Sashe 10
Wani Haske Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Da zazzabin ta kwana a jikinta ga wani azababben ciwon kai dake barazanar makantar da idanuwanta, jikinta gaba daya ya gama yin laushi, har gari ya waye bata samu barci ba sai da rana ta fitone bacci ya dauketa nan ta wuni akwance tana bacci sai tsakiyar rana sannan ta farka dakyar ta iya tashi jiri yana dibanta ta shiga bathroom tayi wanka da ruwan dumi ta hada tea tasha ta sake komawa ta kwanta ta tukunkune acikin bargo haka ranar ma ta sake kwana da zazzabin, washe gari ta kama friday ranar kasa tashi tayi sai da jan jiki ta shiga toilet saboda wani irin jirine ke daukarta gashi kwana biyu kenan rabonta da abinci tun ranar da anty Bilkisu tazo, tea kawai take sha.
Ranar studay ranar jabir yana gida tunda ya fito falonshi ya zauna yana karanta littafin muwadda malik hankalinsa ya kasu gida biyu daya akan littafin da yake karantawa dayan kuma yana tunanin kwana biyu kenan baiji motsin goodness ba domin da kullum idan tana kallo yana jiyo karar tv din har cikin falonshi haka idan ta kunna music shima yana jiyowa idan kuma a kitchen take to yana iya hangota daga cikin dakinshi ta window saboda window din dakinsa yana opposite da window din kitchen dinta gashi window din ba mai tsayi bane shiyasa yake iya hangota idan tana ciki, amma abinda yafi daure masa kai shine kwana biyu sam baiji ta kunna kallo ba kuma bata kunna wakokin data saba kunnawa ba alhalin kuma a yanda ya fahimceta ma'abociyar jin wakoki ce gashi wani lokacin idan ta kunna kamar a falonsa ta kunna yakeji saboda kure volume take yi shikuma yana makwabtaka da part dinta daga ita har ummu duk wanda ya kunna tv yana jiyowa ko al'amin ne yake kallon cartoon a falon ummun yana jiyowa hakama idan ta kunna karatun alqur'ani yana jiyowa yanzu haka ma da yake zaune yana karatun nan yana jiyo sautin karar tv din ummu amma da alama al'amin ne yake kallon domin kamar cartoon yakeji,
Littafin hannunshi ya ajiye domin yasan hakkinsa ne kulawa da lafiyarta koda kuwa laifin da tayi masa yafi haka girma sannan rayuwa babu tabbas jiki da jini akwai rashin lafiya akwai mutuwa, takalmi ya saka ya fita ya nufi part din goodness, ta kofar baya ya shiga falon tsit kamar babu mai rai aciki, gabansa yaji ya fadi saboda komai a karkashe yake tun daga light din falonn har socket da fan din falon, falon yabi da kallo yana tunani aranshi mutum ma fa na iya mutuwa ba tareda an sani ba, cikin bedroom din ya nufa ya duba na farko bata ciki hakan yasa ya nufi dayan anan ya hangota kwance saman gado ta kudundune acikin bargo,karo nafarko da taji ya kira sunanta cikin sanyayyiyar voice dinshi
"Goodness" yafada a hankali amma shiru bata amsaba, sake kiran sunanta yayi nanma shiru dan haka ya matsa kan gadon yadan yaye bargon data rufa,ganinta yayi fuskara a kumbure ido yayi hulu hulu saboda kuka gashi da gani bata da lafiya sosai,
"Goodness what's wrong with you?, are you well? Are you fine?" Yafada a hankali,bata iya bashi amsa ba sai hawayen dake kwaranya daga idanuwanta suna sauka akan kumatunta, hucin zafin da ya soma jiyowa daga cikin bargon ne ya tabbatar masa da cewa zazzabi take yi ahankali ya soma yaye bargon data lulluba amma duk da bata da lafiya sosai sai da ta rike bargon saboda bata son yaga jikinta,bai kulata ba ya fusge bargon gaba daya nan ya ganta daga ita sai wata yar doguwar riga iya cinya fara mai siririn hannu wacce ta bayyanar da dukkan surar jikinta a fili gashi ko inner wears babu ajikinta, idonshi ya dauke daga kallonta yace,
"Tashi muje nakaiki asibiti,bakida lafiya shine kuma baki fada min ba why?"
Kankame jikinta tayi tana dan karkarwar sanyi ta tashi zaune da kyar ta mika hannu jikin sif dinta tafara kokarin janyo wani skirt da riga yan kanti, jiri yana dibanta ta tashi tafara kokarin saka skirt din ganin haka yasashi komawa falo ya tsaya ya jirata acan, tana gama saka riga da skirt din ta koma ta sake tukunkunewa, shiru shiru yaji bata fito ba dan haka yasake komawa cikin dakin ganinta yayi tasake kwanciya ta lulluba, fita yayi ya nufi part din ummu ya sameta tana yankewa al'amin farcensa,
"Ummu al'amin dan Allah acikin hijabanki bani guda daya aro zan kai yarinyar can asibiti bata da lafiya"
Tashi ummu tayi tana cewa "Allah ya bata lafiya bari to na dauko maka" tana fita al'amin ya kalleshi "abbu ka siyo mata chocolate itama tana shan chocolate kamar ni"
"To al'amin zan siyo mata" daidai nan ummu ta fito hannunta rikeda dogon hijabi ta mika masa tana cewa "basai an dawo min dashi ba kyauta na bata" karba yayi yafita aranshi yana ganin wannan itace mafita saboda ba zai iya fita da ita babu lullubi ba.
