← Book details Gidan Likitoci Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 69 OF 69

Sashe 69

Gidan Likitoci Part 1 Complete Hausa Novel · about 2 min read

da yadda ta ga Uwani ta birkice lokaci aya, bayan fitar Auta Uwani ta fara nazarin shigowar Shukra da kiran da Mami ta yi mata. Murmushi ta saki ta share hawayenta a fili ta furta. "Wallahi wannan wallar da na zubar ba za ta tafi a banza ba. Ni Uwani za ku la a wa sharri, ai ko kura ta rame ta fi arfin gawurtattun karnuka." Daga haka Uwani ta shiga ban aki ta wanke fuskarta, ta koma can sashen su Mami. Yadda mutane ke bin ta da kallo ita ma Uwani sai ta murje idonta ta fara bin su da kallo, hatta Dada fushi take yi da ita don haka ita ma ta yi kamar ba ta san da Dada a wurin ba. Duk in da Uwani ta gifta sai dai ka ji us na tashi. Auta ta nema ta ba ta ha urin abin da ta yi mata, ita ma dama Auta ba ta ga laifin Uwanin ba don idan ita ce ma za ta yi fiye da haka. A cikin dabara Uwani ta tambayi Auta Event in da za a yi kamu, Auta ta nuna mata ai sai su tafi tare tun da ba ta san wurin ba. Yamma li i jama'ar gidan ana ta hada-hadar tafiya wurin kamu, Uwani ma atamfarta ta saka da mayafi sai dai tun rana Auta ta hana ta yin wannan ige- igen kwalliyar. Ita ta biya musu ku in make up aka yi muku kwalliya sai ga Uwani ta fito shar kamar ba ita, lokacin da Uwani ta saka afa a cikin hall in ne ta saki murmushin eta da mugunta. Ta zura hannu cikin aljihun doguwar rigarta ta ji fakitin sabuwar rezar da ta saya tana ciki a fili ta furta. "Uwani ce fa 'yar ashin gwiwa, ai yanzu za mu fara wasan da ku tun da haka kuka za AlhamduLillah a nan free pages na wannan labarin ya idan kina bu atar ci gaba za ki turo 500 ta Acc Aisha Adam 3090957579 First bank sai shaidar biya ta wannan lamber 07062062624 Sai mun ha e a shafin gobe idan Allah Ya kai mu domin mu ji tsiyar da Uwani za ta shuka, Fakitin Reza a cikin Hall in kamu na san akwai ura. #Ummou Aslam Bint Adam SummaryInformation DocumentSummaryInformation WpsCustomData TECNO LD7 WPS Office Normal Times New Roman Times New Roman Calibri Calibri !%),.:;>?]} $([{ e6c0c82c9f364d35a8949ecc53035838
Chapter 69 · 0% Book details