Sashe 41
Gidan Likitoci Part 1 Complete Hausa Novel · about 9 min read
"Taaaaalleeeeeeeeeh."
Zuwaira ta waiga cike da tsoro ta ce, "Kamar kukan tinkiya kamar kuma cewa aka yi Talleh." Kafin ta gama magana tuni gumi ya gama wanke Mai gari, Zuwaira na shirin sake magana suka ji
arar buhu sai kuma Uwani ta sake ma
e murya ta ce.
"Ga uwar garke ta dawo ba ta mutu ba, na zo tafiya da talleh a cikin buhun mutuwa." Zuwaira da mai gari nan take suka shiga rige-rigen guduwa, Uwani da ta saka kanta a cikin wani
aton buhun gero ta biyo su buguzum-buguzum da gudu tana fisgar malun-malun
in mai gari. Mai gari kafin ya shiga cikin gida ya kifa ya kai sau uku, da ya tashi malun-malun sai ta sake har
e shi.
Ladiyo da ke tsakar gida sai ganinsu ta yi a guje. Zuwaira ta shige
akinta ta banke
ofa, yayin da Mai gari ya fa
akin Ladiyo, yana tafe fitsari da zawo na bin wandonsa.
Waige-waige Ladiyo ta fara yi don ita ba ta san gudun da suke yi ba, ganin haka ya sa ta shiga
akinta, a can
asan gado ta hango Mai gari gumi na yanko masa ta ce.
"Mai gida wai me yake faruwa ne?" Mai gari ya sake jan zanin gado don ya rife kansa ya ce. "Ladiyo gamo muka yi a
akina, wallahi aljanu ne a ciki."
Wani wari ne ya ziyarci hancinta, ta kai kallonta wurin
afar wandonsa ta ce. "Mai gida me nake gani kamar zawayi?"
"Idan zawayin ne akwai uban da ya yi mini shi? Ba abina ba ne ki bar ni mana Ladiyo." Mai gari ya fa
a yana muzurai.
"Don Allah ka taso mu je ka sauya kaya kafin yara su dawo gida." Shiru mai gari ya yi sannan ya ce. "Amma za ki tsaya a
ofar ban
aki ko?" Ladiyo ta gya
a masa kai cike da mamakin wai yau ita Mai gari yake ce wa ta yi masa rakiya ban
aki. Da
yar da su
in goshi Ladiyo ta samu kan Mai gari ya fito, Uwani da ke
akin Mai gari har ta fito za ta tafi gida ta ji suna maganar shiga ban
aki. Da sauri ta saki murmushi ta
auko buhun ta zagaya ta bayan gidan Mai gari, zuciyarta fes don babu mutane sosai sai wa
ansu
ananan yara da ba su wuce shekara uku ba suna wasa.
Kasancewar ban
akin karkara a bu
e yake ta sama ya sa duk abin da Mai gari yake fa
a tana ji, sai da ta tabbata da Mai gari ya tu
e sannan ta tsugunna ta saitin rariyar ta ce.
"Shi kenan ma Talle ya zo masarautarmu da
afafuwansa yana wanka, buhun mutuwa zo ka kai Telle inda ya kai shugabarmu wato Uwar garke." Uwani na gama maganar ta watsa masa jelar tumaki biyu ta saman ban
akin, sannan ta wurga
aton buhun geron da ta fito da shi. Tana daga nan wurin ta ji Mai gari ya zuba ihu ya fice a guje yana fa
"Wayyo Allah! Za su tafi dani, wayyo Ladiyo ki taimaka mini buhun mutuwa ya biyo ni." Garin gudun da Mai gari yake yi ne ta ga takalminsa wari
aya ya fa
o ta bayan katanga. Dariya Uwani take yi kamar mahaukaciya sabon kamu, sai da ta yi mai isarta sannan ta
auki takalmin mai gari wari
ayan ta
aure shi a cikin
ankwalin da ke
ugunta kai tsaye ta wuce gida.
