Sashe 35
Kaddara Ta Riga Fata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Amsawa a hankali Faisal yayi cike da jin haushi, bai kuma É—au wani lokaci ba ya tashi yayi sallama da jowa ya wuce ya bar parlon.
Ummi ce ta bishi da kallo fuskanta ɗauke da murmushi tace, "in banda rikici irin na Faisal ina zai kai Hummy? Kawai neman kada a zauna lafiya ne", Abbu ya harari ƙofan da yabi yace, "shiririta dai irin na yara, amma ae Humairah ba sa'ar shi bace".
Dariya Amaal ta kwashe da shi tana kallon Abbu tace, "Abbu sai kaga irin hararan da ya bini da shi, kuma ina ganin sai da ya ta ke hannun Hummy kafin ya bar wurin, amma ta yi wani shiru bata ce komai ba, da nine kan ae sai gadon asibiti", ta ƙarisa faɗi tana dariya.
Kowa a parlon dariya ya fara Ummi tana duba na tace, "doug kodai kina son shine kada muyi shishshigi"? Dariya nayi na sunne kaina akan cinyan Ummi .
"Ta isa tace tana son wani bayan Dr", inji Abbu. "ae sai na É—aura auren gobe naga yadda zata saurari wani, shima Faisal rikici ne ae".
Hutun mu tare da Dr yamana daɗi sosai, don kullum sai yazo ya fita damu, mune zuwa shan ice-cream, mune zuwa nan mall ɗin miyi shooping, wataran muje park mu zauna ayita shan soyayyah, gaba ɗaya rayuwar sai naji ban taɓa jin daɗi irin na wannan lokacin ba, a haka har hutun mu ya ƙare, a na saura 2dys mutafi, shi kuma Faisal ranan ya koma school, lokacin da zai tafi ya shigo har ɗakin Amaal, dai-dai lokacin na fito daga waka ɗaure da towel a jikina.
Faisal yana shigowa ya tsaya ya ƙura mun ido, ganin kallon na shi bana ƙare bane jikina a ɗan firgice nace, "kana neman Amaal ne"?.
Ina jiran naji amsan da zai bani amma sai naga ya maida ƙofan ya rufe ya kuma murɗa key ɗin ɗakin.
Wani irin mummunan faÉ—uwar gaba naji ya zo mun, wanda har sai da naji kaman wani guntun fitsari ya É—igo mun, jikina yana rawa na sake tambayan shi, "Amaal kake nema ne bros"?
Munafukin murmushi yayi yana matsowa inda nake tsaye yace, "wurinki nazo muyi sallaman da kowa bazai taɓa mancewa da ɗan'uwan shi ba har ƙarshen rayuwar shi, kuma ina so yau ki yadda dani kika dace ba wannan tsohon ba".
Juyawa nayi da sauri zan koma cikin toilet É—in, amma sai naji charaf ya chafke ni.
Ban san lokacin da zunduma wani uban ihu ba iya ƙarfina.
