Sashe 14
Gidan Likitoci Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
tunkara ba, tun da kazar jiya ma shi ya taho da ita." Mai Yasin yana gama jin haka sai kawai ya fashe da kuka, ya fara jan magina yana matsar wallah. Sororo Inno ta yi jiki a sanyaye ta ce. "Lafiya malam?" Mai Yasin ya ja majina ya ce, "Kaico rashin haihuwa, kaicona Allah ka cigaba da ba ni dangana. Da 'ya'yan da na haifa ne ai duk tsiya za su kawo mini duk kuwa yadda muka yi da su, yanzu kamar dai garken wannan yaron Inu har sai na tambaye shi idan na yi niyyar iban kaji ko zabi? Amma tun da ban haifa ba dole na yi ha uri da rayuwa." Shiru Inno ta yi tana nazari don ta san mamma o irin na Yaya Inu, amma don ta kawar da damuwar Malam sai ta ce. "Daga yau kada ka sake fa in yaran nan ba kai ka haife su ba, kai tamkar mahaifinsu ne kuma duk abin da kake muradi, ka yi kanka tsaye ko ka tambaye ni idan kana jin nauyi." Malam ya hau gya a mata kai, Inno ta mi e tsaye har ta je bakin ofa ta juyo ta ce. "Kaji kake so ko zabi?" Malam ya sake narkewa a katifa yana sakin murya a dole shi marar lafiya ya ce, "Idan da so samu ne a samo matasan samarin zakaru masu jini a jika, tun da ai muma a wannan satin ne tariyarmu!" Inno ta saka mayafin ta rufe fuska ta fice tana dariya, tana fita Mai Yasin ya buga tsalle a kan katifa yana rawar oya shake body. Kai tsaye sashen Yaya Inu Inno ta nufa, a lokacin da ta je ba ya nan sai matansa. Cikin girmamawa suka gaishe ta, bayan ta amsa ta ce su bu e mata garken awaki da shanunsa. Kusan lokaci aya suka kalli juna, Larai ta yi arfin halin fa "Inno amma bai ce za ki zo aukar..." Cikin tsawa Inno ta katse ta. "Dama ban ce miki na fa a masa ba, Malam ne ya ce mini yana sha'awar matasan samarin zakaru ni kuma na zo zan bincika masa, idan ya zo ki sanar da shi abin da na sanar da ku." Daga haka Inno ta nufi garken ta hanka ofar zagayen da afarta. Safare da Dubu 'ya'yan Yaya Inu ne suka taya Inno iban zakarun guda uku ta fice da su, ta yi wa Malam magana da kansa ya fito zuwa bakin rariya ya yanka su. Inno ta ora ruwa ta shiga gyaran kaji, sai ga shi babu jimawa amshin farfesun kaji ya cika gidan, ta zuba a babban food flask wanda ta saba zuba wa Malam ta kai masa. Ta ebi an madaidaici ta ragewa Laraba a kai, afa da wuya a cikin tukunya. Cikin sauri Yaya Inu yake tafe, hannunsa ri e da ba ar leda wacce take cike da sababbin magunguna da ya taho da su daga bakin kasuwa. Saurin da yake yi La'asar ta arato, ga shi mai maganin sanyin da ya saya ya sanar da shi ba a wuce arfe hu u na yamma ba tare da an dafa an sha shi ba, saboda a'idarsa kenan. Shi kuma a ranar yake son yin amfani da shi kuma ba ya fatan lokaci ya ure, shawo kwanar da zai yi ne ya ci karo da Hajara tsohuwar matarsa wacce ya ji labarin mijin da take aure ya mutu. Dama tun da ya saki Abu zuciyarsa ta shiga wasu-wasi a kan ya dawo da ita. "Ranki shi da e, yau Hajara ce a gari?" Yaya Inu ya fa a yana washe baki, Hajara ya an yatsina fuska ta ce. "Eh ni ce sai aka yi yaya Inusa?" Yaya Inu ya fara gyara zaman hularsa ta tashi ka fiya naci, ya saka hannu yana gyara wuyan rigarsa yana murmushi ya ce. "Hajarata tun rannan nake ta so na zo mu gaisa, saboda kin san lamarin duniya komai an ha uri ne. Wallahi na so na zo na yi miki gaisuwa ma amma Allah bai nufa ba, na ce ila ma rabona ne ya yi gaba da