Sashe 3
Kaddara Ta Riga Fata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Can nayi tunanin bari na leƙa ɗayan neighbor na da yake yawan gaishe ni idan zan fita na tambaye shi ya bani aron wayan shi, idan na ƙira phone ɗina naji a kashe, sai na kira Daddy nace mishi na manta wayan a school ne, ina fitowa na kusan cin karo da mutum a ƙofan shigowa gida na, sai dana razana ban san lokacin dana saka ihu ba na juya da gudu kaman wanda naga ƙadangare.
Ido ya sake rutsewa yana tunawa wani yanayi kaman irin haka daya taɓa faruwa tsakanin shi da Aisha, ta fito daga kitchen shi kuma zai shiga kitchen suka haɗu, a take ta zunduma ihu ta juya da gudu har saida ƴan gidan suka fito ana tambayan lafiya? Shi dai kallon su ya keyi yana nuna ta da hannu akan su tambayeta shima bai san me ya saka ta ihun ba, duk kan su dariyan Aisha su keyi suna maganan tsoron ta, sai yaji hawaye ya cika mishi ido a ran shi yana cewa,
_to ita wannan yarinyar wacece ita ne?_
Duk kamanin su da yanayin su iri É—aya ne da Aisha, shi yau ina zaiga Aishan shi ya nuna mata mai irinta, amma ya saka wa ranshi yadda ya bar nonon uwar shi to ya bar Aisha har abada, sai yana jin wani hawaye mai zafin gaske wanda duk ranan da yayi wannan tunanin sai yayi hawayen da bai shirya ba, haka ya shige ya rufe kan shi.
Humaira tana komawa cikin parlon sai kuma abinda tayi ya fara bata dariya, a ranta tace kullum fa Daddy sai ya mata faɗan yawan tsoron ta, faɗawa kan kujera tayi tana ta dariya, can ta tuna ko wayanta fa bata karɓa ba, sai tayi saurin tashi don tabi bayan shi ta karɓi wayan.
*MAI DAMBUN AUNTY NICE, WANNAN SHAFI NAKI NE KE KAƊANKI, KIYI YADDA KIKE SO DASHI, AUNTY NICE TANA MAI KARA JINJINA MIKI, KUMA AMIƘA MUN GAISUWA GUN MAI SUNAN ƳAN GAYU, (JAN PARIH)*
*©AUNTY NICE•*âœðŸ»âœðŸ»âœðŸ»
[7/9, 22:35] Bsty: *°🔘°ƘADDARA TA RIGA FATA°🔘°*
   *1441H/2020M.*
 Â
®☄
*GASKIYA WRITERS ASSOCIATIONâœ*
_{Gaskiya ɗaya ce daga ƙinta sai ɓata, burinmu mu faɗakar da al'umma domin ribantar duniya da kuma lahira.}_
     ```ðŸŽG•W•AðŸŽ```
*_GASKIYA DOKIN ƘARFE•_*ðŸ‡ðŸ¼
*NA MARUBUCIYA:-*
*AUNTY NICEâœðŸ¼*
*@wattpad AuntyNice.*
*SADAUKARWA GA ƳAƳA NA HASKEN ZUCIYA TA:-*
*NABEELAH ARABI*
*NUHU ARABI*
Wattpad:- *GaskiyaWritersAsso.*
Gmail:[email protected]
Youtube Channel:- *GASKIYA 24TV.*
Bakandamiya:-
*GASKIYA WRITER'S ASSOCIATION.*
*SHAFI NA 2📑*
*__________📖* Daddy duk yaji daɗi ya lulluɓe shi don ganin Humairah cikin farin ciki, a haka yakama hannun ta har kan dinning suka zauna, yana dubanta cike da farin ciki yace.
"sweet heart ci abincin ki bani labarin school", itama tana murmushi ta fara cin abincin wanda a tsarin sune
idan kana cin abinci babu magana, saboda haka har tagama ci bata ce uffan ba, saidai ta É—ago ta dubi Daddy suyiwa juna murmushi, har ta gama ci sannan ta dubi Daddy tace.
