Sashe 7
Saraki Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Zaro ido Mommy tayi
"Yanzu alaji ni zaka cewa in tafi gidan mu, saboda kawai wannan shegiyar yarinyar ta ƙulla min sharri se ka yarda, ai shikenan da ƙafar ka zaka zo nema na".
"Kaji ko Kawu dama rannan take faɗawa ƙawar ta wai ai ko ka koreta bata yin sati biyu kake biyo ta saboda baza ka iya rayuwa ba se da ita". Cewar Kisnah tana kyaɓe baki irin wai mamakin nan
Aikuwa Kawu ya shaƙa, watau har ƙawayen ta take barbaɗawa baze iya rayuwa ba ita ba, to kuwa ze bata mamaki
"Kar ki bari in dawo in same ki, in ba Haka ba wallahi se na baki mamaki kuma zaki ga abinda ze biyo baya ne".
Yana faɗar haka ya fice fuuuu cikin fushi, yana fita Kisnah ta tashi daga zaunen da take tareda karkaɓe kayan ta, p-cap ɗin kanta ta gyarawa zama, hannu ta saka a aljihun ta ta ciro cingum ta ɓare ta jefa a bakin ta.
Cikin taku ɗai ɗai ta ƙarasa gaban Mommy da ta daskare tsabar takaici da baƙin cikin korar ta da Kawu yayi, ƙas ƙas haka Kisnah ta tauna cingum ɗin bakin ta tareda yin ƙwai ta hurawa Mommy.
"To ya Kika gani Halima? Ai dama se da na faɗa miki in har baki takawa ƴarki birki ba wataran zata janyo miki abin da yafi ƙarfin ki, to kaɗan kuka gani".
Juyawa tayi ta nufi ƙofa cikin takunta na cikakkun ƴan mata masu aji da ji da kan su ta fice.
Yau ma kamar kullum cikin salon tuƙin ta ta figi motar a tsiya ce ta hau kan titi, wani irin gudu take kamar bakowa a titin se ita kaɗai, jikake fit fit ta wuce.
Zagi da tsinuwa kam ta É—ibe su kamar yadda ta saba saidai bata ma san suna yi ba dan earpiece ne a kunnen ta.
Wani irin horn take zubawa a kan titin tun kafin ta ƙaraso gate ɗin makarantar, da hanzari security biyu dake zaune suka tashi suka buɗe gate ɗin dan tuni sun gane ta, in har suka ji wannan horn ɗin to ita take tuƙa kanta kuma bata jira dan ta taɓa yin gaba da gate ɗin akai pressing charges a kanta ta biya dan ba za'a iya korar ta ba saboda kuɗin da take dashi.
Da gigitaccen gudun ta ta shige makarantar, É—aliban da ke kan hanya kowa matsawa yake yana bata hanya dan gudun afkuwar matsala, parking tayi a parking space É—in malamai dake gefen department É—in su ta kashe motar sannan ta zare earpiece É—in.
Fitowa tayi daga motar tana gyara zaman Black shade ɗin da ta maƙalawa fuskar ta, Hameedah ce ta ƙaraso wajen ta, rungumar juna sukayi sannan Kisnah ta miƙa mata mukullin motar hannun ta, sororo Hameedah tayi cikin takaicin yadda Kisnah take mai da su kamar wasu ƴan aiki ita da su Surry saboda su ta raina dan bata yiwa Meenah haka.
Haka badan ranta ya so ba se dan ba yadda ta iya ta buɗe motar ta kwaso mata litattafan ta kana ta rufe mata ƙofar sannan ta bi ta cikin hall.
Tsayawa Kisnah tayi tana bin hall ɗin da kallo ganin yadda ya cika har bata hango wajen zama, rarraba idanu ta cigaba da yi har ta hango wani space na mutum biyu sedai ba kowa a kai, cikin tafiyar ta na cat walk ta ke takawa tana ratsa jama'a har ta ƙarasa seat ɗin ta zauna, da sauri wani namiji da ke kan kujerar ya hayayyaƙo yana faɗa mata the seat is reserved.