_Ni Aunty Nice nima sai da naji zuciyata zata buga domin jin irin ihun da Humairah tayi, wanda sai danaji shi har cikin ƙwaƙwalwata, wanda naji typing ɗin ma yana neman gagara na, don ni kaina na razana da Faisal, amma kada ku gajjiya da alƙalamin Aunty nice, ku jiraye ni zuwa bayan sallah idan Allah ya kaimu da rai da lafiya, kuma kada kumanta da naman sallah, kowa ta ƙullah mun na bawa Babyn Baby._
*©AUNTY NICE•*âœðŸ»âœðŸ»âœðŸ»
[8/6, 12:11] Bsty: *°🔘°ƘADDARA TA RIGA FATA°🔘°*
   *1441H/2020M.*
 Â
®☄
*GASKIYA WRITERS ASSOCIATIONâœ*
_{Gaskiya ɗaya ce daga ƙinta sai ɓata, burinmu mu faɗakar da al'umma domin ribantar duniya da kuma lahira.}_
    ```ðŸŽG•W•AðŸŽ```
*_GASKIYA DOKIN ƘARFE•_*ðŸ‡ðŸ¼
*NA MARUBUCIYA:-*
*AUNTY NICEâœðŸ¼*
*@wattpad AuntyNice.*
*SADAUKARWA GA ƳAƳA NA HASKEN ZUCIYA TA:-*
*NABEELAH ARABI*
*NUHU ARABI*
Wattpad:- *GaskiyaWritersAsso.*
Gmail:[email protected]
Youtube Channel:- *GASKIYA 24TV.*
Bakandamiya:-
*GASKIYA WRITER'S ASSOCIATION.*
*MISS XERKS (BESTY NAH)*
*AISHA ALIYU GARKUWA*
*UMMI GARKUWA (ZAIBAI)*
*SADNAF*
*NABILA RABI'U ZANGO*
*MAIDAMBU*
*KHALISAT HYDAR*
wannan shafin nakune domin kuÉ—in daban ne a cikin duniyan marubuta, kunmun alkhairin da baki bazai iya furta kalman godiya ba, hannu bazai iya rubutawa ba, har abada godiyata da girmama *AL'AMARIN* ku bazan gajiya ba, *NAGODE!* *NAGODE!!* *NAGODE!!!* Allah ya kare mun ko da zuri'an ku duniya da lahira
*SHAFI NA 29📑*
*__________📖* Da sauri Faisal ya sakeni yana duba na a razane, domin shima ba ƙaramin razana yayi ba da jin irin ihun dana yi, ƙura mun ido yayi shi kanshi jikin shi rawa yakeyi, dai-dai nan mukaji buga ƙofa da ƙarfi.
A razane ya juya yana kallon ƙofan, domin jin muryan Ummi da Abbu, ta ɗayan gefen kuma Amaal ce ke ta faɗin, "sis Hummy ki buɗe ƙofan, mai ya sameki ne"? Da ƙarfinta ta ke ƙirana, ni kuma ganin hankalin mugun yayi jikin ƙofan, sai nayi wuff na faɗa toilet da danna key a jikin ƙofan, bansan lokacin da na furta "wayyo Dr nah, wayyo Daddy nah kuzo kada ya cuceni don Allah, kuzo ku fitar dani a cikin gidan", da ƙarfina nake faɗi ina wani irin kuka kaman raina zai fita, don idan kun gani alokacin sai kunyi tunanin ko mutuwa aka mun.
Amaal ko da taji kuka na, gaba É—aya jikinta ya É—auki rawa tana duban iyayenta tace,"Ummi kuyi wani abu mana, bros ne hala a ciki, Ummi kada ya cutar da ita fah", ta faÉ—a tana zubar da hawaye.
Jin haka ya saka Ummi ɗaga murya da ƙarfi tana ƙiran sunan Faisal, "Faisal ka buɗe ƙofan nan kuma kabar yarinyar nan, wallahi ka yadda wani abu ya sameta ban yafe maka nono na da kasha ba, banyafe maka ba Faisal" ta ƙarisa faɗin kalmarta tana kifa kanta jikin Abbu tana kuka, cikin ɓacin rai Abbu ya sake buga ƙofan da ƙarfi yace, "idan baka buɗe ba Faisal yanzu zan ƙira securities su buɗe ƙofan kuma a tafi da kai a matsayin mai raping, kuma kasan irin hukuncin da ƙasan nan zata yanke maka, secondly kuma zan yafe ka cikin ƴaƴa na.
Daga jin abin da Abbu ya faɗi Faisal da sauri yazo ya buɗe ƙofan jikin shi yana rawa, da sauri Ummi ta saka hannu ta wanke shi da kyakkyawan marin da sai dayayi namijin gaske kafin ya iya tsayawa da ƙafan shi, bai samu azaban ya sake shiba yaji sauƙan wasu tagwayen mari a fuskar shi, wanda da ƙyar ya samu nutsuwan gane daga inda suka fito, basu ankara ba kuma suka ga jini ya fara biyo hancin shi, saboda tsananin azaban mari, da ƙyar ya ɗaga kanshi ya dubi Abbu da yake wani irin hakki kaman zuciyar shi zai faɗo, da ƙarfi ya furta, "me kayiwa ƴar mutane Faisal? Na rantse da Allah idan ka cutar da ita zanyi shari'a da kai kuma zaka nisanta dani har abadan, shin kasan yarinyar Amana ce kowa a hannun mu? Kasan yadda Mahaifinta yake jaddada mun riƙon amanan ta? Kaico da hali irin naka Faisal", Abbu ya faɗa yana ƙara wanke shi da mari.
