Sashe 6
Gidan Likitoci Part 1 Complete Hausa Novel · about 11 min read
AMEERA ADAM
*FIRST CLASS WRITERS ASSO...*
Tsokaci: Ban amince a sauya mini littafi ta kowacce siga ba tare da izinina ba, yin hakan na iya kai wa ga matakin Hukuma don haka a kiyaye.
*MARUBUCIYAR:*
MARWAN
JARIRI
ASEELA
AR DAULA
AN YA BAIWA CE?
AN BA
ARA...
SHU'UMAR MASARAUTA
DUBU JIKAR MAI CARBI
UWANI 'YAR
ASHIN GWIWA
YAWON SALLAR HAJIYA IYA
ZAUJATU JINNUL-ASHIQ
SANADIN RAGON LAYYA
SHAFI NA UKU
Jikin Baba Sale har karkarwa yake yi, ya
arasa wurinsu ya suri
an Bishir da ya gantsare yana wani irin ihu da kuka, rungume shi ya yi tsam a
irjinsa ya shiga lailaya masa baya yana sasshafa shi. Lamo
an Bishir ya yi yana sauke ajiyar zuciya don dukan da Baba Inu ya yi masa ba
aramin shigarsa ya yi ba, Baba Inu ya dube su rai a
ace ya ce.
"Idan ubanka bai koya maka tarbiyya ba, ni idan ka shigo gonata ladaftar da kai zan yi. Shashashan banza da wuri, yaro ya duk ya bi ya sangarce kamar tasowar gidan gwauro."
Ran Baba Sale ne ya sake
aci, saboda dama ba ya
yale shi ba ne. Yana jiran ya gama lallashin
an Bishir ne kafin ya dawo kansa. A hankali ya dire
an Bishir, ya sunkiya ya yi masa ra
a a kunne.
"Tsaya a nan zan rama maka ka ji
an Bishiririna!"
an Bishir ya kwa
e baki a shagwa
e ya ce.
"Da
arfi za ka rama mini."
Baba Sale ya gya
a masa kai, sannan ya tunkari Baba Inu da ya juya baya yana shirin shiga sashensa. Wani irin kukan kura ya yi ha
e da sufa sai ya yi tsalle ya
afe masa wuya, ma
ure shi ya yi sosai ya shiga kai masa duka yana harbo shi da
afarsa. Jin irin sha
ar da Baba Sale ya yi masa ya sa Baba Inu ya zuciya ya wulwulo shi ya damfara shi da
asa, a galabaice Baba Sale ya yarfe hannu yana dafe
ugu ya ce, "Wayyo Allah Uwale ki zo ya karya ni."
Ihun da Baba Sale ya saki ne ya janyo hankulan mutanen gidan, ba a
auki lokaci ba mutane suka cika wurin kowa ya yi carko-carko.
"Subhanallah me yake faruwa Sale?"
Baba Ibrahim ya tambaya a razane, don irin ihun da Baba Sale ya yi za ka
auka farke masa ciki ake yi.
Yana daga kwance ya
aga hannu yana fitar da numfashi da
yar ya ce, "Yaya Inu ne yake
arin datse rayuwata da ta
an Bishir, don Allah ku nesanta mu da shi kada ya hallaka mu." Ajiyar zuciya Baba Ibrahim ya sauke, Baba Inu ya yi kicin-kicin ya ha
e rai yana hura hancin yin galaba a kan Baba Sale.
"Don Allah Yaya me kuke yi haka kamar
ananan yara? Kai ne babba fa, ko me Sale ya yi maka ba sai ka rabu da shi ba ko ka yi masa fa
a. Amma yanzu ina da
i a ce yara suna ganin irin wannan abin da kuke yi? Ta ina yara za su ha
a kansu?"
Baba Ibrahim ya rufe su da fa
a, saboda lamarin gidan nasu a kullum
ara ta
arewa yake yi. Baba Inu ya dube shi a she
e ya ce, "Kai Iro, dube ni da kyau ka kalli
wayar idona."
Baba Inu ya yi maganar ya
na ware dara-daran idanunsa da girma ya sa suka fara shigewa, sannan ya
ora da cewa.
"Wane ne wannan?"
Ya tambayi Baba Ibrahim yana nuna
an Bishir.
an Bishir ne!"
Baba Ibrahim ya ba shi amsa.
"Yanzu Iro ko Sale ya isa ya zage ni ballanta wannan yaron mai zubin buhun bagco!"
Duka mutanen wurin suka girgiza kai cike da son
ara ingiza Baba Inusa, saboda kowa ya san rashin kunyar
an Bishir don haka yake da ba
in jini a wurinsu.
Nan take Baba Inu ya ba su labarin abin da ya faru, da abin da Baba Sale ya yi masa. A razane Baba Sale ya mi
e jiki yana karkarwa, ya nufi hanyar sashensa da gudu ganin
an Bishir ya yi hanyar, ya rarumo shi ya ri
o shi sai kawai ya
arke da kuka. Kallonsa suka tsaya yi suna mamakin kukan da yake yi, ya tako wurinsu a guje yana sa
ule burmemiyar doguwar rigar
an Bishir ya ce.
