wannan ai sharri ne daga magana sai kice kar nayi kuka.
Radio ya kunna zai ji News kawai yaji ance a yaune garin Abuja aka gabatar da zanga zanga a fadar shugaban kasa,Na'im kansa yana Saman cinyar Salma yace kinji wani gari a kasar nan wai Abuja,Salma tace wai Capital city ne na Nigeria sai ka Isa kake iya zama ciki,haka naji ana fada wai in baka da kudi ko daki daya baza ka iya kamawa haya ba,Na'im ya zaro ido tare da cewa tab lallai abin babba ne ina ai sai kallo,Salma tace ko Kaduna Bazan iya zuwa ba bare wata Abuja,mu ina muka ga kudin zuwa ma,Na'im yace kika sani ko zanyi kudi na kwashe ki mu tafi,Salma tayi dariya tare da cewa Allah kace ai Allah yasa,aiko da na yi yanga a kasar nan,ko kai din nan da kake ganina sai na dinga maka yanga,sai kayi magana sau biyar ban amsa daya ba,to ai nine me kudin kuma kinga sai yanda nayi dake idan kina min haka sai na dawo dake nan na auri sabuwar Amarya, dama ni anan na sanki sai na dawo dake kuma na kwashe su Malam,Salma kamar gaske harda zubar da kwalla yanzu abinda zakayi min ke nan Amma ni na yarda na aureka ba komai tunda abin hakane,Na'im yana dariya yace wasa nake miki fa kece kadai,suna hirarsu har Magrib tayi yayi Alwala ya wuce Masallaci,itama tayi ta fara Sallah.
Saida ya dawo daga Sallar Isha sannan ta dafa masa Indomie da kwai tayi dadi,yaci ita kuma tuwon Alkama taci miyar Kubewa danya da manshanu.
Suna palo sun gama cin Abinci kenan sai ga Abubakar da Rahina sunzo ganin Amarya,Rahina da tsohon cikinta har 10 na dare suna nan ana hira sannan suka tafi gida.

Yau Sati biyu kenan da Auren Na'im da Salma,yau Juma'a ana yin Sallar La'asar sai ga su Jamila,Zainab,Barira,Zainura,Rahmatu da Zahrau sun kwada Sallama gidan Malam,Umma da Fara'a ta Amsa suka gaisa,Salma tana gyarawa Umma danyar shinkafa ta zuba musu hararar wasa tace ai nayi fushi sai yau?Barira tace ke kinji kawai sai mu kwaso kafa muna zuwa miki kullum kina Amarya,Umma ce tayi magana Salma tashi kuje wajenku dasu bar aikin zan karasa,Ta mike sanye take cikin English wears riga da skert tayi kyau,suna shiga wajen Salma Kamshi ya bigesu,Zainura tace Amarya sai da kamshi na baki lambar girma Amaryar me kyau,Jamila tace wani kyau da kiba take karawa,Salma tace aure dadi shi yasa,suka rafka shewa heeeee.
Zainab tace yau Me gidan baya nan mun ganshi a masallaci shi da wasu Samari,Zahrau tace har za muyi masa magana muka ja tsumman rayuwarmu,Rahmatu tace yo kwa soma yaje ya disga mu kuna gani Ba wacce ta isheshi kallo ko na mutunci bare magana,Zainura tace sai ni Zainura Yahaya Sani billahillazi Rahmanu da nayi niyya kusan kadan daga Halina har wajensa zanje na masa magana ehe,wa zai biyewa halinki Zainura ke da bakya tsoron kowa ke da Zainab,Zainab tace yo Allah na tuba kalli iya shege irin na Dan Isiya Amma ya buga ya barni.

Zainura tace ku bari ya shigo yasin sai nayi masa magana,Salma tayi dariya,Zainura tace ae sai daí kisa kaina gabas ki yanka Amma bari ya shugo ku gani.
Chapter 37 · 0% Book details