Sashe 25
Saraki Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Rufe ƙofar tayi yayin da ya ɗau goran ruwan dake gaban motar ya fita ya wanke fuskar sa dan wartsake wa sosai, ajiye robar yayi inda ya ɗauka ya ciro kyakkyawan farin handky ɗin sa a aljihu ya goge fuskar sa kana ya rufe motar ya tashe ta tare da yin reverse ya fita daga cinemar.
Tafiya suke shiru kamar kurame se karatun Alkur'ani da har yanzu yake yi be kashe ba, time to time yake ɗan kallon ta ganin yadda ita kaɗai take sakin smiles kamar wata zararriya sedai be yi magana ba har suka kusa ƙarasawa gida,
"Please yi parking gaban wancan restaurant É—in".
ÆŠan kallon restaurant É—in gaban su yayi kana yayi parking kamar yadda tace, fita take neman yi sedai tuni ya dannawa motar lock hakan yasa ta kasa buÉ—e murfin.
Juyowa tayi ta kalle shi irin na tambayar why É—in nan, haÉ—e rai yayi yana kallon ta shima
"A haka kike nufin zaki shiga wannan gurin?".
Duban jikin ta tayi taga dai bata yi komai ba, fes take kamar yadda ta baro gida dan haka ta maida idanun ta kan shi
"Ai banyi datti ba ko".
"Bani kuÉ—in ki faÉ—i me zaki siya".
Ba tayi musu ba ta miƙa masa wayar ta
"Ban fito da kuÉ—i ba yau, ga wayata nan ka musu transfer ta nan, 7139 is the pin, kilishi nake so na 15k guda biyu kaga 30 kenan ko?, Se strawberry ice cream cup huÉ—u, ayi ledan wrap É—in kilishin with two cups ko wanne".
GyaÉ—a mata kai kawai yayi tare da double tapping phone É—in dan duba in da security sedai babu dan haka yayi unlocking car É—in ya fita.
Sake kallon kanta dan ganin ko dai dagaske akwai abinda tayi da yasa yace bazata shiga wajen ba sedai har lokacin bata ga komai ba, shrugging kafaÉ—arta tayi koma menene tunda dai ze siyo mata ai shikenan.
Kamar yadda tace haka ya siyo, two wrap ɗin kilishi se four cups of strawberry ice cream, buɗe bayan motar yayi ya saka kafin ya shiga mazaunin sa yana miƙa mata wayar ta, karɓar tayi tana faɗin
"Thanks Ya Saraki".
Smile ya sake mata da yasa ta zaro idanun ta tana juyowa gaba É—aya ta zubawa fuskar sa ido
"Did you just smile Ya? Oh my God kaga kuwa yadda kayi kyau, Lord of universe ni Kisnah".
Sosai ta bashi dariya yadda tai maganar wholeheartedly, yanzu ya kuma fahimtar wani abu a tare da ita, she's Frank and open, tana yin abu da iya gaskiyar ta ne ko me za'a yi mata kuwa, kalli dai yanzu abinda tayi kamar wata yarinya Æ´ar 12-13 years.
"Dan Allah smile again Ya Saraki, ina son sake ganin your cute dimple pls".
"Shut up, I don't smile you're dreaming".
Kwaɓe fuska tayi
"Dreaming without sleeping, Allah nidai I see you smile".
"See, mafarki kawai kika yi, so nawa mutum be yi bacci ba yake mafarki ma, i too experience that sometimes".
"Ban taɓa ji ba amma, kenan nima yanzu nayi mafarkin kana murmushi, amma gaskiya fa kayi kyau a mafarkin".
Girgiza kai kawai yayi ya cigaba da tuƙin sa yana tunanin shekarun ta nawa da take da rashin wayo haka, kalla yadda yanzu yayi fooling ɗin ta kuma ta yarda.
'she's just a little spoiled girl'. Ya ayyana a ransa.