"Jama'a ku taimaka mini
an Bishir ya sha maganin
arin kuzari, wayyo Allah yaya don Allah ka kawo mini
auki." Ya
arasa maganar yana mi
a wa Baba Ibrahim shi sannan ya
ora da cewa.
"Don Allah ka yi masa wani abu yaya kai ne likita, Allah Ya sa ba ajali ne yake kiransa ba ban da haka ina
an Bishiri ina shan maganin kuzari?"
Yana gama maganar ya sake
arkewa da kuka.
"Ka ga Sale kada ka
ata wa kanka lokaci, idan har kana son rayuwarsa ka ba ni wani abin ni kuma zan ba ka lambar mai maganin sai ka nemi makarin maganin a wurinsa. Bokan turai ta ina ya san abin da aka ha
a?"
Baba Inu ya yi maganar yana sakin murmushin
eta.
Baba Sale ya yi zaman 'yan bori a wurin ya ce, "A kan
an Bishir zan iya sadaukar da komai da na mallaka, Yaya nawa zan ba ka don Allah ka ba ni lambarsa."
Baba Inu ya
auke kai gefe cikin basarwa ya ce.
"Dubu ashirin!"
A firgice Baba Sale ya ce, "Ashirin fa Yaya?"
Baba Inu ya yi gaba abinsa cikin halin ko-in-kula ya ce. "Kada ka biya matsalarka ce, ni ko yanzu na mutu akwai masu yi mini addu'a da yawa."
Jin haka ya sake
aga hankalin Baba Sale, ya janyo
afarsa yana ba shi ha
uri, babu yadda ya iya haka ya shiga cikin gida ya
auko dubu ashirin ya dam
a masa. Sannan Baba Inu ya karanto masa lambar mai maganin, jikin Baba Sale har rawa yake ya yi masa bayanin abin da ya faru. Mai maganin ya tabbatar masa da babu abin da zai faru da shi, sai dai ya ja hankalinsu a kan su dinga lura sosai saboda kar gaba a samu matsala.
aya bayan
aya suka fara watsewa, Baba Inu ya koma sashensa zuciyarsa fes don shi wannan abin da ya faru ya zame masa alkairi.
Yana nan zaune ya ji sallamar Malam Jibrin, jin haka ya sa ya dubi su Abu a kausashe ya ce.
"Ke Abu da fatan kun ha
a wa yaran nan kayansu ko? Ga sallamar Malam Jibrin can na ji, bari na je mu gaisa."
Tun da Baba Inu ya fara magana ta ha
e fuska, saboda Allah Ya sani ba za ta iya bayar da yaranta a kai su makarantar allo ba.
Yana zuwa
ofar gida ya samu Malam Jibrin, daga gefe wata
atuwar motar Bus ya gani kusan rabin motar cike take da yara wa
anda za a kai makaratar allo. Bayan sun gaisa Malam Jibrin ya ce. "Malam Inu ina fatan an gama kintsa yaran? Saboda direban motar sauri yake akwai sau
on da ake jira zai bayar a hanya." Yaya Inu ya fa
a fara'arsa yana jin kamar za a sauke masa wani gingimemen nauyi daga kansa ya ce.
Malam Jibrin ba ka da matsala yanzu za su fito, amma fa an samu
arin yara uku." Shiru Malam Jibrin ya yi ya ce, "Yaran kuwa ba su yi yawa Malam Inu? A baya fa yara shida ka ce za a tafi da su. Idan mun yi gaba akwai 'ya'yan Malam Sallau guda biyu da za mu
auka."
Duk da yana jin zafin fitar ku
in amma sanin sau
i zai
ara samu ya sa ya zaro dubu uku ya mi
a wa Malam Jibrin ya ce, "A
ara da wannan Malam Jibrin, ka sha ruwa a hanya, ka san yaran ne duk kansu
aya. Da su Barau masu shekara hu
u zuwa biyar ne zan bari amma su ma ai sun tasa, Allah na tuba abu da girman
an mutum babu wuya."
Malam Jibrin ya kalmashe dubu ukun saka a aljihu yana murmushi ya ce, "Yo shekara hu
u mene ne ba za su iya yi wa kansu ba? Ai duka sun tasa, kuma Allah ai shi yake raya bawa ba mutum ba."
A daidai wannan lokacin Malam Isiya ya
arasa da
ansa Musbahu mai kimanin shekara goma sha biyu, hannunsa ri
e da
aton buhu wanda ya ha
a masa
anzo, garin kwaki, sabulu da omon wanki. Bayan sun gaisa da Malam Isiya, ya kawo 'yan ku
i ya ba shi. Malam Jibrin ya ce, "Malam Isiya ya na ganka da
aton buhu bayan jakar hannunsa, akwai yaran da za mu
ara a motar fa."
Malam Isiya ya yi murmushi ya ce, "Kayan abincinsa ne a ciki, ai ba ka da damuwa Malam Jibrin zan biya ku
in kujera biyu, don tare za mu tafi. Saboda na je na ga mkarantar da za a kai Musbahu, mu gaisa da malamin kafin daga baya lokaci zuwa lokaci na dinga zuwa ina gano shi ina kai masa kayan abinci."
