Sashe 22
Kamarsu Ce Daya Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Watan Salma da Na'im daya a gida daya wankansu suke kawai suci su sha basu da matsala suna fada a junansu kullum Malam ya hada su yayi musu nasiha da fada sosai shine suka daina fada,yanzu suna dan shiri da juna kadan sama sama dai.
Yau Malam ya tafi gona Umma kuwa tayi shiri ta tafi gidan biki sai dare zata dawo,shima Malam sai yamma lis 5pm ko 6 yake dawowa gida,Salma ce ta gyara gidan tayi komai tsab,Na'im yana zaune saman tabarma yana kallonta sai yaji kamar ya Santa amma ya kasa tunawa,Salma ta gama wanke toilet ko ina yana kamshi,wanka tayi ta shirya cikin Atamfa wax doguwar Riga me kyau ta zamani tayi kyau kamar a sace ta,gashin nan yaraf a baya tayi daurin ture kaga tsiya,wajen Na'im tazo dai dai kansa ta sunkuyo a hankali tace Umma tace na dafa abinda zaka ci me kake ci,yace wannan abin da Umma tayi rannan me kana na kanana Salma tace danwake? Murmushi yayi tare da cewa yeah,ya kafe kirjinta da kallo sabo da ta manta rigar idan ta sunkuya za a hango rabin na shanunta,tana ganin inda ya kalla ta Mike tsaye tare da gyara wuyan rigarta,Na'im yace wallah kamar na sanki haka nake ji,Salma ta tuntsure da dariya tace ni baka sanni ba sai dai ko me kama dani amma ni daga asibiti nake fa anan aka haifeni, Na'im yace uhm ni ban san wani asibiti a duniya ba,Salma da sauri tace nima fa daya tal na sani a duniya,suka kyalkyale da dariya gaba daya Salma tace du mahaukata ne a asibitin baka gani ba sai hauka sukeyi dama haka asibiti yake,ni kuwa na gudu nace na San gidanmu kuma fa ban sani ba kawai na gudu nan abina,Na'im yayi dariya yace watarana zaki kaini naga asibiti, Salma tace wlh bazan rakaka ba a kamani.
Flour da rogon danwake ta dauko da kanwa harda Kuka,a gefen Tabarmar Na'im ta zauna,ta kara tankade Flour da rogon ta hadesu waje daya,Na'im ya Mike ya dauko muciyar tuka tuwo yazo yanda yaga Umma tayi,ta zuba kuka dai dai,Salma tana zuba ruwan kanwa yana juya garin ta kara da normal ruwa har suka gama kwabawa tas sannan ta dauka dama ruwanta ya tafasa saman resho Umma sabo da basu da yara bata girki da itace a kauyen,Malam kananxir suke amfani dashi,
Na'im ma ya dauki cokali suka dinga sakin danwake tare da Salma har suka gama ta mika masa ludayin tsamewa tace bari na wanke kwanikan da muka bata kai kuma kar ka bari ya zube ka dinga juyawa ok?yace to.
Taje ta wanke komai ta kife a kitchen din ta dawo wajensa,Yana ta jagwalgwalawa Salma tace gaskiya tashi ka fita wannan ai lalatawa zakayi,Salma ta zata wai zata iya daga Na'im ta sa hannu biyu a kasan hannayensa tana kokarin dagashi amma ta kasa sai dai ma fadawa bayansa da tayi,wani shock suka ji gaba dayansu,Salma zata Mike da sauri Na'im ya zagayo da hannayensa yana daga zaune ta saman bayan Salma ya riketa kam a gadon bayansa tare da kara mannata a jikinsa,Salma ta shaki kamshinsa jikinta ya mutu wai sai taki tashi saima tayi kwanciyarta lamo tana son tayi bacci,Danwake ba a juyashi har ya tafaso ya fara zuba cuuuu,firgigit suka dawo hayyacinsu nan take ya saki Salma da Sauri ta Mike ta kwace ludayin tare da juya danwaken nata,yana zaune a kujera yana kallon yanda akeyi,Salma kuwa tunanin dadin da taji a bayan Muhammad take tana aikinta,shima hakan take,saida ta gama ta shirya a karamar Cooler,ta soya manja da mangyada,Na'im ya yanka Tumatur da kwai dafaffe a plate,ya ebi danwakensa yasa yaji kadan da man gyada ya zuba tumatur da kwai a gefe yasa fork ya bar kitchen din,Salma tace lallai ma wannan Muhammad din ya zaka kwashe kwan sai ka bar kadan sai kayan tumatur zaka bari Allah idan Umma tazo sai na fada mata ko anjima ka dafa musu nasu,zo Salma kici a nawa to amma ban iya rage wannan egg din,Salma dama ita a asibiti taji ana ce mata Salma ta rike cewar to sunanta Salma tasan Sunanta ita.
