Sashe 47
Gidan Likitoci Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
shekarunsa talatin da biyu cif a duniya. Ya yi karatunsa tun daga primary har zuwa matakin degree a jami'ar Bayero University. Miskili ne bai cika surutu ba, sai dai wani lokacin bau an hali gare shi. Yana da kirki ga wanda suka fahimci juna sai dai wani lokacin yana da saurin fushi. Ba ya son raini ko ka an kuma yana da kykkyawar mu'amala da abokan aikinsa. Lokacin da ya fara aiki jihar Kaduna aka tura shi bayan wani lokaci ne ya samu sauyin aiki zuwa garin Katsina daga baya aka mayar da shi garin Lagos, ya kwana biyu a Lagos don bai cika zuwa hutu sosai ba. Ko da ya zo ma a gurguje yake kawo wa Dada ziyara shi ya sa Uwani ba ta wani san shi farin sani ba. Tana yawan jin labarin irin kulawar da Jafar in ya dinga ba ta a lokacin da take yarinya, sai dai a wannan karon sam ba ta ga kalar mutumci a tattare da shi ba. Wannan hutun da Jafar ya samu kusan wata guda zai yi kafin ya koma, kuma ya ji labarin zuwan mahaifansa hutu da tariyarsu don haka shi ma ya yada zango a nan sashen Dada. Mu Koma Labari Tamkar sabuwar munafuka ko arawon da yake san a a daidai ga ar da yake aukar abin da ba na shi ba, haka Uwani ta shiga cikin akin sa af-sa af tana tafe tana waige. Sai da ta kai ga uryar akin sannan ta sauke gwauruwar ajiyar zuciya. "Uban 'yan iyayi ashe ba ya cikin akin, da tuni yana nan a na e a kan katifa kamar mai karyayyan ugu." Ta furta cikun salon kwaikwayon muryarsa. Motsin da ta ji a bayanta ne ya sa ta yi mutuwar tsaye, zuciyarta ta fara harbawa tamkar za ta bijirewa zama a irjinta, cikinta ya shiga juyawa yayin da zazzafan gumi ya shiga keto mata. Caran zakaran da ta ji a bayanta ne ya sa ta sake sauke ajiyar zuciya, ta saki murmushi a fili sannan ta furta. "Lawan wallahi ka cika binbinin tsiya, yanzu akin Ofisa ma sai ka biyo ni. Idan kuwa ya kama mu wallahi sai ya kusa mur e maka wuya." Tamkar zakaran ya san da shi take ya ci gaba da takawa yana tafe yana sakin kashi a tsaftataccan akin da ya sha gyara ta ko ina sai zuba amshi yake. Kafin Uwani ta arasa kan katifar akin tuni zakaranta da take kira da Lawan ya yi mata jagora zuwa kan luntsumemiyar katifar da ta sha gyara, a ame take da zanin gado kamar gadon sabuwar amaryar da za a kai akin miji. "Lawan ina ka baro Fanteka, uwar 'ya'ya na san tana cen tana yawo ita da 'ya'yan iya." Uwani ta yi maganar kamar da mutum an'uwanta take yi. A sa ale ta hango uniform insa na kayan 'yan sanda masu bulun riga da ba in wando. Da sauri ta janyo ta hau kwa e kayanta kafin wani lokaci tuni ta saka a jikinta, sai da ta gama soshe kanta da ya cukurku e sannan ta kafa ba ar hularsa a kanta. Cikin wambo ta fara taku ai sannan ta cake a wuri aya. "Ba na son hayani matsa daga kaina, azama mai kwarkwata." Ta yi maganar cikin kwaikwayar maganar Jafar, tana fa in irin maganganun da yake fa a mata. Ta jima a tsaye tana surutanta sannan ta arasa gaban mudubin da ke can gefenta, kamar a mafarki haka ta hange shi tsaye yam kamar wanda ya ha iyi falwaya. Fuska a ha e kwatankwacin ta fusataccan bujumin sa. Nan take yawun bakinta ya afe, afafuwanta suka auki rawa irjinta ya shiga harbawa. Sai dai dakiya da arfin zuciyar Uwani ya sa ta basar kamar ba ta gan shi ba. "Iya iya iya." Ta ji 'ya'yan kazarta na fa a yayin da zakaran da ya gama kasaye akin ya fara cara, da sauri kazar ta tunkaro akin da niyyar shiga a fusace Jafar ya sa afa ya yi ball da ita. Wata azababbiyar ara Uwani ta walla kamar da ita Jafar ya yi ball, ta fara tafiya wandon uniform in yana zamo mata. "Innalillahi kashe mini fantake za ka yi..." Uwani ta yi maganar tana shirin fita daga akin, yayin da Lawan (Zakaranta) ya firgice yana tsalle-tsalle a akin, yana jefo masa kwalaben turare. "Gidan uban wa za ki?"Jafar ya wurga mata tambaya rai a ace. "Ina da gidan da ya wuce akin Dada..." Jafar ya katse maganarta ta hanyar bige bakinta da arfi. "Wallahi na ba ki nan da minti goma ki gyara mini akin nan, sannan ki yi gaggawar cire mini uniform tun ranki bai aci ba. Kuma idan kin gama zan gauraya da ke." "Sai ka fita na canza kaya." Sororo ya yi yana kallon Uwani don bai san lokacin da ta raina shi ba. Yana shirin sauke yatsunsa biyar a fuskarta wandon uniform in ya zamo mata, gajeren wandon da ke jikinta ya bayyana. Fari