Sashe 8
Kaddara Ta Riga Fata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Gaba ɗaya school ɗin da ƙasar sun fitar mun a raina, kasan cewar har ranan friday babu Dr Hussain babu labarin shi, duk wanda ya ganni yaga rashin nutsuwa a tattare da ni, domin tsabar zuwa duba ko Dr ya dawo har sai da muka saba da Peter da ɗaya neighbor ɗin mu mai suna David, don kullum na je in duba shi sai mun haɗu da su, har muka fara zama muna hira da su, wataran David zai ce na fito da books ɗina ya ɗan nuna mun wani abu, don yafi zaman hiran, saboda shi David bai cika son surutu ba, don shima alama ya nuna mayen karatu ne, dukkan su suna master ne a school ɗin mu, don bayan sun gama first degree ɗin su basu tafi ba, karatun su suka ci gaba da yi.
A haka kullum yamma za ka gan mu mu dukan mu ukun a zaune a ɗan wani wuri da aka saka kujerun ƙarfe, kuma wurin akwai shuke-shuke a wajen, don dama a wurin nake yawan ganin David yana karatu.
Har ranan friday ban ji É—uriyar Dr Hussain ba, kawai sai na samu kaina da kwanciya kaman mai rashin lafiya, don ranan saturday ko fita kasa yi nayi, har a kayi sallar la'asar saiga Amal ta zo a kan muje shooping, babu yadda na iya dole na ta shi na shirya domin muje.
Ina shirin rufe gidan sai ga kiran Daddy ya shigo, jiki a saɓule na ɗauki wayan na kara a kunne na, ina jin kaman na saka mishi kuka.
"Sweet heart! Yaya na ji muryar ki wani iri, ko ba ki da lafiya ne?".
Ya faÉ—a muryan shi cike da damuwa.
"Daddy kawai karatun yana yawa ne shi yasa nake jina kullum a gajjiye, yanzu ma har na kwanta na tuna a kwai shooping É—in da za muje mu yi ni da Amal, shine na ta shi mu ka fito".
"Sweet heart idan ba za ki iya zuwa ba ko zaki bari na gayawa Dr'n ku yazo ya kai ku? Don yanzu muka gama waya da shi yake ce mun shima yanzu haka yana hanyar dawowa gida, ina ga idan bai gaji ba ya kama ta yazo ya kai ku ko?".
Ajiyar zuciya na sauƙe tare da runtse ido na, sannan a hankali na furta, "Daddy kuna waya da shi ne dama?".
Dariyan Daddy naji sannan naji yana ce mun,
"Kullum sai mun yi waya da shi, kuma yana gaya mun irin ƙoƙarin da kike yi, yanzu ma haka yace mun kina kula da kan ki ba ki kula ƙawayen banza ko samarin banza, kuma naji daɗin hakan, don har nace shima yana tsawatar miki idan yaga za kiyi ba dai-dai ba, duk da nasan baki da problem ta nan Humaira na".
Kallon inda Amal ta ke tsaye nayi, sannan na maida hankali na kan wayan ina tambayan Daddy,
"Daddy nan gidan kaji yace zai zo ko gidan wife É—in shi?".
Na faÉ—a ina tsoron kada Daddy yace mun can zai je.
Dariya Daddy yayi sannan yace mun,
"Gaskiya ni ban iya mita ba, don ban taɓa tambayan shi yaya matar shi ba, don shi ma bai taɓa gaya mun ba".
Haka mu kayi sallama da Daddy, na ƙara sa wurin Amal mika wuce bakin titi domin zuwa shooping ɗin mu.
MAREMAGNUM MALL na gani rubuce a gaban mall ɗin da muka je, gaba ɗaya wurin sai naji ya tafi da hankali na, domin ba ƙaramin kyau ya mun ba, cikin jin daɗi da na ji damuwa na ya ƙaurace mun na wannan lokacin, muka saka ƙafan mu cikin mall ɗin.
