Sashe 37
Saraki Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
A can ɓangaren Saraki shima wanka yayi ya canja kaya sedai shi masallaci ya fara shiga ya bi jam'in zuhur ɗin da lokacin ta yayi kafin ya dawo shima ya haye mattress ɗin sa yayi ɗai ɗai ya shiga baccin gajiyar tuƙi da na zaman motar da yayi.
Kiran sallar da ake yi na la'asar ne ya tayar dashi daga baccin, nauyin da yaji jikin sa yayi masa ya sa ya sake wanka da ruwa me É—umi kana ya fita Masallacin.
Ko da aka idar ya dawo cikin ragowar ma'aikata ya zauna yana amsa sannu da zuwan da tambayar gajiyar da suke masa kafin ya cigaba da sauraren hirar da suke a tsakanin su batare da ya tsoma musu baki ba ƙarƙari yayi murmushi in sun yi abin dariya har wajejen shida kafin ya koma masallaci ya shiga karatun Alkur'ani har aka kira magrib.
Se a lokacin Kisnah ta sami farkawa tana sauke ajiyar zuciya na daÉ—in da baccin yayi mata tana kuma É—an yamutsa fuska na jin yadda ko ina na jikin ta ya mata nauyi kamar wadda tayi wani aiki na daban, wanka tayi da ruwan zafi sosai ta haÉ—a jikin ta kana ta É—auka da ruwan sanyin da ya zame mata dole ta fito.
Se a lokacin ta tuno da batayi sallar Azahar ba har zuwa magrib hakan ya sa ta koma ta É—auro alwala ta zura hijab É—in sallar ta kan towel É—in jikin ta ta tada Sallah, kamar yadda ta saba gabatar da sallar ta haka yau ma tayi ta Æ´ar faki ba yawa se lada, lol.
Gaban wardrobe ɗin ta tsaya tana tunanin kayan da zata saka kafin idanunta ya sauka kan tulin tarin sutturar dake shaƙe kamar zasu yi magana, bin su tayi da ido tana tunane tunane a ranta dangane da kayan, ya zama dole tayi sauyin wardrobe and wannan karon ba zata ɓata kuɗin ta wajen siyan native dress ba da iya saka su take ba dan ba ɗaya daga cikin native dress kana daga atamfa, shadda, ko lace da ta taɓa sawa wnada in bata kuskure ba kusan shekarar su ɗaya yanzu cikin wardrobe ɗin.
Gyaɗa kai tayi tana yadda da shawarar da ta zo mata kafin ta ciri wani robber jeans ta saka tare da ƴar ƙaramar t-shirt ta gyara kan ta cikin yamutsa fuska dan se taje gyaran ka gobe insha Allah.
Gyara ɗakin tayi a gurguje dan yayi ƙura kawai gajiyar da tayi ɗazu ce bazata bar ta tsayawa gyara shi ba kafin ta kwanta, tass ta gyara ɗakin ta saka abun zuƙe datti tai cleaning ɗakin tare da mopping ɗin shi da electric mopper, haka ma falon ta zuwa mini kitchen ɗin ta da bata amfanin komai dashi se sa'i da lokaci in ta Kai mata.
Ƙasa ta sauko bayan ta gama aikin ta da ita dama ke yi duk bayan kwana biyu dan bata yarda wata me aiki ta shigar mata ɗaki tun bayan ɗauke ɗauke da ake mata a ɗakin, zama tayi kan 3 sitter dake falon ta ɗora ƙafafun ta masu ɗauke da soft bedroom slippers tana kishingiɗa.
Sunan Rayya ta fara kira da É—an É—aya Muryar da ya saka gaban Mommy faÉ—uwa dan bata san yarinyar ta dawo ba shiyasa yanzu da taji Muryar ta hankalin ta ya tashi, da sauri ta tashi daga kan royal seats É—in dake personal falon ta ta fito har É—an kwalin kan ta na faÉ—uwa saboda tsabar sauri, so take kawai taje ta ganta da idanun ta ta tabbatar ita É—in ce ko kuwa.
"Ki kawo min something mara nauyi na ci, am so hungry, and ki haÉ—o min da milkshake".
"Okay Aunty". Rayya ta amsa Kisnah tana nufar kitchen daidai lokacin da Mommy ta faɗo falon da sauri, turus ta tsaya tana kallon Kisnahn, kenan dai da gaske ita ce ta dawo ɗin, wani irin ɓacin rai ne ya rufe ta dan sati ɗayan da yarinyar bata tare da su ba ƙaramin daɗi suka ji ba, hankalin su kwance suke abinda suka ga dama cikin jin daɗi da walwala da rashin tunawa ƙarƙashin wata fa suke cin arziƙi shine kawai zata wani dawo rana tsaka, to wallahi bazata saɓu ba wannan karon shawarar ƙawayen ta zata ɗauka, duk hanyar da zata kautar da Kisnah daga rayuwar su se ta bita ko dan ita da ƴaƴan ta suji daɗin rayuwa.
Kallon da ta kafe ta dashi cikin tunanin anya lafiyar ta ta faɗo haka kamar an jefo ta kuma ta zo ta tsaya waje ɗaya kamar wata sojiya se huci take yasa Mommy ta dawo hankalin ta ta shiga kame kame tana yaƙe wanda a fili kowa yake iya gane wannan fara'ar bata kai ciki ba haka kuma damuwa da ɓacin ran ta gasu nan rubuce kan dattijuwar fuskar ta.
"Sannu da zuwa, fatan kun dawo lafiya".
"Lafiya, fatan kuma mun same ku lafiya".
