Sashe 69
Kamarsu Ce Daya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Affa Allah sarki ciwon kafa me tsanani ya kamashi ko fita baya yi,yayi maganin amma har yanzu abin yaci tura, duk abinda ya mallaka sun kare kaf a neman magani,dole ba yanda zaiyi sai gidan dan Uwansa ya koma da Zama ana ciyar dashi,Ummitu kuwa tana wajen yayarta nan take Zama a cikin rugar abun ba dadi,kullum cikin kunci suke,kafar tasa Sam bata takuwa ko bayi sai dai a kaishi,ganin suna ta wahala dashi sai kawai dan uwan Affa yace Ummitu ta dawo gidan itama da Zama sabo da ta dinga Kula da Affa su sun gaji da wahala,Matar dan Uwan Affa Harira ko abincin kirki bata basu sai taga dama,suna cikin kunci da wahala,ga masifa komai tace kar su taba mata za a sa mata kazanta da cuta,Harira bata da imani ko kadan ko tausayin Affa bata yi yanda kafarsa daya take nema ta rube amma ko a jikinta,yau ma Ummitu ta fito da safe da niyyar tafasa ruwan Zafi ta yiwa Affa wanka ta gasa masa ciwon nasa,ta daura kenan wuta na ci sai ga Harira ta fito buguzu buguzu ba tare da bata lokaci ba ta bangaje Ummitu Saura kadan ta fada kan tukunyar Allah yasa ta rike wani itace da aka ke jikin rumfa,Harira ta sa Hannu tare da Zare itacen Wutar dake ci ta kashe da ruwa sannan tace ba a nan gidan ba,bazai yuwu Ku dinga yi min abinda kuka ga dama ba ni da gidan mijina wlh baza ta sabu ba bindiga a ruwa,sai dai ki Bari idan na gama abinda zanyi Wala Allah na taimaka na barki amma idan ba haka ba to sai dai kuyi dana sanyi,na taba Jin kwarzababbiyar mata ace miji bashi da lfy sai kin masa wanka dan masifa,me yake tsinana miki,Dan Uwan Affa Masa'udu yana ji ko tari baiyi ba,bai ce komai ba.
Ummitu Hawaye ya zubo mata amma bata ce komai ba ta share kukanta ta koma daki tare da sanarwa Affa,Affa yana numfarfashi kamar zai sheka lahira yace ba komai kya....kya....le...su.
Still da ta gama komai Ummitu tace to yanzu zan iya dorawa? Harira ta dinga zuba masifa wai Ummitu ta takura mata kuma tace Sam baza ta dafa ruwan ba ta fasa ma barta ta dafa,Sai Makwafta Ummitu ta shiga ta dafa ruwan ta kawo tayiwa Affa wankan tare da gasa masa kafar, Ummitu da Affa suna zaune sunyi tsumu a daki,Affa yace anya ba hakkin yarinyar nan bane Salma yake bibiyarmu?munci Amana fa,Ummitu tace nima haka nayi tunani bari mu nemo Addreshinsu da ta bamu tace idan mun huce mu nemeta,Ummitu takanas ta koma can gidan su ta shiga Duba takardar da Salma ta basu amma bata gani ba sai tunowa ma da tayi cewar ta jefa takardar a wuta ta koneta sabo da haushin Salma da take ji a lokacin,haka ta dawo ta sanarwa Affa labari ba dadi yanzu sai dai suyi addua Allah ya kawo musu Salma su bata hakuri abinda sukayi mata.
Yau Na'im bai bar Salma tayi abinci ba,Mummy ce ta aiko musu kowanne part dinsa abinci iri iri Driver ya kawo musu,Salma ta dan farfado taci wanka iya wanka abin ba a cewa komai,Na'im wanda yake gaban mirror yana fesa turare yasha milk yard me kyau shara shara ba karamin kyau yayi ba na gaske cike da farin ciki da nishadi, shigowa Salma tayi tare da rungume Na'im ta baya tana murmushi tace morning Honey,hannu yasa tare da dawo da ita gabansa yana kashe ta da mayen kallonsa Babyna kinyi kyau muahhh ya manna mata Kiss a wuyanta tare da matseta jikinsa yana missed u Sweet heart,cike da shagwaba tana turo baki tace pls Honey ka daina zancen missing din nan kai baka gajiya,murmushi ya saki yace hmmm taya zan gaji da kamarki My soul kin San yanda kike kuwa?kin San kuwa me nake ji idan ina tare dake?kin San yanda zuciyata take Sonki kuwa?da ace ina da yanda zanyi na nuna miki da na bude miki kin ga yanda kike a cikin zuciyata,jinina da dukkan sassan jikina,kece rayuwata Salma,dan Allah ki rikeni Amana kar ki gujeni,karki canja min halayenki,ki kasance tare dani har karshen numfashinki kinji Babyna pls ya kara marairaicewa yana rokar Salma da ta kula dashi,Salma wani son Na'im da kaunarsa ya kara ratsata,katseshi tayi ta hanyar daura yatsanta saman lips tare da cewa Honey kai zan roka sabo da kaine kake da ikon son wata ko kara auren wata kai zan roka wannan ba kai ba I do love u my Husband don't even bother ur self, u r all over my body, kara matseta yayi a jikinsa wani dadi yana ratsashi,a hankali yace ga Mummy na can ta kawo mana abinci,Allah sarki Mummy sai da ta dorawa kanta aiki,da ta bari ma sai muyi ai,missed u Momma cewar Salma,Na'im dariya ya saki tare da cewa kina bacci zaki ce wani zaki iya girki,Salma Kugu ta rike to wa yace ma bazan iya ba? Ni ai Bana gajiya lfy ce dani,murmushi yayi kyawawan hakoransa suka bayyana yace abinda jiya Kuka kika dinga min,baki ta turo cike da sangarta to ai kaine kayi min mugunta jiya kuma kana sani amma ko za a buga game din nan sau goma kasan bana cewa komai sabo da nima nima ina enjoying ta rufe fuska sabo da kunya,u know why?, Coz i love u more thts why,Na'im kamar an masa albishir da Aljana haka yake ji sabo da kalaman Salma, daukanta yayi kamar yarinya har Dining saman cinyarsa take zaune haka suka ciyar da junansu cike da so da kauna.
