Sashe 31
Kamarsu Ce Daya Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Rahina tace Amarya mene a ledar ne?Salma tayi murmushi tace abincin gobene ya bani naci kinga ragowar kazar da muka ci dashi,ta kalli yan matan Jamila gashi fa kuzo kuci Bismillah,Jamila tace iyye harda kaza ya siya miki?ai da yan garin nan ne wlh ba Amarya ba ko kinfi Amarya ce baki isa sun sai miki ko tsire yanka daya ba,
Barira ta sheke da dariya tare da cewa wlh har kin tuna min da Kuluwa, cikin me suna Zahra'u tace wacce Kuluwan? Barira tace Kuluwan Danladi me kifi,nan suka kwashe da dariya, Salma tayi zuru tana kallonsu har Rahina ake hirar sabo da dukkansu mate ne,Jamila tace dan Iska da katon ciki wuya kamar markin laima,bawan Allah nan kiri kiri ana bikinsa da Kuluwa sai murna muke za aci kifi sabo da tsimilmula wai ya dinga ja mana rai har tebir dinsa ya hana mu,ita kanta Amaryar tasa wai jelar kifi daya ya bata hakan ma sai da ya dinga Masifa,Zainab cikinsu tace ai wlh da nice in na kyaleshi Allah ya tsine min,tayi tafi tare da dukan cinya kamar tana fadawa duniya tace inba cin kwalabar uban shege zanyi ba Allah ya tsine min,ai sai na kafci kifin dan bantan Ubansa,
Barira tace cab ke fa dama masifaffiya ce Zainab,haka fa kika samu Dan Isiya kika dinga shanye masa rake sai da ya kai kararki,nan dai suna ta hira daga wannan sai wannan kowa yasan hirar yan mata da dama bata wuce ta samari,period,me akeyi a aure duk wacce take 17 18 zuwa sama ko a schl aikinsu kenan.
Inda Salma ta firgita saida Suka fara labarin Wata Jamila tace Barira kin tuna Aishallen Zakari me ridi? Nan suka dinga dariya Zahra'u harda rike ciki Ita da Rahmatu, Hadiza tace dan Allah Ku daina tuna min,Jamila ta Mike tsaye tace Ku tsaya na gwada muku tafiyar Aishalle washe garin da aka kaita gidan Sa'adu nan Jamila ta fara dangale kafa tana rike kujera ta koma rarrafe,da Kukan wai da Aishalle keyi tana wayyo....wayyo... Baffa wayyo Inna kunama ya sa min a gabana,nan suka kwashe da dariya gaba daya harda Salma da bata San me ake nufi ba.
Zainura tace banza kin manta dayan wanda ta kallemu tace dan Allah kar kuyi aure wlh da nasan haka ne gwara na fada Rijiyar gidanmu,Barira tace kai ai Sa'adu bashi da Imani kamar yanda fuskarsa take murtuke baka haka zuciyarsa take,Har yau Aishalle bata daidaita ba ko balla kwankwason yayi oho Allahu shi ya barwa kansa sani Amma wata guda da aure Aishalle tafiya ta murgude kamar agwagwa.
Rahina taga Salma ta fara gyangyadi tace tashi, ya zakiyi wani bacci,Salma tayi mika tare da cewa na kasa baccin ma wlh dan bani wayarki na kira Muhd naji,
Rahina tace to kin San dai Dazu Abubakar da ya dawo daga teaching ya sa miki kati na Dubu daya sabo da kiran Angonki idan kin cinye yau ke kika sani amma da daren nan uban me zakiyi masa?
Kafin Salma tayi magana saiga Anty Rukayya da manyan mata su uku sunzo suka fesawa Amarya da kawaye turare ana shewa da guda sosai anyi Kamu suka tafi,Salma tayi Dialing Number Na'im wurin 11 ta wuce sosai ma,bugu daya Bai dauka ba yana bacci,saida ta kira sau uku ya daga da kyar Ido cike da bacci yaji Muryarta nan yace baki bacci ba sai gobe ki tashi da Red eyes kwalliya baza tayi kyau ba,Salma yan shagwaba ne suka motsa,ta wani lankwashe Murya,tana kwance tana cuno baki kamar yana ganinta tace bacci fa na kasa shine na kira ka sani bacci kaji...uhmmmmm....Jamila tayo wata uwar sufa gaban Salma kamar yanda yan Ball suke idan anci kwallo,suma Saura duka suka matso a hankali Jamila tace Ku tsaya shegu muji soyayya.
Suna jiyo muryar Na'im yanda yake ta faman lallaba Salma tana botsewa da shagwaba,suna ji yace gobe I yanzu,Salma ta karasa muna tare,Barira harda toshe kunne tace naji wannan munshigesu Amarya da Ango ba kunya cab, Me zaka min nayi bacci sweet chocolate,Zainura tace tofa harda cakulati a harkar me ya kawo alewar mulco(milk candy)kuma? Dukkansu sun tallafe haba,da masu tagumi suna ji yace gobe wacce irin kwanciya zaki min Yan Matana,aiko hada baki sukayi wajen rafka Salati kamar anyi mutuwa,Jamila tace yau naaaaa shigesu ni Jamila,Zainab tace kin shigesu ko na shigesu cab kuji ango ko kunya,Barira tace kuyi shuru muji,Salma taci gaba irin wacce kake so Me gidana,murmushi ya saki har ana Jin sautinsa tare da cewa ki Mike sosai kar ki lankwashe min ko wanne joint,gaba daya yan matan sukayi suman zaune abin yafi karfinsu wai.