"Daddy bari naje na ɗan watsa ruwa sai nazo na baka labari", shima murmushi yayi yana jijjiga kai yana dubanta, itama da sauri ta shige ɗakinta, batafi 20mnt ba sai gata ta fito cikin wando three quater da rigan shi, sai zuba ƙamshi takeyi, gefen Daddyn ta tazauna tana lanƙwashe ƙafanta akan kujeran tana duban Daddyn, cikin zumuɗi ta ringa bashi labarin school ɗin tare da hiran lecturers ɗin.
Haka sukayi ta hiran su har lokacin sallan magrib yayi, dukkan su tashi sukayi kowa ya shiga ɗakin shi, bayan sunyi ishaa Daddy ya saka ta ta fito da books ɗinta yana tayata dubawa, dayake shima Accounting yayi sai yana ƙara mata haske akan abinda ya gani a book ɗinta.
Daddy bai tafi ba sai da ya mata 2wks, yaga ta É—an sake sosai tukun ya fara shirin tafiya, Allah sarki Hummairah ranan da zai tafi kaman zatayi hauka takeji, haka tayita kuka har ya tafi, bayan nasihohi daya mata masu shiga jiki.
Tafiyan shi da 1wk ta ɗan samu nutsuwa, ta mai da hankalinta akan karatun da tazoyi, zuwa wannan alaƙanta da Vicky ya koma kawai su yi gaisuwa ne, saboda ita Vicky tafi son rayuwa cikin maza, ita kuma Humairah sai suka ɗinke da wata Balarabiya mai suna Amal, wacce sai da Humairah tayi 2wks da zuwa tukun ita tazo, duk da tazo first week da aka fara lecturers, ta kuma gida saboda tana fama da ciwon sickle cell, toh bata dawo ba sai bayan 3wks, anan Humairah taga tafiyan su zaizo ɗaya, saboda Amal akwai son karatu ga kuma nutsuwa.
Ranan wednesday around 10:00 muke da *ECONOMICS* dai-dai lokacin wata kyakkyawar indiyar budurwa wanda bazata wuce 30yrs ba ta shigo, wanda ita ke ɗaukan mu economics ɗin, gaskiya matar taji kyau sai wani yauƙi takeyi kamar wata ƴar 16yrs, fuskanta a ɗaure take mana lectures ɗin, wanda ko kaɗan bai mana wuyan fahimta ba, duk da babu wanda tafi takurawa da tambaya irin mu matan class ɗin, don naga daga dukkan alamu macece mai son ƙure mata ƴan'uwanta.
2hrs lecturers ta mana, dai-dai lokacin kuma Financial accounting ya iso ƙofan class ɗin, fuskan shi ɗauke da glass wanda yayi masifan karɓan shi, Dr Khadijah tsayawa tayi da lecturers ɗin ta ƙura mishi ido, abin mamaki ɗaurarren fuskanta lokaci ɗaya ya wadatu da murmushi, ta mishi wani ƙayataccen kallo, ɗagowa yayi ya dubeta sai kuma ya maida hankalin shi kan wayan da yakeyi yana jiran ta fito, haka ta gama
yauƙinta ta juya tayi hanyan waje, dai-dai inda yake ta tsaya suka ɗanyi magana kaɗan, shi ya shigo ita kuma tayi hanyan waje.
Tunda ya shigo muka maida hankalin mu kanshi domin kowa yana tsoron a wuce shi da abu ɗaya, don munji yace next shigowan shi zai mana text ne, yana cikin lectures kawai sai ƙaran wayata ta karaɗe class ɗin, wanda hankalin kowa ya dawo kaina saboda dokan shine duk ranan da aka bar waya a kunne yana class ɗin toh zai fita.
Barin abinda yake yayi yana duban inda ringing ɗin ya fito, har idon shi yakai kaina lokacin dana kashe wayan na ɗago a tsorace ina kallon shi, don bantaɓa tsammanin nabar wayan a kunne ba, don ni babu wani silent danake sakawa kasheta gaba ɗaya nakeyi, saboda ni idan ba Daddy ba babu wani danake da shi da zai ƙirani.
