Sashe 77
Kamarsu Ce Daya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Salma dai har yau shuru ba ciki ba alamarsa,sai wani kyau da haske tare da yar kiba da takeyi,Yau part din Zainura ta yini,Zeena ta kalleta tare da cewa ya akayi ne Hajiyar Na'im?naga sai wani kyau kike karawa,ke fa kin fiye sa Ido mene abin wani kyau ke baki ga yanda kika koma ba kamar wata Queen sai ni cewar Salma,Zainura tayi wani fari kamar tana gaban Irfan Afrah da Aisha sunfi ni Kiba ai sosai,Yeah ai suna hutawa Salma ta furta,Ke Zainura ki tashi ki cire wannan matsiyatan kananan kayan kafin Na'im yazo daukana,Hararar wasa Zainura ta aikawa Salma to an fada miki haka zan zauna ya kalleni,Yanzu ma zan sakewa Habibty na sabon wanka kafin ya shigo,ni dama yanzu ba fiye sa man yan kaya nayi ba a gida,ai naga alama a kanana nan ma kusan tsirara kike Zama ke,Haka yake son ganina me gidan abinda yake so shine nawa,Salma ta bude baki da niyyar yin magana sai ga Irfan ya shigo dauke da Arif,direct wajen Zainura yazo tare da manna mata kiss,S alma tace ko kunyata Babu,Dariya Irfan yayi tare da cewa Sorry Aunty na manta,Zeena Bedroom ta bishi tare sukayi wanka sunyi shiri,Ta hade cikin wata doguwar riga na Lace dark blue ta sha kyau kamar a sace ta,Arif ma an shiryashi cikin kana nan kaya na Yara farare tas,Irfan yasha Shadda light blue fitted links dinkin kamar ka sacesu sai kamshi sukeyi,bayan sun fito sai ga Hunaif tare da Afrah da dansu King,King da Arif suna ta wasansu,su kuma gaba daya suna dining zasu fara cin abinci sai ga Na'im kayansa iri daya dana Salma shadda light Silver color,Salma kamar wani Sarki ne ya shigo haka ta mike tsaye tana murmushin jan hankali,yana zuwa rungumeta yayi sosai tare da dagata Sama suna dariya,sit yaja ya zauna ko kula su Irfan baiyi ba Salma ta dauke masa hankali,Sai Hunaif ne ya mika masa hannu Bro How far? Sorry na manta cewar Na'im sannan suka gaisa da kowa,Arif da King suka taho wajen Na'im suna dariya sai murna suke Sabo da kusan kullum sai Na'im ya fita dasu yawo shi yasa suka saba dashi,daya bayan daya ya daukesu suna jikinsa Salma tana bashi abinci a baki,suna gamawa ko minti daya bai kara ba ya dauki Salma kamar Jaririya suka bar gidan,Salma tana ya tsaya suyi Salma Amma yaki yarda yace sun yini suna hira Amma bata Isa ba.
Salma suna Tafiya Aisha Da Doctor tare da Danta suka zo suma suka Iske su Afrah nan suka dasa sabuwar hira,da zasu tafi suka biya ta wajen Salma sannan suka wuce gida cikin farin ciki.
Hashim ma Alhmdllh duk halayarsa ta banza ya daina suna zaune Lfy,Iklima da Maimuna saida suka dage suka dinga fadakar da matan gidan masu zaman majalisa ana munafunci,batsa,tare da tona asirin mazaje na kwanciya,yanzu sun daina sun gane gaskiya domin har wata Malama aka dauko guda ta tara su tare da yi musu wa'azi yanzu sai daí suyi hira ta Karuwa da juna wajen siyen maganin mata da Sauran kayan kamshi da gyara etc.
Affa da Ummitu suna Zamansu tare da Dada abinsu lfy sai daí suje kauye ziyara wajen yan Uwa su dawo,haka Malam da Umma tare da su Mummy.
AsmaBaffa
[1/14, 5:14 PM] Sis Asma: 🏉KAMARSU CE DAYA🏉
231-240 241-250
Official
By
AsmaBaffa
FINAL
ASMABAFFA FANS CLUB wannan last page naku ne.
Shekarar yaran su Irfan 1 da rabi da haihuwa suna Tafiya dagwai dagwai Salma ita Allah bai bata ba kullum addua sukeyi Allah suma ya basu.
Salma gani take yawan saduwa shi zai kawo ta samu ciki,Na'im kuwa dadi yaji har zugata yake suyi ta shan dadi ba ruwansa sai yanda yaga dama,yauma Sunyi shirin bacci Salma ta gama lalata Na'im da kwarsar dadi,baya jira itama haka suke gurzar Amarci yanda suke so, light ta kashe ya kunna yau Bazan kashe light ba sai anjima so nake na kalleki sosai sweetheart,Fuska ta rufe tare da cewa nifa kunya nake ji,Murmushinsa me matukar kyau wanda ke gigita Salma ya sakar mata yana lumshe ido Sabo da jaraba.
