Sashe 54
Kamarsu Ce Daya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Tunda Salma take bacci taki tashi har 12 Na'im ma haka,Sai da Mummy taje da kanta zata gani ko lfy,Knocking ta Dade tanayi da kyar Na'im ya bude kofa daga shi sai Boxers,Mummy tace lfy kuwa tun jiya har 1pm ta kusa? Na'im yace lfy Mummy bacci ne kawai zamu fito ne,Mummy tace tunda lfy ai shike nan,yace lfy ta juya ya rufe kofar suka ci gaba da bacci yunwa ce ta tashesu 2 saura ya tashi Salma ta hanyar kissing dinta a goshi da saman tip na hancinta,idonta a rufe tana murmushin kunya tare da kara nutsewa a bargo,Dariya yayi yace Darlin yunwa nakeji tashi muyi wanka,kasa tashi tayi ta turo baki tace ni na kasa tashi,daukanta yayi ya gasa mata jiki sukayi wanka da Brush,shiryawa sukayi tsab,kamar wani Ango yasha shadda fara dinkin zamani yana sheki,Salma ma irinta sak ya sa mata dinkin mata na gaske,bata Jin dadi haka ta danyi kwalliya sama sama,kinyi kyau naga baki da lfy ba sai kin daura dankwali ba,da kansa ya zauna ya busar mata da gashin da Hand drier ya taje mata tare da gyarashi ya shafa mata mayuka da Hair spray ya mata parking dinsa yasha ribbom farare ta yafa dan siririn gyale fari,yace Bana son kina rufe min gashin nan naki ina sonshi amma sai mun koma gidanmu ko?
Salma tace Allah kaimu Mummy ce tace ba yanzu ba sai nan da 1mnth zamu koma gidanmu,bari Zainura ta dawo musha hira tunda yanzu na gano ta,Allah sarki Rahina,nan take Na'im ya kira Malam cike da murna ya sanar musu yanzu sun tuna zamansu tare komai ya dawo zasu zo next wk ma,Malam sabo da murna kasa magana yayi,Umma kuwa tana ta murna yaranta sun dawo dai dai sun Dade suna waya,lokacin Salma ta rike hannun Na'im pls ka kashe wayar haka yunwa nake ji ta furta kamar zatayi kuka,Dining sukaje suka ci abinci lunch domin breakfast ya wuce su.
Yau Irfan yana gida bai fita ba,driver ya tura yaje ya dauko Zainura amma sai yaki tura matashi Sabitu ya tura Baba Tsoho,yauma Zainura tana gaban me Aya zata siya wai amma baza ta bari ya auna mata ba sai dai ta dauki gongoni ta dinga tsince me kyau kadai tana zubawa har ta cika tin din ta juye a leda tanayi kuma tana ci,Me Aya yace ni bazan yarda da haka ba idan kin Zabe me kyau sauran fa?Zainura ko kulashi batayi ba ta gama ta bashi ashirin yace Hamsim kudin gongoni Zainura ta rike baki ta mika masa Hamsim ungo kar kace na cuceka ni sai dai a cuceni Bana cuta,dan kuna Abuja shike nan babu sauki ba rangwami,me Aya ya dinga masifa Zainura ta cuceshi,Baba Driver ba wasa ya dauko Zainura,Irfan ne kadai a Palo yau tana shigowa Hijab a hannu jaka a hannu Dankwali a hannu haka Sandal da safa ma duk ta riko su,Sallama tayi ta shige kitchen tasha ruwa ta fito sai lokacin tace Yaya Irfan wlh yau karfi nake ji Saura kadan na Zane wata,Mugunta ta tace ta motsa yau,yau Salma tana fitowa a kanta zan sauke ta,ina ma ace Aisha tana fitowa yau Allah da sai na ballata,Irfan yayi dariya shi dai Zainura tana birgeshi,yace Zeena tamu je ki cire Uniform din kiyi Sallah da wanka ki dawo ina jiranki hira zamuyi yau.
Ba musu taje tayi abinda yace ta Sha wanka yau kyan da tayi yafi na kullum ma,ta fito tana taku dai dai,Salma ce ta fito da sauri tare da fadawa Jikin Zainura tana ta murna tana Zainura dama kece na ganeki haka kikayi kyau Zainura,ina su Jamila wayyo ashe da ke muka taho memory dinmu ya dawo banza.
Zainura tace kai...ni wlh kin bani tsoro Yasin to Alhmdllh tunda ya dawo amma ya naga kina dangisa kafa kamar kafar kaza ta karye daya,tafiyar ki yau kamar ta agwagwa wani karuwancin ne aka samo za ayiwa me gidan? Salma tayi dariya Zainura baza ki canja ba wlh,kalau nake baki kula ba amma ba abinda ya sameni,ae ai tuwo ne a Idona Salma zaki raina min hankali waye Bai San halinki ba,me ya sameki dan Allah ? Tsaki Salma taja tace hmm dazu na bige a step ne,Zainura ta dan ture Salma kadan sai ga Salma ragwaf a kasa tayi zaman cin tuwo,an fama rauni taji Zafi kamar wasa ta saka kuka,Zainura ta dauka akasi aka samu ta balle ko wani abu,Salma ta dinga Kuka ta kasa tashi,Zainura tace Salma me ya sameki haka daga dan tureki,tana koka rin dagata Na'im ya fito zai dan fita wai ai ba lfy da sauri yaje ya dauketa kamar jaririya ya tafi da abarsa,
Irfan ne ya fito cikin shiri na gaske yasha kana nan kaya larabawa kenan,Zainura ta kafeshi da Ido yana saukowa daga step,lets go yan mata,ina zamuje?yawo mana kinyi kyau ne zan kai ki yawo,Mummy ta sanarwa zasu fita da Irfan ta musu a dawo lfy suka tafi,Zainura an fara wayewa fa harda sa takalmi me tudu,dagwas dagwas ta fito,Irfan yana kallonta yana murmushi harda rike pose yan mata,tana shiga motar ta canja murya ta wani makaleta can kasa tare da cewa what are u waiting for? Da Sauri Irfan ya kalleta tare da sakin murmushi,Ya Irfan wai ba yaya Ya Irfan ma,yace uhum ina jinki muje mana,ya fara driving suka bar gidan,Wayar Zainura tayi kara a saman cinyarta tana dubawa taga Classmate dinta ne Najeeb, tayi murshi ta daga Hello Naji Boy Naji Boy,Najeeb yace ke ban son sunanan fa, gobe weekend zamuzo gidanku ni da su Ahmad,Allah ya kaimu Hanifa da Fatima tare zamu zo dasu,Zainura tace Allah ya kawoku lfy,sai da sukayi ta hirar schl sannan ta kashe wayar tana Murmushi ta juyo da niyyar Bawa Irfan labari sai taga kamar an aiko masa da mutuwa ya bata rai.
