Sashe 65
Gidan Likitoci Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
AMEERA ADAM *FIRST CLASS WRITER'S ASSO...* Tsokaci: Ban amince a sauya mini littafi ta kowacce siga ba tare da izinina ba, yin hakan na iya kai wa ga matakin Hukuma don haka a kiyaye. SHAFI NA SHA HU *BOJUWA HERBAL'S & SCENTS* *Suna kawo Saiwowin da suke dagargaza sanyin mara da na jijiya.* *Haka nan suna kawo Saiwowi daban daban daga Chad da Sudan, kuma marasa illah* *Saiwowin tsumi* *Saiwowin dahuwar kaza/tattabaru* *Saiwowin matsi gangariya* *Original gadalin mata* an gadali na asali* *Original gumba* *Tsumin Saiwowi* *Tsumin kwakwa da Dabino* *Igiyar alkairi* *Zumar goran tula* *Hakkin daka na musamman na asali* *Bayan haka suna dafa kazar amare da masu jego da ma uwayen gida*. *Akwai bridal package* *Mai jego package* ar gata package*. *Dukkan kayan kuma available ne for pickup or immediate delivery.* *A Kano nake amma kuma nationwide delivery ne* *Ku tuntubi Surayya Halin yau a wannan lambar dan samun naku cikin musulmin farashi* *08032773332* *Iyah Basiru na gaisuwa* A sanyaye Lado ya ebo agogo da links in Salim ya dawo cikin gidan, sai dai yana shiga ga wutar harabar wajen ta auke. Ga kuma arar duka da ake yi wa Shukra tana ihu, zuwa can kuma sai ya ji an yi wurgi da bokiti an zuba cikin gida a guje. Gudun kada abin da ya same su, shi ma ya zo kansa ya sa Lado ya shige akinsa ya danno ofa ya rufe don shi kansa bai manta abin da aka yi masa a tsakar dare ba. Da gudu Uwani ta bi bayan Shukra tana gurnani tana zabga mata igiyar a baya har Shukra ta fara kama afar bene Uwani ba ta daina dukanta ba, tana hawa sai ga Shukra na rarrafe tana kuka saboda tashin hankali. Sai da ta ga Shukra ta shige sannan Uwani ta yi saurin ebe bokitan ta mayar da su wurin da suke, ta je ta aga table in ta mayar da ruwan jarkokin kai sannan ta koma ta kunna wan fitilar harabar wurin ta wuce sashenta. A lokacin da ta shiga sashenta shiru babu motsin Jafar, ta zube a kan kujera kanta na matsanancin ciwo kamar zai tsage gida biyu. Uwar akinta ta wuce don ta sauya kayan jikinta saboda rawar arin da take yi, rower kayanta ta bu e tana shirin mi a hannu ta yi ido biyu da Jafar tsugunne a cikin. Uwani ta basar kaman ba ta san abin da ya faru ba ta ce, "Kai kuma Ya Jafar mene ne haka?" Jafar ya fara wuri-wuri sannan ya ce. "Wai Uwani ke ce kika zama biyu ko ya aka yi?" Jafar ya wurga mata tambaya. "Wai me ka mayar da ni ne ya Jafar? Ni fa yanzu na gama yi wa saurayin Shukra wankin mota bayan na gama yi wa Mami wanki..." Cikin sauri ya katse ta. "Wankin me? Ke kika wanke wa Salim mota? To su waye na gani da bokiti a kansu suna ihu?" Uwani ta wara hannu ta ce. "Ni kam ban sani ba, ila dai mutanen gidan ne suke son bu e maka ido." Jafar ya yi fakare yana nazari, abu aya ne ya fi tsaye masa a rai wai Uwani ce ta wanke wa Salim mota. A fili ta ji ya furta, "Dole sai na auki mataki a kanta." Uwani ta yi saurin tambayarsa. "Wace ce?" Ajiyar zuciya ya sauke a hankali ya furta. "Babu komai." Saboda tsabar gajiya Uwani na sauya kaya ta auro alwalar Isha'i ta gabatar da sallah, a nan kan dadduma bacci ya yi awon gaba da ita. A yadda ya ga tana sauke numfashi sama-sama ba aramin tausayi ta ba shi ba, ya arasa ya cire mata hijabin ya ji jikinta ya auki zafi zau! Cikin jakarsa ya duba ya auko Paracetamol, ya jima yana tashinta sannan ta tashi ya ba ta magani. Duk yadda ya yi da ta tashi ta ci abinci i ya yi, ya rabu da ita ya haye gado ya kwanta. Shukra da rarrafe ta arasa falon Mami, babu ankwali ballantana mayafi ko takalmi, a razane Mami ta fara tambayar Shukra. "Ke Shukra lafiyarki kuwa?" "Mami ki oye ni bokiti ne, wallahi bokiti ne ya danne mu ni da Salim." Da mamaki Mami ta ce, "Kamar ya bokiti ne Shukra? Shi bokiti mutum ne da zai iya motsi har ya danne ku. Wai ma ina ankwalinki?" Shukra fuska da ta gama jagulewa da makeup da hawaye ta zayyanewa Mami duk abin da ya faru, Cikin damuwa Mami ta ce. "Ni fa wallahi ina zargin yarinyar nan tana da Aljanu, mu dai tun da muka tare babu wani abin tashin hankali da muka ta a gani. Amma tun ranar da yarinyar nan ta zo gidan nan masifar yau daban ta gobe daban, yanzu bala'in har ya kai kina hira ke da Salim ana razana ku? Gaskiya dole a san abin yi." Daga haka