Ina buÉ—e da bakinshi naga yana tattare books É—in shi ya nufi hanyan waje, fuskan shi É—aure tamau, yana fita duka class É—in suka min chaaa akaina, kowa da abinda yake furtawa wanda duk na kasa gane mai suke faÉ—i tsabar tsoron da nakeji cikin raina.
Banyi aune ba kwai na samu kaina da miƙewa cikin gudu nayi hanyan waje, kai tsaye inda nake kallon shi na nufa da gudu, ina isa wurin shi kuma ya buɗe marfin motan shi zai shiga, banyi wani jinkiri ba na sha gaban shi na riƙe marfin motan da saurina ina sauƙe numfashi da sauri da sauri kaman zan shiɗe.
Tsayawa yayi yana kallo na cike da mamaki, don shi a iya sanin shi babu wanda ya taɓa gigin taɓa mishi mota ballantana har a sha gaban shi.
Cikin hakki na ɗago da sauri ina duban shi nace, "sorry sir, wallahi bantaɓa barin wayana a kunne ba idan na shiga class yauma akasi aka samu, da kuma Allah ya ƙaddara zan maka laifi, ina haɗaka da Allah ka mun uzuri a karo na farko kada laifina ya shafi mutanen class ɗin", sannan na sake murfin motan na haɗa hannaye na wuri ɗaya na ɗaga su, alaman ina neman yafiyan shi, idona suna zubar hawaye na karkata kaina na sake cewa.
" plz Dr kamun uzuri kada Æ´an class É—in su tsane ni, wasu zasu gayawa parent É—insu, kaga idan Daddy nah yaji zaiyi fushi dani, ka kuma ni kuma zan fita har sai ka gama lectures É—in kaji Dr mu"! ........ Da sauri ya É—ago yana kallo na da alama zuciyar shi cike take da mamaki na.
Baice komai ba ya juya ya koma class É—in, ni ma na bishi har wajen class na zauna ina ta share hawayena, na nemi wuri na zauna ban sake komawa class É—inba, tunda ya shiga baice musu uffan ba a game da abinda ya faru ba, kawai ya cigaba da abinda yakeyi, ni kuma ina waje ina sauraran shi, kuma Alhamdulillah duk da bana class É—in amma ina picking wasu daga abinda yake musu bayanin.
Yana gamawa ya fito amma ko kallon inda nake baiyi ba, har zai wuce ta inda nake, sai na samu kaina dacewa, " Nagode Dr mu Allah ya haskaka rayuwar ka yasa kagama da iyayenka lafiya, yadda kamun Uzuri kaima Allah yasa duk wanda ka ɓata mishi ya maka, Allah ya albarkaci rayuwar ƴa'ƴanka" na faɗa ina share hawayen da ya zubo mun.
Ina kallon shi yadda ya ɗaga ƙafan shi amma sai ya kasa maida ƙafan ƙasa, gaba ɗaya sai ya kasa tafiya a wurin, har Amal ta ƙaraso ta miƙa mun hannu, hannun ta na riƙe mukayi hanyan class, har muka shiga ina waiwayo wa ina kallonshi bai bar wajen ba, sai naji babu daɗi don bansan meya saka shi kasa tafiya ba.
Muna shiga class naji Vicky da ƴan class ɗinmu suna magana akan sunyi mamakin dawowan *DR HISSAIN* sai ɗaya yace, "yadawo ne saboda yariɓyar ƴar country ɗin sune, bakuga har suna wani ɗan kama bama? Toh hala ƴar'uwar shi ne", yana faɗa Vicky ta juyo da sauri tana duba na, sannan tazo wurina tana tambayana dama Dr Hussain ɗan uwa nane?.
*HUSAIN 80K, WANNAN SHAFIN NAKANE, IDAN KASO KA SAMMA HASSAN KAƊAN, AMMA NI AUNTY KA AUNTY NICE WA KAI KAƊAI NABAYAR, INA KUMA SANAR MAKA KAI ƘANINE MAI AMANA, NAGODE*.
*©AUNTY NICE•*âœðŸ»âœðŸ»âœðŸ»
[7/9, 22:36] Bsty: *°🔘°ƘADDARA TA RIGA FATA°🔘°*

*SHAFI NA 4📑*