Sashe 33
Saraki Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Sosai ta maida hankalin ta kan abincin har ta cinye French rice ɗin kafin ta koma kan grilled chicken ɗin ta hau ci, hannu ta sa ta kuma ɗauki wani part ɗin zata kai baki kamr an ce ta ɗago suka haɗa ido, sosai ta haɗe rai ta ɗauke nata idon daga kan sa ta cigaba da cin abincin ta, shima ganin haka se kawai yayi smiling Yana ƙara sa plate ɗin gaban sa.
Tissue ta saka ta goge hannun ta kafin ta dau wayar ta tana niyyar miƙewa taji zaman shi kan kujerar gefen ta
"Good evening beautiful".
Ko kallon sa bata yi ba ta ƙarara tura wayar ta cikin aljihu ta juya zata tafi yai azamar ruƙo hannun ta wanda yasa dole ta tsaya kafin kuma tai masa kallon da yasa ya sakar mata hannun ta ba shiri.
Ita tarasa wannan wane irin mayen mutumi ne, tun jiya da suka haɗu dashi a park ya nace mata, ko kallon shi ta ƙiyi akan hakan be sa ya fasa Binta duk inda tayi ba, zata iya rantse wa har a cinema da ta kula da kyau se ta ganshi.
"Am sorry pretty, ba binki nake yi ba nima nazo hutu resort ɗin nan ne, You know aikin banki da takura shiyasa tun da nasamu na gudu shine na ɓuya a nan dan kasan ba wanda ze san ina nan".
"Ni zan sanar kana nan ko dan ka Dena takura min ai".
Dariya yayi ya biya suka jera suna fita daga restaurant É—in tare
"Am sorry kar ki faÉ—a Please, kinga Daddy yasan ina nan se yayi kilishi da namana yasin, oh Rabb mu Dad is fire wallahi".
Dariya ya bata sosai ganin yadda yake wani malƙawaya hannu yana kwatanta wa da yadda ya haɗe rai wai kamar yadda Dad ɗin sa ke yi.
Shima dariyar yayi suna tafe yana mata hira har yake faɗa mata yana room 52 ne, jijjiga kai tayi jin ɗaki biyu ne kawai ya raba su, ASAD as he said his name was, is a handsome guy me cike da barkwanci da fara'a hakan ke daɗa ƙara masa kyau, cikin some minutes se gashi yasa Kisnah ta saki jiki dashi though dama bata da wuyar sabo sedai in ba'a iya zama da ita ba.
Seda ya rakata har Æ™ofar É—akin su ta shige kafin ya wuce nasa cike da tuna mata da alÆ™awarin haÉ—uwar su a playground za suyi basket ball...........âœï¸.
Â©ï¸ Ouummey 📚âœï¸.
â˜‘ï¸ Ote, comment and share fisabilillah.
Ouummey 22 (8/13/2022 8:50 PM )
💠💠💠💠💠💠💠ðŸ’
*SARAKI (the Accused prince)*
💠💠💠💠💠💠💠ðŸ’
Daga Alƙalamin Ouummey
Wattpad @Ouummey
*Marubuciyar;*
*1; HAƘORIN DARIYA*
*2; ƘASAR MU A YAU*
*3; BA NI DA LAIFI*
*4; Loading......SARAKI (the Accused prince)*
______________________________
*PERFECT WRITER'S ASSOCIATION* 🌞
```( WE AIN'T PERFECT, BUT WE'RE ALWAYS TRYING OUR BEST TO MOTIVATED AND ENTERTAIN OUR REDERS💪)```
/https://www.facebook.com/Perfect-writers-association-100452275039839/
*P.W.Aâœï¸*
_________________________________
              Page 2ï¸âƒ£2ï¸âƒ£
________________________📖 ƙarfe bakwai yau ma suka shirya suka fice sedai tun a hanya suka raba hanya dan su football za suyi ita kuma za suyi basketball da Asad.
Sport wears ne a jikin su, Hameedah da Surayya suna team É—aya #team_red yayin da Meenah da Leekha suke team É—aya #team_blue haka suka raba kan su based on color É—in sport wears É—in nasu.
Ita kam Kisnah Black sport wears ta saka wandan daidai gwiwa rigar me ɗan tsayin hannu shima iya gwiwar hannun se scarf da ta saka ta ɗaure kan ta da be iya rufe gashin ba gaba ɗaya, takalmin ƙafar ta kuma fari ne tas kamar dai na jiya.
Tun da ta doso filin Asad ya sake ball É—in hannun sa ya kafe ta da ido, ya Salam this girl is really pretty, her eyes, her lips, her eyelids, her skin, her curves, her hair........her her her Kai! She's just perfect, really perfect in all ways.
Dafa kafaÉ—ar sa da tayi yasa yayi firgigit ya dawo hayyacin sa, kallon fuskar ta yayi kafin ya sake mata smile itama ta maida masa hakan ya kuma saka shi yarda she's just perfect, dan the way she looks when she smiled is so muah.
Ɗauko ball ɗin tayi dan taga alamar shi yana can cikin tunanin abin da bata san meye ba, gaban sa ta dawo riƙe da ball ɗin kafin ta kalle shi
"Ready?". ÆŠan murmushi ya saki da ya sashi looking so handsome Dan shima kyakkyawa ne,
"Very ready".
Kallon sa take yi kamar ba zata jefa ball ɗin ba kafin ta mamaye shi ta jefa ball ɗin ta kuma bita da sauri, da sauri shima bita yana son ƙwatar ball ɗin sedai ta ƙi bashi dama daga ƙarshe ma ta buga uban tsalle ta jefa a basket ɗin shi kafin ta dire tana ƙyalƙyala masa dariya har da rawar ta.
