Sashe 53
Kaddara Ta Riga Fata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Aunty uwani dariya tayi tace, "banda ke hauwa ni na'isa na ce mishi bazaki samu daman binshi ba? ae haka zaki haƙuri da irin mijin da Allah ya haɗa ki dashi, yanzi kinga dolenki ki maida hankali da shan kayan mata masu kyau da inganci domin yanayin mijinki, idan ba haka ke zaki wahala".
Aunty hauwa ta miƙe kan gado ta kwanta tana ya mutsa fuska, "Aunty uwani gaskiya ki nema mun, yanzu ma idan kina da wani ki bani, don wallahi baya gajjiya, ga daɗewan tsiya ni har tsoro nakeji kaman ba ciki ɗaya suka fito da Baba Umar ba".
Aunty tana dariya ta buɗe fridge ta miƙo mata wani kwaƙba da yake cike da wani ruwan abu ruwan ƙasa, kai Aunty hauwa takafa sai da ta sha kusan rabi duk da rashin daɗin shi, Ita dai Aunty uwani dariyanta kawai ta keyi, sannan ta miƙo mata goran tsumi mai matuƙar kyaun gaske, Aunty hauwa shima kafa kai tayi ta sha, sannan ta dubi Aunty uwani tace, "zan tafi da wannan".
Haka ta bata wani gumba mai cike da kwakwa taci kusan rabin farin roban, Aunty uwani sai dariyanta ta keyi, don duk alama ya nuna hauwa ta sha wahala, wani markaɗaɗɗen kanakan da Aunty uwani tayi blanding ɗinshi ɗaxu ta miƙa mata, dama ta haɗa da wani garin haɗin kankana mai kyaun gaske, Aunty hauwa ko sauraron Aunty uwani data ke ce mata kada ta shanye duka bata shaba fa, kawai sai da ta shanye ta miƙa mata roben.
Miƙewa tayi saboda ƙiranta da Dr yakeyi ta fito zasu tafi, tana kallon Aunty uwani tace, "kiji rashin kunya fa Aunty? Shi ko damuwan ban tare ba bayayi, sai dai son kawai naje na bashi yayita tumurmusana, kai namiji baiyi ba wallahi, yama manta da ni matar yayan shi ne, sai sarbaɗe kawai yakeyi", ta faɗa kaman zatayi kuka.
Ita dai Aunty uwani kunshe bakinta tayi tana maida dariyanta, haka su Aunty haiwa suka tafi inda ya sauƙa, wanka kawai tayi ta ɗale gado, shima wankan yayi ya biyo bayanta, ranan sai da Aunty hauwa tayi dana sin abinda tasha, don har saida ta koma tana saka hannu tana rufe mishi baki saboda irin ihun da yake mata, abinda ya bata tsoro da shi wani vibration yake yi akanta, ya ƙira sunanta yafi babu iyaka, ƙarshe kawai ya fara faɗin, "hauwa ni'imanki zai kashe ni, kibar kawai na shige gaba ɗaya", dole saida ta rufe bakinshi ta samu sauƙin magana.
Ganin jelen da Uncle Abdallah yake yi duk sati kawai Baban Narabi yayi magana wa Abba akan Aunty hauwa ta tare, dole a lokaci kaɗan aka sakata ta tare, lokacin baifi sati biyuba, a cikin sati biyun kuma ba ƙaramin gyara, Aunty uwani da Mama daga misau suka mata ba, don hatta wannan gadali na sirrin garin dass ɗin nan sai da aka bata taci, (Allah sarki duk matar da bata ci gadalin dass ba an barta a baya, mata ku daure ku same shi a kuɗinku da bai wuce 5k ba, amma sai kun bada labarin yadda mazajenku zasu ɗaukake ku).
Matar Abdallah fadilah dama mai haƙuri ce, dolen ta ta aro ƙarin haƙuri ta karawa kanta, don ba kaɗan ba Abdallah yake nuna rashin haƙurin shi akan Aunty hauwa, kuma babu ɓata lokaci transfer ɗinta ya samu zuwa zaria, anyi zama na nuna so da ƙauna tsakanin Aunty hauwa da Uncle Abdallah, wanda kaman bata taɓa zama da wani mijinba ta keji, tana son Uncle Abdallah babu iyaka, shi kuma tana mata ninkin so, a haka tana cika 10month, Aunty hauwa ta haifi ɗanta mai kama da Uncle Abdallah sak.
