Sashe 17
Kaddara Ta Riga Fata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Haka mu kayi ta hira har Dr Hussain ya shigo, gaisuwa ya musu na girmamawa, wanda daga gani Abbu yaji daÉ—in hakan, haka ina lura da Abbu sai jan Dr da hira ya ke tayi, shi kuma cikin kunya da rashin sabo da yawan magana ya ke amsa mishi.
Muna ta hira ni da Ummi akan karatun mu, ita kuma Amal ta rufe idon ta kaman mai bacci, amma idon ta biyu don wani lokacin ta kan buɗe idon ta tana amsa mana wani maganan, wani kuma tayi shiru tana kallon mu, ko kuma ta rufe idon ta, ita kaɗai tasan irin azaban da ta ke ji a cikin ƙasusuwan ta, sai kuma ƴan uwan ta masu irin wannan lalura.
Dr Abdallah ne ya shigo fuskan shi É—auke da murmushi yana duban Abbu cikin yaren su na larabci yace,
"Abbu lokacin cin abincin Amal yayi, mai kula da ita zata shigo, sannan a ƙa'ida ba asan visitors a ɗakin, ko zan kai ku masauƙi ne Abbu".
Ya faÉ—a yana bin Abbun da kallo fuskan shi yana ta fitar da murmushin da baya barin fuskar shi.
"Ba sai ka nema musu wurin kwana ba, ina ga kaman babu takura idan sun kwana a gidan Humaira ko gidan Amal".
Dr Hussain ya faÉ—a ba tare da ya dubi idon kowa ba.
Murmushi Dr Abdallah yayi sannan ya dubi Abbu wannan karon cikin kalmar turanci, don yayi matuƙar mamaki da yaji Dr Hussain yana jin larabci yace,
"Abbu zaku iya zama a gidan Humairan ko na Amal É—in?".
"Nikan ina ga idan babu ta kura kuzo gida na kawai Ummi, saboda akwai extra room wanda Daddy ma anan ya zauna, ina ga zaku iya zama da Abbu idan bazan takura ku ba".
na faɗa ina matsawa kusa da Amal ina riƙe hannun ta.
"Babu komai Humairah wurin ki dana Amal ai duk É—aya ne, so babu komai zamuje gidan ki, tunda 2days ma kawai zamuyi mu juya, saboda munga jikin Amal É—in Alhamdulillah, bai yi mata tsanani ba sosai".
Abbu ya faÉ—a yana shafa kan Amal É—in, wanda tun da taji maganan tafiyan mu ta buÉ—e ido tana bin mu da kallo É—aya bayan É—aya.
A hankali ta buÉ—e baki tace, "Ummi kuje gidan Humairah zata baku kula sama da yadda zan baku, kuma Hummy bata da problem, za kuji daÉ—in zama da ita sosai".
ta faɗa hannun ta riƙe dana Ummin.
Haka muka yi sallama muka fita, muna zaune nida Dr Hussain a mota muna jiran fitowan su Abbu, don a ciki muka bar su saboda suyi sallama da Æ´ar su, bayan shima Dr Abdallah shima ya bar É—akin.
"Me kika shirya musu for break fast"? Dr ya tambayeni ba tare da ya kalle ni ba.
Kallon shi nayi na kawar da kaina gefe ina kallon hanyar fitowa daga asibitin nace,
"ina ga aiɓchips is okay, sai na sayi bread su sha da tea, saboda larabawa basu wasa da cin bread".
na faÉ—a ina juyowa ina kallon shi.
"Kina da enough potatoe É—in?".
ÆŠaga mishi kai nayi alaman ehh, saboda ganin tahowan su Abbu.
"Idan babu na kira wife ɗina ta musu acan, idan yaso da safe sai na karɓo da sauri".
ya faɗa yana wani munafukin murmushi, kallon shi kawai nayi bance mishi komai ba, saboda ganin su Abbu suna shirin buɗe ƙofan motan.
