Sashe 34
Kaddara Ta Riga Fata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Hmmm ka gamu da wahala wallahi, na gaya maka Humaira akwai wanda ta ke so, me yasa kake da son haÉ—a fitinane? kawai ka kama hanyar komawa ko na haÉ—a ka da Abbu".
Ummi ta faÉ—a tana binshi da harara.
Dariya ya yi ya tashi ya fita a É—akin, yabar Ummi da mamakin yaushe Faisal ya canja hali haka ne wai kam?.
"Baby mai kake so na shirya maka? Kasan daÉ—in da nake ji kuwa yau?".
na faÉ—a mishi cike da jin daÉ—in wai gobe zai zo, idan munyi 5dys sai mu juya tare da shi, shi dai bai faÉ—a mun abinda yake so ba sai dariya na da yake ta yi.
Ranan tun safe Ummi ta saka mu tashi muka fara aikin abinci domin zuwan Dr, ni dai banda farin ciki babu abinda na keji, sai snacks muke ta haɗawa iri da kala, wasu bamu soyawa ake saka su kawai a friedge, ga wani ƙaton cake da Amaal tayi baking ɗinshi, yayi matuƙar kyau sosai an rubuta sunan shi a jiki, ni dai sai farin ciki kawai na keyi.
Driver ne ya ɗauke mu nida Amaal domin tafiya taryo Dr, lokacin da mukayi ido biyu da shi sai da naji gaba na ya faɗi, domin ganin irin raman da yayi, amma ya yi kyau sosai, tsabar farin ciki bansan lokacin da na tafi da gudu na rungume shi ba, shima tsabar murnan ganina rungume ni yayi ƙamƙam a jikin shi, ita kuwa Amaal tana tsaye a inda ta ke sai murmushi ta keyi cike da tausayin mu, don daga ganin mu kaman mun shekara dayawa ba muga juna ba.
Da ƙyar ya iya ɗago da fuskana yana murmushi domin ganin murnan da nake yi ya koma zuban hawaye, yana goge mun hawayen yana fitar da na shi, murya a hankali yace,
"to ba gani nan na zo ba, kiyi shiru ana kallon mu fa, kada wata ta balarabiya ta ƙyasa miki babyn ki".
ya faɗa yana sauƙe hancin shi kan nawa.
Buga ƙirjin shi nayi da ɗan ƙarfi nace,
"ni kan babu mai sonka sai ni É—aya, kuma kai baby nane ni kadai, baby naji daÉ—i dana ganka, nayi mssn É—in ka sosai".
shi dai murmushi yake tayi yana matsamun kafaɗa na bayan ya ɗaga idon shi daga kaina ya dubi Amaal wanda tayi saurin share hawayenta, tana murmushi ta ƙara so inda muke tsaye.
Bag ɗin hannun shi ta karɓa, tana mishi sannu da zuwa, shima miƙa mata yayi yana tambayanta ya ya su Ummi? Bayan sun ɗan gaisa ne yana riƙe da hannu na muka wuce wurin motan.
Gaskiya su Ummi sun yi mishi kyakkyawan tarya, daga Ummi har Abbu sun nuna jin daɗin zuwan Dr, bayan ya huta yaci abinci, sai ya gaya musu zaije ya nemi masauƙi, duk yadda su Ummi suka yi dashi ya zauna anan gidan firr ya ki amincewa, babu yadda suka iya haka suka barshi driver ya kai shi wani hotel da yake kusa da gidan su, banji daɗin ƙin zaman da yayi ba, amma da muka fito domin yi mishi rakiya, yana riƙe da hannuna muna tsaye a jikin motan ya ƙura mun ido, don sai wani shagwaɓa nake ta sauƙe mishi akan banji daɗin ƙin sauƙan da yayi anan ba.
shi dai dariya kawai yake yi baice mun komai ba, can sai ga Faisal ya fito daga side ɗin shi, tunda ya ganmu tsaye da Dr ya wani ja birki yana kallon mu cike da mamaki, ganin haka ya saka Dr ya ƙara riƙe hannu na gam.
