Sashe 40
Gidan Likitoci Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
AMEERA ADAM
*FIRST CLASS WRITER'S ASSO...*
Tsokaci: Ban amince a sauya mini littafi ta kowacce siga ba tare da izinina ba, yin hakan na iya kai wa ga matakin Hukuma don haka a kiyaye.
SHAFI NA BIYU
Uwani da ke la
e tana jin su sai da ta saki murmushi sannan ta wuce
akin da Lami da Goggo Sala suke kwana, tana shiga ta samu mai sunan malam yana kwance yana bacci. A hankali ta
auko shi sai da ta zo tsakar gida, ta saka shi a cikin
atuwar tukunyar da ake dafa wa Lami ruwan wanka amma babu ruwa a ciki. Ta saka hannu ta
an jijjiga shi don ya tashi, saboda dama ta jima da sanin Baba Isuhu matsoraci ne na bugawa a jarida, don haka ta gano lagonsa.
Baba Isuhu ba
aramin
acin kalaman Goggo Sala ya ji ba, ya saci kallonta rai a
ace ya ce.
"Allah Ya kwashe mana dai, ni allan-musuru ne na san ke ce a wurin? Wallahi ni da na ji na
ebo abu a kaina na
auka hannuwan Lami ne." Baba Isuhu ya
arasa maganar yana fitowa falo. Ya bar Goggo Sala a tsaye cike da takaicin abin ya fa
"Tsabar iskanci da wula
anci har
irjina ya yi lalacewar da za a
ebo su aka a
auka hannuwa ne?"
Goggo Sala ta ayyana a ranta.
Yana zuwa ya ji mai sunan malam ya tsanyare da kuka. Kusan tare suka kalli juna shi da Lami, sai dai jin shiru babu kukan uwar garken ya sa suka
an saki jikinsu. Cikin san
a suka fara takawa a hankali har suka fita tsakar gida, suna yun
urin tafiya
aki suka ji kukan mai sunan malam a cikin tukunya ga shi kuma tukunyar a rufe. Lami ce ta yi
arfin halin bu
ewa nan take ta yi tozali da shi.
"Isuhu akwai abin da yake shirin faruwa wallahi." Lami ta fa
a murya na rawa.
"Lami ko dai a garin
aukar uwar garke ne na tako aljanu? Na shiga uku kada su ta
a mini mai sunan malam." Baba Isuhu ya
arasa maganar cikin kuka, Goggo Sala na
arasowa suka wassafa mata abin da yake faruwa.
"An ya kuwa Isuhu uwar garken ka
auka ba aljanu ba kuwa? Gaskiya ruwa ba ya ta
a tsami banza."
Cikin Baba Isuhu ya sake
urar ruwa, ya waiga a hankali yana kalle-kalle daga can kusurwar bango ya hango kamar mutum a tsaye, Uwani da ke ra
e ganin kar ya gano ta ya sa ta yi wata girgiza ha
e da cewa.
"Meeeeesuuuuhuuuu zaaaaan cinyeeeeee idoooonnnnkaaaaa."
Jin abin da aka fa
a ya sa Baba Isuhu da su Lami suka fa
akin da su Lami suke jego. Uwani ta samu ta sa
a sannan ta wuce sashen Dada tana sakin murmushi, ko ba komai ta gano lagwansu da yadda za ta dafa su a ruwan sanyi.
Su Baba Isuhu gaba
ayansu babu wanda ya samu sukunin rintsawa, don Baba Isuhu ko sallar asuba bai samu ya fita ba. Sai da gari ya yi haske tarwai sannan suka fito suka yi alwala suka yi sallah, Goggo Sala ta
ora ruwan wankan mai jego. Ita ma Uwani idonta biyu har aka yi sallar asuba sannan bacci ya yi awon gaba da ita.
Ko da gari ya waye babu wata damuwa a tattare da Uwani don ba
aramin jin da
in mafitar da ta samu ta yi ba, ita kanta Dada ta yi mamakin ganin Uwani tana harkokinta. Sai dai a lokacin da ta
arasa garken awakinta sun ba ta tausayi musamman da ta ga tagwayen uwar garke sai koke-koke suke alamun suna neman ta, tana zuba musu abinci suka daina kuka sai tagwayen uwar garke da har lokacin ba su daina kuka ba.