Zainura anci sa'a ta tashi da kanta Irfan yana bacci taje tayi wanka ta gasa jikinta sosai sannan ta fito kamar ba ita ba haka ta lallaba ta cakare da kwalliya cikin Atamfa super Holland riga da skert sun kamata dam,ba karamin kyau tayi ba,gashinta yasha gyara,lips yasha maroon jambaki dama Zainura mayyar sa jambaki ce ko batayi kwalliya ba sai ta sa jambaki,Kamshinta ne ya farkar da Irfan daga baccin da yake Shaka,baiyi tunanin Zai ga Zainura haka ba,sai gata ta dau wanka,cike da jin dadi ya tashi yana murmushi,bata San ya tashi ba sai kumatu da taji ya ja mata kadan,tana ganin shine ta rufe Idonta tana dariya kasa kasa,toilet ya shiga ya barta nan tana dariya,yana fitowa ya sameta gefen Bed a zaune tana danna waya,towel din ya jefar ba komai a jikinsa,haka ya shafa mai,Zainura ko dauke ido batayi ba,yace mene kike kallo na haka,sai lokacin Zainura taja Numfashi tana dariya tace wlh dole mace ta kusa mutuwa Danni tunani na Karfe ka Sa min jiya Allah,dan Allah wannan abin ne ko kuma wani karfe ne? Dariya yayi tare da cewa shine kika cika unguwa da kuka? Ba dole ba shi yasa yanzu na mata kallon tsab,Baki da kunya baby,ka fini rashin kunya ni nace kazo ka tube a gabana tunaninka zan kasa kalla wlh gani zanyi ba ruwana ni tunda kai ka tube, zo ki min massage,na gaji yau Bazan iya komai ba,ta mike tare da lallaba tafiyarta kamar yar koyo ta dauko masa kaya tace wannan zaka Sa min ni,Zauna to karki fama ciwonki kizo ki fara kuka jiya da kyar kikayi shuru nasha wahala,kaine ai zaka yi kisan kai ai Ka bani wahala kasan fa ban saba ba Amma ka kara yi da asuba,na rasa me yasa na yarda da karyar su Salma tunda mu muna zuwa gidan Amare muna gani amma sabo da bani da kwakwalwa na yarda da Salma, Irfan yana dariya yace Allah ne ya ci dani shi yasa kika yarda ba zafi,am so sorry My love na kasa Control ne u are too sweet shi yasa,kina sabawa shike nan zaki daina jin Zafi Amma am serious jiya kin jiyar dani dadin da ban taba ji ba a duniya,Zainura tace Ahab ni tunda banji ba me zaka ce ka birgeni?ai kawai ka nemi wata hanyar ka wanke kanka amma in banda ina sonka wlh yau Hijira zanyi na bar Abuja,Yana ta dariya har ya gama shiri yasha kyau cikin wata shadda Silver color, yana Malala uban kamshi ,Zainura tana kallonsa sai tace a haka radau da kai amma sai zafin tsiya wlh kallon kitse ake ma rogo zafi ne da kai ba dadi, amma kuma a ranta dadi takeji ta samu miji na gaske wanda samun irinsa jihadi ne bata san sanda ta fara jera Alhmdllh... Alhmdllh a zuciyarta ba,hannunta ya jawo tare da rungumeta muje na cika miki cikinki kiyi Sauri ki warke ki kwashi dadi,Zainura tace hmm wanne dadi sai daí wahala da Azaba Allah wannan zai iya sa mace tayi Hijira,kamar ana sawa mutum karfen Rodi,ni kam wannan abu ban hango dadi cikinsa ba,Irfan yayi dariya tare da tsokanarta kiji tsoron Allah Zeena jiya Kukan dadi kika dinga yi kina a kara,dukan wasa ta masa tana dariya Allah ya kiyaye wannan masifar dana ji ko mayyace ni ai Bazan ce da dadi ba,amma Salma yanzu nasan cewar ba karamar dakikiya bace da take Mannewa mijinta haka uban me take ji oho,Irfan yace Dadi kema nan gaba Abar da kike cewa tayi girma har kadan zata yi miki,Zainura tace haka nake fata naji ai amma ina kanta ni da wahala kullum wani na kwashe dadi,karfinka yayi yawa Allah daga yau ka daina exercise a gidan nan,zaka balla min hips,Irfan yau yana Shan mita da masifa yana lallabata suka ci suka koshi.