Sashe 17
Gidan Likitoci Part 1 Complete Hausa Novel · about 1 min read
sake sanyi don ya san Ado da miskilanci idan ka ga dariyarsa to wata etar ya samu. Bai iya tankawa 'yan'uwansa ba ya fa a cikin gidan da sauri, kai tsaye akin Malam ya nufa don a can yake jin muryarsu sama-sama. Kamar wanda aka jefe haka ya fa akin, Yaya Inu ya yi turus ganin wani shimfi en gasasshen nama a gaban su Inno suna re a da wu a. Ta ci sabuwar atamfa sai murmushi take, Malam da bai san naman ragon Baba Inu suke ci ba, ya sake yanko wata shimfi iyar tsoka cikin gadara ya tura a baki. Yaya Inu da ya rasa mafita sai kawai ya zauna a bakin ofar ya fashe da kuka, Sai a lokacin Inno ta lura da shi. Ta washe baki ta ce, "Kai an Inuna, a duniya me za ka yi wa kuka tun da kana faranta ran iyaye. Wai dama haka ragon nan ya kiwatu, ni fa lokacin da ka ce mini an taya shi dubu hamsin na yi mamaki. Ashe-ashe rabon mu shar i ganimarsa a daren tariya ta da babanku ne." 07062062624 Ummou Aslam Bint Adam [02/02, 15:02] Ameerah Adam : *GIDAN LIKITOCI*