Sashe 29
Kaddara Ta Riga Fata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Barin duk abinda mukeyi na shirin kayan mu mukayi, muka zauna muka ci abinci, da yake dama yunwa mukeji, muna gama ci muka ɗauko apple juice da mukayi tun daren jiya muka sha, kallo na Amaal tayi tace, "nikan bacci zanyi kafin la'asar" ta miƙe tayi hanyar bedroom, nima tashi nayi na bi bayan ta.
Bamu muka tashi ba sai wurin 5:00pm, saboda rashin bacci da bamu samu kwana biyu ko alarm bamu ji ba, da sauri mukayi sallan, sannan Amaal ta kalle ni tace, "Hummy yau kam muhuta ɗaura abinci, kawai musha cornflakes da dare, don wallahi duk wani ciwon jiki nake ji, addu'a na ɗaya musamu mu bar ƙasan nan lafiya ciwo na bai mutsa ba", ta faɗa tana daddana ƙafan ta da kanta.
Duban ta nayi nace, "Dr fah me zai ci kike nufi"?
Harara na tayi tace, "sai yaje yayi abinda ya saba tun da chan baya", ta fara tana dubana da dariyan tsokana.
Turo bakina nayi gaba nace, "ke kika sani bari yazo na gaya mishi, kuma babu inda zaki bimu idan yace muje shan ice cream", na faÉ—a ina tashi tsaye don zuwa na duba abubuwan da suke kitchen É—in mu.
Dab za'ayi sallan magrib Dr Hussain ya dawo, knocking gidan mu yayi, da sauri kaman jiranshi na keyi naje na buÉ—e, tsayawa yayi yana dubana da murmushi a fuskar shi, nima mayar mishi nayi, sannan na bashi hanya ya shigo ciki.
Yana zama na wuce kitchen na haÉ—o mishi sauran cake É—inmu da apple juice mai sanyin daÉ—i, gefen shi na samu na xauna ina zuba mishi juice É—in a cup.
Sai bina da kallo yake yana murmushi, a hankali nace, "Dr nah me yake saka ka farin ciki bayan gobe zan yi maka nisa"?
Dariya yayi mai ɗan sauti sannan ya dube ni yace, "ina farin cikin hukuncin da akayi wa Dr Khadijah ne kawai baby, kinsan an mata doka mai tsanani akaina da ke baki ɗaya, kuma management sun tabbatar mata da cewa idan har ta sake maimaita makamancin irin haka zasu dakatar da ita, kuma tayi mugun razanan, don har aka tashi a taron bata daina sha re hawaye ba", ya faɗa yana ƙara murmushin kan fuskan shi.
Ina kallon shi da mamaki, "Dr mu toh meye yake saka ta kukan"? Yama ajiye cup ɗin bayan ya shanye wanda na zuba mishi ya dube ni yace, "Ni wallahi baby har tsoron irin son da Khadijah ta keyi mun nakeji, kinsan bayan ance ta bani haƙuri, saida ta ban tausayi, domin a hankali babu maiji tace, zan bar ƙasan nan tabbas sabida kai Dr, domin zuciyata bazata ɗauki ganinka da wata ba bayan ni", Ya faɗa yana dariya.
Wani iri naji cikin zuciyata, domin ko babu komai macece Æ´ar uwata, kawar da maganan nayi ina duban shi nace, "Baby nah yau kaman mun gajji, ko zakayi take-away ne da dinner kaci? Muma cornflakes kawai zamu iya sha duk muna jin gajjiya yau a tare da mu", na faÉ—a ina duban shi da alaman damuwa a fuskana.
Shima turo baki yayi yana kwaikwayo na yana buga ƙafa a ƙasa yace, "nikan bazan yadda ba, yau abincin Baby zanci, ni wallahi bazan yadda da wayon nan ba", dariya muka farayi ni dashi a tare, ina kallon shi nace, "haba baby ni da yakamata nayi shagwaɓa sai kaine yau zakayi, toh ni yayah zakayi dani idan kai kanayi"?
"Kawai sai a raba kowa da turn ɗin yin sakalcin shi, idan nayi na 2dys sai kema kiyi na 2dys, kowa yayi ta fama da ɗan uwan shi ko ba haka ba"? Dariya nayi na miƙe ina cewa, "bari naje kitchen ɗin na duba me zan dafa maka".
