Sashe 59
Kaddara Ta Riga Fata Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
"Gambo! Wallahi kaji Allah ɗaya yake ko? Toh idan ka fitar da wannan magana waje har wani daban ma yaji, toh ban yafe maka ba duniya da lahira, daga kai har Fatima sai nayi shari'a daku agaban ubangiji, kuma ban yafewa duk wanda yayi mummunan furuci wa Hassan ba tsakanin kai da Fatima ba, mu ƴan halal ne ba butulu ba, munyi imani da ƙaddara mai kyau da marar kyau, shin idan ɓarawo ne ya shigo gidan yayi mata haka yayah zakuji? Hassan fa mun sanshi mun san kuma shaiɗan ne yafi ƙarfin zuciyar shi ya saka ya aikata mata haka bawai don halin shi bane, saboda haka kubar maganan mun yafe duniya da lahira, kuma Aisha tana gama istibira'i za a yi auren su da Hassan ɗin", Baban Narabi ya ƙarasa maganan cikin dakiyar zuciya, ina jin su nayi sauri na runtse ido na, amma jin muryan Ummi da maganan da ta keyi cikin kuka ya saka ni buɗe ido na ƙura mata shi.
"Baba don Allah kayi mun rai, wallahi Hassan idan ya auri Aisha bazan rayuwa ba, duk ranan da aka aira mishi Aisha ranan ni kuma zan koma ga ubangiji na, Baba Hussain na amince ya auri Aisha, idan muka bawa Hassan zai ga kaman yayi nasara ne akanmu, kuma Hassan bayi da halin kirkin da zai riƙe mun ɗiyata cikin mutunci, tunda baiji tausayinta ba ya aikata mata haka, baiji tausayin wani hali mu iyayen shi da ɗan'uwan shi zamu ji ba ya aikata mana wannan mummunan aikin ba, toh bazai samu abinda yake so ba cikin sauƙi, Baba tunda kace baka yafe ba idan munyi shari'a da shi ba ko kuma muka bishi da mummunan fata ba, tou Baba muma kamana adalci mu samu sauƙi a zuciyar mu, ka amince babu aure tsakanin Aisha da Hassan har abada", Ummi ta ƙarashe tana fashewa da kukan da ban taɓa gani tayi irin shi ba.
Da gudu Aunty hauwa ta ƙarisa jikinta ta rungume ta ƙam a jikinta itama tana kukan gaske, murmushi Baban Narabi yayi cikin ƙarfin hali yace, "naji Fatima Allah ya muku albarka, ya baku haƙurin jure wannan babban damuwan a zuciyar ku, na amince kubawa shi Hussain ɗin idan bazai damu ba", sannan ya musu sallama ya ajiye wayan.
Aisha ba ita ta samu kanta ba sai da tayi sati biyu a asibitin, bayan an sallame mu mun koma gida ne, sai uncle Auwal ya zo tare da Hassan wanda gaba ɗaya duk yabi ya lalace, duk yadda uncle auwal yayi Ummi ta daina kuka da ta ga Hassan amma kasawa tayi, dole saida Mama tazo daga Misau suka haɗu akayita kwantar mata da hankali, da ƙyar ta amince shima da sharaɗin ba zai sake shigo mata side ɗinta ba, hakan ba yadda aka so aka amince, ita kuma Aunty hauwa bayan sati ɗaya suka wuce da uncle Abdallah, haka gidan ya dawo shiru babu daɗi, nine ma dole nake zuwa parlourn Ummi nake ta yata ɗan hira, wanda gaba ɗaya Ummi ta kasa samun lafiya, bata kwana biyu bata kwanta BPn ta ya hau ba, ita kuma Aisha gaba ɗaya ma bata fitowa parlour, kullum tana ɗaki tare da Umma da aka ɗauko ta daga misau suna kwana tare, kuma hakan wataran Umman zata zo tayita yiwa Ummi faɗan yadda ta hana kanta saƙat.
Shi kuma Hassan idan mun haɗu da safe da ƙyar yake iya ɗaga ido mu gaisa, nima kuma sai ina jin shi kaman wani baƙo, bana iya sakewa kuma da shi.
A haka lokaci yayita tafiya har Aisha ta cika wata uku da faruwan abin, wanda zan iya cewa baifi sau 2 na taɓa ganin ta ba tunda abin ya faru, ana saura kwana uku ta cika wata ukun na ganta tana fitowa a ɗakin Ummi da bata da lafiya tana kwance, ni kuma zan shiga duba jikin Ummin, gaba ɗaya sai danaji zuciyana ya yanke, domin wani irin rama da Aisha tayi babu komai fuskarta sai karan hanci, muna haɗa ido tayi sauri ta sunkuyar da kanta, bata iya ce mun komai ba ta ratsa ta gefe na ta wuce, haka na bita da kallon cike da tausayinta.
Ina shiga É—akin Ummi kuma na samu Umma sai faÉ—a take tayi mata akan ta daina yawan zama tana wannan kukan, kallon Ummi nayi ganin yadda duk itama ta rame ta fita hayyacin ta kawai sai naji kuka ya zo mun, gaskiya Hassan ya wargaza mana duk wani farin ciki na zuri'ar mu, don Aunty hauwa kullum mukayi waya don taji jikin Umm, kawai kuka zakaji tana yi, wanda ni nakasa fahimtar meye matsalan Aunty hauwa, halin da aka jefa Æ´arta ce yake da munta ko kuma halin da Ummi take ciki ne damuwan ta?
