Sashe 70
Kamarsu Ce Daya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Hunaif kuwa abin nasu ba a magana sun cakare tuni sunci sun koshi speakers suka kunna kida na tashi sama sama,suna zuba soyayya Amarci ba a magana suna kwasarshi.
Aisha kuwa basu tashi da wuri ba,Doctor Aliyu ne yake mata komai,ita dai bata cewa komai kamar rakumi da akala haka take,domin tayi tunanin Yiwa Doctor Rashin mutunci idan ta shigo gidansa,amma sai taga yanda yake nuna mata kulawa gashi namiji ne akwai kwarjini babu yanda zata iya fada masa ko bakar magana face to face ma bare wani abu,tana ji tana gani sai yanda yayi da ita,duk abinda yace shike nan an gama,idan kyau take ji dashi kusan ma ya fita kawai shi chocolate ne amma ya hadu karshe ba abinda ta Isa ta gwada masa,kudi yana dashi,ga wayewa,ga Ilmin addini dana zamani bashi da makusa ko ta wanne bangare shi yasa tayi mukus,lokacin da yake making love da ita tasan wannan lallai ya wuce tunaninta ba sa'anta bane ya girmeta a iya Iskancin nan.
Zainura tana kwance jikin Irfan Zainab ta kirata a waya tazo ta bude musu part dinta gasu sunzo,Habibty Bazan iya tashi ba na gaji su Zainab suna jikin kofa ka bude musu pls,kasan ina tashi zasu Sa min ido suna kallon tafiyata,Irfan ma só yake ya kalli tafiyar Zainura dariya take bashi,sai yace kafata ciwo take kinfini lfy Baby jiya na fiki shan wahala Bazan iya tashi ba,dan Allah ki lallaba ki bude musu,Zainura ta harareshi sosai ta mike ta fara tafiyarta kamar yar koyo Irfan dariya kamar cikin Sa zaiyi ciwo Amma Haka ya danne yasan Zainura,tana bude musu da murna ta tarbesu,ango da Amarya sunci wanka,Dama sun saba da Irfan sun dade suna hira ana wasa da dariya sannan yace kawarku wai tun jiya take Zazzabi gata nan ta kasa komai,Zainab tace Zazzabi manya mufa ba yara bane Irfan kaje da wani zancenka,ya tashi yace bari zaije gidan Na'im yanzu zai dawo,yana fita Jamila tace Zainura ansha dadi jiya,Zahrau tace ai da gani taji dadi wannan tafiya haka harda salo,Barira tana dariya tace ai Zainura kuma an zama manyan mata yanzu an san makamar dadi,an san dadin Oga,Zainura bata ce komai ba sai kwalla da ta cika mata ido,ba dai kuka zakiyi ba Zainura ke da kike da dauriya bakya kuka sai dole Amma akan dadi harda hawaye,ko Irfan din kije jira ya dawo yayi kari,Allah Sarki munzo mun shiga hakkinku,Zainura Hawaye sai Sintiri sukeyi a kumatunta da kyar tace wlh auren ba dadi ni gida nake so Kauyenmu wajen Ummanmu,suka dinga dariya ina karshen love da kauna,Zainura kema fa kin sani mantawa kikayi só ya rufe miki ido Amma tun yaushe muka san wannan ke kika shafawa idonki toka ai gashi nan,Zainura tace kune kuka cuceni ai sai Ku tuna min,akan me zamu tuna miki?cewar Rahmatu,Zainura tace ba komai duniya ce wlh zai zo kanku ne shegu yan Iska suka dinga dariya,ta Mike zata kawo musu abin ci Zainab ta fara waka tatata tafiyar ta nuna suna tafi,Zainura ta dawo ta zauna tace wlh na fasa kawo muku komai tunda abin naku tsokana ce, sun Dade suna hira sannan suka gyara mata ko ina na part dinta sukace zasu je wajen Salma da Hunaif suma anjima zasu tafi kauye Sallma suka zo yi,Zainura duk kayanta da zata bayar na kafin aurenta duk su ta tattarawa,haka suna zuwa wajen Salma Na'im yana manne a jikinta ko da Irfan yaje ma Na'im cewa yayi ya tafi sun gode kamar ba Ango ba zaizo da safe ya dameshi,Zainab basu dade ba wajen Salma sun samu Kudi wajen su Na'im,Mummy da Umma sun hada musu abin arziki,Driver ya kwashesu har gida kauyen ya maida su Alhmdllh sunje lfy babu wasu baki kuma an sallami kowa.
