Sashe 27
Gidan Likitoci Part 1 Complete Hausa Novel · about 1 min read
wa 'yar gwal tsawa don ba zan lamunta ba." Da mamaki Yaya Inu yake are mata kallo ya furta. "Za ki fice daga gidan nan ko sai na sumar da ke? Kai anladi, a gidan uwar wa ka samo wannan abar mai zubin surar Fir'auna?" 'Yar gwal ta bi Yaya Inu da kallo a ranta ta raya. 'Ni za ka yi wa barazana? Ai kuwa za ka ga aikin 'yan bariki. Sai na nuna maka she an ne uban gidana ba Fir'auna ba.'' Yaya Inu yana shirin sake magana, 'Yar gwal ta yi wata wawar sufa ya ane shi. Na kusa kammala free page In Shaa Allah, ma su son cigaba za su fara payment daga yanzu. 500 Aisha Adam 3090957579 Firstbank evidance ta wannan no ba 07062062624 Ummou Aslam Bint Adam [02/02, 15:02] Ameerah Adam : *GIDAN LIKITOCI*