Sashe 26
Kaddara Ta Riga Fata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"kana da family, bakana da Ummi da Abba ba, kana da Hassan da Aisha, kuma ni Æ´ar yarinya yayah zanyi na aure ka? Kamun girma, kuma ae bakace Hummy ina sonki ba, shi kuna Faisal kullum sai yace yana sona, ni yaro nake so kamun tsufah, za ayita mun dariya ne, Amaal ma dariya zata mun".
Lumshe idon shi yayi kaman bazai buɗe ba, chan kuma sai ya buɗe yana murmushi, wanda har abin yaso ya bani tsoro, na ɗauka masifah zai mun sai naga sai murmushi yakeyi, Hannun na ya ɗaga ya ɗaura a dai-dai saitin heart ɗinshi, gaba naji ya faɗi saboda yadda heart ɗinshi yake bugawa da ƙarfi, ajiye hannu na yayi a ƙasa sannan ya miƙe ya zura hannun shi a aljihun wandon shi ya juya mun baya, har saida yaje zai fita tukun ya tsaya batare da ya juyo ya dube ni ba yace.
"Abinda kike so kiji na miki alƙawari zakiji shi a wurina har sai ya hau kanki, na daɗe da sanin ga abinda kike so kiji daga gareni wanda ke baki san kina cikin yanayin hakan ba, amma na miki uzuri saboda ƙananun shekarunki, *HUMMAIRAH* tun ranan da na ganki wannna bugun zuciyata ɗin yaƙi daidaituwa, kuma tunda ga rana na sakawa raina keɗin kece mahaɗin zuciyata, shiyasa ganinki yasata ta fara aikin da yake so ya fi ƙarfinta, kece ƙaddaran da ta gifta rayuwar mutane da dama, kece ƙaddarar da ta raboni da iyayena da ƴan uwana, kece ƙaddarar data raboni da soyayyar ahalina, kece ƙaddarar da zata sake haɗa ni da farin ciki na, kada kiyi duba da shekaruna, ina so kiyi duba na dacewan masu mabanbanta shekarun da sukayi, shi kaɗai zai baki nutsuwa sa samun kwanciyar hankalin ki domin ki rayu a inuwa ɗaya da mai miki".... Sai ya yi shiru, daga baya ya buɗe ƙofar parlon ya fita.
_*SALAMATU ABUBAKAR, (SALMA D.O)*_
tare da
_*ZAINAB ALƘALI (ZEE GOMBE)*_
wannan shafi na kune ƙannena, domin nuna muku irin godiyata da jin daɗina na yadda kuke nuna jin daɗin ku akan book ɗinnan, Allah ya albarkaci rayuwar ƴaƴanku, nagode Allah ya bar zumunci
*©AUNTY NICE CE*âœðŸ»âœðŸ»âœðŸ»
[7/9, 22:36] Bsty: *°🔘°ƘADDARA TA RIGA FATA°🔘°*
   *1441H/2020M.*
 Â
®☄
*GASKIYA WRITERS ASSOCIATIONâœ*
_{Gaskiya ɗaya ce daga ƙinta sai ɓata, burinmu mu faɗakar da al'umma domin ribantar duniya da kuma lahira.}_
    ```ðŸŽG•W•AðŸŽ```
*_GASKIYA DOKIN ƘARFE•_*ðŸ‡ðŸ¼
*NA MARUBUCIYA:-*
*AUNTY NICEâœðŸ¼*
*@wattpad AuntyNice.*
*SADAUKARWA GA ƳAƳA NA HASKEN ZUCIYA TA:-*
*NABEELAH ARABI*
*NUHU ARABI*
Wattpad:- *GaskiyaWritersAsso.*
Gmail:[email protected]
Youtube Channel:- *GASKIYA 24TV.*
Bakandamiya:-
*GASKIYA WRITER'S ASSOCIATION.*
*SHAFI NA 20📑*
*__________📖* Tunda ya fara maganan na ke jin hawaye suna bin fuska ta, har ya fita ban samu ikon tashi daga wurin ba, ina zaune a inda ya bar ni Amaal ta fito, da sauri ta rungume ni tana faɗin,
"ALHAMDULILLAH, yau Dr ya bankaÉ—o sirrin zuciyar shi".