Muryan Dr sukaji daga bayan su yana tambayan, "Don Allah ina Aisha Humairan? Fatan dai bai mata komai ba"? Ya faÉ—a duk illahirin jikin shi yana rawa, suma cikin mamako suke kallon shi, don basu san da shigowan shi ba, domin yayi sallama ya shigo suna gaisawa suka jiyo ihun Hummy, kuma sun manta da shi a wurin suka taho sama.
Amaal ce jikin ƙofan toilet ɗin tana ta bugawa tana ƙiran sunan hummy akan ta buɗe mata, ganin haka yasa Dr shigowa har inda Amaal ta ke ya jinguno da ƙofan muryan shi kaman zaiyi kuka yace, "Baby nah! Baby na ki buɗe mun ƙofan kada na shiga wani hali, ki buɗe na tabbatar da babu abinda ya sameki kafin numfashina ya ƙaurace mun", ya faɗa duk dauriyar sa sai da hawaye ya zubu mishi.
Buɗe ƙofan nayi jikina yana kan rawa har lokacin, ga hawaye na kaman zasu ƙare a wannan ranan, ina kallon su bansan lokacin dana faɗa ƙirjin Dr na ba na sake wani irin kukan da bansan daga inda yaxo ba, muryata na rawa nace, "Dr na tsoron shi nakeji, nikan kamayar dani wurin Daddy na, tsoro nakeji Dr na".
Da sauri ya kankame ni a ƙirjin shi, jikinshi yana rawa yake cewa, "Baby bai miki komai ba ko? Baby nah bazai miko komai ba insha Allah, kiyi shiru zan tafi da ke", ina ƙara kankame shi ina kuma ƙara sautin kuka na nace, "Baby ya razana ni, ya bani tsoro, tsoron shi nakeji, ka gudu da ni, baby ina sonka kai ɗaya bana so ya mun wani abu ka tafi dani baby nah, na yadda kai kaɗai kake sona baka da niyyan cutar da ni".
Kuka Amaal ta keyi kaman zata shiɗe, da sauri Ummi ta ƙaraso ta riƙeta tana faɗin kiyi shiru Amaal insha Allahu wani abu bazai taɓa faruwa da Hummyn ki ba mara kyau, kiyi shiru kada ciwonki ya tashi, da sauri na ɗago kaina daga ƙirjin baby nah, na ƙurawa Ummi ido, ganin ta juyo tana kallo na nayi sairi na tafi jikinta na rungumeta ina kuka, muryah a hankali tace, "babu komai doughter babi abinda zai faru dake insha Allahu, ki kwantar da hankalin ki kibar kuka, fatan dai bai miki komai ba"? Ta faɗa tana ɗago ni daga jikinta, ɗaga mata kaina nayi alaman ehh, sannan ta dubeni tace Amaal ta jirani mu shiryah sai mu same su a parloon ƙasa.
Dr yana bina da kallo da ƙyar yabi bayan su Ummi suka sauƙa ƙasa, ni kuma Amaal tazo ta rungume ni tana kuka, dukkan mu kukan muka saka muna rungume da juna, da ƙyar ta lallaɓa ni muka je na wanke idona, duk yadda tayi dani na shafa mai kasawa nayi, kawai wani dogon rigan atamfah na batik ta ɗauko mun acikin kayana na saka, da ƙyar na yadda ta shafa mun wasu turaruka a jikina, na ɗauki wani ƙaramin gyale green mahaɗin rigan na yafa shi akaina.
A parlor muna zuwa naga Faisal zaune a ƙasa wurin ƙafan Abbu, ɗayan gefen kuma Dr nane a zaune ya sunkuyar da kanshi ƙasa, Ummi kuma tana gefe kusa da Abbu suna zaune wuri ɗaya, shigowan mune ya saka dukkansu suka ɗago da kansu suna kallon mu, tsayawa nayi na kasa cigaba da tafiyan domin ganin Faisal zaune a wurin.