Sashe 1
Wani Haske Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
[10/28, 9:25 PM] +234 810 100 9022: [8/18, 10:41 PM] Ummi A'isha👌🏻: *WANI HASKE*
_*NA*_
_*UMMI A'ISHA*_
_*1-7*_
*JAN KUNNE*- Ban yarda wani ko wata su juya min wannan labarin ba, duk wanda ya sauya labarin ko ya cire sunan marubuciyar yasa nasa,ko kuma ya kwafi wani abu daga cikin labarin Allah ya isa ban yafeba.
~~~Cikin nutsuwa matashiyar budurwar wadda bata wuce shekaru 23 a duniya ba take harhada takardun ta wanda ke baje a saman teburin da take zaune, tako ina hayaniya ce take tashi ga kida ya cika ko wanne lungu da sakon dake cikin makekiyar babbar chochin _*(church)*_ wadda kallo daya zaka yi mata ka gane cewar masu halatarta da yawa, ciki harda wannan budurwa mai suna *GOODNESS*.
Tattara takardunta taci gaba dayi har ta kammala zuba su cikin wata madaidaiciyar jaka baka ta dauki jakar ta rataya ta nufi hanyar kofa domin fita daga cikin church din, tana sanye cikin bakar body hug matsatsiya wadda ta kamata sosai, da wando jeans kanta daure da gashin kanti wanda aka yiwa kananan kitso fiyeda kimanin dari biyu, hannunta da kafarta kuwa sunsha blue farce akan zako zako din faratanta, lokacin da take fitowa tayi kicibus da saurayinta promise yana kokarin shigowa,
Hannunta ya kama suka koma waje ya dan dubeta yana murmushi "dear ba dai har kin tashi ba?"
Kai ta daga masa kafin ta iya bude bakinta "eh nagaji ne ina son zanje gida amma nasan ma bazata tafi yanzu ba sai anjima saboda yau da akwai night service"
Kamar zai yi kuka yace"pls dear ki dan jira zuwa anjima sai mu tafi tare, kinga akwai inda nake son ki rakani"
Kanta ta girgiza "am sorry promise, yanzu inada aiki agida, baba yana azumi yau, kasan yau Thursday so ina son naje na shirya masa kayan shan ruwa tunda ma bata nan" ta kare maganar tana duba agogon hannunta.
Sakin hannunta promise yayi yace "babu damuwa agaida baba pls,sai mun dawo"
"Ok bye bye" tafada tareda juyawa tafara tafiya da sauri domin tana son ta isa gida da wuri ta shiryawa mahaifinta kayan shan ruwa.
Misalin karfe _5:30_ ta isa gidansu dake unguwar state low cost, gidan babu kowa lokacin data shiga, tana ajiye jakarta ta fito tareda shiga kitchen bayan ta kunna wakar _there is no one like you_ a wayar selularta,doya ta dauko tafara ferewa tanayi tana bin wakar.
Kamar daga sama taji sallamar nura makocinsu, _"yes come in"_ tafada tana dariya domin tayi murna da ganinshi, ciki ya shigo ya janyo wata farar kujerar roba ya zauna yana cewa,
"Ina ma take?"
"Ma bata dawo daga church ba, nima dan baba yana azumine da bazan dawo yanzu ba wlhi"
Tunda tafara maganar nura yake kallonta acikin ranshi yana mai jinjina kokarin mahaifinta wurin rikon addini ga taqwa da iya zama da mutane da yake shi Allah ya soshi da rahama sai ya bashi *WANI HASKE* acikin rayuwarsa su kuma iyalin nasa aka barsu haka,
Dan murmushi yayi sannan yace "to albishirinki, yau nazo miki da babban labari yar gidana"
"Hmm nura you done start ba? Ehem kazo yau ma zaka fara tsokanata ko?"
Murmushi ya saki yace "yau babu maganar tsokana tsakaninmu, yau nazo ne na karbi credentials dinki zan kaiwa wani babban mutum wanda yake neman mai irin qualification dinki zai daukeshi aiki a office dinsa"
_wooh, thank you God, am very grateful with this suitable job, eheeee"_ tafada tareda daka wani uban tsalle tayi watsi da doyar da take yankawa ta nufi cikin daki.
Duk sai da ta hargitse dakin kafin ta iya tattaro takardun nata gaba daya ta kawowa nura tana fadin _make I go and photocopy this"_
Karba nura yayi yace bari yaje yayi mata photocopy din ita taci gaba da aikin da take, duk ta diririce haka taci gaba da aikin tana yi tana rawa tana waka har nura ya dawo ya isketa ahaka,ya bata original din takardun nata yayi mata sallama ya tafi da zummar zai kirata a waya ya sanar da ita duk halin da ake ciki.
"Idan nasamu aikin nan zan tara kudi na kai baba can mecca yaje yayi aikin hajji, zan kai ma Jerusalem taje itama tayi aikin hajji, nima zanje Jerusalem, zan kai anty Bilkisu mecca" tafada tana fara'a, sai murna take alla alla take ma ta dawo ko babanta ta basu labarin abinda ya faru.
Tana cikin yin aikin mahaifinta ya dawo lokacin ta kammala harhada masa abincinsa kunune kawai ya rage bata dama ba,
"Sannu da zuwa baba" tafada tana fara'a, masu karatu nidai _*ummi A'isha*_ sai da na cika da mamaki ganin irin kamalar baban goodness domin mutum ne mai tsananin riko da addininsa yana rike da casbaha goshinsa manne da *wani haske* wato tambarin salla.
"Yau dai da alama kina cikin farin ciki, kodai wani abun ya farune bayan fita ta?" Mahaifin nata ya fada shima fuskarsa dauke da fara'a
"Baba nakusa fara aiki, dazu nura yazo ya karbi credentials dina" tafada cikeda murna,
"Ato Alhamdulillah,Allah ya bada sa'a, ina maman naku?"