Da sauri ya kamo hannu na bayan shima ya tashi ya tsaya, dab da bayana yazo ya tsaya kaman wanda zai jinginu da ni a hankali yace, "Baby nah bana son ki wahala, kawai ki gayawa Amaal idan anyi ishaa zamu fita muci abinci ko, bana son ƴar baby nah ta wahala", ya faɗa yana ɗaura haɓan shi a kafaɗa na, da sauri naja jikina na shige bedroom ɗinmu da gudu, dariya ya fara yi yana girgiza kanshi, ya juya ya fita a gidan, sai da na tabbatar ya bar parlon tukun na fito na rufe ƙofan na ƙoma bedroom wurin Amaal.
Zama nayi ina ajiyar zuciyar mai ƙarfi, juyowa tayi tana hararah na tace, "zakuji da shi dai magulmata".
MurguÉ—a mata baki nayi ina jujjuya mata ido nace, "ki shiryah anjima zamu fita dinner da Baby nerh"!
Hararana tayi tace, "sai ki fita da Babyn ki, nima Hubby nah zai zo mufita yawon sallama kafin ya iso ni a *DAMMAM*".
Zaro ido nayi ina dubanta, "laillai yarinyar nan wuyanki yayi kauri, toh babu inda zaki tafi da shi ke kaɗai, Ummi idan ta samu labari ranta zai ɓaci, saidai yaxo mu fita tare dukkan mu, ina gadinki kina gadina", na faɗa ina rawan india a gabanta.
Gaba ɗaya daga ni har Amaal ƙamshin daɗi mukeyi, gashi munyi shigan wasu english wears masu masifar kyau, munyi rolling kanmu da wani gyale mai kyaun gaske, nawa colour red and green, na Amaal kuma red and black, haka muka fito muka shiga bayan motan Dr Hussain, inda shi kuma da Dr Abdallah suna gaba.
ranan munyi yawo kam bayan mun ci abinci, har wurin 11:00pm tukun muka je muka sauƙe Dr Abdallah, sannan muka dawo namu gidan, Amaal sallama tayiwa Dr nah ta wuce ciki, mukuma muka zauna a parlon, ƙura mun ido Dr yayi, ni kuma ganin kallon bana ƙare bane sai na matsa nesa da shi ina ta kame-kamen abinda zance, don gaskiya ni bana son irin kallon da yake mun.
"Baby yanzu gobe kenan zaku gudu ku bar ni ko"? A hankali na dube shi ganin yadda yayi mun maganan kaman bazai buÉ—e bakin shi ba, juyar da kaina nayi na bar duban shi, nima murya cikin nutsuwa nace, "Baby ko na zauna ne nayi hutun anan tare da kai"?
"Ban isa ba baby, ki tafi kawai nima xan fi so naga kin samu masu ɗebe miki kewa", haka mukayi ta hira, da ƙyar muka rabu wurin 12:30pm, bayan ya tafi na shigo ɗaki, baki a buɗe nake kallon Amaal da mamaki, ta wani bararaje akan gado sai wani luv ta ke kwasa a waya ita da Dr Abdallah, ganin haka na wuce toilet nayi wanka nazo na kwanta ina ta ja mata tsakin sun dame ni.
Saida mukayi wanka muka saka kayan mu tukun aka ƙira sallan asuba, jirgin mu 9:00am zai tashi gashi airpot ɗin da nisa shiyasa muka tsayar 6:00 zamu fita domin tafiya, tunda muka shiryah nake ji kaman nayi kuka saboda tafiyan da zanyi na bar Dr nah shi kaɗai, a haka jiki a sanyaye muka shiryah.