Me ya faru? Irfan cike da masifa yace dama Maza ne frnds naki? Zainura tace yo mate na schl ba dole ayi mutunci ba ka taba ganin anyi schl tare ba a mutunci,ai mu hirarmu muke ci sit dinmu daya da Najeeb da Hanifa da ni,haka Fatima da Ahmad da Nusaiba,haka fa ake Zama a ajin makarantar wai mata surutu sukeyi shine ake samu haka,Salma ita tana da aure sit dinta daban ita kadai a ajinsu,Irfan yace amma baki fada min ba sai yanzu?kai da ka kaini da hannunka schl din ai tunanina kafi ni sani mu yanzu hirarmu muke muna Shan dariya da dadi schl din,Irfan yace Monday new schl za a canja miki iya mata,Zainura tace ni dai a barni a wannan nafi sonta,sabo da takaici ma Irfan shuru yayi,next wk za muyi Hutu zanje kauye naga Baffa da Ummanmu da frnds dina a can zan gama Hutu na,Irfan yace tare zamuje harsu Na'im kuma gaba daya zamu dawo harda ke yarinya,suna ta hira har suka je suka dawo ya mata siyayya ta gaske,tsaraba sosai ya mata wanda zata tafi dashi,da kuma nata da shi ya siya mata na amfaninta,
Sunzo layin bra da panties Zainura tana rike dashi kamar yar kanwarsa ta rufe ido wai baza ta iya gani ba,Irfan ya jawota ta karfi yana dagawa wannan zatayi musu? Zainura tace tab kuma haka kawai sai na kwashesu na zuba a ciki ni wlh bazan iya ba,panties kawai zaka siya min ni Allah baza zuba su cikin wannan abun ba,Irfan ya dinga dariya tare da cewa sai kace wani kaya Allah ya shiryeki, ameen tace,haka kawai yayi Hasashe ya iba mata da yawa,suka je layin pad nan ma Zainura tace ita fa bata period baza ta dauka ba,yace karya kike,wai ke yaushe idonki zai bude ne u better shine ur eyes.
Da kansa ya jidar mata pad din wai ita baza ta taba da hannunta ba,ledojin da ya miko mata ma tace Allah indai da bra a ciki baza ta dauka ba,ga me pad ma a ciki harda cewa yanyanyanyan kayan kazamai bada ni ba.
Sunzo zasu fito sai ga Rayhanat budurwar Irfan da tayi zuciya ta daina kulashi akan kudin man mota,Ta gansu tare kishi ya cika ta,Zainura ta ganeta ta kara rike Irfan kam tace muje wajen Ice cream ta janyeshi suka canja layi,Rayhanat tayi kwafa tare da cewa wlh sai taci uban Zainura zanyi maganinta.
Yau kimanin 5days kenan Na'im bai kara yin wani abu da Salma ba yana jira ta warke,yau Friday yaune kuma sukayi shirin Tafiya Katsina gaba dayansu banda Aisha dake kulle a daki yan aikine zasu Kula da ita har su dawo,booking flight akayi da komai,Zainura da Irfan suka hada kayan da zasu tafi dasu,Na'im da Salma Hunaif su Mummy duk sunyi shiri Har Dada.
Zainura da yamma duk sun shiga mota za a kaisu airport ta koma cikin gidan da gudu ta dauko manyan Bread irin na Oasis biyu da Apples guda goma a leda,Ga wasu flasks manya har uku daya doya da kwai ce ta soya wai duk tsarabar kayan dadi ce,daya farfesun kaji,daya kuma dankalin turawa chips yasha abubuwa ciki,Ta shirya abunta a katuwar leda,Mummy suka dinga dariya domin basu San ta shirya abinta bama,da asusun kudin makarantar da take Tarawa domin bata kashe kudinta Tarawa take zata kaiwa iyayenta wai.
Lfy suka sauka a birnin Katsina,An kawo musu motoci da Drivers aka kaisu har kauyen su Zainura,ba wanda ya kai Zainura Murna sai Salma da Na'im,Mota na tsayawa a kauyen Zainura ta fito tare da shakar Iska,Salma da Na'im basu kula kowa ba suka shige gidan Malam suna kwada Sallama,tuni Su Zainab,Jamila da sauran Frnds dama sun San Zainura zasu zo da sauri suka taho yuuuuu kofar gidan Malam.
Next page zamu Sha hira za a ci dariya Zainura da Frnds ga labari,Salma da Na'im da Iskancinsu hmmm.
AsmaBaffa
[1/14, 5:14 PM] Sis Asma: 🏉KAMARSU CE DAYA🏉
161-165 166-170
Official
By
AsmaBaffa
AUTA wannan page naki ne.