Muna shiga Amal ta fara ɗiban abin amfanin ta, aka sari kayan maƙula she naga tana ta ɗiba, sai can kuma naga ta maida hankali wurin sayan cosmetics ɗin ta, Amal tana ɗan jan ƙafanta yau tunda muka fito, wanda alaman ciwon ta ne yake sanɗan ta, ganin kaman kayan ya fara mata nauyi, don sai ya mutsa fuskan ta ta keyi, ya saka na miƙa hannu ina mata murmushi na ɗauka mata.
ita ma murmushin tayi ta miƙa mun, sannan naga tayi hanyan wurin wasu takalma flats, ganin haka ni kuma nayi wajen turaru ka.
Dr Hussain? Dr Khadija economic lecturer ɗin mu ƴar india, su na gani a gaban turaruka suna zaɓan turare, gaba ɗaya Dr Khadija cikin fara'a take, ga wani azababben kyau da tayi da shigan su na sarii, wani Red colour da Golden a jiki, sai miƙo mishi su ta keyi tana nuna mishi, amma shi kuma fuskan shi a matuƙar ɗaure, kaman bai taɓa dariya ba, sai wani kakkaucewa ya keyi, gaba nane yayi mummunan faɗuwa, a zuciya ta nace.
_Kaddai ita ce matar shi?_ Lokaci ɗaya na ji ido na ya ciko da hawaye, kuma ni ban ci gaba da abinda na keyi ba kuma ban tafi ba, ƙura musu ido nayi hawaye yana shirin zuba mun a ido na, ga wani zafi da bansan irin shi ba ya ziyar ci zuciya na.
Kaman ance ya ɗago kan shi, caraff Sai idon mu suka haɗu dana juna, dai-dai lokacin hawayen ido na suna gangarowa, wanda ko kaɗan ban san da zuwan su ba sai dai ɗumin su kawai naji, ƙura mun ido ya yi, yadda nima ƙura mishi ido na nayi.
Juyowa Dr Khadija ta yi don nuna mishi wani turaren da ta ɗauko, amma abin mamaki sai taga Dr ya ƙurawa wata ƴar ƙaramar yarinya ido, gaba ɗaya ji tayi ya ɗaure mata kai al'amuran, domin yaushe babbar mace ma ta ke ɗauke hankalin Dr ballanta na ƴar ƙaramar yarinyar nan, da ɓacin rai Dr Khadija ta juyo ta dubi Dr tace.
"Me ka ke nufi ne Dr?".
Ko kallon inda Dr Khadija ta ke bai yi ba, kawai ƙura mun ido yayi shima yana kallo na.
Hararan shi nayi na juya na bi inda Amal ta ke, ita ma ta gama ta na nema na.
Wurin biyan kuÉ—i muka je na a jiye mata kayan, kallo na ta ke da mamaki amma bata ce mun uffan ba ganin yadda hawaye ke bin kunci na, haka aka buga mana aka bamu total, É—auka mata kayan nayi har inda zamu hau taxi ba tare dana ce uffan ba, ita ma ba tace mun uffan ba.
Muna shiga sai gasu sun fito dukkan su ransu a ɓace, daga ganin su kasan a ɓace ran su ya ke, ƙura mishi ido nayi har muka bar wurin.
Muna isa gidan Amal naga ta É—an jumm kaman baza ta fita ba, can kuma sai ta fita tana ya mutsa fuska, a hankali na dube ta nace, "Me yake faruwa da ke ne? Naga kaman ba kya jin daÉ—i ko"?.
Kallo na ta yi wanda idon ta gaba É—aya sun É—anyi kaman green kaman yellow, tana duba na fuska a É—an ya mutse sannan tace,
"sister tun da yau na ta shi ƙafa na ya ke mun ciwo, amma na sha magani, idan Allah ya yarda zai yi sauƙi".
ta faÉ—a ta na fita cikin dauriya.
Duban ta nayi nace, "sister ko dai mu tafi gida nane ki kwana? Kada na tafi ciwon ki ya tashi cikin dare, hankali na ba zai taɓa kwanciya ba idan na tafi na bar ki".
