← Book details Kamarsu Ce Daya Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 53 OF 80

Sashe 53

Kamarsu Ce Daya Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

Kashe wayar yayi ya dinga kiran Na'im lokacin suna holewa da Salma bai ma ji kiran ba,haka ya musu knocking duk basu sani ba,Doctor Aliyu ya kira ya karanta masa matsalar Zainura,Doctor yace wacce me karambani ce haka iceko dai ba Aisha ta bace,Irfan yace ba ita bace kawai kayi sauri ka kawo magani,minti kadan a daren Aliyu ya aiko yaronsa da magani ya kawo,Irfan ya fita ya karba,ya dawo ya dauki Ruwa ya yiwa Zainura knocking da kyar tace a shigo tayi lakwas gaba daya ta birkice,tana zaune ta tara Lemon tsami a gabanta da wuka wai zata yanka ta matse ta shanye su tunda a kauye taga maza masu sha'awa suna Sha idan matansu sunyi tafiya shine itama ta ebo a fridge me uban yawa Allah ya kawo Irfan.
Kallo daya ya mata dariya ta taso masa yace Zainura yan mata har kin San irin wannan hadin magani Ashe,Zainura tayi shuru taji Kunya wai,ya mika mata magani da ruwa Sha ki bani cup dina na tafi,ta karba ta shanye tare da mika masa Cup din,yace tashi to ki koma bed din,Ba musu ta kwanta da yar rigar baccinta ta dan wuce gwiwa,Blanket ya rufa mata tare da kashe mata light yace kiyi addua ya kwashe lemon tsamin kana ya rufe mata kofa,ya maida komai kitchen yaje yaci gaba da baccinsa.

Zainura tana kwanciya tayi addua bacci ya kwasheta me dadi da nauyi,kwana tayi tana mafarkin Irfan yana making love da ita,suna ta Romancing zaiyi Sex da ita kenan ta farka gari Ashe ya waye har rana ta fito gashi akwai schl,takaici ya kuleta dama anyi Sex din dadin da taji a mafarkin nan ya wuce tunani,komawa tayi cikin bargo tana addua bacci ya kara kwasheta ta karasa mafarkinta ko ta kara na Romancing din da taji dadi,har kanta ta danne da pillow ko bacci zai kara dauketa amma har ta gaji ta tashi tare da shiga toilet harda yin wankan tsarki tare da yin wanka normal tayi brush da alwala ta gabatar da sallah.

Yau baza ta iya zuwa schl ba sabo da maganin bai sake ta ba kawai bacci tasha ta koshi sanadiyyar maganin da Irfan ya bata,amma game da sha'awa da abarta ta tashi sosai musamman da tayi mafarki abin sai ya kara yawa, shuru tayi saman bed ba ajin ko motsinta kowa ya fito anyi Break babu Zainura,tunaninsu ko ta tafi schl yau ba Sallama,Irfan sai da yayi shirin fita sannan ya nufi dakin Zainura,ya hango ta kuwa tana kwance abinta,Yan mata ana Sallama bakya ji ne? Zainura tace na amsa mana,murmushi yayi me yasa baki je schl ba kuma ko wanka baki ba? Zainura tace yo ba sai da lfy ake komai ba,wlh indai ban warke ba bazanyi wanka ba,hmm amma ai kinsha bacci cewar Irfan,nayi bacci ban warke ba me kenan? Irfan yayi dariya yanzu dai Zeena Namiji kike so? Wannan maganin bani dashi tunda kwadayi ya kaiki ai sai ki ci gaba da hakuri,dole baza kije schl ba karki yiwa mutane shirme acan da ace ma kinje da tuni naje na daukoki hatsari ne a barki ki fita yanzu,

Zainura tace Wai kai nace ma Namiji nake so da za dinga min habaici kana zagina? Yana dariya yace yaushe na miki Habaici harda zagi?gashi nan kanayi,wanne namiji zan so a duniya ni yaje can da abarsa kyauta Bana so,daga nace ayi min aure sai ace Namiji nake so,ah to so kake naso Mata,Irfan yace to ni da kike min masifa me nayi miki?Na fada Namiji dai kike so ku dama mata ko chat kuke hirarku bata wuce haka,Zainura tace ai gwara mu ku mazan fa wani ma ba Virgin bane,Irfan yayi dariya yace ae naji ai dai na tuba na daina kuma ko inayi bazan miki komai ba Bana cin Amana,Zainura tace ni yanzu ko gida da mota aka bani me zanyi da kai ai janka ma damuna zaiyi,ba gwara Hunaif ba,Tashi kiyi wanka yan mata ko kiss na miki kya farfado,Zainura taji kunya tace Allah ya shiryeka sai wanda ya biya sadaki,Ni ai wannan harkar bata dameni ba ko zanyi aure badan haka zanyi ba,Irfan yace uhm naga Alama ai to bari kiji yarinya duk rikicin duniya da maza da mata keyi a kansa ake yi ana ta gwagwarmaya,Zainura tace kune kukeyi sabo dashi banda ni,Irfan yace uhm naga Alama,je kiyi wankan yan mata,

Zainura ta kama Kuka ita kadai ba a mata komai ba, Irfan ya kyalkyale da dariya Allah sarki Zeena nasan me kikeji, Zainura tana Kukanta tace ni wlh ba yar Iska bace,Na sani ai Amma ke in ba Rashin ji ba me ya kaiki yan mata da Shan maganin mata,shi yasa ake saurin lalatasu yanzu mace tana tasha bata da aure saurayi yana taba ta sai ta biye masa baza ta iya control ba,Zainura tace nifa ka isheni daga fada ma abu ta karashe tana harararsa ai laifinsa ne da zai zo yayi Iskanci da ita cikin mafarki shine ya jawo taki warkewa,zama yayi kusa da ita,tace matsa ni bana son naji hucinka,hhhh dariya yayi sosai yace kamar wani abinci me Zafi, hannu ya mika mata Zainura tace kai matsar da hannunka hannun me,me zanyi da hannu,Irfan yace ki kawo naki ban son shashanci magani zan miki,Zainura tace da hannun?yace yes.