*©AUNTY NICE CE*âœðŸ»âœðŸ»âœðŸ»
[7/13, 18:31] Miss Xerks🌺: *°🔘°ƘADDARA TA RIGA FATA°🔘°*
   *1441H/2020M.*
 Â
®☄
*GASKIYA WRITERS ASSOCIATIONâœ*
_{Gaskiya ɗaya ce daga ƙinta sai ɓata, burinmu mu faɗakar da al'umma domin ribantar duniya da kuma lahira.}_
    ```ðŸŽG•W•AðŸŽ```
*_GASKIYA DOKIN ƘARFE•_*ðŸ‡ðŸ¼
*NA MARUBUCIYA:-*
*AUNTY NICEâœðŸ¼*
*@wattpad AuntyNice.*
*SADAUKARWA GA ƳAƳA NA HASKEN ZUCIYA TA:-*
*NABEELAH ARABI*
*NUHU ARABI*
Wattpad:- *GaskiyaWritersAsso.*
Gmail:[email protected]
Youtube Channel:- *GASKIYA 24TV.*
Bakandamiya:-
*GASKIYA WRITER'S ASSOCIATION.*
```13/07/2020.```
*ALHAMDULILLAH! ALHAMDULILLAH!!!.*
*a yau GASKIYA WRITER'S ASSOCIATION na cika shekara É—aya da kafuwa.*
*muna roƙon ubangiji Allah ya ƙara ɗaukaka wannan ƙungiya mai tarin albarka tare da mutanen cikin ta, Allah ka ci gaba da basu nasara da sa'a, Ya ƙara wanzar da zaman lafiya, fitina da sharrin masu sharri da idon maƙiya Allah duk ka kauda akan wannan ƙungiya da jama'ar cikin ta. Allah muna roƙon ka kaci gaba da bawa wannan ƙungiya da jama'ar cikin ta ikon faɗakar da Al'ummah ta hanyar GASKIYA hanyar da ta ke dai-dai bata kaucewa ba. Allah kar ka nufi wannan ƙungiya da fitar da abinda zai zama yaɗa fasadi ne zuwa ga Al'ummar Annabi Muhammad {S.W.A}, Allah ka bawa wannan ƙungiya ikon tsarkake alƙaluman ta ba tare da ta rubuta shirme ba, sai dai abinda Al'ummah zasu karanta su amfana da shi.*
*AMEEN YA HAYYU YA QAYYUM.*
Jinjina zuwa ga shugabar wannan ƙungiya *UMMU NABIL.* Allah yaci gaba da taimakon ki da ke da members na ki.
_Shafin Sadaukarwa ne ga Gaskiya Writer's domin murnar cika shekara guda._
*SHAFI NA 23📑*
*__________📖* Duk wanda ya dubi fuskan Dr Hussain sai ya ji tausayin shi sosai a ranshi, kuma sai kayi mamakin wani irin so yake yiwa Hummy, domin Dr Abdallah kaɗai yake ta fice-ficen tafiyan su, amma sam Dr Hussain ya kasa yin komai, yana zaune gefe na ya kama hannu na kaman wani zai ƙwace mishi ni, muna nan haka Dr Abdallah ya dawo ya zauna gefen Amaal, yana duban Dr nah yace,
" Dr saura 15mnt jirgin su ya tashi, gashi an fara neman passinger su shiga jirgi, ina ga ya kamata mu barsu haka su wuce ko?".
Da sauri na ɗago kaina don jin irin ƙanƙame mun hannu na da Dr Hussain ya yi, shima ƙura mun ido ya yi kaman zai furta abu amma ya kasa, sai lips ɗin shi kaɗai na gani suna ta motsawa, matsowa na yi kusa da shi na kwantar da kaina a kafaɗan shi, lokaci ɗaya na ji hawaye yana bin fuska na, murya ƙasa-ƙasa nace,
"Dr nah zamu tafi, don Allah ka kula mun da kan ka".
ina gama faɗa mishi na miƙe tsaye, wanda shi ma haka ya saka ya miƙe amma hannun shi yana riƙe da nawa hannun, murya ƙasa-ƙasa shima ya furya.
"Baby bana son ki tafi ki bar ni, kin amince na sanar da Daddy'n ki relationship É—in mu".
Damƙe hannun shi na yi da ƙarfi cikin nawa, "Dr bayan zu ba, kabari mugama wannan session ɗin tukun ya sani, kayi haƙuri Baby nah, ni dai ka kula mun da kan ka".
"Baby ki kula mun da kan ki, kiyi hankali da larabawan nan, don Allah ko brother Amaal bana son ki bashi fuska kin ji baby nah".
haka muna ji muna gani muka tafi muka bar su Dr da sai É—aga mana hannu suke yi.
*DAMMAM.*