Ko kallo be ishe ta ba se ma Instagram da ta shiga tana posting hoton da tayi yau da safe tana zaune kan gado sanye da É—aya daga cikin kayan training É—inta kafin ta fita jogging.
Ran saurayin ne ya ɓaci ganin ta ƙi ma kallon sa bare ta nuna ta san yana magana, kun san samarin jami'a da ɗaukar kai ga zuciya tuni yasa hannu yai watsi da litattafan da Hameedah ta ajiye mata kafin ta koma wajen zamanta.
Da wani irin kallo Kisnah ta bi litattafan da suka watse a ƙasa kafin ta kalli Hameedah da bata ƙarasa seat ɗin ta ba, wani ɗan fito tayi nan da nan Hameedah ta juyo dan hakan inkiyar su ne wa junan su, takowa Hameedah tayi ta dawo wajen Kisnah.
Miƙewa tsaye Kisnahn tayi daga seat ɗin kamar zata fita sedai kafin saurayin ya ankare yaji saukar mari mafi zafin azaba daya taɓa ji a rayuwar sa dan Kisnah akwai bala'in zafin hannu.
Cikin gigicewa saurayin ya fidda hannu da sunan ze rama sedai ko kafin hakan tuni Hameedah ta tare hannun tana watsa masa wani matsiyacin kallo kafin ta tsartar da miyau a gefe alamun dai an raina ka É—in nan.
Sosai hall É—in ya É—au shiru kamar ba kowa, da yawa matan ajin so suke yau ayi musu maganin Kisnah dan majority sun tsane ta saboda yadda take da masoya kama daga malamai zuwa É—alibai.
Cikin zafin rai saurayin ya miƙe ya fara zagin Kisnah
"Shegiya karuwa asararriya mara tarbiyya, an ji kunya dai wallahi wai nan sunan Musulma ce amma kusufa kusu far karuwanci ta haddace shi, nasan badan komai kika zauna kusa dani ba se dan kinga sabon jini bari ki je ko a sosa miki inda ke miki ƙaiƙayi sedai ki sani ƙwalelenki ƴar karuwai kawai dan da alama gado kikayi wajen gyatumi ko gyatuma".
Take hall É—in ya É—au sowar ihu dan an daÉ—e ba'a sami me guts É—in da ya zagi Kisnah kamar haka ba, tun lokacin suna level 1, korar da aka yiwa É—alibin bayan Æ´an sanda sun hukunta shi yasa ba wanda ya sake attempting sedai a bayan idonta.
Murmushi me ƙayatar wa ta saki kafin cikin daddaɗar Muryar ta ta fara magana
"Silent everyone, Kamar dai yadda wancan jaririn ya faɗa Yes ni karuwa ce sedai na fi ƙarfin jariran da kaciyar su bata warke ba, wannan gurin se manya kamar gyatumin sa though yayi min ƙazanta da yawa, by the way a Samo projector se in haska muku yadda muke karuwanci da gyatumin sa".
Ihu gurin ya sake É—auka har ma fiye da da kafin ta sake É—aga hannu akai shiru
"We have 37 minutes free, I think that would be enough for you to have fun".
Kafin kace me tantiran mate É—in su sun tafi samo projector, yayinda ragowar ke ihun zasu ga eya ne..........................âœï¸.
🤣😂😂 Shagali 💃, amma gaskiya Kisnah duniya ce, cikin sauƙi tayi maganin Mommy da Maigado 🤣 su Mommy za'a tafi hutu😜 team Mommy sry for u guys🤣😉.
To fa😱yau zamu sha kallo, Bari in gyara zama, kai mhiz jidderh akwai son gulma har dasu leÆ™e, gaskiya ku tafi department É—in ku😂, ke meenat Ni fa na tsani sa ido meye na lekowa ta window 🙄, kai bari dai in gyara wayata in Yi wa masu karatu vedio musamman shamsiyya aradu nasan in ban ajiye mata ba seta min dundu biyu 😜😜ðŸ˜.