Mami ta shiga lallashin Shukra, da yar a daren ranar Shukra ta yarda ta kwana a akinsu. Da yake Daddy ba ya gari ya sa asubar fari Shukra ta koma akin Mami bayan ta yi sallar asuba ta koma ta kwanta. Washgari Tun bayan sallar asuba Uwani da Jafar har sun koma bacci, suka ji bugun ofa. Jafar ne ya je ya bu e da mamakin mai buga musu ofa da farar safiya. Karo ya kusa yi da Mami a an duburburce ya ce. "Mami ke ce tun yanzu?" Mami ta are masa kallo ta ce, "Eh ni ce, ina Uwani take?" Jafar ya an sosa kai ya ce. "Tana ciki bacci take yi." "Ciki ina? Uwar aki?" Jafar ya gya a kai. Cikin sauri Mami ta ce, "To kai kuma a ina ka kwanta?" an kunyace Jafar ya ce, "Ni ma a ciki na kwanta..." "Laha'ilaha'illallahu Jafar tun ba a je ko ina ba?" Salatin Mami ya katse shi. A an duburburce ya ce. "Am ai ita a asa take kwana ni nake kwana a kan gado." A fili Mami ta sauke ajiyar zuciya tana murmushi ta wuce cikin akin. Yadda Jafar ya fa a mata haka abin yake, bacci Uwani take sosai a asa saboda gajiya. Mami ta auki ruwan jarkar da ke kan mudubinta ta she a mata, a zabure ta tashi tana waige Mami ta ta e baki ta ce. "Ki zo ki wuce kitchen za ki taya Inna ha a breakfast, kin saki baki kina bacci ai duk gidan nan babu bawanki da zai dafa miki ki dinga ci." Jafar kamar ya yi magana sai dai kuma ya yi shiru, tun da yake bai ta a samun sa anin da mahaifiyarsa da har za ta mare shi ba, don haka ya kawar da kai har Uwani da Mami suka fice daga akin. Suna tafe Mami ban da masifa babu abin da take mata, kai tsaye kitchen suka wuce. A lokacin Inna har ta fara ha a kayan breakfast, suna shiga Mami ta dubi Inna ta furta. "Inna daga yau Uwani za ta dinga zuwa tana ta ya ki ha a kayan breakfast." Inna ta washe baki cikin jin da i ta ce. "Allah Ya taimaki Hajiya, ina matu ar godiya. " Uwani da har lokacin bacci bai gama sakinta ba, ta fara murza ido. Ba ta yi aune ba sai jin ran washin Mami ta yi a kanta ta furta. "Kin ga dai ta hanyar da na biyo da ke, wallahi kika kuskura kika bi ta ofar ciki daidai da rana aya kika ha a ni da Dadyn yara sai ranki ya yi mummunan aci." Cikin damuwa Uwani ta amsa mata, Mami har za ta fita ta juyo ta ce. "Idan kuma kin gama ki same ni a falo." Mami na fita Uwani ta jingina kai da bango, lokaci aya hawaye ya fara ziraro mata. "Yarinya a wannan lokacin kuka ba na ki ba ne, shi wannan aikin da kika ga Hajiya ta kawo ki mu dinga yi gata ne take yi miki. Saboda duk macen da ba ta iya girki ba wallahi ta fa o a wurin miji, ki ci gaba da ha uri watarana sai labari." Inna ta yi maganar asa- asa. Kukan da Uwani take yi ya yawaita jin kalaman Inna ya sa ta furta. "Wallahi ni kam na gaji Inna, gara na koma wurin Dada ni ban saba da wannan wahalar ba." Sai da Inna ta an le a bakin ofa sannan ta sake asa da murya ta ce. "Ita dama rayuwar aure ai takan zo wa bawa da al'amura mabanbanta. Ni na auke ki tamkar jikata duk abin da yake damunki ki dinga samuna a fakaice kina gaya mini, amma kada ki bari kowa ya fahimci haka don gudun mu samu matsala ni da ke." Uwani ta ji da in yadda Inna ta amshe ta hannu bibbiyu, don haka ta share hawayenta ta fara taya ta duk abin da ya dace. A cikin aikin da suke yi ne Inna ta fahimci sam Uwani ba ta iya wani girki ba, hatta aikin ma wani abin sai ta koya mata. Sai kusan tara saura sannan suka kammala komai, don har wanke-wanke babu abin da ba su gama ba. Uwani ce ta bi Inna dianing tana ganin yadda take yin komai, lokaci aya Uwani ta nemi duk uncin da take ciki ta rasa. Suna gab da barin kitchen in ne Mami ta dawo tana bin Uwani da harara, ta dubi Inna ta ce. "Idan kun arasa aikin ki ebo mata gero kwano aya ta surfa, ta ni e mini shi yau furar daka nake sha'awa." A sanyaye Inna ta amsa, Mami ta wuce ta bu e tukwanen wurin, ganin abincin da Inna ta rage kusan na mutum bibbiyu ne ya sa Mami ta furta. "An kai wa Lado abincinsa ne?" Da sauri Inna ta amsa. Mami ta sake ha e fuska ta ce. "Wannan abincin ai ya yi miki yawa Inna zuba mini a wancan plate in." "Dama ni da Uwani na rage mana..." Mami ta yi saurin katse Inna. "Uwani idan ta gama za mu rage mata abincinta a wurinmu." Inna babu yadda ta iya haka ta auki plate ta zuzzuba kamar yadda Mami ta bu ata, kusan shekararsu Takwas tana yi wa Mami aiki ba ta ta a ganin ta yi mata iyaka da