Lokacin da ya koma dakin nata tana nan yarda ya tafi ya barta,
"Tashi muje" ya fada yana kallonta tana lullube,
"Sir bazan iya zuwa ba jiri nakeji, ina ji kamar zan fadi idan natashi" tafada tana shesshekar kuka, tsayawa yayi yana nazari,
"Ki daure ki tashi ahankali"
"Sir bazan iya ba, i can't, since on Thursday nake kwance anan, and now karfina ya gama karewa,my body becomes so weak, i can't"
Bai jira komai ba ya yaye bargon, for the first time yasa lallausan hannunshi ya riko nata wanda duk da tana halin ciwo sai da taji wani irin feelings ya ziyarceta, shima hakan yaji amma ya daure ya tayar da ita zaune tareda mika mata dogon hijabi mai hannu, karba tayi ta saka, hannunta ya sake kamowa a karo na biyu ya mikar da ita tsaye, duhu duhu take ganin gabanta ga uban jiri dake daukarta kamar zai kayarta dole ta runtse idanuwanta saboda bata iya budesu sosai, ganin haka ya sanyashi dole karata ajikinshi yasa dayan hannunshi ya zagaya dashi ya dafe kafadarta dayan hannun nasa kuma yana rikeda hannunta har suka fito daga cikin bedroom din ta,dogon numfashi taja saboda wani irin kamshin dadi da taji yana fita daga jikinshi wanda bata taba jin irinsa ba sai yanzu data rabu da jikinsa, ahankali ta dan bude idonta ta kalli kyakkyawar face dinshi wadda yayi aski ya dan gyara sajensa da dan madaidaicin gemunsa daya tara, yau ma jallabiya ce ajikinsa kalar ruwan kasa da yar mitsitsiyar hularta baka ba karamin kyau yayi ba, "you are good looking my cool" tafada acikin zuciyarta tareda sake lumshe idanuwanta tana jin tattausan hannunsa rikeda nata.
_*Ummi A'isha*_👌🏻
[10/28, 9:28 PM] +234 810 100 9022: [8/30, 11:07 AM] Ummi A'isha👌🏻: *WANI HASKE*
_*NA*_
_*UMMI A'ISHA*_
_37-38_
~~~ _"you are good looking my cool"_ tafada acikin zuciyarta tareda sake lumshe idanuwanta tana jin tattausan hannunsa rikeda nata, yana rikeda ita a barin jikinshi har suka fita daga cikin falonta bayan tasa takalmin ta,sake shigewa cikin jikinsa tayi har su kaje harabar tsakar gidan, ahankali take jan numfashi tana shakar daddadan kamshin turaren dake fita daga jikinsa, malam idi driver ya fara kira da sanyayyiyar muryarsa hakan yasata bude idonta ta daga kanta tabi kyakkyawar fuskarsa da kallo ta dire kallonta akan dan karamin bakinsa wanda yafi komai burgeta a tattare dashi, da gudu driver ya karaso ya je ya dauko mota daga ma'ajiyarta yazo gabansu ya tsaya, bayan motar ya bude mata ta shiga shima ya zagaya daya barin ya shiga ya zauna ya kalli malam idi driver a hankali yace asibitin da nake kai al'amin zaka kaimu, nan da nan driver yaja suka fita, duk abun nan da yafaru ya farune akan idon ummu al'amin wacce ta tsaya ajikin window dan ganin abinda zai faru, tunani ta fara yi acikin zuciyarta to ko har amaryar ta fara laulayi ne? Sakin labulen window din tayi ta koma kan kujera ta zauna, to amma ai shi Abu al'amin bashida yawan bukatar mace asalima koda ya bukaceta to baya wuce minti 20 yayi abinda zaiyi ya gama, sannan wani lokacin ya kan shafe fiye da sati 6 bai bukaci mace ba, tabe baki tayi "koma dai menene su suka sani" tafada a hankali.
Lokacin da su goodness suka nufi asibitin jingina kanta tayi ajikin kujerar motar idanuwanta arufe amma babu abinda take gani sai kyakkyawar fuskar mal jabir ahankali ta bude idonta ta juya ta dan kalleshi idanuwansa tar akan wayar hannunsa yana lallatsawa sake mayar da idonta tayi ta lumshesu har suka isa asibitin, bayan motar ta tsayane ya fito yazo ya bude kofar barin da take ya mika mata hannu ahankali ta mika nata ta kama nasa ta zuro kafafunta ta fito, dan kallonta yayi asace babu laifi hijabin da tasa yayi mata kyau sannan ya fito da round face dinta sosai, kamar dazu haka ya karata agefen jikinsa suka shiga cikin clinic din, a reception ya ajiyeta ya karasa wurin da ake bude folder, bayan ya gama bude mata folder dinne ya koma inda take zaune tana ta kallon masu shige da fice amma kuma jikinta kamar wuta yake dan kuna,