Juyowa na yi ina duban ta, hawaye na zuba kan fuska na, girgiza ma ta kaina na keyi alaman a'a, É—aure fuska tayi tana tambaya na, "me yake sa ka ki kuka? Kefa murna ya kamace ki da yi".
Tashi nayi tsaye na riƙo hannun Amaal,
"Amaal ko É—aya banji kalmar yana sona daga bakin shi ba, kawai cewa ya yi yana son muyi rayuwa tare a inuwa É—aya, kawai aure na ya ke son yi bawai yana so na ba, ina ga akwai wacce ya tana da ma ta wannan matsayin".
na faÉ—a ina sha re hawayen da ke zubowa.
ÆŠakin mu na wuce Amaal tana bina a baya, wanka na shiga nayi, ina fitowa ta shiga domin itama tayi wankan, mun kwanta bayan kowa ta gama shirinta, amma babu wacce tace da Æ´ar'uwarta uffan.
"Hummy! Kiyi haƙuri ki bi Dr da irin nashi tsarin, na miki imani da Allah Dr yana son ki, kuma ba ƙaramin so ba, insha'Allahu kuma wata ran ke da bakin ki zaki bani labari, kuma ina miki albishir duk ranan da Dr ya furta miki kalmar ina son ki, sai kinfi jin daɗin kalmar da ganin muhimman cin ta sama da yanzu".
cewar Amaal.
Juyowa nayi ina hararanta da wasa,
"to Amaal saboda Allah a hakan zan yadda yana so na? Shi bazai buÉ—e baki ya furta mun kalman so yadda ko wani saurayi ya ke yiwa budurwa ba?".
Na faÉ—a ina shirin sa ke sabon kuka.
"Don Allah bance kimun kuka ba, wai ke Hummy har sai zuwa yaushe za kiyi wayo ne? Ni fa ban É—auki wai sai saurayi yace yana sona da ba jin shi ba za muyi soyayya, ai É—abi'un shi da idon shi ma kaÉ—ai ya wadatar da mace, kawai namiji yace miki yana son ki ai tun zamanin su Ummi a kayi shi".
Ta faɗa tana ƙyalƙyala dariya.
Kallon ta nayi baki na buÉ—e, "kina nufin kina soyayya da wani ne Amaal?".
na faɗa ina duban ta tana shiga cikin duvet tana ta ƙyalƙyala dariya.
Sai da taga na dame ta da magiyan sai ta gayamun, tukun ta buÉ—e idon ta tana kan dariyan, ta wani kashe ido É—aya tace, "to ke banda shirme ya yi miki yawa har yau baki fahimce meye ke tsakanina da Dr Abdallah ba ko?".
Ido na zaro ina duban ta cike da mamaki, "kina nufin Dr Abdallah yace miki yana son ki?".
na faÉ—a cike da mamaki.
Dariya tayi mai É—an sauti, sannan ta tashi daga kwancen itama ta zauna bayan ta jingina bayan ta da jikin gado, tana duba na tace,
"kina tunanin ni irin kice sakaliya wacce ban san ya ya rayuwa ta ke tafiya ba? Mufa ko acikin larabawa muna da family sosai, kuma akwai kyakkyawan zumunci a tsakanin mu, ina ganin yadda Æ´an mata da samarin family'n mu suke tafiyar da al'amarin su, kinga basai an mun bayanin yanayin maza ba, zan iya karantar su".