Malam Jibrin ya kalli Musbahu ya ce, "Lallai Musbahu kai
an gata ne, abin da iyaye da dama ba sa yi kenan! Kai ma Malam Isiya Allah Ya sa da gaske kake."
Malam Isiya ya ce, "Me ka
auke ni Malam Jibrin? Ai yayansa
ahiru da ke garin Kaduna yana karatu, duk bayan wata biyar nake zuwa wurinsa, domin na ga halin da yake ciki kuma na kai masa kayan abinci da 'yan ku
en sayen abin bu
ata. Kawai kuma saboda ka kai yaro makarantar allo sai ka manta da shafinsa? Yara fa amana ce da Ubangiji Ya dam
a mana kuma ranar Lahira sai ya tambaye mu a kan kiwon da ya ba mu."
Malam Jibrin ya jinjina kai, Yaya Inu yana jin haka ya zame ya shige gida yana fa
in zai ha
o kan yaran su tafi. Saboda sho ko
arin gya
a babu wanda zai ba wa a cikinsu, abin da yake ciyar da su ma Allah amfana.
Yana shiga tsakar gida ya ci karo da su Basiru kowanne
auke da
aton buhu a kansa, iyayensu ne suka
auko
anzo da garin kwakin da suka tanadar musu.
"Ku yi sauri ku shirya su Barau, Idi da Iro
arami, su ma da su za a tafi."
Sororo suka yi jiki a sanyaye Larai ta ce, "Don Allah malama..."
"Wallahi sai an tafi da su, tun da na rantse babu kaffara. Idan sun zauna yaran uwar me za su yi musu? Kun fi son yara su zauna babu ilimi mutanen gari su dinga zagina."
Sanin halinsa na kafiya ya su Larai suka shiga shirya
ananan yaran kowacce tana share hawaye, ban da Abu da ta ja ta tsaya ta ki motsawa.
"Ke ba ki ji abin da na fa
a ba ne?"
Yaya Inu ya fa
a yana ha
e rai.
"A gaskiya Malam ba zan iya bayar da Bukar da malami a tafi da su ba, dududu shekarar Bukar nawa? Ko biyar da rabi bai rufa ba. Shi kuma malami shekara hu
u, idan sun je wa zai kula da su ya ba su abinci?"
Abu ta fa
a tana
ame Malami. Ran Yaya Inu ne ya
aci, suka shiga ja'inja yana jan Malami tana ja, daga
arshe ya
auke fuskarta da mari sannan ya fisgi hannunsu suna ihu da kuka Abu tana yi ya nufi hanyar fita. Da gudu Abu ta bi shi duk da tsohon cikin jikinta, ya waigo a fusace ya ce.
"Wallahi Abu idan har kika tako zuwa soron gidan nan a bakin aurenki tun da ba ki da hankali."
Abu ta yi turus, tana jin wani irin
aci a ranta.
"Iyataaaa!"
Malami ya fa
a cikin kururuwa, da gudu Abu ta rufa masa baya har
ofar gida yana zuwa ya dam
awa Malam Jibrin su, ya fisge su kamar kaji ya watsa a cikin mota.
A zafafa Yaya Inu ya koma cikin gidan Abu ta bi shi tana kuka, ya waigo a zafafe ya ce.
"Daga nan ki wuce gidan ubanki, na warware ragowar igiyar kanki."
Daga haka ya shige cikin gida.
aya bayan
aya 'yan masu wayon suka fara fita cike da
oki, musamman da suka le
a suka hango motar da take jiransu a
ofar gida. Su Barau da yake
anana ne suka dinga kuka suna tirjewa iyayensu ma suna kuka. Jin kuka da ihu tare da hargagin Yaya Inu ya sa rogawar mutanen gidan suka fito suka yi carko-carko, Inno ce ta tambayi abin da ya faru a nan Yaya Inu ya sanar da su. Takaici ne ya kama Baba Ibrahim rai a
ace ya ce.
"Yaya wai saboda Allah wacce irin rayuwa kake yi haka? Yanzu don Allah kamar su Barau za ka kai birni makarantar allo? An ya kana tunanin goben yaran nan?"
Yaya Inu yaji kamar Baba Ibrahim ya zuba masa ruwan zafi, rai a
ace ya mayar masa da martani.
"Kai Iro kada ka fa
a mini maganar banza da wofi, ba
azu ka gama fa
a mini magana a kan rashin iliminsu ba. Kai za ka fa
a mini na hango gobensu, akwai shege
aya a cikin gidan nan da yake ciyar mini da su? Tun da ni na samu kaina a gobena ai shi kenan! Daga yau ma kada wani
aton banza ya sake shiga hurumin iyalina." Yaya Inu ya
arasa maganar yana fisgar Idi da ko wando babu a jikinsa ya yi waje da shi. Su Larai suka dur
ushe a wurin suna sakin kuka.
Suna nan tsaye suka ji tashin motar, hakan ya sake
aga hankalansu, a daidai lokacin Yaya Inu ya dawo yana muzurai yana harare-harare.