Sashe 33
Kaddara Ta Riga Fata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
A jiyan zuciya na sauƙe, ina dubanta fuskana cike da jin daɗin taimakon da tayi mun a wurin Dr.
Miƙo mun wayan tayi tana dariya, da sauri na amshi wayan na kai kunne na, ina karɓa naji dariyan Dr yana cewa, "haba baby gaba ɗaya kin ɗaga mun hankali, na ɗauka wani mummunan abu ya same ki ne? Da wallahi saidai na taho babu shiri, don ko takalmi bana sakawa sai nazo naga halin da kike", ya faɗa yana ajiyan zuciyaa, nima ajiyan zuciyan nayi sannan na ƙara ninka wani ƙaryan da cewa, "na ɗauka fa Amaal zata faɗi taji ciwo ne, shiyasa naji tsoro sosai, toh Allah ma kiyaye Faisal yana binta a baya shi ya riƙeta bata faɗi ba".
"Gaskiya baby nikan bana son irin wannan tsarin, ta yayah za'ayi ƙato da shi yana shigowa bedroom ɗinku? Gaskiya banji daɗiba don zai dinga kalle mun mata", ya faɗa ranshi a matuƙar ɓace.
"Baby kasan fa ɗakin sister shi ne, ni ban isa ina baƙuwa na hana shi shigaba", na faɗa ina ƙasa da murya na.
"Baby shima ba escuse bane, ae ɗakin sister nashi yanzu kina ciki, ke yakamata ya dinga shigo miki anyhow ne? ae ko a musulunci ɗakin ita Amaal ɗinma bai kamata ya dinga shigowa yadda ya mishi ba, shiyasa fitinu suka yi yawa a duniyar mun ta yanzu, rape yayi yawa tsakanin ɗan'uwa da ƴar'uwa, ko kuma tsakanin uba da ɗa, nidai bana son jin yana shigowa, don yau ɗaya kinsa naji hankali na yayi matuƙar tashi, kinsa wasu abu da suka wuce shekaru da yawa sun fara dawo mun cikin zuciyata, baby yanzu muna wani irin rayuwa da rape a gida ɗaya yafi faruwa, don Allah ki kula mun da kanki idan wani abu ya faru da ke, wallahi zuciyata zata fashe, don yanzu bazan sake iya ɗaukan abinda ya faru dani a baya ba, wallahi yanzu kam saidai na rasa rayuwa ta bawai nayi nesa da mutane ba, ina kuma zan sake tafiya"? Ya faɗa daga ji hawaye ne yake zuba mishi.
"Wayyo baby wani abu ya taɓa faruwa da kai ne irin haka a baya? Don Allah baby kaban tarihin rayuwar ka, don Allah ka gaya mun wani abu kaɗan akan su Ummin ka da ƴan'uwanka, nima inaji a zuciyata zan iya taimaka ma koda da abu kaɗan ne domin hankalinka ya kwanta".
Kashe wayan yayi, daga inda yake kuma ya fashe da kuka kaman ba Dr ba, muryah a raunane ya furta, "Baby na damu da ke, bana son wani abu ya faru da rayuwar ki, ni dama ban amince kin tafi ba, inajin tsoron larabawan nan, domi. Sun kowanne irin mazan duniya fitina akan mace, gashi ya ga irin ki mai wuyan samu, wayyo Allah ka tsare mun rayuwar future wife ɗina, Allah uwar ƴaƴanane ka tsare mun ita", ya ƙarasa yana kuka mai zafi, ya juyar da kanshi gefe ya furta a fili, "wayyo Ummi nah, wayyo Abba nah, ko ina ɗan'uwana Hassan da ƴar'uwata Aisha suke? Ko a wani irin ƙuncin rayuwa suke bayan bana nan? Don nasan abinda ya faru da familyn mu, duk zafin da sukaji zasi sake faɗawa wani yanayi bayan kuma sun tashi rana ɗaya sunga bana cikin su, gashi basu san inda nake ba a raye ko amace, wayyo Allah Aunty Hauwa na ko ina ta ke? Ina kakarmu? Gaskiya ina mssn ahalina, dama na yadda da ƙaddara na zauna da su, nasan da yanzu abun ya bar zuciyata, don nasan yanzu sukan sun samu sauƙi akan ni dana kasa mance komai, saboda nayi nesa da duk wani wanda zai kwantar mun da hankali, gashi zasuji tsoron nema na, saboda irin abunda na bar musu na kada su neme ni bayan sun tarar nayi nesa da su, Allah sarki ɗan'uwa na Hassan ko yayi aure? Ko ya tara iyali"? Sai kuma yayi murmushi shi ɗayan domin tona da Hassan idan yayi wanka yana wani taku, Ummi zatace "sai kuma wurin surkuwata ko twin"? Dariya ya keyi yace "haba Ummi gaye da ni wani batun surikuwa kuma, ae sai na cika 30yrs Ummi nah, kedai kimun fata na samu mai kyau da haɗuwa wanda tafi ƴar ki mummunan nan" zai faɗa yana nuna Aisha tsabar neman tsokana, ita kuma bata jiran komai sai ta fashe da kuka domin ta tsani ka dangantata da muni, domin Aisha ji ta keyi duk duniya babu sauran macen da tafita kyau, sai Ummi ta kwantar mata da hankali tace, "kada ki damu ƴata shima bai isa ya ƙira ki da mummuna ba, don kowa nima zai iya ƙirana da mummuna, kuma duk matar da dukkan su zasu aura ƙarya ne su samu wacce ta kaiki ballantana wacce ta fiki, sai dai ƙasa da ke auta na", a haka Ummi ta ke kashe rikicin.