Cikin haka suka ƙarasa gida ta fito daga motar tareda buɗe baya ta ɗau leda ɗaya wanda ke ɗauke da kilishin da two cups na icecream ɗin ta bar ɗayar a ciki
"Ga naka nan Ya, thanks and Good night".
Ya Masa rasa me zece se kawai ya tsaya yana kallon ta, da gaskiyar mutane da ke cewa baka sanin halayyan mutum seka mu'amalan ce shi, kamar dai yarinyar nan, a kallon farko mutum ze concluding zata yi girman kai da ɗagawa, rashin mutunci da dis respect, wanda shima a haka ya kalle ta da farko, sedai yanzu sam ba haka yake gani tattare da ita ba.
Maganganun Inusa ne suka dawo masa kansa ranar da ya kawo shi gidan, gyaÉ—a kai yayi cikin yarda da abinda Inusan ya faÉ—a kafin ya sa hannu ya ciro ledar ya É—auka ya wuce É—akin sa.
Ajiye ledar yayi ya ciro icecream É—in ya saka a fridge haka kilishin dan baya jin wata yunwa yanzu, komawa kan sofa yayi ya zauna tare da jawo wayar da aka bashi yai mata texting "thank you"....................âœï¸.
Â©ï¸ Ouummey 📚âœï¸.
☑ï¸Ote, comment and share fisabilillah.
Ouummey 17 (8/8/2022 6:50 PM)
💠💠💠💠💠💠💠ðŸ’
*SARAKI (the Accused prince)*
💠💠💠💠💠💠💠ðŸ’
Daga Alƙalamin Ouummey
Wattpad @Ouummey
*Marubuciyar;*
*1; HAƘORIN DARIYA*
*2; ƘASAR MU A YAU*
*3; BA NI DA LAIFI*
*4; Loading......SARAKI (the Accused prince)*
______________________________
*PERFECT WRITER'S ASSOCIATION* 🌞
```( WE AIN'T PERFECT, BUT WE'RE ALWAYS TRYING OUR BEST TO MOTIVATED AND ENTERTAIN OUR REDERS💪)```
/https://www.facebook.com/Perfect-writers-association-100452275039839/
*P.W.Aâœï¸*
_________________________________
             Page 1ï¸âƒ£7ï¸âƒ£
_______________________📖 Daga wanka ya fito ɗaure da towel a ƙugun sa se ƙarami a kansa da yake tsane gashin sa har ya tabbatar ya gogu kafin ya cire ya ajiye, kan mattress ɗin sa ya zauna tare da janyo jakar da ya zuba kayan mayukan sa ciki ya fito da wanda za shafa ya shafe jikin sa da shi kafin ya ciro mayukan gashin sa kana ya miƙe ya ɗauko madaidaicin mirror ɗin da ya siya tun yana zaune a shago ya ajiye kan sofa ta yadda ze iya ganin komai sannan ya shiga mulke gashin kan sa da su ɗaya bayan ɗaya kafin ya ɗau comb ya shiga taje shi kana yayi styling ɗin shi, sosai gashin yayi kyau ya kwanta kamar wani Balarabe.
Wardrobe ya ƙarasa ya ciro wata Black shadda da ya ɗinka tun yana kasuwa tare da Alh Musa, ba wata me tsada bace amma ba ƙaramin kyau tayi masa ba kamar ka sace shi ka gudu, links ɗin sa ya saka a hannun rigar tare da na wuya, farar hular da ya siya yake haɗa shaddar da ita ya ɗauko yasa tare da takalmin da shi kuma Alh Musa ne ya siya masa ranar da ya fara saka shaddar yace ga takalmin ya haɗa dashi se ya fi kyau.
Fatabarakallah Ahsanul khaliqeen, kyan da Saraki yayi cikin shaddar ba me faɗuwa da baki bane just imagine it yourself, turarukan da ya siyo jiya ya jawo yana feffesawa dan jin ƙamshin kowanne har ya sami wanda yayi masa ya feshe jikin sa gaba ɗaya kafin ya ajiye ya ɗau daddumar da ya ɗora kan sofa tun kafin ya shiga wanka ya feshe ta da turare itama dan yau juma'a, wayoyin sa ya kwasa ya fita tare da ɗiban canjin 2k ɗin sa na jiya ya fita bayan ya saka wayoyin sa a aljihu.