Haka muka yi ta tafiya kowannen mu bakin shi shiru, sai Ummi da Abbu da ke zaune a baya ne kawai suke magana, in da daga baya Abbu yake tambayan Dr ya ya za'ayi da maganan school É—in Amal? Tun da gashi gobe monday ita kuma tana asibita, ya ya za'ayi kenan"?
Yana shiga gate É—in gidan mu ya amsawa Abbu da cewa,
"gobe insha'Allahu zan yi report a school, duk abinda akayi tunda bata nan sai ƙawarta ta nuna mata daga baya, tunda ba laifi suna maida hankali akan karatun, so abin bazai musu wuya ba, sai dai addu'an Allah yasa kada abin ya ɗau lokaci".
"Ameen ya rabbi".
Abbu da Ummi suka amsa mishi.
Gidana na buɗe musu suka shiga, muna shiga suka zauna a parlor, ni kuma na shiga ɗaki domin na shimfiɗa musu bedsheet, domin tun da Daddy ya tafi na cire, sai dai bayan 2dys ina sha re wurin na goge komai, don ni ban yadda da zama cikin ƙazan ta ba, ina ta tunanin mai zan fito na ɗaura musu mai sauƙi for dinner.
Ina fitowa na dube su ina murmushi nace, "Ummi ko za kuyi wanka kafin na girka mana abinda zamu ci?".
Na faɗa ina ƙarasuwa parlon.
"My luv kada ki wahalar da kan ki, kawai tea za musha da bread, saboda Abbun ko baya iya zama babu tea".
Ummi ta faɗa tana miƙewa tsaye tana dariya.
Shima dariyan ya yi yana miƙewa yace, "Faɗi gaskiya dai, kice bamu iya zama babu tea daga ni har ke".
Ni dai dariyan su kawai na keyi domin kaman basu suka haifi su Amal ba, babu wani girman kai ko raini suna wasa da junan su kaman ƙawaye, suna shigewa na ɗauki waya na da yake neman a ɗauke shi, domin ringing ɗin da yake yi.
"Ki fito waje ina jiran ki".
cewar Dr Hussain, ajiye wayan nayi bayan naji ya ajiye ta shi.
Ina fita nagan shi tsaye a jikin mitan shi, ina ƙarasa wurin ya miƙo mun wani babban laida, mai ɗauke da tambarin *MCDOULS* take away yai mana, sannan ya miƙo mun ɗayan leda wanda yake cike da bread da wasu snacks ɗin kala-kala, ɗagowa na yi ina duban shi.
"Kinsan larabawa da son kayan flour, saboda haka ki shiga musu da shi, ni kuma bari na shigo da Potatoe ɗin da kuma plantain da egg, na ƙaro miki ne saboda kada ku takura".
Hararan shi na yi cikin wasa nace, "hala matar ka bata iya soyawa ba ko? Shiyasa ta koro ka da shi kadawo min, dama dai nima nayi tunanin matar da ta ƙware da barin mijin ta da yunwa yana bin gidajen cin abinci? To yaushe tasan tayiwa baƙi idan ba neman magana irin na mazaje ba".
na faɗa ina ƙarasawa balcony ɗi na, wanda shima yana biye da ni abaya yana ta murmushi bai ce mun uffan ba.
Har kitchen ya raka mun da kayan hannun shi, nima ajiyewa nayi na miƙe ina kallon shi ganin yadda ya ƙura mun ido bayan ya ajiye kayan hannun shi.
MurguÉ—a mishi baki nayi na juya ina É—aga eggs É—in ina saka su a wurin dana ke ajiyewa, sannan na zuba potatoe É—in a cikin wani standing storage na zuba dankali da onioun,
"to ai sai ka tafi tun da ka gama aikin ka".
na faÉ—a ina kallon shi nima.
Murmushi ya yi yace, "kin fara raina ni ko? Ni ba Malamin ki bane?".
