Sashe 20
Kaddara Ta Riga Fata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Yauwa ɗiya ta Hummy, kada ki bari kowa ya sani, shima ki daina damuwa da matar shi, ki dena damuwa da sai yace kina da kyau ko kin iya abinci, amma kiyi ta kwalliya da abinci mai daɗi kina bashi yana ci, kuma kada kina shiga gidan shi ke kaɗai, kina zuwa tare da ƴar'uwar ki Amal kuna kai mishi, ina miki albishir wataran da kan shi zai furta miki kin fi kowa kyau, amma sai kin kama kan ki, ki daina nuna kin damu da komai, kuma idan mun tafi duk abinda ya shige miki duhu ki kira ni ki gaya mun, ni kuma na miki alƙawarin warware miki komai kin ji doughter na".
Abun tausayi yau jirgin ƙarfe 12:00pm na dare su Abbu suka tashi, ba Amal ba har ni sai dana yi kukan tafiyan su, saboda tun da nazo duniya ban taɓa jin na shaƙu da wata mace ta nuna mun ita uwa bace a gare ni sai ita, gara-gara kakanni na guda biyu duk sun nuna mun ƙauna, wanda ta haifi Daddy na ina primary 6 Allah ya mata rasuwa, amma ina tuna yadda ta ke masifa idan an mun abu ba dai-dai ba, sai kuma wanda ta haifi Mama na, duk da ba wani yawan ganin ta na keyi ba, saboda bata ƙasan, sai tayi shekaru kafin ta zo, amma duk ranan da tazo gani na takan nuna mun soyayya kaman ita ta haife ni, amma Daddy baya taɓa barin ta ta tafi dani gidan ta, haka kuma bai taɓa sakawa ta nuna ɓacin ran ta ba, saboda a gidan mu gefe na daban ne, in da ya zama na Mama na shi aka gyara mun, ina tare da masu mun aiki, so ko tazo ma takan iya wuni guda bata ga Matar gidan ba, a sake muke zama da ita.
Basu bar mu mun rakasu airport ba, saboda yanayin jikin Amal, basu suka dawo ba sai wurin after 1, domin naji shigowan motan Dr Hussain.
Da safe bayan mun yi wanka, sauri-sauri na soya mana egg muka sha Tea da bread da shi, haka muka fito domin tafiya school.
A waje muka haɗu da Dr Hussain yana tsaye jikin motan shi, daga dukkan alamu mu ya ke jira, rufe ƙofan mu nayi, sannan muka ƙarasa in da ya ke tsaye, gaishe shi muka yi amma ban kalli idon shi ba, sai dai a jiki na naji ni ya ke kallo, tuna maganan Ummi nayi kada na bari ya gane na damu da shi, ina tuna hakan nayi saurin na buɗe sit ɗin baya na zauna, ƙura mun ido suka yi daga shi har Amal, amma naƙi kallon su, sai gyara books ɗi na da suke cikin bag ɗina kawai na keyi.
Ganin zamu ɓata mishi lokaci gashi ni ban fito ba, ita kuma Amal bata shiga ko'ina ba, sai yayi sauri ya dube ni yace "ya ya kika zauna a baya?".
Ina kallon books É—ina nace, "ai duk É—aya ne da zaman bayan da gaba, ga Amal ta zauna a gaba kada mu mayar da kai driver bayan kai lecturer mu ne".
Shiga ta yi ta zauna, haka yaja motan babu wanda ya sake cewa uffan acikin mu, muna isa Department ɗin mu nayi sauri na riga fita a motan domin na hango su Ezeh zasu shiga class ɗin mu, da sauri na isa in da suke muka tsaya muna gaisawa, sannan na jira Amal ta ƙaraso in da nake muka wuce class.
Muna zama akayita zuwa ana gaishe ta, bayan kowa ya koma sit É—in shi ta dube ni tace, "me yasa ki ka yi haka Hummy?".
"Me nayi kuma yau?".