Sosai ma'aikatan gidan suka dinga yaba kyan da yayi shifa'u sedai yayi musu murmushi tare da faÉ—in ya gode har ya fice daga gidan pray mat É—in sa rataye kan kafaÉ—ar sa.
******************
"Wannan gayun se ina kuma auta".
Murmushi Laylah ta saki jin auta da ummah ta kira ta dashi wanda se tana san tsokanar ta take faÉ—a, juyawa tayi ta dubi umman da ke zaune kan stool É—in mirrorn É—akin Laylahn
"Allah umma yau tsokana kike ji kawai, bayan kin san zance gaida Mami ne".
"Oh na manta, ashe za'a je gaisuwar surukai ne, to ai ba kya tafi haka ba dama ina da saƙo wajen gimbiyar bari in baki ki tafi mata dashi".
Umma ta faɗa tana fita daga ɗakin yayinda ita kuma ta cigaba da gyara ɗaurin ɗankwalin shaddar da take yi, sosai ta ɗaura shi ya zauna kai kace kafa mata shi akai, kallon kanta take yi tun daga sama har ƙasa tare da yabawa da adon nata, turare ta ɗauka me sanyin ƙamshi ta fesa dan bata manta ba Ya Yarima ya taɓa mata faɗan saka turare me ƙarfi.
Mayafi ta ɗauka da ya hau da kayan jikin ta ta yafa tare da fita daga ɗakin nata daidai lokacin umma ta fito daga nata ɗakin hannun ta riƙe da leda me dan girma ta miƙa mata
"Gashi ki kai mata ki kuma ce ina gaishe ta sosai da sosai".
"Insha Allah umma nah, se na dawo".
"Allah ya dawo dake lafiya autar umma kuma surukar gimbiya".
Da sauri Laylah ta fice daga gidan cikin jin kunyar umman fuskar ta É—auke da murmushin jin daÉ—in surukar gimbiya da umma ta kira ta dashi, driver ta saka ya kaita sashen gimbiya Haleematu dan da tazara sosai tsakanin sashen matan sarki dana waziri wanda ita É—in É—iya ce wajen wazirin sarki Muhammadu Hasheem II.
Da sallama ta shiga turakar gimbiya Haleematu dan tuntuni ta zama ƴar gida da bata neman iso kafin shiga, kan kilisar ta ta sake ta zaune cikin kyakkyawan adon ta dake ɓoye ainahin shekarun ta ya sa ayi mata kallon batakai haka ba alhalin tana cikin shekarun dattijan taka ne yanzu.
Da farin ciki gimbiya Haleematu ke amsa gaisuwar Laylah da ta zube gaban ta, ba ƙaramin farin ciki take yi ba a duk lokacin da tayi tozali da yarinyar dan tana ganin ta ne kamar Sarakin ta wanda ba dan wannan ƙaddarar ta sharrin maƙiya ba da tuni yanzu ana batun bikin su ne, Allah ya sani tana son yarinyar saboda irin soyayyar da take gwada wa Sarakin ta wanda ita in har zaka so Saraki to fa ka gama mata komai a duniya.
Baya ga haka ita É—in É—iyar aminiyar ta ce da bata da kamar ta a duk faÉ—in garin Giwa da kewayen ta, ga kuma babanta da ya kasance É—an uwan me martaba kuma wazirin sa me dattako da sanin ya kamata.
Karɓar ledar hannun Laylah tayi kana ta sallama kuyangin ta suka shiga hira da Laylahn irin hirar uwa da ɗiyar ta har lokacin Sallah yayi, ko da gimbiya ta shiga yin Sallah ɗakin ta itama Laylah ɗakin kusa da na gimbiyar ta shiga ta gabatar da Tata sallar kana ta fito ta wuce personal kitchen ɗin gimbiyar dake nan falon ta.