*©AUNTY NICE CE*âœðŸ»âœðŸ»âœðŸ»
[9/10, 10:38] Bsty: *°🔘°ƘADDARA TA RIGA FATA°🔘°*
   *1442H/2020M.*
 Â
®☄
*GASKIYA WRITERS ASSOCIATIONâœ*
_{Gaskiya ɗaya ce daga ƙinta sai ɓata, burinmu mu faɗakar da al'umma domin ribantar duniya da kuma lahira.}_
    ```ðŸŽG•W•AðŸŽ```
*_GASKIYA DOKIN ƘARFE•_*ðŸ‡ðŸ¼
*NA MARUBUCIYA:-*
*AUNTY NICEâœðŸ¼*
*@wattpad AuntyNice.*
*SADAUKARWA GA ƳAƳA NA HASKEN ZUCIYA TA:-*
*NABEELAH ARABI*
*NUHU ARABI*
Wattpad:- *GaskiyaWritersAsso.*
Gmail:[email protected]
Youtube Channel:- *GASKIYA 24TV.*
Bakandamiya:-
*GASKIYA WRITER'S ASSOCIATION.*
*SHAFI NA 47📑*
*__________📖* Zuwa nayi daff da Ummi na zauna, a hankali na kwantar da kaina a kafaɗanta ina ta share hawaye na, "haba Hussain! Me yasa kai da zaka kwantar mata da hankali sai ya zama kai ne kake tayata kukan? Shin da wanne zataji, da abinda ya faru ko kuma da ciwon da yake damunta"? Umma ta ƙarasa maganan itama tana share hawayen da suke ta zubo mata akan fuskanta.
Ranan jumma'a bayan an idar da sallan Azahar sai ga Baban Narabi Uncle sabo ya kawo shi, zama sukayi a parlour aka kawo musu ruwa da abinci, bayan sun gama ya saka a ka ƙira mu dukkan mu harda Hassan muka zo parlourn, kusa da Ummi Aisha taje ta zauna, wanda tun shigowar ta Baban Narabi yake ta zolayanta, amma haka ta kasa bashi amsa, sai ma share hawaye da ta ke ta faman yi, ina zaune kusa da Hassan na sunkuyar da kaina ƙasa, don ni babu hali na dubi Ummi na sai naji kaman nayita kuka, ga gefe ɗaya idan naga Hassan nakan ji wani baƙin ciki da ban san irin shi ba, kaman daga sama naji muryan Baban Narabi ya ƙira sunana, a hankali na ɗago da kaina na ƙura mishi ido.
"Hussain wannan tafiyan purposly nayi shine domin kai da ƙanwarka, tun naji ta gama watan nin da musulunci ya yardar mata idan tayi anga tsaftar mahaifanta zata iya aure? Toh Alhamdulillah Aisha bata tare da cikin Hassan ajikinta kuma anyi mata duk test da ya kamata a mata lafiyanta ƙalau, yanzu abu na gaba shine maganan auren ku, wanda ni anawa shawaran ayishi ranan jumma'a mai zuwa, amma idan kuna da wani shawaranku daga kai har iyayenka, tou ina saurarenku", ya faɗa yana maida kallon shi kan Abba da ya sunkuyar da kanshi tunda Baban ya fara magana.
Da ƙyar Abba ya buɗe bakin shi yace, "Baba bamuda wani shawara sai wanda ka yanke, ɗari bisa ɗari mun amince Allah ya kaimu wannan rana da rai da lafiya", Abba yana faɗa yaja bakin shi yayi shiru.
Gefe É—aya kuma Ummi ce da Aisha suke ta kuka wanda bansan meye dalilin su ba, wanda ni a tunanina ni yakamata na zauna nayita kukan, tunda macen da na fi so yau an wayi gari É—an'uwa naafi kusanci dani, wanda ko a ciki tare muka zauna, yayi mata fyaÉ—e, haba da ne zanji suke tunani? Sunaga zan iya rayuwa da Aisha bayan Hassan yana raye? Kullum da abin zan dinga ganin shi, kuma bazan iya rayuwar aure da Aisha ba duk son da nake mata, a hankali na É—ago kaina na dube su, baki na rawa na fara magana.
"Baba kabawa Ummi na haƙuri ta rage irin kukan da ta keyi saboda samun lafiyanta, nidai har ga Allah ba zanji daɗin kullum ina buɗan ido inaga tashin hankali a tare da ita ba, tayi haƙuri don Allah", na samu bakina da chanja abinda nayi niyan faɗa, wanda ina jin tsoron idan na faɗa yayah Ummi zataji a lokacin, kawai nabar wa raina na aikata shi kawai basai na faɗa ba, saboda kada Ummi na ta faɗi abinda bazan iya aiwatar da komai ba.
Baban Narabi ne yayita mana nasiha gaba ɗayan mu, wanda Alhamdulillah naga alaman sauƙi a fuskar Ummi na, wanda ganin hakan ya saka ni ajiyan zuciya mai ƙarfi.
Bayan sallan la'asar Baba suka wuce Narabi, inda zuwa safiya naga Ummi sun fara shirye-shiryen aure a gidan, daga ɗayan gefen kuma Mama ce tazo daga misau inda Umma suka haɗo suka fara yiwa Aisha gyara na musamman, gida dai naga alaman an rinchaɓe da shiri.
Ranan talata wanda ya kasance sauran 3dys auren nagama duk wani shiri da zanyi, zuwa dare hatta mai mashin É—in da zai zo ya É—auke ni da Asuba na nema, ana idar da sallan ishaa na wuce parlourn Abba.
Tunda na zauna Abba ya maida hankalin shi kaina, sai gaya mun abubuwan daya shafi rayuwar shi kawai yakeyi, zuwa wani lokaci yaje ya ɗauko mum key ɗin gida ya miƙa mun, yana duba na da murmushi yace.