Sashe 5
Kaddara Ta Riga Fata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ido na zuba mishi alaman ya barni na wuce mishi da shi ciki, runtse idon shi yayi ya buɗe ya sauke akan nawa, kaman bazai ce uffan ba, sai kuma ya dube ni sama da ƙasa sannan yace,
"Dubi irin shigan da kika yi Aisha? Ba kiji Daddy'n ki yace kada ki shigewa maza ba domin zasu iya cutar dake? To ke baki jin maganan Daddy'n kine ko kuma sakacin daga kece? Baki tunanin ni na cutar dake? Duk da kince ni ba namiji bane ba ko?".
Ya faÉ—a yana É—an buÉ—e mun idon shi a kaina.
Turo mishi baki na nayi gaba kaman zanyi kuka, ina kallon shi nace ai samari ne suke cutan mata ko Æ´an matan su, kai kuma ai Malamin mune idan babu idon iyayen mu ai kune iyayen mu ko? Kaga kenan kai ba zaka cuce ni ba, kuma zaka ga ai kaman ni Æ´ar kace tun da ban riga dana zama budurwa ba, 16yrs fa nake, kasan Daddy da wuri ya saka ni schhol".
na faɗa ina langaɓar mishi da kaina.
Baice mun komai ba ya juya ya shige parlon, da sauri ni kuma na bishi a baya hannu na ɗauke da ledan, wanda gaba ɗaya nauyi yamun, muna shiga nayi karo da wani daddaɗan ƙamshi mai masifar tafiya da tunanin mutum, ajiye ledan nayi ina lumshe ido, ina buɗewa muka haɗa ido da shi, ya ƙura mun ido yana kallon yadda nake nuna jin daɗi na akan ƙamshin da naji.
"Yaya Hussain kai fa ɗakin ka idan mutum ya shigo sai yaji kamar kanshi zai kunce tsabar daɗin ƙamshin da yake yi, ni wallahi duk duniya ban taɓa ganin ma'abocin son ƙamshi ba irin ka, motan ka ya kama ƙamshi, kai kanka ƙamshine sunan ka, ɗakin ka kuma kaman shine company turare".
muryan Aisha ya tuno wani lokaci yace ta dafa mishi indomie ta kawo mishi É—akin shi yaji a kunnen shi kaman yanzu abun yake faruwa.
BuÉ—e ido nayi ina duban yadda ya runtse idon shi, abin sai ya É—aure mun kai, matsuwa nayi kusa dashi na kira sunan shi a hankali, "Dr Hussain".
A razane ya buÉ—e idon shi ya kalle ni, sannan a zuciyar shi yace _wannan hatta muryan da yadda Aisha ke kiran sunan shi irin nata ne_.
wuri ya nema ya zauna bai kalle ni ba yace,
"nagode ki tafi kije ki kwanta dare yayi".
yana faÉ—a ya komar da kanshi ya kwantar a saman kujeran da yake zaune yana runtse idon shi.
"Dr gobe nayi breakfast da kai? Kana son cin ƙosai da kunun gyaɗa? Kasan ina da abin markaɗa wake, kuma last week ma nayi kunun gyaɗa na saka mishi milk yayi daɗi irin wanda ba a bawa yaro mai ƙiwuya tahm! tahm!! tohm!!!".
na faÉ—a ina jijjiga kaina alaman idan yayi wargi bazan bashi ba.
Ƙura mun ido yayi ya sake faɗi a cikin zuciyar shi _wannan kam ko dai Aisha ce su Abba suka turo ta wuri na? Don daga Ummin shi sai Aisha suka fi kowa sanin abinda yafi so da irin girkin da yafi so, to idan ba Aisha bace ya ya aka yi tasan yana son ƙosai da kunun gyaɗa kuma a saka milk a ciki?_.
"AISHA Abba ne da Ummi na suka ce kizo nan ki same ni? Sunce miki idan kinzo ki gaya musu ina nan ne?".
Ya faÉ—a idon shi a kaina.
