Sashe 55
Kaddara Ta Riga Fata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Humairah naso idan naga Daddy naga ɗaya daga cikin uncles ɗinane amma sai naga saɓanin hakan, amma duk da haka naji a raina keɗin ƴar'uwatace ko ta ƙauyen su Ummi ko kuma dai cikin garin misau, amma jikina yana bani ke ɗin ƴar'uwata ce ta jini", sunkuyar da kanshi yayi ƙasa yana ajiyan zuciya mai ƙarfi.
Ni kuma da sauri na dubi Daddy nace, "Daddy wai hakane? Daddy Dr ɗan'uwa nane"? A ruɗe na jefawa Daddy tambayoyin lokaci ɗaya, shi kuma murmushi yayi yace, "sweet heart sauri da gaggawan na meye kikeyi haka? Mujira muji ƙarshen labarin Dr Hussain, sai suma suji ke ɗin daga ina kike? Kuma ki ɗin ƴar waye"?
A razane na tashi na tsaya nace, "nifa Daddy bana son kowa yazama Baba nah sai kai, nifa kaine kaɗai Daddy na", na faɗa una ƙarasawa jikin shi na kwanta ina kuka.
Dariya Daddy yayi yana buga baya na yace, "Humairah na waya isa yace ke ba ƴata bace? ae sai na gille misho kai, ni na taɓa ganin inda uba da ƴa suke son junan su ma irin ni dake? Wallahi babu Humairah, keɗin ƴatace ta cikina, wanda nake jin son ta fiye da komai na rayuwar duniyan nan, saboda haka ki kwantar da hankalinki kinji sweet heart"!.
Gaba É—aya parlourn yayi shiru sai sautin muryan kuka na da yake tashi a hankali, shiru kamar bazai cigaba da magana ba chan kuma sai yayi gyaran murya ya cigaba.
*©AUNTY NICE CE*âœðŸ»âœðŸ»âœðŸ»
[9/3, 17:02] Bsty: *°🔘°ƘADDARA TA RIGA FATA°🔘°*
   *1442H/2020M.*
 Â
®☄
*GASKIYA WRITERS ASSOCIATIONâœ*
_{Gaskiya ɗaya ce daga ƙinta sai ɓata, burinmu mu faɗakar da al'umma domin ribantar duniya da kuma lahira.}_
    ```ðŸŽG•W•AðŸŽ```
*_GASKIYA DOKIN ƘARFE•_*ðŸ‡ðŸ¼
*NA MARUBUCIYA:-*
*AUNTY NICEâœðŸ¼*
*@wattpad AuntyNice.*
*SADAUKARWA GA ƳAƳA NA HASKEN ZUCIYA TA:-*
*NABEELAH ARABI*
*NUHU ARABI*
Wattpad:- *GaskiyaWritersAsso.*
Gmail:[email protected]
Youtube Channel:- *GASKIYA 24TV.*
Bakandamiya:-
*GASKIYA WRITER'S ASSOCIATION.*
*SHAFI NA 44📑*
*__________📖* Aisha tana da 14yrs muka gama karatun mu muka dawo service a ƙasar mu, babu ɓata lokaci muka taho bauchi wurin parent ɗin mu muka fara service ɗinmu hankali kwance, shekara babu wuya haka tazo har muka shekara guda muka gama.