Yamma ta yi li
is a lokacin tana tafe tana wa
inta, da mamaki take bin galleliyar motar da ke
ofar gidansu. A gaban motar ta tsaya ta isa gaban mudubin motar tana kallon kanta tana yatsine-yatsine, ta mudubin ta hango Salele hannunsa
auke da tulu ya
ebo ruwa. Uwani ta
walla masa kira, nan take jikinsa ya fara rawa, "Yar
ashin gwiwa don girman Allah ki bari na kai wa Innata ruwan nan." Uwani ta tsuke fuska sannan ta ce.
"Don uwarka wani abin na ce maka ne, kawai ka zo na ce ko." Jikinsa a sanyaye ya
arasa idonsa na zubar da
wallah don ya san yau kwanan tulun Innarsa ya
are.
Duk abin da yake faruwa Jafar na daga cikin motarsa yana kallonsu, kamar ya yi mata magana sai kuma ya ce bari ya tsaya ya ga iya gudun ruwanta. Don ko ba a ce masa Uwani ba ce, kamaninta da na mahaifinsa ya alamta masa.
"Sauke ruwan tulun nan." Ta furta fuska a ha
e. Babu musu Salele ya sauke, Uwani ta fara
iban
asa tana
awa a saman gilashin motar Jafar, domin ba
in gilas ne kuma ba ta ta
a tsammanin da mutum a ciki ba. A hankali ta fara zuba ruwan tulun tana wanke
asar wani wurin ya yi jurwaye wani ya wanku, ta
ora tulun a saman motar sannan ta ce.
"Salele tulun Innarku yau shi zai tu
a mu zuwa garin Kano, ka san fa sabuwar motata ce da Dada ta sayo mini jiya." Uwani na sakin tulu ya fa
asa tush! Salele ya wage baki ya saki ihu cikin
acin zuciya.
A hankali Jafar ya fara zuge gilashin motarsa, Uwani da ke gefe ta yi mutuwar tsaye saboda tsoro don ba ta ta
a tsammanin da mutum a ciki ba. Sai kuma ta maze ta fara harare-harare don kar ya raina ta, ta kalli wurin da Salele yake ihu ta buga masa tsawa.
"Za ka yi mini shiru ko sai na mayar da bakinka
eya." Tamkar an yi ruwa an
auke haka Salele ya yi tsit yana goge
wallah.
"Uban wa ya ce ki ji
a mini mota."
Uwani ta ji saukar maganar Jafar a kunnenta,
irjinta ya buga da
arfi saboda tsoro amma don kada ya gano ta sai ta ha
e fuska ta ce.
"Ka ga malam bar ganinka da wasu kayan 'yan sanda ka
auka za ka tsorata ni, babana ma babban
an sanda ne. Wallahi yanzu ihu
aya zan yi ya kai ka caji ofis ya sa a kulle ka." Uwani ta
arasa maganar tana murgu
a baki, sannan ta yamutsa fuska ganin Jafar ya kafe ta da ido yana kallo ya sa ta ci gaba.
"Kai ni fa ban ma yarda da kai ba wallahi, an ya ma kai ba
an sandan bogi ba ne? Dubi yadda kake raba idanu kamar shege a rabon gado. Wai ma uban wa ya ce ka jiye mota a
ofar gidanmu..." Uwani ta ha
iye ragowar kalamanta sakamakon ganin Jafar ya bu
e mota ya fito, ba Uwani ba hatta Salele sai da ya tsorata da yanayin da ya ga Jafar. Uwani a dole don kar ta kunyata kanta ya sa ta cigaba da tsaiwa ta ce. "Ka ga malam tun kashinka bai bushe a hannuna ba ka..."
Ta sake ha
iye ragowar kalamanta sakamakon jin Jafar ya dam
i hannunta da
arfin gaske.
"Yeeeh Uwani ta shiga hannun
an sanda." Salele ya fa
a da
arfi cikin murna yana tsalle, tuni cikin Uwani ya ka
a. Salele ya ja baki ya rufe sakamakon ganin bindiga sa
ale a gefen aljihun Jafar.
arfin gaske Jafar ya fisgi hannun Uwani kai tsaye ya wuce cikin gida da ita. Tamkar ra
umi da akala haka Uwani take bin Jafar
irjinta na bugawa, zuciyarta na shelar neman agajin gaggawa. Don duk iskancin Uwani tana tsoron bindiga
ari bisa
ari.