Ranan suna yaro yaci sunan Baba Umar yadda baban shi yayi alƙawari, amma suna ƙiran shi da Amir, Amir yana da 2yrs Aunty hauwa suka haihu tare da Fadila, ita fadila ta haihu friday, Aunty hauwa ta haihu tuesday, Fadila ɗa namiji wanda yaci sunan Baban Narabi, kowa kuma ta mata murna, inda dayawa suke cewa dama ba rabonta bane a farko shiyasa saida Aunty hauwa tazo ta fara haihuwa tukun ita ta haihu, Aunty hauwa ta haifi ƴar ta mai matuƙar kama da ita, wanda babu maraba da Aisha.
Ana haihuwar yarinyar uncle Abdallah kaman zai zauce ranan, kaman ba'a taɓa haihuwa ba sai akanta, waya kawai yake tayi da mutane yana gaya musu ya samu Faɗimatul zahra'u.
Ita kuma zahra haka ta haɗa kayan mai suna cikin akwati, wanda bata fi 2month da aure ba, wanda sukayi aure da uncle Baba ƙarami, wanda tun auren su Aunty hauwa suka fara soyayyah, yanzu uncle Baba yana aiki a cikin bauchi, inda yake lecturing a federal plytechnic bauchi.
Kyaun Fatima har yana so yafi na Aisha, saboda fatima tana fi Aisha fari, amma Aisha tafi gashi, bayan suna Abba yayi retire suka yi Parcking zuwa gidan shi mai girman gaske da yake bauchi a GRA, wanda yake makurɗi road, gidane wanda Abba ya daɗe yana tsara shi, idan ka shiga gidan sai kaji kaman ba a bauchi kake ba, yayi matuƙar yin kyau sosai.
Aunty hauwa tana arba'in suka taho mana bauchi hutu, inda ta haɗamu dukkanmu mukaje mukayi 1week a misau, lokacin shekaran Aishan mu takwas, nida Hassan kuma muna 13yrs, muna hutun jsce a lokacin, Ameer kuma yana 2yrs, inda Fatima tayi 40dys, duk inda mukaje sai an sake binmu da kyau, haka duk wanda ya kalli irin haɗuwar da Aunty hauwa tayi da kyau, bazai ce ita ta haifi Ameer ba ballantana a danganta ta da Aisha, saidai kawai kace Fatima ce haihiwar ta na fari, gashi Uncle Abdallah ya saya musu mota ita da Fadila, so duk inda zamuje Aisha na riƙe da Fatima ni kuma ina riƙe da Ameer, Hassan kam na zaune a gaba gefen Aunty hauwa, don taso tana zuwa ɗaya wani lokacin shida Aunty hauwa, duk inda mukaje aka mata maganan da bai mata ba tunin zata watse mutum, hassan kuma ya tayata, haka da mukaje garinsu Ummi wata cousin ɗinsu tana ganin Aunty hauwa tace, "kaga hauwa mutanen birni, ke kam wa zai ganki yace tare aka haife mu, duk kin maida kanki kamar ƙaramar yarinya, baki san kin tsufah ba ko? Ga shegen tauri ko ɗan kuncen kaya baki aiko mana irin na Adda".
Hararanta Aunty hauwa tayi, dama matar aurenta ya ƙare tana gidan kawun su Ummi ne, "ke rufe mun baki da shegen hassada da baƙin ciki, kina nan kina bugun gero a turmi kina ƙyashin wanda bai san da zamanki ba ina ko za'ayi baki tsufah ba? ae tsufah kam ya waja ba akanki, kuncen kaya kuma bazan taɓa baki ba don ni ba'a saka ni dole nayi sai nayi niyyah, kuma ni ba shasha bace da zan zo na kawu muku ziyara na tafi ku fara bina da zagi na baki tsummah na, kije Addan ta baki, amma banda na hauwa kam".