Muna da 22yrs muka dawo gida kowan mu ɗauke da masters ɗinshi, shekaran kuma Aisha ta gama secondry sechool da 1yr kenan, lokacin tana da 17yrs, mundawo Aisha ta samu admission a ATBU, inda zata karanta micro biology, tunda muka dawo Hassan tsamarsu da Aisha ya yi yawan gaske, babu hali ta zauna zakaji ya fara cewa ita da ba'a sonta an barta karatu a nija, haka zatayi ta kuka tana cewa Abba ita ma, dole saidai a fitar da ita waje, amma Abba sai yayita rarrashinta akan tayi haƙuri tayi a gabanshi, da ƙyar zata huce, ni kuma haka kawai na samu kaina da rashin yawan magana, idan har kaji bakina toh Ummi ne ko Abba na, amma Aisha kuma kaman ance ta dinga shige mun, ni kuma ina jan jiki da ita saboda ita ƙanwatace, amma kuma sai wani baƙon *Al'AMARI* yana faruwa dani, babu hali na kwanta sai nayi mafarkinta, kuma duk inda zanga budurwa ko ta nuna mun tanayina, babu wacce zata zo mine ɗine sai Aisha, watarana muna kwance da Hussain a parlourn mu nida shi, da yake side ɗinmu parlour ne da 2bedroom, inda ina amfani da ɗaya shima yana amfani da ɗayan, ina kwance na ɗaura dukkan hannuna na rufe idona kaman mai bacci, kawai saiga Aisha da mugun gudu ta shigo parlourn mu, saɓye da wani shegen wando da ɗan figigin riga a jikinta, sai wani ƙamshin daɗi ta keyi, kawai jin mutum nayi ya faɗo jikina.
A razane na miƙe zaune, wanda dole ta ɗago itama ta biyo jikina muka tashi zaune tana rungume da ni, gaba ɗaya notin kaina saida suka neme kuncewa, saboda Aisha yarinyace wanda chest ɗinta yake cike da breast masu masifar girma da ɗaukan hankali, duk yadda naso tureta kasawa nayi, kawai ƙura mata ido nayi ina kallon bakinta yadda take ƙyalƙyala dariya tana duban idona.
Ganin yadda nakasa ta ɓuka komai yasa Hassan ya daka mata tsawa yace, "ke kam mahaukaciyar ina ne da zaki rungume mutum ne wai? Don Allah ki ɗaga shi ya samu daman iya tashi, ƙatuwar yarinya kawai wanda bata san ta girma ba".
Tashi zaune Aisha tayi amma bata bar jikina ba, tana hararan Hassan ta dube ni fuska a kwaɓe tace, "Yayah Hussain ɗina laifine idan na kwanta a jikin ka? Kaifa yayah nane ko"?, ta faɗa kaman zatayi kuka, riƙo hannun ta nayi na ɗan haɗiye yawon da ban san dalilin shiba, "Aisha yanzu ke kin girma, kuma islamically bai kamata ache kina hawa jikin mu ba yanzu, kinga gaskiya yayah Hassan ɗinki yake gaya miki, ki gyara kinji my dear"! na faɗa mata da yanayi na rarrashi.
Amma yarinyar nan ƙara shige mun jiki tayi tana mutsu-mutsu a jikina, dole Hassan ya taso ya figota ya kwaɗa mata mari, kuka iya ƙarfinta ta ƙwala, sannan ta fita da gudu tayi hanyar waje.
Cikin ƙarfin hali na dube shi nace, "me yasa ka mareta Hassan"? Tsaki yaja ya koma inda yake zaune yana operating laptop ɗinshi, sai jera tsaki yakeyi, daga baya ya ɗago ya dubeni, "My heart kasan wani abu? Wallahi idan naga Aisha a jikin wani namiji hankalina tashi yakeyi, ni na rasa me nakeji akan ta, bana son naga tana tarayyah da kowani namiji, gashi kullum na kwanta mafarkinta nakeyi, kai infact ma dai bari na gaya maka gaskiya, nifa ji nake kaman ina sonta, shiyasa bana son ta dinga zuwa inda nake, saboda ƙanwata ce, ban taɓa ganin irin wannan masifan ba", ya faɗa kaman zaiyi kuka.
A razane na kalle shi, har wani rawa jikina ya keyi, "Hassan baka da hankaline? Kana tunani marar kyau Aisha ƙanwar muce wanda har abada babu aure a tsakanin mu, kuma koda a kwai aure a tsakanin mu kasan ni ya chanchanta na aureta ba kai ba", na faɗa ina ture nawa laptop ɗin da yake ajiye akan table ɗin gaba na, bayan na gyara zamana ina kallon shi.
"Hussain amma kai jahili ne, Aisha ƙanwar muce, kuma na gaya maka koda aure tsakanin mu toh nine babbah ni yakamata na aure ta ba kai ba, garama ka daina wannan maganan, kuma kada na ƙara ganin Aisha a jikinka don sai na karya ta", Hassan ya faɗa kaman wani zautacce.
