← Book details Gidan Likitoci Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 15 OF 69

Sashe 15

Gidan Likitoci Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

AMEERA ADAM *FIRST CLASS WRITERS ASSO...* Tsokaci: Ban amince a sauya mini littafi ta kowacce siga ba tare da izinina ba, yin hakan na iya kai wa ga matakin Hukuma don haka a kiyaye. *MARUBUCIYAR:* MARWAN JARIRI ASEELA AR DAULA AN YA BAIWA CE? AN BA ARA... SHU'UMAR MASARAUTA DUBU JIKAR MAI CARBI UWANI 'YAR ASHIN GWIWA YAWON SALLAR HAJIYA IYA ZAUJATU JINNUL-ASHIQ SANADIN RAGON LAYYA https://youtube.com/@ameerahaadam9365?si=xyR-pHK5EjkLjQnd Don Allah duk wanda ya ci karo da wannan page in, ya taimaka ya yi mana Subscribe a youtube channel inmu. SHAFI NA BAKWAI Tun da mahaifiyarsa ta kawo shi duniya bai ta a jin azaba irin wacce yake ji ba, a tsammaninsa aljanu ne suke yi masa wannan izayar don haka Malam ya shiga karanto duk wata addu'a da ta zo bakinsa. Ban da kuka babu abin da yake yi, a zuciye Yaya Inu ya ce masa. "Wallahi koda wasa idan ka sake cewa za ka ci kaza ko zakaru a gidan nan, sai na yi maka abin da ya fi haka. Munafikin Allah dama ba ka san haushinka nake ji ba, ubanmu ya kwanta dama sama da shekara ashirin Inno ba ta ta a marmarin aure ba sai a kanka. In sake jin ka saka ta, ta ta a awakina wallahi sai na lahira ya fi ka jin da Daga haka Yaya Inu ya fice daga ban akin kai tsaye ya wuce akinsa ya sauya kayan jikinsa. Kai tsaye garken awakinsa ya shiga, wani sabon takaici ya mamaye masa zuciya musamman da ya tuna dan wala-dan walan zakarun da Inno ta saka aka yanka. Tun da ya fara magana cikin garga i Malam ya fahimci Yaya Inu ne, sai da ya ji ya fita daga akin ya yi arin bu e idonsa ya ji wata azaba ta ratsa shi. Ruwa ya laluba ya shiga kwarawa, ai kuwa ya ji kamar yana zuba wa jikinsa ruwan zafi saboda ra in da yake ratsa shi. Malam bai wata-wara ba ya fito a guje yana ihu da neman taimako ha e da fa "Jama'a taimako, wani marar imanin zai hallaka ni. Jama'a ba kwa ji na ne ku kawo mini auki." Ihun da Malam yake yi ne ya ja hankulan mutane yara da manya, sai dai manyan da sun yi arba da shi suke komawa a guje. Labaran da Rahina ne suka shigo ba tare da sun san abin da ya faru ba, Rahina da Malam suka yi gware tana yin arba da shi ta kurma ihu suka shige sashensu ita da Labaran a guje. atun da Malam yake yi ne ya sa Inno ta fito a tsorace ta ce. "Malam lafiya kuwa?" Turus Inno ta yi ta zuba hannuwa a irji cikin tashin hankali, shi kuma Malam jin muryar Inno ya sa ya tunkare ta da gudu yana fa "Inno ki taimaka mini idanuwana za su makance, Innota jikina azaba yake yi mini kamar ana babbake ni." Inno ta zuba kabbara ta fita da gudu tana fa "Malam ka yi mini aikin gafara wannan aikin ba nawa ba ne." Malam Ya rufa mata baya har sashenta yana fa "Inno a gidan nan ke ka ai ce kike aunata, ki taimaka mini ki ce iyalina ta gobe." Inno ta banka aki da yake sashenta shiru yake babu kowa, sai hakan ya sake aga hankalinta ga Malam ya biyo ta a gigice. Ta danna sakatar akin ta ce, "Ka gafarce ni wannan aikin na maza 'yan uwanka ne." Duk bugun da Malam ya yi Inno ba ta bu e masa ba. Ana cikin haka Baba Ado ya shiga ya same shi, ko ka an bai ji da i ba domin tun a ofar gida aka fara ba shi labari. Towel ya mi a masa murya a da ile ya ce. "Ka suturce jikinka." A fusace Malam ya yi warci towel in ya yi wurgi da shi ya ce, "Suturar banza da wofi, kai idan za ka taimaka mini ka ba matsa daga gabana, domin ni ka ai na san bala'in da nake ciki." Tsaki Yaya Ado ya yi ya ce, "Wallahi idan ba ka aura towel in nan ba, zan tafi na bar ka. Darajar tsufanka na gani shi ya sa na zo taimaka maka, idan ba haka ba wallahi da sai dai ka yi ta zama a haka." Sanin halin nunkufurcin Yaya Ado ya sa da sauri ya fara lalubar towel in ya auka ya aura a ugunsa, kamar aramin yaro haka ya zaunar da shi ya s higa wanke masa fuska da ruwa da sabuli. Zafin ciwukan da dorinar ta ji masa ya sa ya dinga ihu kamar yaro arami, a haka har Yaya Ado ya gama wanke masa sai dai har lokacin wani irin ra i yake ji. Har aki Yaya Ado ya raka shi ya haye katifa yana rawar ari, nan take zazza i ya rufe shi. Tun lokacin da Bala wanzan ya gama yi wa an Bishir kaciya ya shiga kiran layin Baba Sale, sai da ya yi ta maza ya auka