Lokacin da Jafar ya shiga
akin Dada babu kowa a ciki, don haka ya wurgar da Uwani gefe fuska a ha
e ya ce.
"Maza tashi ki fara tsallen kwa
o." Uwani jiki na rawa ta fara tsallen kwa
o sai dai ba ta kai ko ina ba, ta fara hawaye sha
e-sha
e. Belt
insa ya ciro yake lafta mata idan ta tsaya, don haka lokaci
aya Uwani ta fara fita a hayyacinta. Bayan ta gama tsallen kwa
o ya saka ta tu
in babur, da kansa ya gwada
mata yadda za ta yi, tana daga tsaye ban da numfarfashin kukan Uwani babu abin da yake ta shi.
"Allah mai yau da gobe, wato yau kukan Uwani nake ji a gidan nan? Tabbas gaba da gabanta wai aljani ya taka wuta, Uwani yau wa kika ta
o wanda ya fi
arfinki haka..." Kalaman Dada suka ma
ale sakamakon ganin Uwani a
obare da
afafuwa tana tu
in mashin. Baki a sake Dada ta ce.
"Ke Uwani wane sabon iskanci ne kuma haka? 'Ya mace da ke ki hau wani
obare
afafu kuma kina kuka." Uwani jin abin da Dada ta fa
a ya sa ta fa
asa ta sake fashe wa da kuka.
"Wallahi idan na
irga uku ba ki tashi ba sai kin maimaita har da tsallen kwa
o." Jafar da ke zaune a gadon
arfen Dada ya furta fuska a ha
e. A yatsine Dada take kallon wurin ta ce.
"Waye haka kuma da ba
en kaya? Na san dai na ba wa Mamman tarbiyya ba zai yi wannan rashin imanin ba, domin ni musulma ce kuma ina sallah a
akina amma dubi garsameman
ato ya shigo mini da wa
annan takalman kalar na arnan Lagas har cikin
akina. Wai Jafaru za ka fito ka cire mini takalmi a waje ko sai na kira ubanka mamman ya fitar da kai?"
"Dada kada ki sake
ata mini rai!" Jafar ya furta a takaice.
"Ran naka ya fi na ran
uda
aci, ke Uwani ta shi ki tafi wannan zalinci ba za a yi shi a
akina ba. Ni kam wallahi Sa'idu ya gama cutata da ya ha
a mini zuri'a da aikin kaki." Dada ta furta
walla na zuba.
Bindigar aljihunsa ya zaro yana juya ta, ganin bindigar ya sa daga Uwani har Dada suka zabura. Hawaye bibbiyu na bin fuskar Dada ta ce, "Yanzu harbe mu za ka yi Jafaru? Ni kam ko ana sauya muku zuciya daga ta musulmai zuwa ta kafirai a wurin tirenin ne?" Jafar ya sake ha
e fuska ya ce.
"Ta kanki zan fara ma, Dada sai yau kika san ana sauya mana zuciya?"
Ganin yadda ya sha kunu ya sa jikin Dada ya fara karkarwa, Jafar ya fara takowa a hankali kafin ya
arasa sai gani ya yi Dada ta zube
asa a sume. Murmushin gefen baki ya saki, Uwani na ganin haka ta wage baki ta
walla ihu, a daidai lokacin Malam na madina ya kawo kai yana fa
in.
"Wallahi Uwani sai Allah ya yi mana hisabin wannan ihun da kike yi mana babu ji babu gani." Jafar ya hango a tsaye ya mayar da bindigarsa aljihu, yana shirin magana ya hango Dada a yashe a
asa.
"Na Madina wallahi Jafaru ne ya sa bindiga zai harbe mu shi ne Dada ta fa
i." Uwani ta fa
a fuska da hawaye sha
e-sha
e don ba
aramin tsorata ta yi ba. Ganin haka ya sa Malam na Madina ya yi wani irin ihun da jaruman indiya suke yi, cikin kukan kura ya yi wata irin sufa ya cukumi wuya Jafar ha
e da ma
ale shi yana fa
"Wiiiiihuuuuuuhuuuu gafara ga maza nan bisa kanka."
07062062624
#Ummou Aslam Bint Adam
[07/06/2024, 10:48] Ameera Adam: *UWANI 'YAR
ASHIN GWIWA*