A hankali na tako har inda yake na zauna a hannun kujeran da yake, ina duban shi a nutse nace,
"Daddy na bai san ka ba, amma yace mun a kwai wasu a gidan da kake, saboda lokacin da ya kama gidan ance mishi dama saura na mutum ɗaya ne, amma bai san ka ba, kuma da ya san ka daya gaya mun don ba ya ɓoye mini komai".
na faÉ—a ina maida fuska na kaman zanyi kuka, don ganin yadda hankalin shi ya ta shi.
"Don Allah kije ki kwanta nima kwanciya zanyi".
ya faÉ—a mun ba tare da ya buÉ—e idon shi ba.
Tashi nayi tsaye ina gyara É—an riga na sannan nace, "don Allah nayi breakfast É—in da kai"?
Jijjiga kanshi yayi alamar eh.
"What time kake ta shi saboda nasan time ɗin da zan yi so that kada ƙosan ya yi sanyi, kasan shi idan yayi sanyi baya daɗi, kuma idan an saka shi a cooler zufa ya keyi, baza kaji daɗi ba, shida indomie halin su ɗaya, kawai kyan su ana yi aci a lokacin".
"Ya Rabbi".
ya sake faɗa a fili bayan ya sauƙe idon shi a kaina, wanda zuciyar ji yake kaman zata ɓalle ta fito tsabar al'ajabin abinda yake faruwa.
Ganin nayi hanyar waje da sauri ya buÉ—e bakin shi yace, "10:00am is okay".
ka ɗa mi shi kai kawai na yi na buɗe ƙofan na fita.
Ni Aunty Nice to meye wannan ruÉ—anin da yake damun Dr Hussain? na tambayi Miss Zerks da muke bin bayan Humaira, ita ma duba na tayi cikin mamaki ta ce ni fa Aunty Nice abin yana É—aure mun kai, don kawai kada kiyi fushi ki kore ni ne kawai yasa ban tambayi Dr Hussain É—in me yake faruwa ba.
tsayawa nayi da tambayan nawa nayi ina kallon ta nace, "ko tayi kama ne da Aishan?".
watsa hannun ta tayi alaman bata sani ba, sannan ta ce, "nidai Aunty Nice zan tambaye shi, amma don Allah kada ran ki ya ɓaci, haba hankalina duk yana kan nasan me yake faruwa".
hararanta nayi da sauri tace, "Na fasa to".
_Plsss and Plsss comment kunji mutanen kir ki._
*©AUNTY NICE•*âœðŸ»âœðŸ»âœðŸ»
[7/9, 22:36] Bsty: *°🔘°ƘADDARA TA RIGA FATA°🔘°*
*1441H/2020M.*
®☄
*GASKIYA WRITERS ASSOCIATIONâœ*
_{Gaskiya ɗaya ce daga ƙinta sai ɓata, burinmu mu faɗakar da al'umma domin ribantar duniya da kuma lahira.}_
```ðŸŽG•W•AðŸŽ```
*_GASKIYA DOKIN ƘARFE•_*ðŸ‡ðŸ¼
*NA MARUBUCIYA:-*
*AUNTY NICEâœðŸ¼*
*@wattpad AuntyNice.*
*SADAUKARWA GA ƳAƳA NA HASKEN ZUCIYA TA:-*
*NABEELAH ARABI*
*NUHU ARABI*
Wattpad:- *GaskiyaWritersAsso.*
Gmail:[email protected]
Youtube Channel:- *GASKIYA 24TV.*
Bakandamiya:-
*GASKIYA WRITER'S ASSOCIATION.*
_Shafin Sadaukarwar ki ce Hauwa Alhassan Yunus._
*SHAFI NA 5📑*
*__________📖* Ina shiga parlon nayi tsallen murna, a fili nace, "yehhhh gobe idan Allah ya kaimu Dr'n mu zai ci girki na".
har ɗaki na shiga baki na bai iya rufuwa ba, sai wani murmushin daɗi nake yi, a zuciya ta nace gaskiya ban taɓa jin zuciyata ta damu da wani halitta ba bayan Daddy na, sai yanzu da nake jin Dr kaman ɗan'uwa na, wanda muka daɗe muna mu'amala tare, ina shiga na wuce toilet na sake ɗauro alwalah, domin yabi jikina bana iya zama babu alwala, ina fitowa na ɗale gado na sai bacci.