Nidai bana ce musu komai sai dai nayita murmushi, domin babu yadda za'ayi a zauna wuri É—aya Aisha da Hassan basu yi faÉ—a ba, kuma kullum sai ya saka ta kuka, saidai a barni ko Ummi da aikin lallashi, idan Aunty Hauwa tana nan kuwa ta dinga goyon bayan Hassan kenan, akan sai ya auri wacce tafi Aisha komai da komai, shi yasa Aisha bata cika zuwa kusa da Aunty Hauwa ba, yanzu zakaji kukanta, domin Aunty Hauwa idan ta ga daman saka Aisha kuka sai dai kaji tace mata _CINCIN BREADI_ wai girman jikin Aishan, shi kuma Hassan ya samu abin dariya kenan har sai Aisha tayi kuka faÉ—an ya ke lafawa.
_NI AUNTY NICE SHA RE HAWAYE NA NAYI DON GANIN YADDA DR YAKE SHA RE HAWAYE KUMA YANA SMILLING, GA DUKKAN ALAMU YANA MSSN ƳAN GIDAN SU SOSAI._
*©AUNTY NICE CE*âœðŸ»âœðŸ»âœðŸ»
[7/28, 15:44] Miss Xerks🌺: *°🔘°ƘADDARA TA RIGA FATA°🔘°*
*1441H/2020M.*
®☄
*GASKIYA WRITERS ASSOCIATIONâœ*
_{Gaskiya ɗaya ce daga ƙinta sai ɓata, burinmu mu faɗakar da al'umma domin ribantar duniya da kuma lahira.}_
```ðŸŽG•W•AðŸŽ```
*_GASKIYA DOKIN ƘARFE•_*ðŸ‡ðŸ¼
*NA MARUBUCIYA:-*
*AUNTY NICEâœðŸ¼*
*@wattpad AuntyNice.*
*SADAUKARWA GA ƳAƳA NA HASKEN ZUCIYA TA:-*
*NABEELAH ARABI*
*NUHU ARABI*
Wattpad:- *GaskiyaWritersAsso.*
Gmail:[email protected]
Youtube Channel:- *GASKIYA 24TV.*
Bakandamiya:-
*GASKIYA WRITER'S ASSOCIATION.*
```RIGIJI GABJI.```
*SHIN KE/KAI KUN TAÆA TSINTAR KAN KU CIKIN ƘANGI NA RAYUWA KAMAR HAKA:*
*MUTASIM ya taso bai san su wane iyayen sa ba, be san wane shi ba, be kuma san dangin sa ba, ya tsinci kansa yana rayuwa ne shi ɗaya cikin ƙunci da wahala, Allah shine gatan sa, Mutane na ƙyamar sa, babu wani mai raɓar sa, ba shi da muhalli ba bu makwanci, ba shi da cin yau bare na gobe, talauci, damuwa, gararin rayuwa.*
```KWATSAM!```
*Ta shigo rayuwar sa, ta tausaya masa, taji ƙansa, ta taimaka masa, ta bashi Muhalli da makwanci, ta ba shi ci da sha, suka shaƙu, bata barin sa da damuwa, farinciki da walwala su ka yi masa maraba.*
```KWATSAM.```
*Soyayya mai ƙarfin gaske ta shiga tsakanin su, ƙauna ce zazzafa suke yiwa junan su, idan ba bu ita ba zai rayuwa ba, idan babu shi ba zata rayuwa ba, farin cikin ɗaya baya samuwa sai dana ɗaya, tayi kuka, ya yi kuka, tayi dariya, ya yi dariya, suka yi nisa a so da ƙaunar juna, burin su kasancewa a inuwa guda ɗaya, maganar aure ta shiga tsakani, a ranar ɗaurin aure.*
```KWATSAM!!!.```
*wani murɗaɗɗan AL'AMARI ya faru, aka shiga alhini, tashin hankali, damuwa ta zama sabuwa, farinciki yay ƙaura.*
```SHIN ME KUKE TUNANIN YA FARU? ME ZAI FARU? YA ABIN YA KE?.```
Read Out...
