← Book details Kamarsu Ce Daya Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 67 OF 80

Sashe 67

Kamarsu Ce Daya Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read

Washe gari Wedding dinner, ansha wanka anci kyau karfe 8:30 na dare suka fara dinner anci ansha anyi rawa Naira tayi Kuka 1am suka dawo gida,washe gari dukkan bakin nesa suka tafi gida har larabawa da sauran baki,frnds din Zainura ne kadai su Jamila suka rage basu tafi ba sai an kai Amarya da kwana biyu zasu tafi,an gyara gida kamar ba ayi wani biki ba normal.
5pm aka fara kai Salma part dinta kamar Amarya itama ansha addua,sannan aka dauki Aisha Aka kaita Maitama dankareren gidan Doctor Aliyu,sai kawayenta mutum biyu sai dangin Doctor aka barta dasu tana ta kuka,
Zainura tana daki ta dau wanka cikin wani material na India riga da skert,rigar me zare a baya kamar Amaryar India ta yafa mayafi,sai da tayi Nafeela da adduoi na zaman lfy,an sata a gaba ana ta yi mata nasiha harda kukan karya wai dan kar ace batayi ba,ta leka ta window sai kuwa ta hango motocin daukanta sun jere,Zainura da kukan karya ta juyo tare da cewa shike nan motocin sunzo ta fashe da kuka kamar gaske,ana ta lallashinta ai ya mace dama ta gaji haka,Zainura tace ni bazan iya ba a samu mutum a bawa namiji a kaika wajensa ba Uwa ba uba ba dangi ta kara sakin kukan karya,Mummy tace ke tashi mu tafi sai jiranki akeyi da kyar aka fito da Zainura wai baza ta je ba ta fasa auren,Haka tana ta sheshekar karya ta shiga mota daga ita Sai su Jamila a motar ai ko tana Zama ta sheke da dariya ta cikin mayafi tare da cewa dan uwarku ba kuka nake ba heeeee suka dinga shewa amma Zainura ke dai yar Iska ce,Zainura tace tab ina son mijina kukan me zanyi,Driver yana jin su sai dariya yakeyi,sai da suka je kofar gidan kowa mamakin tsantsaruwar gidan yake kamar baza a mutu ba,Jamila da sauran mutane kowa ya gigice da ganin gidan ko daga America kazo sai gidan ya tafi dakai sabo da haduwa.

Zainura data fito fuska a lullube kamar kuka takeyi haka tayi addua da sauran masu kawo Amarya manya da yan mata suka kaita har part dinta,Wai duniya a nan take ya tsaru,haka aka bar Zainura ita da frnds na schl dasu Jamila aka dauko Ma ta Hunaif Afra aka kaita nata part din duk gida daya amma wani ma bazai San Da wani ba yanda aka tsara ginin sai ka hau mota ko kayi tafiya me matukar nisa sannan ka isa part din daya haka sukayi duniya sabuwa.
Ba nisa kuma tsakaninsu da gidan Mummynsu abinsu daga gidan kana hango gidan Mummy.

Na'im yafi kowa Zumudi yau ana kai Salma dama an gama kawo komai nasu gidan har motocinsu kawai driver yasa ya kawoshi wajen Salmansa yau akwai budiri,Hunaif Matarsa ba kowa a wajenta shima yana yin Sallar Isha ya fesa uban wanka Driver kadai ya kawoshi shima ya wuce part dinsa direct.
Irfan angon Zainura har rafkannuwa yayi a sallar Isha sai da ya sake sallar Isha sau biyu bata dai daita sabo da zumudi,ya cancare amma wai ya bugawa Na'im waya yazo shi da Hunaif su rakashi wajen Amarya ayi addua da nasiha,Na'im ya hayayyako masa da masifa kamar zai cinyeshi kama raina mana hankali Irfan,mu ance ma bamu da mata,ka bushe a waje karka je wajen Amaryarka kit ya datse waya.