HaÉ—e rai yayi irin yaji haushin nan yayinda cikin ransa farin ciki yake yi ganin yadda take walwala, godiya yake wa Allah da ya haÉ—a su dan daga cikin dalilan guduwar nasa daga gida har da batun matar aure da ake takura masa dashi.
Cikin wannan tunanin da yake yaga ta jefo mishi ball ɗin ya kuwa cafe kafin shima ya shamma ce ta ya fara buga ball ɗin towards ɓangaren ta, da sauri ta bishi suka shiga bugawa har tayi nasarar ƙwace wa ta koma garin sa da wasan ya biyo ta da sauri tana ta kubce masa har ta daka tsalle zata jefa ya ruƙo ta ta kuwa faɗo ball ɗin tayi gefe ya matsa gurin da sauri ya riƙe, cikin ɗan ɗaga murya Kisnah ke faɗin
"Allah You cheat, wannan cheating ne, ai dai ba a haka kawai se a ruƙo mutum".
Dariya yayi mata haɗe da gwalo ya tafi ragan ta da ball ɗin sedai yana zuwa jefawa itama ta tafi da sauri ta jawo shi ya kuwa yi baya har suna yin gware kafin ya faɗi, da sauri ta ɗauke ball ɗin ta jefa net ɗin shi, kwaɓe fuska yayi ita kuma ta hau yar fa hannaye
"Kaga maganin me yin cuta a wasa, Gashi nan na cinye ka wobul (tayi masa gwalo), kuma na tashi wasan tafiya zanyi football".
"Allah baki isa ki tashi ba, se da kika ga kin cinye ni zaki tashi Allah a'a sedai mu cigaba".
Da sauri ta ruga da gudu tana barin basketball field ɗin heading to football field, da ɗan gudu gudu shima Asad ya bita trying to catch her sedai tuni ta shige cikin masu yin football ɗin da ta ga suna da yawa ba iya su Meenah bane, dole ya haƙura ya koma ya samu seat ya zauna Yana maida nunfashin wasa da kuma gudun da yayi.
Da sauri ta shige field É—in ta É—auke madaidaiciyar ball É—in da suke bugawa, tsayawa duk sukai suna kallon ta kafin Surayya ta nufe ta
"Meye haka Kissy, please give us our ball ki tafi kema ki cigaba da basketball É—in ki".
"Mun gama ai, nazo yin football ne da ku".
"Then Zaki shiga team É—in mu ne dan mune seven in number su kuma eight, guys queen Kisnah is joining us, she'll be in our club, so the game will be restarted".
Aikuwa haka kowa ya koma club ɗin shi aka fara afresh, sosai suka maida hankali kan game ɗin kowa yana trying to score for his team, game ɗin ba ƙaramin daɗi tayi musu ba da at last aka tashi 3-1, su Kisnah 3 su Meenah 1 dan fa Surayya ba ƙaramar ƙwalluwa bace a football game.
Kan tables É—in da ke gaban field É—in suka zazzauna kowa na maida numfashi kafin su fito da ruwa suka hau sha, ko da suka sha ruwan haka suka cigaba da tsokanar juna, ana tsokanar su Meenah su kuma suna depending if not because, if not of, har goma kafin su tashi suka tafi É—aki.
Tare da Asad Kisnah ta jera suka wuce floor É—in yana ta bata labari, his school life, family drama and more tana ta dariya.
Ko da suka je ƙofar ɗakin haka suka taya bakin entrance ɗin suka cigaba da hira har suka shiga firar Indian films tana ta lissafa masa fina finan da ta kalla shima haka
"Kin kalli mother India?".
"No, Amma naji ana yayi kyau so after na bar nan zan neme shi in kalla".
"Yayi kyau over wallahi, ai ina dashi, go and freshen up Nima kafin nan nayi wanka na huta se kizo mu kalla".
"Okay, yanzu kuwa dan har na fara zumuÉ—i, yauwa room nawa ma?".
"Wai har kin manta?, Jiya fa na gama faÉ—a miki".
"Kai dai tuna min ina sauri in wanka".
"Room 52 girl".
"Ok, see yha soon Mr Man".
Ta faÉ—a tana shigewa É—akin nasu shima ya wuce nasa, a falon ta tadda su Surayya duka suna zaune da alama har sun yi wanka dan sun cire sport wears É—in, bedroom É—in ta ta nufa zata shige Meenah ta dakatar da ita da sentence É—in ta
"Wai Kisnah a ina kika samo mutumin nan da yau gaba É—aya ya É—auke hankalin ki daga kan mu da ma Deeq, dan gwara ma Deeq ya je unguwa ze dawo amma daga jiya da muka zo wajen nan zuwa yau a falo kaÉ—ai muke samun zama dake daga mun fita shikenan se kuma mun ganki".
"He's a friend, don't mind".
Haka ta faɗa kafin ta wucewar ta ciki, da ido suka rakata har ta ƙarasa shigewa kafin Surayya tayi saurin canja topic ɗin Leekha na karɓa mata dan kar ma akawo wani batu kan Kisnahn.
Wanka tayi kamar yadda tace masa ta canja kayan ta zuwa guntun wando iya gwiwa da ƴar ƙaramar rigar sa da bata ƙara sa sauka kan cikin ta sosai ba ta kitse jelar kanta tare da kame ƙarshen da ɗan ƙaramin band yadda ba zata since ba dan sosai kan ke da santsi.