Sashe 20
Saraki Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"So forgive him please, leave him for the sake of Allah, in har halin sa ne hakan kuma be tuba ba se kiga Allah yayi punishing É—in sa one way or the other, will you pls forgive him?".
"Na yafe masa". Ta faÉ—a so cool hoping Allah will forgive her also.
Sosai yaji daÉ—in yadda bata da taurin kai sosai, he pray Allah ya shirya ta dan ya fara yadda da abinda Inusa ya faÉ—a masa É—azu, now he believed she's simple yadda be yi tsammani ba.
"Akwai abinda muke jira ne?".
"Yes, ka faÉ—awa dpo nace a sake shi".
Gyaɗa kai yayi ya fita daga office ɗin, bakin ƙofa suka yi kiciɓis da dpo so kawai se ya dawo ciki shima dpon ya shigo, cikin sauke ɗan numfashi saboda doguwar maganar da yayi ya kalli dpo
"You released him, ta yafe masa".
Da sauri dpo ya kalle ta daidai tana miƙewa tsaye, gyaɗa masa kai alamar hakane kafin ta fice daga office ɗin, fita shima Saraki yayi cos se ya buɗe zata shiga motar dan yayi locking motar.
Jingina jikin motar ya same ta dan haka tun kan ya ƙarasa yayi unlocking car ɗin using smart Lock na car ɗin, jin alamun yai unlocking yasa ta buɗe ta shiga ta zauna kalaman shi na sake yawo a kanta, shiga yayi shima ya zauna tare da rufe ƙofar ya tada motar suka hau kwalta, ƙwaƙƙwaran motsi bata yi ba har suka kusa isa gida traffic ya tsaida su, ɗan buɗe ido tayi ta kalli titin ganin yadda ababen hawa suka cika ko ina alamun an tashi kasuwa, daga can tsallaken titi ta hango wani tsoho tukuf duƙaƙƙe yana takawa a hankali hannun sa saƙale da buhu, ɗan sake buɗe ido tayi ganin kuɗaɗen sa da ya samo sadaka (not sure) na zubewa ta wata ƴar huda jikin buhun, kallon traffic ɗin gaban su tayi taga suna da sauran kusan 20 count downs kafin a sake su dan haka ta ɓalle murfin motar ta fita da sauri.
Ƙarar buɗe side ɗin ta ya sa ya juyo dan ganin ina zata, kan idon sa ta kukkurɗa tsakanin motocin har ta ƙarasa wajen tsohon da yake tafiya kamar yaron da yanzu yake koyon tafiyar,
"Sannu baba, kana ta zubar da kuɗin ka a ƙasa baka sani ba".
Ɗan tsayawa tsohon yayi kafin ya juyo ya kalle ta a hankali ya kuma kalli hannun ta da ta kwaso masa kuɗin Naira hamsin se ashirin biyu, da ƙyar ya buɗe bakin sa da haƙora da yawa sun zube
"Nagode jikata, kinga ban ma kula buhun ya ɓule ba, Allah yayi albarka kinji".
"Ameen kakana, kawo in maida maka kuÉ—in in Kuma gyara maka ya dena zubewa ko".
Ta faɗa tana karɓar buhun nasa ta jirkita shi zuwa side ɗin da be huje ba kafin ta ɗan nannaɗe bakin ta miƙa masa
"Gashi kakana, kaga an kusa sakin hannu ga kuma magrib ta kusa, ko zaka zo mu kaika gida tunda a mota nake kaga dare ya kusa".
Karɓa tsohon yayi yana sakin tattausan murmushi a fuskar sa da duk ta mokaɗe
"Nagode jikata, Allah ya saka da alkhairi ya yi miki albarka, Bama se kun kaini ba dan nazo gida, kin ga kwanar nan ita zan shiga".
"Allah Sarki, to Allah ya ƙarasa da kai gida lafiya kaka, bari inje kar a saki hannu".
"Allah ya shirya mana ku ya kawo miji nagari".
Da sauri ta amsa da Amin tana tafiya har ta ƙarasa wajen motar su, buɗe ƙofar tayi zata shiga se kuma ta juya inda ta bar tsohon, yana nan kuwa tsaye kallon ta, hannu tai masa waving kafin ta shige jin an bada hannu, ɗauke idon sa Saraki yayi daga kanta ya maida kan steering yaja motar, haka ta dinga leƙa window tana kallon tsohon da ya cigaba da tafiya a hankali fuskar ta ɗauke da murmushi har ya shige layin da ya nuna mata kafin ta koma ta zauna daidai tana sauke ajiyar zuciya.
Horn yayi a katafaren gate ɗin kafin gate ɗin ya buɗe ya shiga da motar har wajen parking, kashe motar yayi bayan ya gama daidaita parking ɗin hakan yasa Kisnah kwasar wayoyin ta da purse ɗin ta ta fita, zagowa tayi daidai shima ya fito yana kulle motar yaa miƙa mata key ta tsaya tana kallon shi batare da ta karɓa ba
"Ai kai zaka cigaba da riƙewa tunda kai ke driving ko".
"No zan je gida in kwaso kayana tukunna gobe na dawo". ÆŠan shiru tayi kafin ta gyaÉ—a kai tunda yau bazata fita da dare ba
"Okay kaje da ita amma ka shigo da wuri dan ina da class by 9, wannan ragowar bags É—in na bayan mota naka ne".
Batare da ta jira me zece ba tayi gaba kafin ta É—an tsaya tace
"Thanks". Ta cigaba da tafiya har ta shige falon..........................âœï¸.