marigayi." Hajara ta ance ido cikin masifa ta ce. "Rabon me? Allah Ya tsare ni da komawa gidanka Inusa, ai ni babbar godiyar da na yi wa Allah da ya sa ban haihu da kai ba. Da zaman yunwa zan ji ko da rashin sutura, kai yanzu ba ka ga yadda na koma ba?" Yaya Inu ya yi shiru yana bin ta da kallo cike da so, don ta yi shar fatarta har yalli take. Dama ya ji labari an ce a gidan tsohon mijinta ta ha aka uwar gida. "Ai yanzu wutsiyar ra umi ta yi nesa da asa na wuce ajinka wallahi Inusa, su dai wa ancan wahalallun matan naka sai su yi ta zama kafin layin saki ya biyo ta kansu." Tana gama maganar ta yi gaba, ran Yaya Inu ya aci ga rashin samun ha in kanta da na ba en maganganun da ta fa a masa. Ya bi ta da sauri ya ce. "Banza 'yar wahala an fa a miki ba zan samu wacce ta fi ki ba, ki zuba ki gani nan da kwanaki ka an zan arzo wacce ta fi ki komai." Hajara ba ta kula shi ba ta yi gaba, shi ma Yaya Inu ya arasa gida rai a ace. Tun daga bakin ofa ya fara yin ball da kwanika saboda yadda yake a fusace. Hakan ya sa su Larai suka sake shiga taitayinsu, yadda ya ga sun yi tsuru-tsuru ne ya sa ya fahimci abin da ya faru. "Lafiya kuka yi wani zumu-zumu da idanu kamar an sha e zakaru?" Indo da har lokacin haushinsa take ji, saboda abin da ya yi mata dariya ta kusa wace mata amma sai ta danne ta ce. "Zakaru kam ai ba sha a ka ai suka sha ba, karo suka yi da wu a yanzu ma sun wuce birnin tumbi." Yaya Inu ya ha e fuska ya ce, "Abokin wasanki na zama Indo?" Indo ta fara tafiya irinta ta kai kajiyo, sannan ta sanar da shi abin da Inno ta yi. Jikinsa ne ya shiga karkarwa saboda duk duniya babu abin da yake saurin aga hankalinsa irin a ta a garkensa. Da sauri ya nufi sashen Inno ya same ta a aki ya ce, "Inno na ji wani zance a kan garkena." Jin haka ya sa Mai Yasin da ya ke zaune a akin Inno ya tauna wani ashi wanda ya ja hankali Yaya Inu, wani ululun ba inciki ya tokare ma oshinsa, ya ha iyi yawu mai aci yana sauraron Inno. "Ubanku ne yake marmarin matasan samarin zakaru, shi ne na lalubo 'yan matsakaita uku na yanka masa." Yaya Inu ya fara huci ya ce, "Amma Inno ko za ki iba ai sai ki sanar da ni." Mai Yasin ya yi farat ya ce, "Kai Inusa kana neman albarka kuwa? Saboda mahaifiyarka ta ebi zakaru uku ka zo za ka yi mana tijara, kai yaro ka shiga hankalinka ka nemi albarkar uwa." Haushi ya sa yaya Inu ya tunkari Malam yana jin kamar ya mur e masa wuya, da sauri Inno ta sha gabansa ta ce. "Ni ka dake ni Inusa ka ji! Ka dake ji na ce." Shiru Yaya Inu ya yi saboda yadda zuciya ta ciyo shi, sai kawai ya fice daga akin. Malam ya jima yana zuga Inno ai kuwa ta cika ta yi fam, daga haka ya koma akinsa ya zura doguwar riga ya tafi ban aki zai yi wanka. Yaya Inu yana daga harabar gidansa ya hango shi, ganin Malam ya shiga wanka ya sa shi fa awa akinsa da sauri ya auko wani ullin yajinsa, ya zura wata doguwar dorina a aljihu ya nufi ban akin da Malam ya shiga. Sai da ya la e ya ji malam ya sa a sabulu a fuska sannan ya banka ban akin ya watsa masa yaji a fuska, Malam yana shirin yin magana saboda yadda ya ji an banko ofar ban akin ya ji an zuba masa abu a fuska. Da sauri ya bu e ido zafin sabulu da na yaji ya ha e masa a ido lokaci aya, cikin zafin zuciya Yaya Inu ya shiga zabga masa dorina ta ko ina. 07062062624 Ummou Aslam Bint Adam [02/02, 15:02] Ameerah Adam : *GIDAN LIKITOCI*