"Kai Talle asirinmu fa ya kusa tonuwa, kai Allah ne ka
ai ya tarfa wa garinmu nono."
Baba Isuhu ya fa
a yana yin
asa da murya.
"Ai na san za ka gyara komai, kai ma fa shai
anin kanka ne. Yanzu dai ya za a yi da kai da
afafuwan? Kuma cinyoyin baya ka san na ce maka ni zan
auke su." Mai gari Talle ya furta.
"Ni yanzu kai da
afar 'yar akuya nake so ka samo mini, saboda zan kai wa Dada don na badda idonsu a kaina, cinyoyi dai gaskiya na gaba za ka
auka. Kuma sai yamma li
is za ka aiko min, ka tabbatar an daddatsa komai don kada a fahimci naman babbar tinkiya ne."
Mai gari Talle ya gya
a kai yana shirin magana ya hango Uwani a
an nesa da su tana ha
a tukwanen ta
o, idan ka ga yadda ta mayar da hankali tana wasa sai ka rantse da Allah ba ta san wainar da suke toyawa ba. Ganin ta ya sa Talle Mai gari ya ce.
"Abokina ma yi magana anjima kawai, yanzu dai gaskiya sauri nake." Daga haka suka wuce, don shi kansa Baba Isuhu ya lura da Uwani duk da ta yi kamar ba ta san suna yi ba.
Uwani na ganin Talle mai gari ya tafi gida ta watsar da kayan
asar hannunta, ta sake
aure
amarar da ta yi da
ankwali wacce cike take da jelolin raguna da tumakai, da ta shiga kasuwar awaki ta samo. Tana daga jikin katangar
ofar gidansa ta ga ya shiga soron gidan, da yake turakarsa a soro take don haka a kan idonta ya fa
akinsa. Tana nan tsaye ta ji ya sake fitowa a tsammaninta fitowa waje zai yi sai ta ji ya shiga cikin gida yana fa
"Amarsu ta ango mai da
in tuwo da miya, wannan
an waken da kika shanana mini man
uli ai dole na bada tukwici." Da sauri Uwani ta fa
akin tana shiga ta samu sabuwar langar Zuwaira amaryar mai gari cike da
an wake, da sauri ta caku
a ta hau ci saboda tsabar
eta ta dinga ha
a uku-uku hu
u-hu
u tana ci, cikin
anin lokaci ta cinye
an waken tas, sannan ta
auki ruwa ta sha, ta zaro jelar tumaki biyu ta saka a ciki.
Tana shirin mi
ewa ta ji alamar tahowar mai gari shi da Zuwaira yana fa
"Haba wane mutum ki dinga ha
a kanki da waccen ballagazar. Ke fa komai na ki na daban ne Zuwairatuna."
Uwani da ke
akin cikin matsananciyar fa
uwar gaba ta shige uwar
akinsa, can bayan
ofa ta
uya don ta tabbata matu
ar mai gari ya kamata sai ranta ya yi mummunan
aci.
Zuwaira cikin kwarkwasa ta zauna tana fari da idanu, hannunta
auke da mufici tana yi masa firfita. Mai gari da
arfinsa ya
auko langa amma jin ta fayau ya sa shi mamaki don
an waken da ya gani cike da langa yake, yana
aga murfin ya ganshi fayau sai jelar tinkiyoyi a ciki. Wani abu ne ya tsarga masa tun daga tafin
afarsa har tsakiyar kansa, cikin fa
uwar gaba ya furta.
"Zuwaira kina ganin abin da nake gani kuwa?" Zuwaira da mamaki ya sa ta hangame baki ta ce. "Mai gida me ye wannan kamar jelar tumaki? Ina
anwaken da na zuba maka?" Mai gari ya ha
iyi yawu mai
aci yana shirin magana daga can uwar
akinsa ya ji an ce.