Â©ï¸ Ouummey 📚âœï¸
*Vote, comment and share fisabilillah*
Ouummey 06 (8/1/2022 3:22 PM)
💠💠💠💠💠💠💠ðŸ’
*SARAKI (the Accused prince)*
💠💠💠💠💠💠💠ðŸ’
Daga Alƙalamin Ouummey
Wattpad @Ouummey
*Marubuciyar;*
*1; HAƘORIN DARIYA*
*2; ƘASAR MU A YAU*
*3; BA NI DA LAIFI*
*4; Loading......SARAKI (the Accused prince)*
______________________________
*PERFECT WRITER'S ASSOCIATION* 🌞
```( WE AIN'T PERFECT, BUT WE'RE ALWAYS TRYING OUR BEST TO MOTIVATED AND ENTERTAIN OUR REDERS💪)```
/https://www.facebook.com/Perfect-writers-association-100452275039839/
*P.W.Aâœï¸*
_________________________________
            Page 6ï¸âƒ£
___________________📖 Cikin ƙanƙanin lokaci se ga projector an kawo, socket suka kunna tareda jona shi, kujera Surayya da ƙarasowar ta kenan ta sami labari ta miƙowa Kisnah, zama tayi tareda harɗe ƙafafun ta ɗaya kan ɗaya kana ta tura p-cap ɗin ta baya, hakan yasa gaban goshin ta dake cike da baƙin sassalkan gashi kwantacce ya bayyana.
Daga zaunen da take a tsakiyar class tayi connecting wayar ta da projector ɗin, watsapp ɗin ta ta shiga da sunan mutane da komai na ciki ke bayyana kan projector, sannu a hankali har ta ƙarasa kan wani suna da tayi saving da *TRASH* ta shiga cikin messages ɗin sa.
Can farkon chat ɗin ta koma sannan ta fara scrolling a hankali yadda kowa ze iya karantawa bayan ta ƙara wa text ɗin girma, kan kace me hall ɗin ya kacame da ihun irin kalaman batsan da baban yaron me suna Ishaq yake turowa, tsaff suka gama karance text ɗin kafin ta juya zuwa inda Ishaq ke tsaye, miƙewa tayi hakan yasa kowa yayi shiru
"Kana da tantama akan ba mahaifin ka bane a nuna maka shaida?".
Ta tambaya cikin sigar rainin wayon nan, sunkuyar da kai Ishaq yayi yana zubar da hawayen kunya da nadamar abinda yayi gashi yana zaman zaman sa cikin mutuntaka ya zubar wa da kansa mutunci.
Ƙasaitaccen murmushi Kisnah ta sake kafin ta juya ga ƴan class
"Oops yaron ya bani tausayi, kun san mu karuwai akwai imani i can't display his father's nude, se dai ya kamata kafin ka san yadda zaka zagi wani ka san su waye iyaye da relatives É—in ka, har ila yau You all have to know and believe *KISNAH IS THE REAL QUEEN, AM BORN TO RULE* ".
Tana faɗar hakan ta juya wajen zaman da tun farko ya janyo case ɗin, hayaniya ce ta cigaba da tashi a hall ɗin, da yawa sun sha jinin jikin su da Kisnah ɗin dan yau kam sun ƙara tabbatar da ba ƙaramar hatsabibiya bace, ranar dai Ishaq se guduwa yayi dan be dawo seat ɗin da yake faɗa akai ba.
Shigowar lecturern su ya saka ta zare earpiece ɗin da ta maƙala tun bayan zaman da tayi wanda Meenah dake gefen ta ce ta taɓo ta, duk iskancin Kisnah tana da matuƙar san karatu, babban burin ta a wannan duniyar ta zama *LAWYER* dan har rehearsal ɗin yadda sunan ta ze koma *BARRISTER KISNAH* take yi shiyasa bata wasa da karatu haka bata taɓa missing school in har ba Rashin lafiya ba.