Suna ji dai Na'im yana ta sakarwa salm Kiss tace a ina yace a chest,neck,lips,oya je kiyi bacci sai gobe Allah tashe mu lfy tace Ameen missed u,yace me too. ta kashe wayar
Rahina ta kalli Salma tana mamakin abin tana ganin Salma kamar bata San kan gari ba Ashe su na kauye sukeyi to itama ta dauki Darasi dole yau ta gwadawa Abubakar dinta.
Su kuwa yan matan Salma suke ta kallo sukace cab wlh wannan Angon naki Kamar dan Iska ke kin shigesu ranar farko wlh fata fata zai miki,Zainura tace hmm kamar bata San me akeyi ba mu da muke zuwa gidan kawayenmu idan sunyi aure mu muke kallo su,Salma tace kai Muhd dina ne zai min Fata fata lallai kun rainawa kanku hankali ma.
To gaskiya dai A matse yake cewar Rahmatu.
Zahra'u tace kai ban baku labari ba wai lawandi me kanti zai gwada min Iskanci naje ebo ruwa a Rijiya da dare wai ke Zahara'u ya naga kinyi fari kin kara kyau ne lfy? Nace mene yace kalleki fa wai ya jawo hannuna na fisge na zageshi na kara gaba ai wlh naso tona masa asiri yasin.
Zainab tace kut kinga da ni yayiwa haka ai da farko cewa zanyi cikin shege nayo,da ya rike min hannu Alqur'an mari zan kwadawa shege,sannan sai na tara masa jama'a,Zainura tace ke samarin garin nan sun fara Zama yan Iska domin nima haka Nata'ala yaso yi min dan yana zuwa wajena zance yaga za ayi mana auren zumunci irin dole na aureshi,idan yazo ya dinga turo min katon cikinsa zai goge ni dashi,nace Nata'ala wlh kaja mutuncinka Bana so Bana so tam,wlh idan ka kara sai na tona ma asiri shike nan ya daina gwada min iskancinsa yo ina zan iya ya jona min katon tumbi,Rahmatu tace ke kam kinga ta kanki za a miki auren dole,ya zanyi haka zanyi biyayya idan ya sakoni ba shike nan ba saga auren zumunci a Kansu ai fata nake ma wlh ya sakoni gida da ciki kinga ai Umma da Baba sa San sunyi auren zumunci kuma wlh ko jaje, hhh kuruciya kenan fans.
Jamila irin yan mata tace Abdullahina wlh in yazo nakan dan bashi hannu ya rike,rannan ma naso Babanmu ya barni nayo dinkin zura hannunka masoyi,Abdullahi na zuwa wlh daga masa zanyi ya zura ya kamo kwallo,aka rafke da shewa,Jamila tace ah to mene a ciki nace shi nake so a bani ance wani wa ya mutu wa ya tashi gidansu mayu ne sun gaji maita,nace naji na gani ya lasheni,kin taba ganin ancewa wani dan me kudi maye?,kawai dan an ganshi talaka to ni ina son abina,nasan zasu iya yi min dole shi yasa kawai ma watarana zan na bashi rabonsa a waje,Rahina ce tayiwa Jamila fada da nasiha kar ta aikata abinda take shirin yi,Allah sarki yarane kuma kauye sai ta dauka zam ta yarda harda yiwa Abdullahi Allah ya isa Hannunta daya taba mata rannan,
Rahmatu tace maganar gaskiya Sagiru na idan yazo yana dan rungumeni yana shafawa kuma kar shegiyar da tayi tunanin yi min Nasiha domin ba zina nayi ba kuma ba zanji shawararku ba domin harkar nan ta wuce tunaninku ni naji me naji dan dan runguma,sukace ke Rahmatu a haka Sumi Sumi dake tace sai me to,Zainura ma tace ni dai bazan muku karya ba tana dariya tace me karya dan wuta yasin Rabiu idan yazo yana dan taba ni amma ba can ba dai,Baffa Saura kadan ma ya kamani jikin katanga,Barira tace ke Zainura rantse?,kice wlh,Zainura tace Alqur'an,Jamila dan Allah fada musu ba dadi? Jamila tace dadine wlh sai dai a kiyaye kawai dan dole amma da ka dore haka da kaji dadi.
Zainab tana dariya tace Ashe yan iskan da yawa birni da kauye akwai na gari akwai na banza,nima in baku sirri wani dan uwanmu yazo daga Kd me kyau dashi dan gayu yace yana sona Ashe karya yake ya dinga min wayo yana tabe min kirji yana shafa min wuya,ke nidai Umma tayi min fada na daina kulashi.
Nan dai suka dinga hira har Rahina ta tafi wajen mijinta Abubakar,Jamila suna saman bed ita da Salma,Wasu a Palo wasu a kasa sunyi shimfida da bargo har sukayi bacci.