Washe gari da wurin misalin 8:00 na shiga kitchen, na gyara wake na jiƙa shi, sannan na markaɗa shinkafa da gyaɗa na a tare, ina gamawa na ɗaura kunu na, 8:30 kunu na ya gamu da sauri na markaɗa wake na, ina gamawa na wuce naje nayi wanka, yau ɗaya sai naji kayan mu na hausa nake son sakawa.
Wata dogon rigan atamfa na saka wanda gaba ɗaya gaban ta stones ne a jere reras, sai wani ɗaukan ido suke yi, kitchen na koma na buga ƙullin ƙosai na, bayan ya bugu na saka mangyaɗa, yana zafi na fara zuba ƙosan, baifi kasko biyu nayi ba na sauke na juye su a cikin wani kwano mai kyau, dama ina da yaji mai daɗi wanda da zan taho wata ƙanwar Daddy ta kawo mun shi mai yawa, haka na zuba a ɗan ƙaramin rober, na ɗaura akan basket ɗin dana saka ƙosan, ɗayan hannu na kuma ina riƙe da flask ɗin kunun wanda yaji peak milk.
Ban daɗe da yin knocking ba Dr yazo ya buɗe mun, ina kallon shi nayi murmushi wanda na rasa me yasa nake jin daɗi idan na kalle shi, yana sanye da baƙin wandon jeans da red ɗin t-sheet a jikin shi, har ila yau idon shi ɗauke da farin glass ɗin da baya barin idon shi kullum.
Hannu ya saka ya karɓi flask ɗin hannu na, sannan ya ɗan matsa mun na shigo cikin parlon da yake fitar da daddaɗan ƙamshi, rufe ƙofan yayi ya shigo, kai tsaye wurin dinning ya wuce ba tare da yace mun komai ba, nima ganin inda ya nufa na bishi a baya, muna ajiyewa ya juyo ya kalle ni tun daga sama har ƙasa, amma bai furta ko kalma ɗaya ba, sai dai ƙura mun ido da yayi.
Ina É—an murmushi mai alamar dariya nace, "Dr'mu nayi kyau ko?".
Harara na yayi sannan ya buÉ—e baki yace,
"Ni banga wani kyau anan ba, tunda ke baki iya gaisuwa ba, ni kuma bazan gane kin yi kyau ba".
ya faɗa yana jan kujeran dinning ɗin ɗaya ya zauna a kai, nima ganin ya zauna sai nayi sauri naja ɗaya na zauna, ɗago kanshi yayi yana duba na, wanda ni kuma a dole raina ya ɓaci sai na zunɓuro baki na gaba, fuska na kaman zanyi kuka a dole bai ce nayi kyau ba, bayan irin zagewan dana yi ina adon.
Taɓe bakin shi yayi bai sake bin ta kaina ba, ina gani ya ɗago cups ɗin guda biyu da nasa a basket ɗin ya zuba kunun gyaɗan da sai turiri yake fitarwa, gashi yayi fari sol sai ƙamshin gyaɗa yake fitarwa, ga wani ƙamshin flavour mai daɗin ji yana tashi, ɗaukan ɗayan cup ɗin da bai cika sosai ba yayi ya turo mun gaba na, sannan ya ɗauki ɗayan cup ɗin ya ɗan kurɓi kunun kaɗan, amma sai naga ya juyo da kanshi kaina yana bina kuma da harara, ganin abinda yayi sai gaba na ya faɗi da sauri na kalle shi da bakina kaman zan fashe da kuka nace.
"Dr'n mu kunun ma bai yi daÉ—i bane?".
Ko kallo na bai yi ba ballantana nayi tunanin zai bani amsa, buɗe kwannon ƙosan yayi ya ɗauki ɗaya bayan ya buɗe rober'n yaji, ya saka a bakin shi ya tauna, ina ganin shi ya runtse idon shi, sai kuma ya buɗe da sauri ya sake harara na.