Tana faɗa Hassan ya amsa da faɗin, "ae abunda yayi Ummi shi yayi Aunty hauwa, saboda haka ita ma ummin daga yau zan gaya mata kada ta sake baki kaya, hatta nawa dana Hassan andai na sambaɗo muku shi ƙauyen nan, haba jama'a mutane kana zaune suna maka *KAKKU* kana kwance ana binka da *KAKKU* bacci ma kakeyi *KAKKU* ake maka, idan ba kakku ba inake da kike ƙaute zaki haɗa kanki da Aunty na da ta ke birni", buge bakin shi nayi ina mishi alaman yayi shiru, amma saida ya ƙarasa Aunty Hauwa na tayashi, tukun matar kawun sun ta bawa Aunty hauwa muka fita sai misau, tunda mukaje Aunty hauwa mita da surutu ta keyi, Hassan Da Uncle Baba da yazo yau sai tayata sukeyi, nidai ina gefe sai murmushi nakeyi.
Dr Hussain yana zuwa wurin yayi shiru yana kallon ƙasa yana murmushi hawaye yana zuba a idon shi, Abbu ne yayi ajiyar zuciya ya dube shi yace, "kayi haƙuri Dr, ina fatan dai ba wani mutuwan aka sake ba bayan na Baba Umar? Don naga kana kuka".
Murmushi Dr Hussain yayi ya ɗago kai ya dubi Hummy, sannan ya maida kanshi kan Abbu yace, "abun da ya fari ae yafi mutuwar ma zafi, don mutuwa ae kowa yayi imanin sai ya tafi," bai ce komai ba ya tashi yana duban su yace, "yaka mata muje muyi sallah, mu huta ko"? A jiyan zuciya Daddy yayi yana duban shi yace, "so nake naji ƙarshen labarin ka don a matuƙar dame nake, ballantana kwatancen gidan ku dakayi ya saka na ƙara raya wani abu a zuciyata", Daddy yayi sauri ya dubi Hummy ya girgiza kanshi.
Kowa tashi yayi domin ayi sallah a huta, ita kuma Hummy sai bin Dr ta keyi da kallo don su haɗa ido, amma firr yaƙi yadda su haɗa ido har ya fita a Parlourn.
Shi ma Daddy duk idon shi yana kanta, zuciyar shi cike da tausayinta, don ya lura ba ƙaramin so ɗiyar shi take yiwa Dr ba, sai ya fara tsoro Allah dai yasa akwai aure tsakanin Dr da Hummy, don idan tunanin da ya keyi ya kasance gaskiya ne ina zai saka zuciyar shi tayi sanyi, don bai san yayah zaiyi da tausayin Hummy ba a ranshi.
*©AUNTY NICE CE*âœðŸ»âœðŸ»âœðŸ»
[9/1, 15:16] Bsty: *°🔘°ƘADDARA TA RIGA FATA°🔘°*
   *1442H/2020M.*
 Â
®☄
*GASKIYA WRITERS ASSOCIATIONâœ*
_{Gaskiya ɗaya ce daga ƙinta sai ɓata, burinmu mu faɗakar da al'umma domin ribantar duniya da kuma lahira.}_
    ```ðŸŽG•W•AðŸŽ```
*_GASKIYA DOKIN ƘARFE•_*ðŸ‡ðŸ¼
*NA MARUBUCIYA:-*
*AUNTY NICEâœðŸ¼*
*@wattpad AuntyNice.*
*SADAUKARWA GA ƳAƳA NA HASKEN ZUCIYA TA:-*
*NABEELAH ARABI*
*NUHU ARABI*
Wattpad:- *GaskiyaWritersAsso.*
Gmail:[email protected]
Youtube Channel:- *GASKIYA 24TV.*
Facebook page:- https:/ www.facebook.com/Dokinkarfe2019/
Bakandamiya:-
*GASKIYA WRITER'S ASSOCIATION.*
*SHAFI NA 43📑*
*__________📖* Gaskiya wannan hutun ya mana daɗi ba kaɗan ba, domin uncle Baba ma saida yayi three days tukun ya koma bauchi, ya gayawa Aunty hauwa ranan da zamu dawo zaizo da motan kasuwa sai ya ɗauke mu a motanta ya maida mu.
Munsha ziyaran da muka daÉ—e bamuyi ba, saboda Aunty hauwa badai zumunci ba kam, dama ita da uncle Baba babu inda basu shiga a dangi, Ummi ma tanayi amma bai kai nasu ba, uncle Auwal kam dama shi na É—akine, don komai akeyi baka ganin shi a waje.