ne amma dau a da jirwaye sun sa ya dafe saboda azanta. A azance ya kawar da kai gefe ha e da tofar da yawu. "Ka san dai kallon tsiraici haramun ne, ka fita na sauya kaya. Kuma ni dai ba 'yar iska ba ce..." "Idan ba ki rufe mini baki ba wallahi sai na ha a miki jini da majina a wurin nan. Sakarya fuska kamar ta aljanu, daga yau ko wani ne ya aiko ki akin nan ba za ki ara marmarin shigowa ba." Tun da Jafar ya fara magana Uwani take kallonsa she e tun daga sama har zuwa yatsu biyar na afarsa. Ba ta yi aune ba ta ji ya zuba mata rankwashin da ya sa ta gagara gane muhallin da take tsaye. Cikin sauri ta fisge hular kanta, ta zame dogon wandon uniform insa da ke jikinta. Jafar na nan tsaye ya ji tuuush! Lawan ya jefo sabuwar kwalbar turarensa, a firgice yake mi a wuya yana cara ha e da ci gaba da taka kayan da ke saman mudubin. A zuciye Jafara ya jefa masa takalmin kanbas insa. Firgitar da Lawan ya yi har cikin ran Uwani don haka cikin acin rai ta ce, "Allah dai ba ya zalinci yana kallon ba en azzuluman duniya masu ba en kaya." A fusace Jafar ya yo kanta rai a ace, ganin haka ya sa Uwani ta zuba a guje kai tsaye ta wuce sashen Dada Jafar ya rufa mata baya. A daidai lokacin da Jafar ya nufi sashen Dada shi kuma malam na Madina ya kawo kai, cikin rashin sani Jafar ya bangaje shi ka an ya rage gemunsa ya ta asa. "Jafaru! Kai Jafaru kana ji ka angije ni kamar ka angije dabba? Wallahi duk laifin Kulu ne ni take nunawa 'ya'ya da jikoki sun fi an uwa." Ya ci gaba da tafiya har bakin ofar Dada yana kiran sunanta. "Kulu! Kulu kina ina ne..." Cikin sauri Malam na Madina ya datse ragowar kalaman bakinsa jin furucin da Jafar ke fa "Wallahi tun wuri ki wuce mu je akina don har kan katifa..." Uwani ta yi farat ta katse shi. "Amma dai ai ka bari na saka kayana yaya Jafaru, wallahi na fita a haka ka san dai mutanen gidan nan kowa sai ya san abin da yake faruwa." Jafar ya yi wafa yana shirin ba ta amsa daga can waje ya ji muryar Malam na Madina yana sallallami. "Yanzu Jafaru dama munafurcin da kuke aikatawa kenan? Shi ya sa saboda sauri har ka angije ni ko waige na ba ka yi ba. Ba da ni ba, wallahi ba zan zauna ana aikata alfasha ina kallo ba, lokaci aya Ubangiji ya halakar da mu." Sai da Jafar ya fito daga akin Dada ya samu Malam na Madina da ke bin shi da azantaccan kallo. Ficewa ya yi daga sashen Dada ya fa akinsa, akwatin kayansa ya janyo iiiiii yana kokawar fito da ita Dada ta sako kai ciki. Jin motsin ya yi yawa ya sa ta fara mita. annan dabbobi na Uwani yadda kasan tare aka shayar da su saboda duk hatsabibancinsu iri aya ne..." Ganin Malam na Madina ya janyo akwatinsa iiii ya sa Dada sakin baki, "Wai Muda ne a wurin nan ko Usumanu?" Ta wurga masa tambaya tana ance ido. Sai da Malam na Madina ya fito sannan ya ce. "Ki yafe ni Kulu don kar na tafi da ha in wani a kaina." Baki sake Dada ta ce, "Yaya wani abin aka yi maka ne?" Malam na Madina ya share wallar idonsa, ta waiga wurin da Jafar yake tsaye a bakin ofa ya jefa masa mugun kallo sannan ya furta. "Ubangiji aka yi wa laifi, ni dai tsakanina da mutanen gidan idan na ce an yi mini wani abu na auki ha insu. Amma ni kam ba zan zauna ina ji ina gani a dinga sa on Allah ba, gara na mutu salin-alin da a tashi idanuwa su bada shaidar ba ala ranar Lahira." Malam na Madina na gama magana ya fara jan akwatinsa iiiii, da sauri Dada ta sha gabansa don tuni hankalinta ya tashi idonta ya fara ciko da walla. A duniya idan akwai abin ta tsana shi ne a ata ran Malam na Madina. Jafar ya kafe Malam da kallo yana jin kamar ya arasa ya sha e shi ko ya rufe shi da duka. "A duniyar nan dai Yaya ka san mu biyu ka ai muka rage, kuma kai ne uwata kai ne ubana kai nake gani na huce rashin su marigayi, (Iyayensu) don Allah ka fa a mini abin da yake faruwa."Dada ta yi maganar tana share walla. "Waye wancan a tsaye?" Na Madina ya nuna Jafar a daidai lokacin Uwani ta le o don jin abin da yake faruwa daga ita sai gajeren wandon jikinta, ta tu e riga ta rufa hijabinta a saman irjinta. Dada ta kai kallonta wurin ta ce, "Jafaru ne sai Uwani da ta fito." "Amma a rigar kwasam na san ba za ki manta Iron Alto ba?" A firgice Dada ta kalle shi, ba ita ba hatta Jafar ya san labarin Iron Alto a bakin Dada. Dada na shirin magana Malam na Madina ya katse ta. "To Ta'adar Iron Alto na ji wa annan