Ɗago ido nayi na dube ta, sai naji lokaci ɗaya kewan mahaifiya yazo mun, wato da gaske ne wata friend ɗi ta Ruƙayyah muna secondry school ta ce mun,
"Humairah wataran idan kin yi abu sai naga kaman goyon kakace ke, gaba É—aya baki da wayo, sai buhun wauta, yanzu banda ke Humairah baki lura Umaimah gatse ta miki ba ko? Ke sai yaushe za kiyi wayo ne?".
Ta faÉ—a tana dariyan wautan da nayi a wancan lokacin, sai Umaimah ta dube mu tana dariya tace.
"Ruƙayyah ai na gaya miki Humairah rayuwar kan carpet ce, domin ni kullum ƴan aikin gidan su nake ganin suna hidima da ita, tunda na ke zuwa gidan su ban taɓa haɗuwa da Maman ta ba sai dai step mum ɗin ta, kuma sai su wuni basu haɗu ba, to ina za tayi wayo bata zauna a gaban masu saita ta a kan layi ba, shiyasa wataran idan tayi abu sai taban haushi wataran ta ban tausayi".
ta faÉ—a dukkan su suna mun dariya, nima dariyan nayi dana lura da shirme da wautan dana tabka musu a lokacin.
Ina dawowa gidan mu daga school kai tsaye parlon Daddy na wuce, in da na tarar da shi da Mama da Yayah Ahmed da Adda Hafsat da Adda Halima a zaune kan dinning suna lunch, gaishe da su nayi na ƙarasa gefen Daddy na rungume shi ina faɗin,
"oyoyo Daddy nadawo a school".
shima murmushi yayi yace, "oyoyo Humairan Daddy, zo muci abinci".
ya faÉ—a yana manna mun kiss a forehead É—ina.
Da sauri na juyo na dubi Mama jin wani tsaki da tayi, muna haɗa ido ta sauƙe mun wani harara wanda sai dana ji zuciyata ta yanke, Adda Halima da Yayah Ahmed ma hararan suka bini da shi, Adda Hafsat ce kawai ta mun murmushi ta sunkuyar da kanta ƙasa ta cigaba da cin abincin ta, ganin abinda suka mun yasa na dubi Daddy ina murmushi nace,
"Daddy ni banyi wanka ba banyi sallah bama fa, kawai nazo na tambaye ka wai da gaske duk É—an da bai girma agaban Maman shi ba baya wayo?".
"Jeki kici abinci sai muyi labarin, amma ki kwantar da hankalin ki, kinsan duk yadda Allah yaso mutum ya yi rayuwa haka zaiyi, wani zai yi rayuwa babu uwa babu uba, to shi kuma ya yi ya ya a rayuwa? Wani kuma bai san kowa na shi bama, a gidan marayu ya tashi, to shima ya ya zai yi? Dole duk haƙuri akeyi a rayuwar, ke da duk duniya babu wata ƴar da tayi dace da soyayyan uba irin ki to mai zai dame ki Humairah na? Kawai kiyi addu'a wa Mama'n ki Allah ya kai rahama da haske kabarinta, ni kuma nine uwa kuma nine uba a gare ki, kada ki damu, nima soyayya ta ya isa ya hanaki zama marar wayo, kina da zuciya mai kyau ne, shiyasa ake ganin kaman baki da wayo, je kiyi wanka my dear".
ya faÉ—a yana buga kafaÉ—a na.
Hawayen idona na sha re da sauri na dubi Adda Hafsat da itama ta ke sha re hawayen ta, murmushi na mayar mata yadda itama ta mun, sannan na wuce sama domin tafiya nawa side É—in, amma ina ganin Mama da su Adda Halima sai bina da harara suke yi.
Ajiyan zuciya nayi na saka hannu na sha re hawayen ido na, sannan na dubi Amaal nace, "Amaal nima ina so naga ina rayuwa da Mama na da Baba na da Æ´an'uwa na, ina son naji ya ya kuke ji, amma Allah bai nufa ba, bani labarin ki da Dr Abdallah".
Na faɗa ina ƙara sha re hawayen da yaƙi tsaya mun.