Tafiya kaÉ—an Faisal yayi ya iso inda muke tsaye, ina tunanin zai wuce amma kawai sai yaja ya tsaya yana bin Dr da kallon banza,
"Me ya fito da ke waje wurin wani bayan kin san ina sonki?".
ya faɗa yana ƙoƙarin saka hannu ya jawo ni.
Murmushi Dr ya yi ya maida ni ta ɗayan side ɗinshi ya rungume ni sosai a jikin shi, nima da sauri na saka hannuna duka biyu na rungume shi, hannu Dr ya miƙa mishi alaman su gaisa, amma Faisal tsaki yaja mishi yana duban idon Dr yace.
"Yayah zaka shigo har gidan iyaye na kuma ka rungume matar da zan aura a gaban ido na? Kasan duk wani abinda na maka kai kajawo".
*©AUNTY NICE•*âœðŸ»âœðŸ»âœðŸ»
[7/29, 20:10] Miss Xerks🌺: *°🔘°ƘADDARA TA RIGA FATA°🔘°*
   *1441H/2020M.*
  *SHAWWAL/JUNE.*
®☄
*GASKIYA WRITERS ASSOCIATIONâœ*
_{Gaskiya ɗaya ce daga ƙinta sai ɓata, burinmu mu faɗakar da al'umma domin ribantar duniya da kuma lahira.}_
     ```ðŸŽG•W•AðŸŽ```
*_GASKIYA DOKIN ƘARFE•_*ðŸ‡ðŸ¼
*NA MARUBUCIYA:-*
*AUNTY NICEâœðŸ¼*
Wattpad:- *GaskiyaWritersAsso.*
Gmail:[email protected]
Youtube Channel:- *GASKIYA 24TV.*
Bakandamiya:-
*GASKIYA WRITER'S ASSOCIATION.*
*SHAFI NA 28📑*
*__________📖* "Yayah zaka shigo har gidan iyayena kuma ka rungume matar da zan aura a gaban ido na? Kasan duk wani abinda na maka kai kajawo".
Murmushi duk na ya sake yi yana duban Faisal da ya koma kaman wani ɗan ta'adda, sai wani zare ido yakeyi kaman tsohon maye, "saurayi kayi haƙuri nazo har ƙofsn gidan mahaifinka ina ɓata maka rai, very sorry ƙanina ban so hakan ba, matsalan da aka samu na biyo wife ɗinane, amma babu komai zamu kiyaye", Dr ya ƙarasa faɗa yana ta zuba smilling yana kallon idona.
Ban shiryah ba nima na samu kaina da maida mishi martanin murmushin, wanda gaba ɗaya muka maida Faisal kaman wani gunki a tsaye a kanmu, ranshi a matuƙar ɓace yaja tsaki ya wuce cikin gidan yana ta wasu ƙananun surutai wanda bamu jin abinda yake faɗi.
Dawo dani gaban shi Dr yayi yana duban cikin idona, cikin nuna mun zallan so da ƙauna yace, "Baby nah don Allah ki kula mun da kanki, kinsan dai yaran larabawa ba kirki bane da su akan mace, saboda haka don Allah ki maida hankali da yaron nan, don akwai rawan kai na yarinta a kanshi sosai".
Murmushi nayi ina mai ƙara damƙe hannun shi nace, Dr nah baka da matsalah da wannan, insha Allahu zan kiyaye babu abinda zai faru da yardar Allah, nidai kawai bana son wulaƙanta shi ne bayan nazo gidan su".
"Toh ce mishi akayi kema baku da gida? Yasan ae kin wuce sa'ar shi a maganan soyayyah amma banda rawan kai irin na yara zai wani tsaya cike da rashin kunya a gaba na ko? Toh ya maida hankalin shi kan karatu yabar masu abu da abinsu", ya faɗa yana kanne mun ido ɗaya, "baby kinga abunda nake gudu da sauƙa
a gidan nan ko? Yanzu yaron nan da anan na sauƙa zai dawo yana mun rashin kunya na kwana a gidan su ina mishi hira da mata, while kuma matar tawa ce".
Murmushi nayi na sake hannun shi, marairecewa yayi shi ba zai tafi ya bar ni ba, da ƙyar na sha kanshi mukayi sallama na dawo ciki.