Ummitu ce zaune gefen tabarma ta rame tayi baki ta karmashe,ga bakin cikin miji ba lfy,ga talauci,sannan ga masifar Harira abin yayi yawa abinda Harira ke musu yafi da ma,Affa yanzu ciwon nasa yayi tsanani kullum sai dai kaji yana wayyo Allah....muryarsa da kyar take fita,ba kudin zuwa asibiti,Harira ce ta fito da masifa cewar Ummitu baza su fito mata tsakar gida Shan iska ba,wari yana damunta na gyambon kafar Affa,masifa take kamar zata yaga bakinta,ba shiri Ummitu ta kinkimi Affa da kyar ta maidashi daki suka zauna gashi ana zabga Zafi a garin,Affa yau har hawaye na bakin ciki saida yayi shi,abin haushi dan uwan nasa ko magana bai yiwa Harira kan ta daina ba,Ummitu ta fita taje gidan yayarta ta karbo musu abinci sabo da Affa yaci ko zai kara samun sauki da karfin jikinsa,Harira tana ganin haka ta daura hannu a saman kanta tana kurma ihu ,Ummitu ta tona mana asiri ta koma bara da roko wayyo me gida ka fito ka gani ana zubar ma da mutunci,Masa'udu kuwa haushin Ummitu yaji nan take yace nifa baza a dinga jawo min zagi a gari ba,tunda kuke abin nan Bana kulaku to kun fara kaini karshe watarana gidana za a bar min bazan dauki wannan tozarci da kuke min ba,haka kawai daga taimako kun hana matata sakat,me kuke tsinana min ni nake taimakonku da badan ni ba wa kuke gani duk garin nan zasu taimakeku sai dai Ku mutu wlh.
Ummitu tace ayi hakuri hakan baza ta kara faruwa ba,Masa'udu yace ato idan kunne yaji jiki ya tsira domin ni baza kuzo Ku jawo min zagi ba wlh domin na gaji ni dama sai ku tattara a bar min gidana,Harira ta kara da to kunji wlh duk ranar da kuka kara neman tozartamu barin gidan ban za kuyi ki kwashi rubabben mijinki Ku tafi
Ummitu hakuri kawai take basu,Affa kuwa yana ta fama da kansa.
Maimuna ta haifi danta namiji Allah ya sauketa lfy ansha suna da shagali yaro sunansa Omar,Shehu yaga duniya bata dagawa kowa kafa,ya duba yaga duk zalincin da yayiwa Salma bai karu da komai ba,babu abinda kudin suka yi masa,nan take cikin dare shi kadai yana tunani yasan Lallai bai kyauta ba,bashi da Hali me kyau,Nadama da dana sani suka riskeshi,da safe da wuri ya tattara kan yan uwansu kaf na bangaren Uban Salma dana mahaifiyar Salma ya ja hankalinsu kan zumunci da karfafa zumunta,lokacin yayi nadama ya Sanarwa dangi yanda ya cinyewa Salma gado ya shiga ya fita cikin yan Uwa ya bata zumunci gashi bai tsinana masa komai ba sai masifa .