Tazo da cokali tace kawai kwai zaka kara min ni ban cin man gyada manja nake so,dan yankakken kwan ya dauka daya tal yace gashi jeki malama,Salma cike da shagwaba tace wannan?Dan wannan? Ni..ni..ni bana sonsa,ya kara mata daya again ta tafi tana kukan shagwaba sai doka kafafu take a kasa,ta tafi da Imanin Na'im bata sani ba,cin danwakensa yakeyi kawai yana Shan ruwa,Salma tazo ta zabgawa nata yaji tana ci,Na'im yace wai kin san mene Aure? Salma ta girgiza kai tace yo ni ina na sani,yace to haifuwa fa?Malam yace baya Haifuwa mene na? Tace a haifi da kamar ni ko kai,yace to ya? Cikin shagwaba tace to wai kai ni sani nayi,ance a asibiti naji namiji ne yakewa mace ciki ta haifi da,Na'im yace Oh na gane shine ake aure kenan,to me ana yi kenan a haifi da? Salma tace wata a asibiti tace min wani yayi mata ciki wai ya dinga taba ta ya sa mata wani sanda,Na'im yace wlh to ina son wannan abin ana taba jikin mata,ko na tambayi malam? Salma tace kai ance Iskanci ne fa,Na'im yace kai kamar nasan word din nan Iskanci,Salma ta tabe baki tare da cewa yo ni ina zan sani,tunda Malam yana koya mana karatu watarana ai zamuji ne ko cewar Salma,Na'im yace uhm idan Malam yace Aure da kyau sai na nemo wata a kauyen nan ayi mana gaskiya ina jin son mashe(mace) Salma tace kai kamar nasan maganar nan taka au na tuna a asibiti naji,Salma tace Yan matan garin nan basu da kyau kuma baza su baka auren yarsu ba gwara ma ka hakura sarkin son iskanci da mata,Na'im yace ranar nan naga wata a hanyar mosque tana da dan kyau sai a bani ita kawai,Salma tace to me zakayi da mace wai kai? Na'im yace abinda akeyi, ko nace Malam ya bani ke ya mana aure kawai gashi nan muna ganin Malam da Umma me sukeyi girki,hira sai muyi muma ko,amma Idan zaki bani wannan katuna katuna na chest naki na gani ko? Salma ta kyalkyale da dariya tace to ayi mana mana na yarda baka ganin Umma daki daya suke kwana da Malam,Na'im yaji dadi a hankali yace Allah?tace sosai ma one Bed na taba gani da naje kai musu abinci,Na'im yace wlh sai mun koya muma ai,Salma tace hakkun a zaune take wannan ana ci da rabonmu ana yi bamu a gari,amma ka bari nayi wata kawa a kauyen nan tana da aure Rahina gobe zanje na tambayeta mene akeyi idan anyi aure Na'im yace to Allah ya kaimu kije,amma kar mu fadawa kowa mission dinmu sai mun gano abin.Salma tayi kamar me rada tace to Muhammad amma Umma tace na dinga ce maka Yaya Muhd,Na'im yace shima da rada a'a naji Umma tana cewa Malam me gida nima ki dinga ce mini me gidana hhhh sukayi dariya harda tafawa irin shegun nan sun hada tsiyarsu.
Sai bayan Sallar Isha Umma ta dawo ,Malam ma ya shigo Salma ta idar da Sallah kenan tana duba karatunta tayi musu sannu da zuwa,Umma tace ina Muhd? Salma tace yana masallaci yanzu zai shugo,Bayan minti kadan sai ga Na'im Shima sannu da zuwa ya musu Malam yana cin abincin da Salma tayi tuwon shinkafa miyar taushe Na'im ne shi zai iya ci shi yasa ta girka musu,Umma kuwa tace ragowar danwaken rana zata ci da safe taci tuwon.
Salma ce ta fito daga dakinta tace Sannu da dawowa me gidana kafin ace wani abu Na'im yace yawwa me dakina,Malam da Umma suka dinga dariyar abin wai su suka kwaikwaya tunaninsu wasa sukayi kawai sai suka ji washe gari ma Salma haka tace harda durkusawa me gidana barka da asuba,Na'im ya basar ya amsa kin tashi lfy ko? Tace lfy Alhmdllh yace ehem yawwa me dakina.
Umma tana kallonsu a ranta tace a lallai nan gaba idan kun warke kafin ku bar gidan nan sai Malam ya daura muku aure Insha'allah,Na'im yasha tea yasha Madara da kosan da Salma tayi musu sai bread,Salma da Umma sun gama aikin Gida kaf,tayi wanka tasa Lace riga da skert tayi kyau Salma kamar a Abuja,Na'im yasha farar Shadda me shegen kyau sai kamshi sukeyi sun dace da juna,Salma tace Umma mun tafi yawo,Umma tace to a dawo lfy kar a dade,Salma ta yafa dan gyalenta kalar kayanta suka fito gari a karon farko, Salma ta rada masa tunda su Umma basa gani mu rike hannunmu,Na'im yace to mu rike mana caraf suka rike hannun juna Kamar watan Ramadan haka ake kallon su Na'im kamar za a cinyesu turawan gidan Malam Magaji ne haka ake fada sai binsu akeyi yuuu yara suna cewa turawa ne turawane.