Hmm tayi tsaki tana harara na tace, "meye ana cewa ki dawo front sit ɗin ki zauna ki ka ƙi? Bayan kinsan ke ya kamata ki zauna a wurin".
"wani irin ni ya kamata na zauna? Yadda Dr ya ke malami na kema fa malamin kine, yadda Daddy ya bashi amana na, kema fa naki Parent É—in sun bashi, yadda yake neighbour na kema yanzu ya zama naki, duk É—aya yake a wurin mu, kuma É—aya muke a wurin shi".
Tsaki ta sake ja sannan tace, "amma dai kinsan da ke yafara sabawa ko".
"kema zaku saba sosai, yau da gobe ne ai babu wuya, kuma daga yau ke zaki dinga zama a gaban motan saboda ku saba kema da shi".
ina faÉ—a na juya na bar maganan da mu keyi haka.
Ranan yana shiga mana lectures duk ya maida hankalin shi kaina, duk abunda ya ke yi idon shi yana kaina, sannan tambaya É—aya zai jeho mun, amma tashi na keyi na mishi bayani babu wani tsoro ko shakku a ciki.
Muna tashi na ɗauko mana handbags ɗin mu har dana Amal muka fita domin tafiya gida, a zaune a cikin motan muka sa me shi, yana ganin mu ya ƙura mun ido, amma sai nayi kaman ban ganshi ba, na kawar da kaina gefe har muka ƙarasa jikin motan, buɗe bayan nayi na shige ,ita kuma Amal ta buɗe gaban motan ta shiga.
Ina É—aga kaina naga ya sauke mun wani mummunan harara ta madubin motan, murguÉ—a mishi baki nayi na kawar da kaina, jijjiga kanshi yayi irin alaman zai haÉ—u da ni, kallon Amal ya yi yace,
"Amal zaku iya dafa wani abu ko muje mu yi take-away?".
Juyowa ta yi ta dube ni, tana jiran taji me zance, ni kuma ganin haka ya saka na harare ta na mayar da kaina window ina kallon waje, ganin haka yasa ka ta juya tace,
"yanzu yunwa muke ji, ina ga muna yin take-away da lunch, idan yaso breakfast da dinner sai mu dinga yi da kan mu".
ta faÉ—a tana juyo tana kallo na.
"Hakan ma ya yi, amma maganan breakfast kam ai baku san mun, sai dai naji ƙanshi ana soya abu, saboda haka dinner ma ina tsoron na saka a raina zan samu".
ya faÉ—a yana kallo na ta glass É—in motan.
Dariya Amal tayi sannan tace, "kayi haƙuri wallahi yau mun makara ne, egg kawai Hummy ta soya mana, muka sha da tea, amma insha'Allahu zamu dinga yi da kai daga yau, kuma dinner ma da kai zamu dinga yi".
Take-away yaje ya mana, muna isowa gida Amal ta ɗauki ledan da ya miƙa mata, ni kuma na ɗauki bags ɗin muka fito, har nayi kusan ƙarasawa ya ƙirani, dawowa nayi wurin shi, kallo na ya yi ganin bance komai ba yace, "wani abu yana damun ki ne?".
Turo baki na nayi gaba kaman bazan yi magana ba, can kuma na dube shi ganin irin kallon da ya ke bina da shi nayi saurin sauke ido na ƙasa ina jin faɗuwar gaba, "ni babu abinda ya ke damu na".
"To me na miki ki ka ƙi zama a front sit yau?".
Ina duban shi nace, "ba Amal ta zauna ba".
"Amal É—in na saba da ita ne?".
ya faÉ—a yana hararana da wasa.
ÆŠan ya mutsa fuska na nayi sannan nace, "ita ma ai zaku saba, ni yunwa na ke ji sai anjuma".
ina faÉ—a na juya na bar shi a tsaye a wurin.
Kasa ɗaga ƙafan shi ya yi ya bar wurin saboda mamakin irin yadda na mishi, ko kulawa na ƙi nuna mishi yau, sai yaji babu daɗi a ranshi.