Nan suka taru akayi Nasiha,tare da Wa'azi suka yanke shawarar zabar manyan shakikai na dangin Salma bangaren Uwa da uban zasu je su bata hakuri sannan aci gaba da zumunci,ko Allah ya taimaki lamarinsu,
Shehu,Malam Musa,Hashim,Iklima,da Maimuna dangin uba sune zasu je wajen Salma,dangin Uwa ma mutum biyu maza,mace daya dattijuwa zasu tafi har Abuja su sada zumunci ba tare da kwadayin komai ba,Allah ne ya sa musu shiriya haka kawai.
Gidan su Na'im ana gurzar Amarci ba ji ba gani,yayin da Dada tace Sai Mummy tayi aure tunda da kuruciyarta ai ba wuce aure tayi ba,Mummy taki yarda su Na'im ma haushin Dada suka ji,kanin Mahaifin su Na'im wato sarki yana jin labari sabo da son dan Uwansa da yake yace shi zai auri Mummy matar Yayansa,Mummy taki yarda,Dada kuma dasu Umma sukace suna goyon baya,Malam Magaji shi ya tarasu kaf manya da yara yayi nasiha,wa'azi akan muhimmanci aure a wajen ya mace komai girmanta,Ba yanda Mummy ta iya haka ta amince ba bata lokaci aka Daura Auren Mummy da kanin mijinta Sarkin yanzu na Lebanon tare da amincewar dangin Baban Su Na'im kaf,Mummy tace sai dai ya dinga zuwa wajenta Nigeria baza ta bishi can ba,yace ba matsala,Malam da Umma suna part dinsu Amarya Mummy ma tana part dinta a gidan ana zaman mutunci,Na'im sai fushi yakeyi Mummy ta auri wani haka Irfan ma,Hunaif ne ba ruwansa shi da Aisha.
Na'im yana kwance saman bed sai bakin ciki yake yi Mummy tayi aure, Salma ta sameshi a zaune tana lallashinsa akan Mummy tayi aure zaka dinga Fushi Honey mene laifinta? Allah ne fa yace ayi,kana da Ilmi kasan haka,Yanzu dan Allah wifey me Mummy zatayi da aure amma Dada tasa dole tayi,ni wlh banji dadi ba,Da kyar Salma ta lallashi Na'im ya hakura,Irfan ma sai kunci yakeyi Zainura ga hangen nesa da hankali nan danan ta tsara Irfan ya hakura shima.
Irfan ya makale tare da cewa my Zeena kin Hanani abina tun rannan sau biyu kika bari nayi,Zainura taji na biyu bata ji wani Zafi can ba,tace to yau zan baka amma sai ka daina fushi Mummy tayi aure,Ai na daina fushin ni yanzu nake so,biye masa tayi Zainura ita ke Sarrafashi ma yanzu duk dan ya huce,yau Zainura taji dadi fiye da tunani,yana zare jikinsa a nata tace toooo yanzu naji Dai dai amma da kuwa ai cutata akayi amma yau sai Masha'allah,Irfan yace zakiyi bayani ne nan gaba sai yafi haka ma da kanki zaki nema nine zanyi yanga,Zainura tace wlh Allah ina jin ina so sai kamin ko cuta kakeyi ko a gadon asibiti kake indai kana motsi,Irfan dariya kullum gajiya yake da ita da halin Zainura shi wannan abin dariyar nata shi yafi komai birgeshi kara shiga ransa take,kun San maza kowa da abinda ke birgeshi,duk yanda mace take sai ta samu me sonta haka shi kuma wannan ne yake birgeshi da ita.
Irfan yace to yau kin gamsu ko a kara? Zainura tace a'a dan Allah karka rame ka bari sai dare kar dadi ya kare da wuri,gwara a ajiye na dare,Hhh to ba karewa zaiyi ba ai baby,Zainura tace uhm uhm abinci zanje nayi na San halinka da kaga dama zaka ce min yunwa a bari sai dare,da kyar ya yarda sai dare shi yace sai anyi kari.