Sashe 33
Gidan Likitoci Part 1 Complete Hausa Novel · about 2 min read
tana dariyar eta, babu jimawa bacci ya yi awon gaba da ita. Mai Yasin tun da ya sha fura suna hira da Inno ya ga bacci ya auke ta, bai tashe ba don shi ma ba son tafiyarta akinta yake ba. Yana gama shan furar babu jimawa shi ma bacci ya auke shi, ba shi ya farka ba sai kusan uku saura na dare. Inno cikin bacci ta fara jin alamun ana lalubar mamanta, da yake bacci ya sha kanta cikin magagi ta ce. "Laraba wani wula anci ne kike ji da shi haka?" Shiru Mai Yasin ya yi ya ci gaba da sabgar gabansa, Inno ta gyara kwanciyarta jin har lokacin ba a daina lalubarta ba, kuma har lokacin idonta a rufe yake da sauran bacci a kanta ta furta. "Laraba zan ci mutumcinki fa." Mai Yasin ya kashe murya, shi a dole yana son lallamar Inno don kar ta ba shi matsala ya ce, "Wannan anlami ne ba Laraba Innota." Firgigit Inno ta yi ta ware idonta, a rikice ta ce. "Malam mene ne haka?" Mai Yasin ya kashe mata ido aya ya ce, "Haba Innoniyata, kamar wata 'yar sha uku duk kin firgice. Sharu an aure ne fa nake son cikawa." Inno tana shirin ture Mai Yasin ya mur e 'yan hannuwanta, ta yi mamaki matu a yadda ta ji ta kasa kata us. Don ba ta ta a tsammanin yana da wari haka ba, Inno babu yadda ta iya haka ta zubawa sarautar Allah ido. Tun tana tsine wa Mai Yasin a zuciyarta har ta fito fili, don shi da ita sun yi yarjejeniyar auren auko mini buta suka yi.