*MUƘADDARI! MUƘADDARI!! MUƘADDARI!!!*
Mallaki NAKI ko NAKA ta wannan hanya👇ðŸ¼
_Tura ₦200 a cikin ɗayan wannan account numbers ɗin 2209854592[ZENITH] & 0005151981[JA'IZ]._
_Ko kuma É—aukar hoton katin waya na ETISALAT or MTN, transfer ko kuma VTU._
_Aika da shedar biya a yayin da aka yi screeshot ta É—aya daga cikin wannan numbobin whatsapp É—in 09066828184 & 08164475119._
*Kada ka bari, kuma kema ka da ki bari a baku labari.*
*SHAFI NA 27📑*
*__________📖* Amaal ce ta shigo ta sa me ni nayi nisa cikin tunani, maka mun duka tayi a lap ɗina tana hararana da wasa tace,
"a haka kaman kina son Dr, amma kuma ƙasan zuciyar ki tsantsan yaudara ne".
Tashi na yi zaune ina sosa inda ta maka mun marin nace,
"amma kina aikata babban saɓo Amaal, ni kike gayawa bana son Dr? to ki gaggauta zuwa ki kuskure bakin ki a toilet, don kin yi mun babban laifi wanda ya kai na miki hukunci".
tashi nayi na miƙa mata hannuna alaman ta riƙe ni na miƙe tsaye.
Hararana tayi ta neme wuri ta zauna,
"gaskiya Hummy ki daina kula Faisal, ni na haɗa ku ne don Dr ya razana ya ƙara baki muhimmanci, yasan ba shi kaɗai bane, amma ki kuma sai kina son wuce gona da iri, gaskiya ki canja tsari".
ta faÉ—a kaman za tayi kuka.
Dariya nayi mai É—an sauti, "Amaal wallahi bana tunanin akwai wani namiji da zai juyar mun da hankalina akan Dr, babu shi saboda haka kima manta da maganan Faisal, zan kula da wannan".
Faisal gaba ɗaya ya saka na daina zaman cikin ɗaki, saboda babu hali nayi wasu mintuna zaka ganshi ya shigo, kuma babu inda yake dusa sai kan bed inda nake zaune ko nake kwance, ganin haka da yake yi naji duk hutun ya fita mun a rai, saboda haka kullum ba zaka rasa ni a kitchen wurin Ummi da masu aikin gidan ba, ko kuma ina parlor ko ɗakin Ummi, abin haushi kuma babu hali yaga ina waya da Dr zai fara ƙoƙarin kai hannun shi jikina, ni kuma idan naga haka na gwammace na kashe wayan na bar wurin, wanda hakan yake saka ran Dr nah yana ɓaci.
Ranan da Faisal yayi 3weeks da zuwa Ummi ta fara mishi maganan komawan shi school, amma firr yaron nan ya ƙafe shi bazai tafi ba sai ranan da zamu tafi.
"Kasan dai hutunka ya ƙare, su kuma sauran 1week, to ina ruwan ka da zaman su ne kam Faisal?".
Ummi ta faÉ—a tana duban shi.
"Ummi gaskiya ni na gaya miki auren Hummy nake sonyi, to ya ya za'ayi nabarta ita kaÉ—ai ni kuma na tafi? gaskiya ni sai ranan da zasu tafi tukun na tafi".
ya faɗa da wani yanayin shahwaɓa.