← Book details Gidan Likitoci Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 9 OF 69

Sashe 9

Gidan Likitoci Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

"Tashi ki yi shirin makaranta. Labara ta tura baki ta ce. "Ni ba za ni makaranta yara su raina ni ba!" "Idan na sake magana wallahi sai na karya ki biyu!" Fadil ya fa a a tsawace. Jiki yana rawa Laraba ta tashi ya janyo kayanta a cikin drower, wa anda suka cukuku e kamar an wato daga bakin kura. Uwar aki ta shiga ta sako kayanta duk sun yi a, wandonta kuwa saboda rashin guga duk ya tattare ta baya da ka an ya fi gwiwarta. "Ni fa yunwa nake ji!" Laraba ta fa a cikin uni. "Ba dole mutum ya ji yunwa ba arfe tara na safe, a gaskiya Boka kada ka tura Laraba makatanta ba ta ci abinci ba..." "Wuce mu je!" Fadil ya katse Inno. Labara har da hawayenta ta auko jakarta wacce ta kasance ta inki buhu ta rataya. A tsammaninta ita ka ai za ta tafi, sai ta ga Fadil ya bi ta tana gaba yana biye da ita a baya. Laraba tana zuwa ofar ajinsu ta ja ta tsaya ganin Fadil ba shi da niyyar tafiya. agowa ta yi za ta yi magana, kallon da ya wurga mata ya sa ta shige cikin ajin jiki a sanyaye. "Ke daga ina kike?" Malam Sule ya wurga mata tambaya. Laraba tana shirin yin magana Fadila ya yi sallama a ofar ajinsu. Malam Sule ya arasa ya mi a masa hannu suka gaisa. "Ga yarinyar nan na kawo, don Allah malam a saka ido a kanta ba ta son zuwa makaranta. Kuma duk ranar da ta makara ko ba ta zo ba, matu ar babbu wani waran dalili a hukuntata." Fadil ya fa a. Malam Sule ya washe baki ya ce. "In Shaa Allahu Alhaji za a yi yadda kace." Fadil ya yi masa godiya, sannan ya shiga ofishin Headmaster ya sake jaddada masa maganar da suka yi da Malam Sule, Headmaster ya ji da i sosai domin yana son ya ga iyayen da suka tsaya a kan kula da shige da ficen yaransu. Daga arshe Fadil ya yi masa godiya, sannan ya wuce gida a gurguje saboda ya kusa makara. Malam sule dama abin nema ne ya samu, saboda yana daga cikin malaman da suke hora alibai. Yana shiga ya dubi Laraba ya ce ta je gaban allo ta tsaya, sannan ya ce mata idan ya gama biya musu darasi sai ta karanta masa abin da ya rubuta. Laraba ta wurga masa harara a fakaice, ta koma ta tsaya ta ha a rai domin ko ka an ba ta san raini. Tana daga tsaye wasu daga cikin 'yan ajin suka dinga yi mata gwalo, wasu kuma suna tsokanar dukan da aka yi mata. Malam Sule subject in English language yake aukarsu. Kuma a ranar Comprehension ya yi musu, sai ya rubuta musu short story mai taken 'Tortise and the goat' kasancewar duk cikin ajin babu mai textbook. Sai da ya karanta da turanci sannan ya fassara musu da hausa, ya dubi Laraba da tun da aka fara karatun hankalinta yana kan ofa, tana kallon dukan makarar da ake yi wa sauran alibai. Don ko bayanin da ya yi da hausa ba ta gama saurare. Malam Sule ya ha e rai ya ce. "Maza biya mana, ki fara yi da turanci sai ki fassara." Shiru laraba ta yi tana bin allon da kallon, don ta tabbata da allon yana magana ila zai iya baya mata kansa sa anin ita da babu abin da ta gane sai ba en a b c d, su ma idan da za a saka mata wu a a wuya ko guda goma ba za ta iya karantawa ba. Laraba ba ta yi tsammani ba ta ji ya zuba mata bulala a baya, don haka ta ta are ta fara yi masa wani irin yare wanda ita kansa ba ta san me yake nufi ba. Duk yadda Malam sule ya kai ga mazewa sai da ya kawar da kai ya saki murmushi, sannan ya ce ta fassara da hausa. A nan ma Laraba babu tsiyar da ta tsinana, sai sokiburutsu da ta dinga yi masa. 'Yan ajinsu kuwa suka shiga yata dariya suna yi mata ihu, Laraba ta ulu sosai don haka ta yi kukan kura ta fa a kan Suwaiba ta rufe ta da duka, don ta fi jin haushinta dama saboda har gwalo take mata tana ra awa na kusa da ita abin da za su fa a. Da sauri Malam Sule ya fisgo Laraba saboda ya yi mata maganar duniya ta i ji, ya shiga dukanta da zafafe. Zuciya ta kuma ciwo Laraba ta sake cukumo Suwaiba, tana kai mata naushi a baki har sai da ya fashe. Malam Sule mari ya zabga kata, sai a lokacin Laraba ta ja da baya ta dube shi a haukace cikin acin rai ta ce. "Kai malam kada ka sake dukana, wai ba kai ne an gidan Bala mai satar agwagwa ba ko an fa a maka ba mu sani ba." Wani abu ne ya caki zuciyar Malam Sule, saboda bai ta a tunanin za ta yi masa wannan