"As you can see". Mommyn ta faɗa tana shigewa dan ta kasa dannar kan ta shiyasa ta shige tun kafin tayi abinda zata dawo tana dana sanin ɓata shirin ta.
Da kallo kisnah tabi bayan har ta shige kafin ta É—aga kafaÉ—a irin ko oho É—in nan, abincin ta da Rayya ta kawo ta shiga ci hankali kwance tana yi tana sipping milkshake É—in har ta gama kafin Rayyan ta kwashe kwanikan zuwa kitchen ita kuma ta cigaba da kallon da ta kunna take yi.
Seda aka kira isha kafin ta koma ɗakin ta, sallah tayi ta koma gado ta shiga chattinga a twitter tana ta murmushi dan the site and it's patronizers are so entertaining, tana gamawa da nan ta koma Instagram ta shiga posting hotunan da suka yi lokacin da zasu bar resort ɗin, within minutes sega likes da comments kamar me, tana son instagram sosai dan mutanen ciki na nuna mata ƙauna,wuyar ta tayi posting photo yanzu zaka ga likes kamar ruwan kuɗi.
Shiyasa so da yawa ita hau social sites É—in ta takan manta da kowa dake tare da ita ne dan bata tuna komai se followers É—in ta dake patronizing É—in ta, tasan da ace wata business woman ce ita da cinikin da zata dinga yi ba kaÉ—an bane dan kamar jiran ta suke ne, kaya kuwa haka zaka ga ana tambayar pls abu kaza nata a ina ta siya da abubuwa irin haka dai.
Kashe wayar tayi ta aje bayan tayi offing datar ta ganin har ta shafe kusan awannin uku a online, wanka ta sake ta canja kaya zuwa nighties ta kwanta bayan ta kashe hasken É—akin tare da janyo photon ta a under pillow É—in ta ta rungume Æ™am a Æ™irjin ta tare da rufe jikin ta da comforter ta rufe idanun ta, tunanika sosai yake zo mata a lokacin sedai tana fighting É—in su dan bata son abinda ze shiga barcin ta balle har yasa ta kasa samun bacci me nutsuwa......................âœï¸.
Â©ï¸ Ouummey 📚âœï¸.
☑ï¸Ote, comment and share fisabilillah.
Ouummey 25 (8/19/2022 10:30 PM )
💠💠💠💠💠💠💠ðŸ’
*SARAKI (the Accused prince)*
💠💠💠💠💠💠💠ðŸ’
Daga Alƙalamin Ouummey
Wattpad @Ouummey
*Marubuciyar;*
*1; HAƘORIN DARIYA*
*2; ƘASAR MU A YAU*
*3; BA NI DA LAIFI*
*4; Loading......SARAKI (the Accused prince)*
______________________________
*PERFECT WRITER'S ASSOCIATION* 🌞
```( WE AIN'T PERFECT, BUT WE'RE ALWAYS TRYING OUR BEST TO MOTIVATED AND ENTERTAIN OUR REDERS💪)```
/https://www.facebook.com/Perfect-writers-association-100452275039839/
*P.W.Aâœï¸*
_________________________________
              Page 2ï¸âƒ£5ï¸âƒ£
Not edited âŽ
________________________📖 Da ɗan hanzari take shiri dan ta makara, a so samun ta ta fita tun 9 dan saka ido sosai akan companies ɗin ta sedai baccin da ya rinjaye ta yasa dole ta makara.
Dogon palazo jeans ta saka a jikin ta da t-shirt ta É—ora jacket akai, sun heart ta saka me kyau a kanta tare da Black shafe, sosai tayi kyau yau looking so responsible ba kamar sauran rana ku ba.
Wayar ta É—aya ta É—auka wadda take amfanin da ita ko yaushe leaving the other a É—aki sannan ta sauko, girgiza wa Rayya da ke mata tayin breakfast Kai tayi dan bata da wannan time É—in yanzu.
Tun a resort gaba É—aya hankalin ta ya koma kan dukiyar ta ne, matsalolin da companies É—in ke fuskan ta ne suka fi damun ta dan haka dole ta maida hankali dan ba zata bari wahalar Abbun ta na shekara da shekaru ya tafi a banza ba dole ta dawo hayyacin ta.
A bakin farar motar ta tarar da Saraki yana jiran ta kamar yadda ta sanar dashi ya fito da mota gata nan fitowa, da sallama ta shiga motar abinda ya sashi ɗago kai da sauri ya kalle ta cikin tsananin mamaki, kafin tafiyar su resort ta kan yi masa sallama a duk inda ta same shi dan baya ko kallon ta in bata yi sallamar ba haka kuma so da yawa ze tursasa ta fita daga motar in har bata yi ba se tayi ta shigo, amma daga lokacin da suka sami saɓani yayin birthday party ɗin Surayya ta ajiye a gefe haka shima lokacin yana fushi ba ya ce mata se tayi se gashi yanzu ta bashi mamaki.
"Good morning yaaa, ya gajiya, we're late pls muje".
Janye kan sa yayi daga kallon ta yana gyaÉ—a mata kai alamun amsawa kafin yayi wa motar key suka fita daga gidan cikin addu'ar sauka lafiya daga workers É—in.
Shiru tafiyar tasu kamar ko yaushe dan da wuya kaji tashin sauti cikin motar duk sanda suke tafiya haka in ba wai na karatun Alkur'ani ba se ko wa'azin da yakan sa da yawan lokuta se kuma in maganar da ta kama tsakanin su.
"Yaa Please akwai maganar da nake so muyi in mun ƙarasa office, Dan Allah Karka ce a'a".
ÆŠan shiru yayi kamar me tunani kafin ya amsa mata da "K".