Amsa mun tayi da "to", sannan muka sallami taxi ɗin, kayan na ɗauka mata har cikin gidan ta, wanda suke su biyu ne a compound ɗin, har parlor na a jiye mata kayan, sannan ta ƙira Abban ta ta faɗa mishi yadda muka yi.
Karɓan wayan yayi ya mun godiya sosai, sannan muka ɗibi kayan ta da maganin ta, abin tausayi kafin mu fita a gidan sai da ts shafa wani magani mai ɗan karen zafi a ƙafan ta, wanda zafin sai dana ji shi har ido na, amma ita alaman bata ma jin zafin, haka muka fito muka tari taxi har gidan mu.
*_FATIE YAWALE, WANNAN SHAFI NAKI NE KYAUTA NA BAKI SABODA KASAN CEWAR KI ƘAWAS MAI BABBAN DARAJA A WURINA, ALLAH YA BAKI ƳAN UKU SAU UKU NAKE MIKI FATA, MASOYAN ANNABI SUCE AMEEN_*
*©AUNTY NICE CE*âœðŸ»âœðŸ»âœðŸ»
[7/9, 22:36] Bsty: *°🔘°ƘADDARA TA RIGA FATA°🔘°*
   *1441H/2020M.*
 Â
®☄
*GASKIYA WRITERS ASSOCIATIONâœ*
_{Gaskiya ɗaya ce daga ƙinta sai ɓata, burinmu mu faɗakar da al'umma domin ribantar duniya da kuma lahira.}_
    ```ðŸŽG•W•AðŸŽ```
*_GASKIYA DOKIN ƘARFE•_*ðŸ‡ðŸ¼
*NA MARUBUCIYA:-*
*AUNTY NICEâœðŸ¼*
*@wattpad AuntyNice.*
*SADAUKARWA GA ƳAƳA NA HASKEN ZUCIYA TA:-*
*NABEELAH ARABI*
*NUHU ARABI*
Wattpad:- *GaskiyaWritersAsso.*
Gmail:[email protected]
Youtube Channel:- *GASKIYA 24TV.*
Bakandamiya:-
*GASKIYA WRITER'S ASSOCIATION.*
*SHAFI NA 8📑*
*__________📖* Muna fita waje ya sa ke hannu na ya na bina da harara, tsayawa na yi baki na a zunɓure ina ta ƙunƙuni ban ko kalli inda yake ba, ba mu daɗe da tsayuwa ba, ya tsayar mana da taxi mu ka wuce gidan mu.
Muna fitowa a taxi É—in ya bini da harara, ni dai bance komai ba sai murguÉ—a baki na da na ke ta yi, kuma ban kalle shi ba, amma nasan yana kallo na, kuma yana sane da abinda na keyi.
Har na saka key ina buÉ—e gida na ya matso inda nake, cikin nuna iko da gadara yace,
"kada na sake ganin kin shiga motan Dr nan, idan ba haka ba kuma zan mugun saɓa miki, idan kin tashi tafiya ki mun magana".
yana gama faÉ—in hakan ya juya yayi na shi hanyar gidan.
Tsayawa na yi ina bin shi da kallon mamaki, baki na a buɗe saboda mamakin shi, yana ƙarasawa gidan shi ni kuma na ɗaga murya da ƙarfi nace,
"To kai ɗan'uwa na ne da za ka takura mun? Kuma sai na ƙira shi ya kaini asibiti, ai kaima na ga matar ka kake ɗauka a motan ka, ko na hanaka ne?".
Tsayawa ya yi kaman ba zai juyo ba, amma ganin ya juyo yana kallo na bakin shi ɗauke da murmushi, na yi sauri na shige gida na na rufe ƙofan, don na san murmushin naugunta ne, don banga alaman na tsakani da Allah ba ne.
Ganin na gudu sai ya wuce parlon shi yana ta murmushin shi.