*©AUNTY NICE CE*âœðŸ»âœðŸ»âœðŸ»
[7/9, 22:36] Bsty: *°🔘°ƘADDARA TA RIGA FATA°🔘°*
   *1441H/2020M.*
 Â
®☄
*GASKIYA WRITERS ASSOCIATIONâœ*
_{Gaskiya ɗaya ce daga ƙinta sai ɓata, burinmu mu faɗakar da al'umma domin ribantar duniya da kuma lahira.}_
    ```ðŸŽG•W•AðŸŽ```
*_GASKIYA DOKIN ƘARFE•_*ðŸ‡ðŸ¼
*NA MARUBUCIYA:-*
*AUNTY NICEâœðŸ¼*
*@wattpad AuntyNice.*
*SADAUKARWA GA ƳAƳA NA HASKEN ZUCIYA TA:-*
*NABEELAH ARABI*
*NUHU ARABI*
Wattpad:- *GaskiyaWritersAsso.*
Gmail:[email protected]
Youtube Channel:- *GASKIYA 24TV.*
Bakandamiya:-
*GASKIYA WRITER'S ASSOCIATION.*
*SHAFI NA 14📑*
*MUM SAYYEED YADDA BAKI GAJJIYA DA JINJINA MUN, HAKA NIMA BA ZAN TAÆA GAJIYAWA DA BAKI ÆŠAN ƘARAMIN KYAUTANA NA SHAFI BA, DUK DA NASAN BA MAI YAWA BANE AMMA KIYI HAƘURI DA SHI, NA BAKI WANNAN SHAFI KYAUTA MUM SAYYEED, ALLAH YA BARMU TARE* ðŸ¤ðŸ»
*__________📖* Kaman bazan yi magana ba kawai na zuba mishi ido, can nace, "Toh ni ai ka zama Uncle ɗi na, kuma ai kamun girma ace kai boy friend ɗi na ne, ai Daddy idan yaji ina da boy friend ranshi zai ɓaci".
na faɗa ina lanƙwasa kai na ina kallon yadda ya ƙura mun ido.
"Na ji abinda ki ka ce, nima nasan tunanin Æ´an class É—in ku baya gaya musu gaskiya, ke ai baki wuce Æ´ar ciki na ba da nayi aure da wuri, dama ina son naji me zaki gaya musu idan kin koma class É—in ne, saboda haka koma kice musu ni Baban ki ne".
ya faÉ—a yana kama hanyar barin wurin.
Da É—an gudu na bishi a baya ina cewa, "Dr'n mu to egg É—in fa? Kafasa ci ne?".
"Bana da sha'awan shi yanzu, ki koma bana son damuwa yanzu".
ya faÉ—a tare da barin wurin da sauri.
Na daɗe a tsaye a wurin ina mamakin yadda ya ɗaure fuska lokaci guda, ya kuma juya ya tafi kaman bai san da ni ba a wurin, haka na ƙara ci tsayuwa na na juya na koma class raina a ɓace.
Ina shiga Ezeh ya zo kusa da ni ya zauna, hannu ya saka ya buÉ—e text book É—in *TAXATION* ko tambaya na komai akan Dr bai yi ba, kawai bayani ya fara mun akan in da na tambaye shi ban gane ba, muna cikin yi sai ga Vicky, zama tayi kusa da ni tana murmushi, can ta tambaye ni, "ya ya Amal da jiki?".
bayan mun yi gaisuwa ta ce da yamma zata je ta duba ta, ni kuma na gaya mata hospital É—in da Amal É—in ta ke, daga nan muka maida hankalin mu kan karatun da mu keyi.
Ƙaran takun takalmi muka jiwo, da sauri na ɗago na dubi mai shigowan, sanye da takalmi mai tsinin gaske, *Eesha* wannan ƴar india ne wanda ta ke ɗaukan mu *TAXATION* kuma ƙawar Dr Khadijah ce, sun yi kyau sosai, sai dai Dr Khadijah tafi kyau, ita kuma Eashaa tafi gayu, irin kallon da naga tana mun yau sai ya saka ni na kasa samun nutsuwa a class ɗin.