banka ar ba. Cikin borin kunya ya rufe ta da duka, sai da ya zane Laraba sannan ya ri e hannunta ya dinga bin ajujuwa da ita, yana saka kowanne prefect ya yi mata bulala biyar kuma 'yan aji su yi mata ihu. Ranar zuciyar Laraba ta gama dagulewa, don haka ta ci alwashin ko sama da asa ce zaata ha e ba za ta ara zuwa makarantar ba. Kuma sai ta hukunta iyaye da 'ya'yan da suka ci zarafin, shi kuma Malam Sule ta ci alwashin sai ya yabawa aya za inta a wurinta. Duk irin zaman doya da manjar da suke yi tsakanin matan Yaya Inu, sai da suka ji jikinsu ya yi sanyi a kan sakin da ya yi wa Abu. Duk da ba ba on abu ba ne a wurinsu amma irin son da suka san Yaya Inu yana yi mata ne ya ba su tsoro domin ba su ta a tsammani ba. Hansatu ta fi kowa shiga damuwa saboda duk matan da Yaya Inu yake saki, idan suna da yara ashin kulawarta suke komawa, kasamcewar ita ce uwargida a wannan lokacin. Sun jima suna janjantawa da suka ji motsinsa sai kowacce ta shiga aikin gabanta. A yanzu Indo ita ce matar Yaya Inu ta uku, ita ce take bin Larai. A alla ta kai shekara hu u a gidansa, 'ya'yanta uku duka maza. Babban anta Uzairu bai fi shekara uku da watanni ba, sai mai bin sa Ya'u mai shekara aya da rabi. Sai kuma jaririn da take goyo mai wata shida Hannafi. A washegarin ranar da aka saki Abu akwai bikin da matar yayan Indo ta gayyace ta, a wani aramin gari da ke gaban garinsu. Tun safe Indo ta katsa wanka ta auko galleliyar atamfarta yadi ta saka, ta yi wa su Larai sallama tana jin kamar za ta je wata sabuwar duniya. Larai a ranta take jin dama ita ce take da 'yan uwa a birni, da suke biki har ake gayyatarta da ko babu komai ta samu abin yi wa su Hansatu gori. A gidan kamun bikin da Indo ta je ne, ta tarar da wata mata da aka auko Hajiya Zanni mai gyaran aure tana yin lecture ma'aurata. Matar irin masu safarar magungunan mata daga Kano zuwa Saudiyya ne, ita take koyar da su kissa da dabarun jan hankalin miji wanda zai mallake zuciyar miji. Saboda yadda take yin lacture cikin batsa ya sa mata sai shewa suke, mafi yawa daga ciki suka uduri niyyar yi wa mazajensu daga ciki har da Indo, da take ganin kamar ta mallake Yaya Inu ta gama. Daga arshe Hajiya Zanni mai gyaran aure ta ebo magunguna ta fara tallatawa. Jikin Indo yana rawa ta zaro an canjin jakarta ta sayi wani magani mai suna, kin yi wa kishiya fintinkau da idonka idona. Cike oki Indo ta tafi gida, koda ta je gida haka ta dinga kallon su Larai a she e tana yi musu kallon tausayi, mai tafe da izgilin na yi muki nisa don a yanzu sai yadda na yi da mai gida. Da in sai ya ha e mata biyu sakamakon ita ce da girki ranar, tun kafin magriba Indo ta gama komai. Ta ca a wanka, ta auko wani turarenta na Binta sudan, ta bulbule jikinta da shi kamar yadda ta ji Hajiya Zanni ta ce namiji yana son amshi. Indo har aguwa ta yi a idar da sallar Isha'i Yaya Inu ya shigo gida, sai ga shi a ranar ya yi jinkirin shigowa don har kusan goma saura. Haka ta zauna a gefen gado har ta fara gyangya i, sannan ta ji shigowarsa. Da sauri ta auko Hannafi ta kai shi gefen Uzairu ta kwantar da shi, saboda ta ji Hajiya Zanni ta ce ba a zuwa turaka da yara suna takurawa uwargida da mai gida. Turarenta na Binta sudan ha e da jan miski ta auko ta sake bulbulawa, ta janyo wani fakeken gajeren wandonta a drower shi ma ta shafe shi da jan miski. Ta nufi akin Yaya Inu hannunta auke da tiren abinci, dama daga ita sai aurin irji wanda hakan duk yana cikin lecture Hajiya Zanni. Tana shiga ta ajiye masa abincin a gefe sai kuma ta ja ta tsaya a wurin, Yaya Inu ya ago fitilarsa ya haske ta yana shirin yi mata magana sai ya ga Indo ta saki zanin jikinta ya fa asa. Saboda duk hu ubar da Hajiya Zanni ta yi musu ta haddace ta kanta. Da mamaki Yaya Inu yake bin Indo da ke tsaye tum ur sai an kanfai, da wata sakakkiyar rigar mama a jikinta wacce suk ta zuge ta saki kamar gugar jan ruwa saboda yawan sakawa. "Ke Indo lafiyarki kuwa?" Yaya Inu tambaya a tsorace. Indo ta ji da i har ranta, don ta ji Hajiya Zanni ta ce akwai wani shau i da miji yake shiga idan an yi masa haka. Indo ta fara harba afa tana wani juyi ita a dole rawar India za ta yi a gabansa, Yaya Inu zai sake magana Indo ta wurga masa wannan burgujejen gajeren wandon da ta auko, wanda ta ji
Chapter 9 · 0% Book details