A parlor na same su suna zaune dukkan su, daga Abbu har Ummi suma suna zaune, gefe É—aya kuma Amaal ce zaune a kusa da Ummo, chan kan dinning kuma rasa kunya ne yake cin abinci.
Zuwa nayi kusa da Amaal na zauna ina duba abinda ta keyi cikin wayanta, murmushi tayi ta ɗago mun screen ɗin wayan don naga abinda ta keyi, "abinda kika fita yi nima shi nakeyi daga nan magulmaciya", ta faɗa ƙasa-ƙasa yadda ba mai jin mu tana dariya.
Nima dariyan nayi na sunkuyo dai-dai kunnen ta nace, "naku salon ba irin namu bane, mu bamu kwaikwayo amma ke gashi kinayi".
Hararana tayi tace, "me na kwaikwaiya Æ´ar rainin wayo"?
Dariya nayi ina buge bayan ta nace, "dubi abinda yake kan screen É—inki kiga yadda kika kwaikwaye mu nida Baby".
"Toh mayun soyayyah an kwaikwaya ɗin, tashi ma a kusa dani ki dena ƙare mana tanadi".
Ummi ce ta dube mu fuskan ta É—auke da murmushi tace, "sirrin me kukeyi ne Æ´anmata nah"?
Dariya nayi na ƙara sa gefen Ummi na zauna a ƙasa kusa da ƙafanta ina dariya nace, "Ummi kwaikwayon mu da Dr suke yi, yanzu naga ta tura mishi txt wai baby nah me kake yi? Bayan salon mu ta kwaikwaya", na faɗa ina ɗaura kaina akan cinyan Ummi ina dariyan Amaal da ta buɗe baki tana kallona.
"Ashe Hummy har yanzu kina nan da halin ki na kwafsi? Toh wallahi idan kin wasa kema zan faÉ—i abinda kike turawa Dr".
Abbu ne ya kalle mu yace, "yau kuma fallashe-fallashe akeyi a gidan nan ko?" sannan ya dubi Faisal da yake ta howa yace, "kaima kazo kaji tonan asiri da ƙannen ka suke yi, kaima kazo muji ko sun san naka", Abbu ya ƙarasa da murmushi a fuskar shi.
Ya mutsa fuska Faisal yayi yana turo baki yace, "Abbu ae ni Humairah nake so, amma naga wani hali da sis Amaal ta ke nuna mun akan wani chan daban", ya faɗa yana hararan Amaal, gefe na yazo ya zauna kusa da ɗayan ƙafan Ummi.
"Amma baka da hankali ne son? Yarinyar da ta ke da wanda ta ke so, yasan mu, muka san shi zaka ɓullo da wani shiririta kuma? Kai kan ae matar ka bata wuce ss1 ba a secondry, saboda haka kada na ƙara jin wannan shirmen a bakin ka daga yau", Abbu ya faɗa cike da ɓacin rai.
"Gaya mishi dai Abbu don na lura Faisal yana son ya chan ja halayen shi masu kyau da muka san shi dasu zai kwaso wasu, kuma hakan ba dai-dai bane, da wani ido Dr zai kalle mu? Wands basu san alƙawari da amana ba?
Faisal sai wani ƙara tamƙe fuska ya keyi yana hararan Amaal a fakaice, wanda ita kuma sai murmushin iya yi ta keyi, nidai kasa ɗaga ido nayi na dubi kowa, wasa kawai da yatsuna nake tayi, domin koma meye Faisal ya ban tausayi, domin ganin yadda kowa ya nuna mishi bai kyauta ba sai yaban tausayi.
"Humairah bana son ki bar yaron nan ya shiga rayuwar ki, domin bazan ji daɗi ba idan Dr ya fahimci da akwai shirmen Faisal na cewa yana sonki, zanji kunya don zai ganni ƙaramin mutum, na ɗauko ki na kawo gidana, ɗana kuma yana nemanki, gaskiya bazan so faruwar haka ba, kaima ka kiyaye kana jina ko Faisal"? Abbu ya faɗa cike da ɓacin rai.