"Lallai na yadda baku da hankali, ƙanwar taku uwa ɗaya uba ɗaya kuke muhawaran aurenta a tsakanin ku? Toh wani irin dabbanci ne kukeyi? Nawa ma kuke da har zaku fara maganan aure"? Ummi ta jeho mana tambayan bayan ta ƙaraso cikin parlourn.
Cike da kunya Hassan ya gaya mata yadda mukayi amma bawai da nufin muna son Aishan ba, saidai kawai don mu kwatanta hakan ne.
Ranta a matuƙar ɓace ta dube mu dukkanmu, wanda ni tun shigowarta na sunkuyar da idona a ƙasa, inajinta tana cewa, "wallahi ko a mafarki na ƙara jin kunyi wannan tunanin toh da Babanku zan haɗaku, idan ba dabbanci ba meya haɗaku da son ƙanwarku uwa ɗaya uba ɗaya? Gaskiya kada na ƙara jin hakan ya faru daga yau a tsakanin ku, ko wanku idan ya tashi aure yaje chan wani wuri ya nemi matar aure amma ba Aisha na bakam, ku biyu mawa zan bayar idan ma da auren kenan a tsakanin ku, bayan duk ɗaya kuke a wurina, kada ku sake hakan", ta faɗa tana duban mu dukkan mu.
Turo baki Hassan yayi yana duban Ummi yace, "toh Ummi kija mata kunne wallah ta daina faÉ—o mana É—akin mu, kuma ta daina shigewa jikin mu, don ta girma, muma kuma mun girma, É—on gaskiya dukkanmu aure mike so, gara ta daina chakuÉ—a jikinta dana mu", ya faÉ—a yana dubana.
Bakin Ummi a buÉ—e tace, "Hassan yaushe aka yaye ka har kake cewa kana son aure? Tsabar baka da kunya nawa kake Hassan"?
"Ahh kaji Ummi dai? Wallahi aure muke so, ke Ummi kinsan irin namu halittan ne? Ni wallah ummi bazan wuce next year ba aure za amun, nifa kullum mafarki nakeyi da Aishan, shiyasa bana son ganinta a kusa dani, kuna ganin kaman bana sonta ne, wallahi Ummi kullum naganta sai naji dama bake kika haifeta ba, da babu abinda zai hanani aurenta", Hassan ya faɗa yana duban Ummin, dama Hassan asalin shi mutum ne wanda baya jin kunya faɗawa su Ummi da Abba komai da ya shafe shi, don ina tuna ranan da yafara mafarki da mace sai da yagayawa Ummi muna zaune a ɗakinta, lokacin duka Ummi ta kai mishi, Abba kuma yace ta daina dukan shi, tunda ya zaɓi gayawa iyayen shi damuwan shi, kawai tana bashi shawaran da yakamata, haka muka tashi muka fita nidai cike da kunyan su Abba ranan.
Jin abinda Hassan ya faÉ—a ya saka Ummi zare ido tana duban shi ta kasa rufe bakinta, ganin haka na dube ta nace, "wallahi ummi nima haka nakeji, don Allah kice ta daina faÉ—amun jikina, ni narasa ma yanzun me yakawota har tazo ta faÉ—a mun jikina".
"insha Allahu ta daina shigo muku ɗakin ku, yanzu ma tazo muku albishir ɗin zuwan Aunty Hauwa ce, amma kuka kama kuka daka mun auta na, kuma nasan Hassan ne mugun cikin", ta faɗa tana kai mishi ranƙwashi.
Gucewa yayi yana dariya, "Ummi toh idan ba wulaƙanci ba, me yasa Aisha bata damu dani ba sai Hissain, tana shigowa fa faɗawa jikin shi tayi, me yasa ni ɗin bata faɗo jikina ba? Shiyasa na duketa saboda ta kiyaye gaba, don bana son ganin ta a jikin ƙattin maza", ya faɗa yana shigewa ɗakin shi da gudu ganin Ummi zata sake kai mishi ranƙwashi.