"Baba, ma bata dawo daga church ba, yau akwai night service, may be ma su kwana acan" ta bashi amsa,
"To shikenan" yafada tareda shigewa cikin dan madaidaicin falon da yake gidan, bai jima da zama ba aka kira sallar magrib yafito yayi alwala ya tafi masallaci kafin ya dawo goodness ta jere masa kayan shan ruwansa ta kule acikin daki tana sauraron irin wakokinsu wanda suka saba yi a church gefe kuma wani jibgegen Bible dinta ne take karantawa.
* * * * * * * * *
Washe gari tun gari bai gama budewa ba goodness ta tashi tayi wanka ta dauki Bible dinta ta nufi church, can ta tarar da mamanta,church din cikeda Jama,a masu tarin yawan gaske nanfa aka shiga bauta cikin kida da raye raye, mata da maza, manya da yara kowa ya dage sai tikar rawa yake, rawar ta dauke su fiyeda awa uku kafin aka dakata pastor ya fito yayi addu,o'i aka rufe,
Saurayinta promise yana rikeda ita suka fito ma tana binsu a baya, agaban church din suka ja suka tsaya tafara bawa promise labarin ta kusa fara aiki,
"Wow ashe mun kusa yin aure, tunda gashi zaki fara aiki"
"By the grace of God hakane dear dan ina fara aikin nan babu kuma abinda zamu jira"
"Gaskiya am very happy dear, babu damuwa Zan zo gidanku letter,ga ma can naga tana jiranki"
"Thank you dear" tafada tareda juyawa ta nufi inda ma ke jiranta,
"Ma nura yazo jiya fa ya amshi credentials dina" tafada lokacin da suka fara tafiya,
Bata rai ma tayi ta tamke fuska tace, "Goodness bakya jin magana ko? Nace kidaina kula musulmi, babu ruwanki da muaulmi saboda addininku ba daya ba amma bakya ji"
"Sorry ma,wallahi ba nice na kulashi ba shine yazo har gida yace akwai wani vacancy awani company ana neman wanda yayi irin karatuna"
"Ehem, yayi kyau to amma ko kin samu aikin nan indai wurin musulmi ne ba zakiyi ba, nafi son kiyi aiki awurin Christian inda zaki kara samun training akan addininmu domin my ambition is u to become a pastor"
Wata dariya goodness ta saki tace "that's my sweet ma, nima mama burina shine nazama hakan sannan ina son idan nafara aikin nan natara kudi na kaiki Jerusalem"
Sai a lokacin maman tayi murmushi tace "yawwa my daughter haka nake sonki"
Suna hira suna shirya yanda abubuwansu zasu kasance har suka karasa gida, goodness ce rikeda manya manyan Bible guda biyu daya nata daya na ma, lokacin da suka shiga baban goodness yana kitchen yana dafa ruwan wanka, cikin kitchen din ma tabishi ita kuma goodness ta nufi cikin daki.
Haka suka ci gaba da gudanar da rayuwarsu, ranar Sunday da safe nura yazo gidan amma bai samu goodness ba saboda ta tafi church da yamma ya sake dawowa, a kofar gida suka yi clashes ita da ma suna dawowa daga church sunsha kwalliya sosai tamkar masu shirin zuwa gidan biki, ma wani dandakeken leshi tasa golden colour, tasha gwaggoro shima golden sai takalmi da jaka,
Ita kuma goodness tana sanye cikin english wears masu kyau riga da skirt dukkaninsu black colour skirt din iya gwiwarta,
"Welcome ma" nura ya fada yana rissinawa mama,
Fuskarta babu fara'a tace "yawwa thank you" ta wuce cikin gida,
Kallonsa goodness tayi duk sai taji babu dadi tarasa dalilin da yasa ma bata son mu'amula da musulmai alhalin kuma ita bata ga illar hakan ba saboda tasha zama da musulmai kuma dukkaninsu masu hali na kwarai ne, babu mugunta, babu cutarwa babu cin amana,kai to ita taya ma zata ki musulmi alhalin mahaifinta shima musulmin ne?
"Nura kayi hakuri dan Allah, ma yau ranta a bace yake"
Girgiza kai nura yayi yana murmushi yace "karki damu babu komai, dama zuwa nayi nasanar dake ranar monday ki shirya kije ABU AL'AMIN Company ltd,zaki karbi upper dinki sannan zaki fara aiki"
Wani uban tsalle ta daka ta kaiwa nura runguma ya goce yana dariya
"Nagode nura, nagode, kayi min komai, amma ranar tare dakai zamuje, kaine zaka rakani"
"Kin san nima ina zuwa office fa, amma dai zan duba idan da hali zan rakaki"
"Thank you nura, God bless"
Cikin ihu ta shige gida tana cewa "thank you God, thank you, thank you"
Kan cinyar mama taje ta fada tana murna, babanta yana zaune kan kujerar dake fuskantarsu yana sauraren su,
"Ma i am a worker now, i done get a job in one comp called abu... Abu something, i have forget the remaining name but i get it, nura said i should go and collect my upper of appointment, mama pls join me to celebrate this wonderful issue"
Shafa kumatunta ma tayi tana dan murmushi "my daughter i don't want to make u upset, but for frank speaking am not happy with this job"
Cikin kidimewa goodness ta kalli ma tace "ma why, why"
"My daughter u are the only one i have, kinga sister dinki musulma ce, and your dad is muslim, ke kadai ce kike tare dani shiyasa sometimes am fell so afraid about your relationship with Muslim, kar kema su rinjayeki kibi addininsu, if this occur i will not happy goodness"