a nan yake sanar da shi an gana yi masa kaciyar. Jiki a sanyaye ya fita ofar gida, yana yin ido hu u da an Bishir ya ji wasu zafafan hawaye sun zubo masa. Da yar ya mi a hannu ya kar e shi, har zai shiga gida abokinsa Sani wanzan ya zo wucewa. Ya kalli Baba Saleh sai kawai ya tuntsire da wata irin dariya, wacce shi ka ai ya san manufar yin ta. Haka kawai gaban Baba Sale ya fa i, amma sai kawai maze ya wurga masa harara ya shige gida. an Bushir ban da yage baki yana kuka babu abin da yake yi. Yana zuwa ya kwantar da shi a kan gado, ya sa gefen rigarsa ya share hawayen ya ce. an Bishiririna! an Bishiri ka yi ha uri ban kyauta maka ba ko? Yanzu me kake so na sayo maka?" an Bishir ya kalli gabas da yamma, ya kalli mahaifiyarsa da ke gefe a zaune kalli mahaifinsa. Sai ya sake arke baki ya saki kuka. irjin Baba Sale ya buga da arfi ya jikinsa yana rawa, ya rungume an Bishir ya dubi Uwale fuska sha e-sha e ya ce. "Uwale tsoro nake ji, wallahi ina cikin tashin hankali." Uwale ta sauke ajiyar zuciya, saboda ta san za a yi haka ko ma fiye da haka. "Me ya faru mai gida?" Baba Sale ya ja gefen an kwalinta ya share hawaye ya ce. "Ina tsoron ko dai an guntule an Bishir gaba aya, Uwale kada fa Bala wanzan ya nakashe mini aya- ayana..." Kuka ya ci arfinsa. "Yanzu mai gida duk yaran da ka dinga yi wa shayi, iyayensu ba su ce za ka nakasa musu 'ya'ya ba sai da abin ya zo kanka? Kamar ba ka san yadda Bala yake da ware a harkar wanzanci ba? Kar ka manta shi fa an gado ne." A hassale Baba Sale ya ce. "Kowa ai nasa ya sani, ni gudan jinina kuma magajina na sani don haka a kansa zan yi magana..." Ita ma Uwale ta katse shi. "To ai a na kowa ne, shi ya sa a da dukiya ba a yi musu mugunta. Kuma hausawa suka ka i naka duniya ta so shi, ka kuma so naka duniya ta i shi. Wallahi wannan zazzafar soyayyar da kake yi wa an Bishir ba za ta kai ka ba. Don ba zan oye maka ba a cikin gidan kowa haushinsa yake ji, ko ka an ba shi da farin jini a wurin yara da manya." Wani irin kallo ya shiga wurga mata, yana jin a ransa yadda ta ca a wa an Bishir ba en maganganu da ace ba a yi masa kaciya ba, babu abin da zai hana bai kora ta gidansu ba. To don dai ya san idan ta tafi babu mai jinyarsa. "Baaabaaaa!" an Bishir ya furta a shagwa e, da sauri Baba Sale ya amsa masa sai ya ce. "Zan ci abincin Rahina, da i gare shi. Ni ba zan ci komai ba sai abinci ko shayinta." Zumbur Baba Sale ya mi e ya ce, "Ai kuwa yanzu zan kar o maka, zauna an Bishiririna ga ni nan zuwa." Ya arasa maganar yana zuwa bakin ofa, ya waigo yana jifan Uwale da harara ya ce. "Shi an Bishir dai ya zama kabewar kan kabari ba incikin mai taushe, duk wani mahassadi sai dai ya gan shi ya yale." Daga haka ya fice daga akin. Kai tsaye sashen Labaran ya wuce, daga bakin ofa ya tsaya yana sallama. A lokacin Rahina ta tsakar gida a zaune tana shan iska, Labaran yana wanka a ta bayan kitchen insu don ya ce kafin ya samu ku in da zai rufa musu ban akin sashensu, a nan za su dinga wanka saboda abin da ya faru da Rahina. "Wa alaikassalam." Rahina ta amsa sallamar tana yun urin mi ewa domin ta saka hijabinta, daga can gefe ta ji Labaran ya ce. "Kada ki sake ki ara magana." Shiru ta yi saboda ta san zafin kishinsa, shi kuma Baba Sale jin an amsa ya saki murya ya ce. "Amarya mai da in tuwo da miya, angon na ki yana ciki?" Wannan yabon da Labaran ya ji ana yi wa Rahina ya sake ata ransa, don haka ya zura gajeren wandonsa ko kunfar jinsa bai wanke ba ya fita fururu ofar gida. "Lafiya Labaran me yake faruwa?" Baba Sale ya furta fuska auke da mamaki. Labaran ya yarfe kumfar fuskarsa ya ce, "Ita ta kawo haka! Ka san dai abin da ka aikata haramci ne ko? Ka zo ofar gida ka zage muryarka kana magana iyalina tana sauraronka, ba ka tsammanin ta ji muryarka ta yi mata da i?" Ran Baba Sale ne ya aci, amma da ya tuna an Bishir ya zo nemarwa abinci sai ya wayance. "Labaran kenan, yanzu dai duk ba wannan ba. Wallahi an Bishir ne yake son cin abincin Rahina, saboda za in girkinta kasan na daban ne." Tun Baba Sale bai gama magana ba Labaran ya hau huci, rai a ace ya ce. "Allah Ya isa, wallahi ba zan yafe maka ba, da wannan yabon. Yanzu saboda Allah abincin Rahina ne wani zindi in sankacecen ato yake yabawa haka?" Zuciya ta fara
Chapter 15 · 0% Book details