Kwanaki kadan Salma ta fara wata Mura me zafi zafi,ta dan sha wahala ta warke,bayan ta warke ta kara kyau da haske kowa cewa yake ciki ne da Salma amma bata yadda tunda ita bata wani laulayi,haka su Mummy ma suka ce Na'im yace baiga Alama ba,tun Na'im baya yarda har shima ya fara zargin ko dai da gaske Salma tana da ciki ne,tana kwance saman Sofa tana cin green Apple,Na'im yana zaune a gefenta yana kallon news kafafunta na saman cinyarsa Babyna juyo naji wani abu,bata kawo komai ba ta juyo ya fara latsa cikinta yana murmushi yace ke tashi muje Hospital kamarfa ciki ne dake,Salma bata gama ji ba ta fada Bedroom tare da figo gyale ba wani shiri ta bishi suka tafi tana Allah Ameen a ranta,suna Isa Hospital da kansa yayi mata duk wasu gwaje gwaje ya tabbatar kuwa ciki ne da Salma har na wata Uku,Na'im kamar ya suma sabo da murna,yana fadawa Salma taga result ai rawa ta fara Office din bata sani ba,Na'im yana riketa yana dariya Amma Salma tace ina ai sai ta cashe,da kyar ya lallabata ta hakura da rawar,tun a can ta kira duk su Zainura da sauran frnds ta fada musu,Na'im ma haka yana ta faman bige bigen waya yana fadawa mutane.
Yanda ake ji Salma kamar wata yar gwal ko kuda ba a so ya hau kanta,su Mummy,Umma tare dasu Ummitu,Dada,har su Zainura bare kuma Uwa Uba Na'im yanda yake ji da Salma yana lallabata abin ya zarta tunani,baya wani fita sosai,idan ma zai fita to bazai bar Salma ita kadai a gida ba sai tare da Afrah,Zainura ko wata,yan Aiki kuwa tuni an kawo mace Dattijuwa daya da Namaji suna part din masu aiki a Cikin gidan tare suke da yan aikin su Zainura aiki kawai ke kawo su part din iyayen gidan nasu.
Salma tana kitchen tana shirya musu dinner Na'im ya dawo daga Sallar magrib,wata zazzafar runguma taji a bayanta tuni kamshinsa yasa tasan waye,juyowa tayi da niyyar ta masa magana Sabo da ta tsorata kafin tace komai ya hade bakinsu waje daya Yana tsotsa,nan take ludayin dake hannunta ya sullube ya fadi kasa,ta Gaza rikewa Sabo da yanda jikinta ya mutu,hannu tasa tare da makaleshi a jikinta itama tana aika masa da nata salon,a hankali yace Dear bana hanaki aiki ba shine baza ki huta ba? Kasan fa dole sai da Exercise Honey kayi hakuri,Ok Bana son ki wahalar min da kanki tare da Babya yana maganar yana shafa gefen fuskarta,
Murmushinta wanda tasan yana kara mata kyau ta sakar masa nan take ya fara rudewa bai San sanda ya cafko lips nata ba kamar zai cinyesu.
watan cikin Salma ya cika 9 cif da kyar take yin komai nata sabo da cikin daya girma wahala yake bata,watarana har kuka take sabo da wahala,Zainura,Afrah tare da su Mummy kullum suna sintiri a part din Salma musamman Ummitu da Umma yanda suke bata kulawa ba a cewa komai,komai baya gaban Salma burinta kawai ta haihu lfy ta huta,Na'im kamar cikin a jikinsa yake haka yake amma duk da haka Bai fasa dan lallabawa wajen Salma ba ya samu abinda yake bukata ko ba yawa.
Umma Tare da Ummitu yau Sunday suna gidan Salma Nakuda ta fara suka ce a dan jira ba sai an tafi asibiti ba,sam Na'im yace Bai yarda ba Honey dinsa ba lfy ya tsaya yana kallonsu,ya kwashesu sai Hospital,ta dan Dade kadan sannan Allah yasa ta haifi Yarta mace zukekiyar gaske kamar aljana sabo da kyanta gata katuwa da ita,bayan sun gama komai aka sallamesu sai gidan Mummy,Dada tace Na'im yafi kowa nacin mace bazai kyale Salma ko arba'in tayi ba shi yasa suka ce dole ya kawota,itama Salma tafi son haka bata son mutane su bata mata part dinta,kowa Murna yake tayasu sai layin zuwa akeyi yan Birni dana kauye,su Jamila ma sunzo daga gidan Angwayensu duk sun canja sun waye sannan sun kara kyau,ansha shagali anyi hira ranar Suna yarinya taci sunan Mahaifiyar Salma wato Khairat suna ce mata Queen tunda wai Hunaif yana da King to ga Queen Suma.
Na'im kullum yana manne da Salma ko Mummy ta korashi baya tafiya,ranar da Salma tayi arba'in Na'im yafi kowa murna da zumudi amma sai Mummy tace Sam Salma da Zainura kauyen su Zainura zasu je su zaga a gaisa,daga can suje wajen dangin Salma ma Maiduguri da kauyen su Affa.
Ba irin magiyar da Na'im baiyi ba a bashi matarsa amma Mummy taki amincewa yana ji yana gani suka yi shiri suka tafi a jirgi,ita kanta Salma bata so haka ba amma ba yanda zata ki bin Umarni.
Har suka je suka gama zaga danginsu suka dawo lfy Na'im bai kira Salma ba,ko ta kira bazai daga ba sabo da yayi fushi tabi Umarnin Mummy ba nasa ba bayan ya hakura ya barta tayi har 40days a gidan Mummy,a gurguje Salma tayi komai kwana kin da Mummy tace tayi bata iya yinsu ba sabo da Na'im yana fushi,Zainura kuwa dama Irfan yace shi wlh bazai yarda ba ta dawo gida,ba shiri suka tattaro suka dawo,a Maiduguri Salma sun Sha uban gyaran jiki ba karamin kyau suka yi ba sunfi Amare ma musamman Salma sai sheki takeyi lungu da sako tasha gyara.