My Kisnah Allah yasa kina da rabon shiriya 🥺.
Â©ï¸ Ouummey 📚âœï¸.
☑ï¸Ote, comment and share fisabilillah.
Ouummey 14 (8/7/2022 9:40 PM )
💠💠💠💠💠💠💠ðŸ’
*SARAKI (the Accused prince)*
💠💠💠💠💠💠💠ðŸ’
Daga Alƙalamin Ouummey
Wattpad @Ouummey
*Marubuciyar;*
*1; HAƘORIN DARIYA*
*2; ƘASAR MU A YAU*
*3; BA NI DA LAIFI*
*4; Loading......SARAKI (the Accused prince)*
______________________________
*PERFECT WRITER'S ASSOCIATION* 🌞
```( WE AIN'T PERFECT, BUT WE'RE ALWAYS TRYING OUR BEST TO MOTIVATED AND ENTERTAIN OUR REDERS💪)```
/https://www.facebook.com/Perfect-writers-association-100452275039839/
*P.W.Aâœï¸*
_________________________________
              Page 1ï¸âƒ£4ï¸âƒ£
___________________________📖 Zaune a falon ta tadda Mommy da Maigado suna hira while watching TV, kallo ɗaya ta musu ta ɗauke kai ta cigaba da tafiya heading to the staircase, cikin danne takaici, baƙin ciki da tsanar da tayi mata Mommy tace
"Welcome back".
Hannu kawai ta ɗaga mata ta haye sama dan har yanzu jikin ta a mace yake ga kuma gajiyar dukan da tayi wa Sageer, dole tana buƙatar wanka yanzun nan ma kuwa.
Unlocking door ɗin tayi ta shige locking it back ta ciki kafin ta ƙarasa ta zube wayoyin ta kan sofa ita kuma ta wuce bedroom, undressing kanta tayi as usual without using towel ta ƙarasa bathroom ɗin tayi wanka sosai da cold water batare da damuwa ba kana ta fito yanzu kam ɗaure da towel se wani da tayi tying kanta ciki saboda jiƙewar da gashin ta yayi, goge kan tayi sosai kafin ta jefar da towel ɗin ta ɗau dogon brush ta shiga combing hair ɗin, dole gobe in ta fito test ta wuce saloon dan kan ya fara damun ta, in aka wanke se ayi mata ko kalba ne ko twisting sedai taje ta ga Wanda zata zaba.
Cikin wannan tunanin ta gama busar da kan da hand dryer É—in ta sannan ta koma gaban wardrobe ta ciro sleeping dress ta saka dan bata jin zata kuma fita daga É—akin nan se kuma gobe.
Kwanciya ta nufi yi dan ta gaji sosai so take ta huta ko kaɗan ne kafin ta tashi ta sake karatun test ɗin da zasu yi gobe se kuma ta tuna bata fa yi sallah ba yau, dafe goshin ta tayi dan wallahi ta gaji maƙura, haka dai dole ta tashi ta koma bathroom ta ɗauro alwala ta fito, hijab ɗin sallar ta tasaka ta hau duddungura sallar, nan da nan kuwa tayi ta gama tun daga Azahar la'asar har magrib ɗin da aka idar yanzu (wa yaga me shaf shaf😂🤣) kafin ta cire hijab ɗin ta bi lafiyar gado.
Bacci tayi har goma na dare kafin ta farka sedai bata tashi ba se da ta É—an sarara har taji daidai dan ba'a son daga farkawa bacci mutum yace ce tashi, toilet ta shiga tayi brush tare da wanke fuskar ta sannan ta fito ta É—au littatafan school É—in ta tare da laptop other than that da tayi amfani dashi da safe, laptop ne me kyau da kana gani kasan ce yi tsada bayan sa É—auke da tambarin K&S wanda purposely sabida karatu take amfani dashi ta koma falo kan sofar da ta ajiye wayoyin ta.
Ɗauke su tayi ta zuba kan center table ɗin ɗakin kafin ta zauna tana ajiye system ɗin kan ƙafar ta, cike da ƙwarewa da tsantsan iyawa take pressing keyboard ɗin wanda baka jin ƙaran komai a ɗakin se nasa.
Sosai ta maida hankali kan research ɗin da take yi har ta samu abinda take so kafin ta janye system ɗin ɗan gefe kaɗan da ya ita ta ɗau ƙaton littafin lauyoyi ta cigaba da going through.
A ƙalla tayi spending 5 hours tana karatu wanda bata lura lokaci yaja haka ba se da ta kalli agogo mistakenly, zare kyawawan oily cat eyes ɗin ta tayi kafin kuma ta dafe baki ganin har 3am, da sauri tai shutting down system ɗin ta ajiye tare da books ɗin ta wuce bedroom da gudu, kan bed tayi tsalle ta faɗa tana tura hannun ta ƙarƙashin pillow ta jawo photon ta ta rungume a chest tareda covering kanta with duvet, ƙarfi da yaji ta hana kanta tunanin komai dan haka cikin ƙanƙanin lokaci bacci yayi gaba da ita.
Ƙarar buɗe gate ne ya farar da ita daga baccin ta me daɗi (kun san ga every student daɗin baccin asuba daban ne😂), ɗan juyi tayi dan se taji kwata kwata baccin be ishe ta ba, she wants more and more, har ta rufe ido dan komawa kalman test tai ringing a mind ɗin ta hakan yasa ta zabura da sauri tana kai kallon ta kan designer wall clock ɗin ɗakin
"Oh my God".