Irfan ya kira Mummy cewar fa sunce baza su je ba,Mummy ta kira Na'im ta dinga fada wai Zumuncin kenan to kowa sai an rakashi wajen matarsa a kira Hunaif,Nan ma ta kira Hunaif tace a fara Raka Na'im sai Irfan sai Hunaif.
Na'im yana fitowa yace ya kalli Irfan da ya dau wanka haka Hunaif ma yace yan Kutmar uba sai ku muje ai yan Iska kawai matan naku baza ku iya zuwa ba sai anyi wani zumunci munafukai,ya dinga masifa suna dariya,Suna zuwa Salma ita ba Amarya ba suka gaisa Na'im yace sai ku tashi mu tafi ai me kuma za kuyi,Hunaif yace ai ba muyi addua ba,kayi a sallah dan Allah ni sauri nake ina da aikin yi,kafin su Mike har ya bude part din sa yana jiransu,suka fito kuwa akaje wajen Irfan a mota,Irfan duk ya rude yace nima na gode kuje ka Raka Hunaif naje watarana,Na'im ya masa wani kallo ba shiri ya Mike suka Raka Hunaif,ganin Afrah ba bahaushiya bace sun tsaya sun mata nasiha sosai da addua sannan suka fito Hunaif ko kofa bai rako su ba,Na'im ya figi mota ya sauke Irfan sannan ya figi motar a 80 sai gidansa.

Salma tana gefen Bed a zaune tana jiran mijinta,ya shigo bai bata lokaci ba ya kashe komai na wuta ya shige bedroom,leda ya jawo kaji da Hanta me ruwa sai yogourt da sauran tarkace a ciki,tsokanarta yayi Amarya,dariya tayi tare da rufe ido,yana tsokanarta yana bata naman shima yana ci suka ci suka koshi,yace sai sunyi wanka tare amma iya iskanci na Salma tace ita kunya take ji sai nan gaba,yaje yayi wankansa m,itama taje Bedroom dinta tayi komai da komai ta shirya cikin wata rigar bacci kamar tsirara haka take komai ana gani a jikinta a waje,Sai kamshi take kamar tayi barin turare, gashin nan ya dau gyara,dakinsa ta dawo ko ina jikinta rawa yake yana juyawa,Sallah yake amma da kyar ya karasa Nafeelar ya Mike tare da jawota jikinsa kamar mayunwacin zaki haka ya fara lashe lashe da tsotse mata jiki,Salma dama kadan take jira nan take ta rufe an dade ba a hadu ba,haukacewa Na'im tayi da kanta take cewa ma ya mata kaza da kaza,duk abinda take so sai tace kayi min kaza,ta susuce tafi Na'im zaucewa,abinda ma bata taba yi masa ba yau bata San Sanda tayi shi ba,ranar Salma ta gane kurenta duk dauriyarta saida ta kasa daurewa ta fashe da kuka domin sai da ya kwana cir yana Round ana hutawa zai dawo,sai da Salma ta dinga Kuka sannan a hakan ma mugunta ya dinga mata iri iri sabo da ta bashi wahala,yanzu ma sai da ya lallabata tace to kayi a hankali na dazu nasha wahala,yana zuwa ya dinga mata mugunta ta dinga Kuka harda cizo,sai da ya danji mata rauni sannan ya kyaleta yace first night yayi mata tunda tace ita Amarya ce to wlh sai yayi mata first night taji idan da dadi,ta zauna ta ja masa rai tace Amarya ce ita.
Salma saida tayi dana sani ta dinga Kuka da shagwaba,ya mata wanka ya gasata sukayi Sallah sai bacci.

Hunaif kuwa ai sai da suka fara ciye ciyensu sannan sukayi wanka da Nafeela bai ma bari ko shiryawa tayi ba ya dauketa sai bisa gado,Afrah dama ita ta dan Dade batayi aure ba bata ji wani Zafi me yawa ba,kuma ya bi ta a nutse amma fa ta nunawa Hunaif cewar ta hadu on bed tayi masa dalla dalla ya kwashi harkoki.
Chapter 67 · 0% Book details