Kin bashi hannun tayi ya Mike tsaye tare da mikar da ita itama,bata zata ba taji yayi hugging dinta Zainura kamshi da dadi suka ratsata tayi luf harda kwantar da kai a kinjinsa,Shuru taji yayi kanta ta dago da niyyar taga me ya yake,a hankali ya daura goshinsa saman nata,hancinsu yana gugan juna ya hade bakinsu yana mata kiss me shegen Salo abinka da wanda yasan ta kan mata dama,Zainura taji azabar Dadi tayi luf a jikinsa,sai da ya dan dauki lokaci ya cireta daga jikinsa tare da rike babban yatsanta yasa abaki kamar abin arziki sai ko ya cijeta da karfi me zafi,ba shiri Zainura ta zaro Ido tare da kwace Hannun tana yarfewa,sam bata ma jin sha'awar Sai Zafi daya dameta,murmushi yayi yace na miki maganinta baza ki kuma ji ba,idan kika kuma Sha wlh wuka zansa ko Allura na cake miki yatsu,idan na dawo baki warke ba da Allura zan miki sai na tsire miki yatsunki.

Zainura ana Jin dadi ta koma jinyar yatsa har ya kumbura sai zogi yake,a hakan kuma tayi wanka ta shirya taci abinci,idan ta tuna abinda Irfan ya mata sai wani dadi ya kamata tayi ta murmushi tana rufe ido ta buga tsalle ta fada saman Bed,tayi sufa nan ta tashi ta kwanta ta rungumi pillow tayi tunani tana Jin dadi sai kuma ta bugi kanta tace to mene abin jin dadi,wani lokacin kuma tace shegiya Salma Ashe abinda take ji kenan,yan iska mata.

Koda Irfan ya dawo a Palo ya sameta tana kallon American film taji sauki kenan,kashe TV din yayi yace kiyi game ko ki kalli News sai anzo wajen Yin iya shege ki birkicewa mutane,Zainura tayi shuru domin ita kunya take ji ana cewa tana sha'awa.
Washe gari
a gurguje ta shirya tsaf cikin Uniform dinta green and white da dan ficicin hijab a jikinta ta fito,Mummy,Dada,Irfan fa Hunaif suna Palo suna ganin Zainura sai da kowa yayi dariya domin 9am ta wuce ma wai kuma zata je schl,ba wanda ya San dalilin makararta sai Irfan tunda kullum tana riga kowa tashi,Gaishesu tayi tare da komawa saman Dining taci chips and egg tasha tea ta Mike tare da cewa na tafi Mummy,Hunaif yace ashe lallai zaki ci duka yau,Zainura tace Wai karfe nawa ne?Irfan yace pass 9 fa,Zainura tace an kusa Break dai dai kenan,Mummy tace Drivers kaf basa nan na aikesu ba ko daya,Salma yau bata da Exam ni na dauka ma kin tafi,Zainura tace to yaya Hunaif ya kaini mana ko Irfan ko kuma a bani kudin Taxi tunda jiya fa banje ba, Mummy tace yanzu ke baza ki hakura ba sai gobe tunda makarar tayi yawa,Zainura tace ni dai zanje,Dada tace Allah kiyaye Hanya a bata kudin Taxi ta tafi,Mummy ta bata kudi ta musu Sallama ta wuce,Tana fita ta shiga Taxi,Sai da ya kaita yace Naira Dari biyar ta dinga masifa wai Ku komai dan ana Abuja a Ingila muke ne wai azzalumai ungo dalla kaje kai da Allah,ta fita gate a rufe sai masu Carrots rake,agwaluma,Aya etc suna jira ayi Break su shiga ciki, Zainura ta kalli Carrots ta dauke kai wai kunya ta matsa ma daga can nesa da shi.

Suka ga Zainura sai yanzu ma tazo taki shiga saida akayi Break sannan tabi rubibin yan talla ta shiga kamar Break ta fito,Me raken jiya yaje ya kai karar Zainura wajen PC,aka nemota a class taje hannayenta a aljihun wando PC yace ke me yasa kika masa asarar Rake kin San baza ki siya ba,Zainura tace ni din?yaushe?ni bana siyan komai a schl din nan kowa ya sani sai dai idan Hassana ya gani ai mu biyu ne a schl din nan Ni Zainura Usaina,ita kuma Zinaru take mantawa kayi pc,yau bata zo ba tana gida amma gobe idan tazo zan turota,pc ya zaro Ido tare da cewa to kuzo tare na ganku Hassana da Usaina,Me rake yace karya take wlh itace,pc yace ayi hakuri da yara bari gobe su zo ai zai kure karya.
Chapter 53 · 0% Book details