← Book details Gidan Likitoci Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 21 OF 69

Sashe 21

Gidan Likitoci Part 1 Complete Hausa Novel · about 2 min read

Da yake da
an hasken farin wata, cikin san
a ya dinga bin
akuna yana le
e, sai dai idan ya zura kai ba ya iya hango komai ta ciki. A haka har ya nufi
akin da Yaya Inu yake kwance ya shiga, domin jikinsa ya ba shi a nan Salame take a kwance. Tun dag bakin
ofa Mai Yasin ya kwanta ya fara jan jiki a hankali, don kada a ji motsinsa a haka har ya haye kan katifar da Yaya Inu yake kwance.
Cikin bacci Yaya Inu ya ji ana shafa masa jiki, da
an magagin bacci ya ce.
"Hansatu ce!"
Jin muryar Yaya Inu ya sa
irjin Mai Yasin ya buga da
arfi, amma don kar ya yi saurin gano shi sai ya ce.
"Ummm."
Tsaki Yaya Inu ya yi ya ce, "Ke dai kin cika jabara Hansatu, don masifa na ce miki zazza
i ne a jikina amma saboda
alata sai kin zo kin tsotse ragowar ruwan jikina."
Mai Yasin ya yi shiru ya cigaba da kai hannun yana laluben Yaya Inu, shiru Yaya Inu ya yi yana mamakin yadda Hansatu ta iya irin wa
annan abubuwan don bai ta
a jin haka daga gare ta ba. Don haka sai abin ya birge shi duk da yana jin zazza
in jikinsa, ya shiga mayarwa da Mai Yasin martani yana fa
"Ke dai Hansatu wannan jarabar Allah Ya yaye miki, duk halin da mutum yake ciki ba za ki..."
Maganar Yaya Inu ta ma
ale,
irjinsa ya buga da
arfi jin ya shafo gashin baki da gemu buzu-buzu, sai kuma ya kai hannu ya shafo kai ya ji wayam babu gashi sai ma wani sul
i da ya ji kan yana yi kamar bayan sulba. Mai Yasin kusan mutuwar tsaye ya yi, Yaya Inu ya yi kukan kura ya ce.
"
undun uba, jama'a kwarto a
akina zai haike mini."
A yi mini afuwa da rashin update kwana biyu, na shiga rububi amma yanzu na dawo free.
07062062624
Ummou Aslam Bint Adam
[02/02, 15:02] Ameerah Adam
: *GIDAN LIKITOCI*
Chapter 21 · 0% Book details