"Kuma Baby na ba, sannan kuma friend É—ina, kuma.... ".
sai nayi shiru ina kallon yadda ya ƙura mun ido.
"Kuma É—an aiken ki ko?".
Ya tambaya yaɓa ɗaga mun giran shi sama, alaman tambaya da son jin ƙarin bayani.
Dariya na yi nace, "ni idan ba sharri ba yaushe na taɓa aiken ka?".
"Gashi yanzu kin fitar dani naje miki aika, saboda kina ganin kin taddo ni tsayi ko".
Matsowa nayi kusa da shi ina dariya nace,
"kaiiii wlh duk tsayi na ban fi zuwa ƙirjin ka ba, kaifa dogon gaske ne Dr'n mu, don ina mamakin mai ya haɗa ka da mata wanda bata wuce kwandon wanke-wanke ba a tsayi".
Na faɗa ina dariya ƙasa-ƙasa.
"Yayan mu ina mamakin mai yasa ka ke son wannan corper? Wallahi kai dogo ne sosai gara kasamu mata doguwa, amma wannan corper kam ai bata wuce tsayin ragon da aka yanka na layyan bana ba, ƴar ƙuƙur kenan".
cewar Aisha lokacin da ta rutsa ni a kitchen tana mitan neman corper da na ke yi.
Kallon Humaira na yi sannan na bata irin amsan dana bawa Aisha a wancan lokacin, wanda shi ne kawai nasan zai sa ka ta rufe bakin ta,
"to ke bakiga irin kyawun da ta ke da shi bane? Ina ruwa na da wani tsayin ta tun da ni ina dashi ai ya ishe mu, kawai kyawunta da yasa bana iya ganin na kowacce mace ne ya É—ibe ni na aure ta, kuma har yau bana ganin wacce ta fita a ido na, kowa ganin ta na ke yi kaman biri a gaba na don muni".
ya faÉ—a yana wani jujjuya kanshi alaman abin ya mishi daÉ—i.
Fita nayi daga kitchen ban ko bi ta kanshi ba, wucewa É—aki na kawai nayi don ganin su Abbu basu fito ba.
Ina wucewa ya yi dariya shi kaɗai yana tuna Aisha wanda lokacin ita tsabar haushi kuka ta fashe da shi taje tana gaya wa Ummi wai nace tana kama da biri, wanda Ummi ta ƙira ni tana cewa,
"saboda Allah Hussain ko wani kaji ya cewa ƙanwar ka tana kama da biri ai sai in da ƙarfin ka ya ƙare, ko dan Albarkacin ita tayi kamanni na ai za ka ce tafi kowa kyau a duniya".
Hassan ne ya amsa da wuri yana cewa, "Ummi to wai ita meya sa ta damu da sai Hussain yace tana da kyau? Saunawa ina gaya mata kafin a samu mai kyawun ta sai antona, saboda kaf zuri'ar mu babu mai kyawun ta, amma nawa baya burgeta sai na amininta ta ke jira ya faɗa, wanda har ta mutu bazai faɗa ba, kuma ta haɗu da aiki wallahi, garama ta haƙura mijin auren ta wataran zai gaya mata".
Hararan shi Aisha ta yi tace, "kafin nayi auren miji na yace ina da kyau, Yaya Hussain ɗin nake so yace ina da kyau, ai kai na gajji da faɗan da ka ke yi na shi kaɗai na keso ya faɗa, tun da shi ai bai taɓa faɗa ba".
sannan ta kalli Ummi tace, "Ummi nah don Allah kice mishi ya faÉ—a mun ko sau É—aya ne".
ta faÉ—a tana kwanciya a jikin Ummin.
Ummi ce ta dube ni da faÉ—a tace, "bana wasa da kai Hussain kazo kagayawa Æ´ar uwar ka tafi kowa kyau a cikin matan duniyan nan, idan kana so mu zauna lafiya da kai yau a gidan nan".