Sashe 62
Saraki Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ajiye komai tayi a gefe na tunanin bata saba ba bata kuma taɓa yi ba ta zuba toilet wash a floor ɗin tare da detergent tare da disinfectant ta zuba ruwa ta shiga wanke shi da iya ƙarfin ta, kusan saɓi uku tayi wa floor ɗin kafin ta ga yayi mata daidai a idanun ta ta saka ruwa ta ɗauraye sannan ta sake feffesa disinfectant da kuma toilet freshener, take kuwa scent ɗin toilet ɗin ya canja ba kamar ɗazu da yake fitar da wari kaɗan kaɗan ba.
Bucket da broom ɗin ta maida corridor ɗin su sannan ta koma ta kwashi ragowar disinfectant, toilet wash da toilet freshener dan detergent kam se da ta ƙarar dashi tas, ajiye kayan tayi inda ta ɗebe su cikin wani ƙaramin basket sannan ta matsa wajen da yake kwance, hannu ta kai da niyyar tashin sa se kuma ta maida ta zuba wa fuskar sa ido cikin yi masa kallon ƙurilla a karo na farko tun da suke tare.
Kallon sa take tana admiring duk wani abu na fuskar sa da idon ta ya kai kan sa har ta sauke duban ta kan ɗan siririn baƙin gashin da ke saman bakin sa da be haɗe da madaidaicin gashin dake haɓar sa ba, jajayen laɓɓan sa ta ƙurawa ido kafin kuma ta kawar da kai da sauri tana ɗan matsawa baya jin hannun ta ya fara mata ƙaiƙayin son shafa gaba ɗaya fuskar sa tun bare ma gashin haɓar sa, ɗan gyaran murya tayi cikin kunyar kanta da ya kamata sannan ta shiga bubbuga pillown da kan sa ke kai tana kiran sunan sa.
A hankali ya buÉ—e idanun sa dake cike da bacci ya zuba a kanta yana kallon ta, kallon da ya haifar da wani electrification a cikin jikin ta gaba É—aya sedai ta kasa kawar da kanta duk da abinda take ji dan kyan da idanun sa suka masa a lokacin baze bar ta ta janye É—in ba, rufe idon da yayi yasa tayi firgigit cikin tuna abinda ya kawo ta dan haka ta sake kiran sunan sa, wannan karon bata kalli fuskar sa bata shiga masa magana Muryar ta a sanyaye dan tun kallon farko da yayi mata komai na jikin ta ya saki.
"Ka daure ka tashi kaje kayi wanka, na kai maka ruwan toilet".
Maida idanun yayi ya rufe dan baya jin ze iya tashi a lokacin saboda daÉ—in da baccin yayi masa
"Lokacin Sallah fa yayi ma, gashi can naji kamar ana kira a masallaci".
Ta faɗa da sauri dan tasan abinda zata ce kenan ya tashi ba musu, aikuwa dai tar ya buɗe idon sa yana kallon ɗakin su da yake da ɗan duhu kafin ya miƙe ya zauna na wasu sakanni Sannan ya tashi ya ɗau buta ya fita, ruwa ya zuba na alwala sedai yana buƙatar amfani da banɗaki dan fitsari yake ji, takaici ne ya kama shi na tuno yanayin banɗakin na ɗazu, be san me yasa masu gidajen hayar garin nan basa yin toilet a ɗaki dan duk gidan da suka je kafin nan suma toilet a waje yake kuma guda ɗaya, be yi shiru ba lokacin ya tambayi dillalin ko ze iya samun ɗaki me haɗe da toilet sedai amsa ya bashi da su basa toilet a ɗaki sedai in gidan kai ne.
Ɗaki ya koma ya fara fitar da kayan wankin toilet dan gwara ya wanke ta shiga a tsaftace duk kuwa da gajiyar da yake tare da ita har lokacin, bata ce masa komai ba ya fita daga ɗakin hannun sa ɗauke da robobin sedai yana dosar wajen ya hango floor ɗin very clean and neat ga Kuma ƙamshi da yake yi, tsaye yayi yana bin toilet ɗin da kallo kafin ya juya zuwa ɗaki da sauri.
Ajiye robobin yayi cikin baskets ɗin su ya shiga bin Kisnah dake zaune da kallo, a ƙafar wandon ta da hannun rigar ta ya tsayar da kallon sa ganin yadda suka jiƙe, basket ɗin kayan wankin toilet ya ɗauka ya shiga bubbuɗe su yana dubawa, alamun an yi amfani dasu da ya gani yasa ya tabbatar itace ta wanke.
"Wa ya saki fita wanke toilet bayan kin San da ciwo a ƙafar ki kuma ba iya wanke irin wannan kikai ba, what in kika faɗi fa".
Yaso ya bata dariya sedai kuma ta ji daÉ—in kulawar sa
"Taya bazan je wankewa ba bayan ka kwanta a gajiye baka yi wanka ba saboda rashin kyan toilet É—in, nikam ba zan iya barin ka kwanta haka ba".
Sosai kalaman ta suka yi tasiri a ran shi haka kuma yaji daÉ—in concern É—in da ta yi showing Masa sedai be nuna ba ya bar abin a ransa
"Rashin yin wanka na is none of your business, ƙafar ki ya kama ta ki maida hankali ta warke ba yin abinda ba'a saki ba".
"Ciwo na is none of your business, wankan ka ya kamata ka maida hankali kayi ba damuwa akan ciwon da ke jiki na ba". Ta bashi amsa cikin jin haushin rashin appreciating effort É—in ta.
Murmushi ne yayi escaping a lips É—in sa jin ta maida masa da amsa daidai abinda ta faÉ—a masa, be kuma cewa komai ba ya fita daga É—akin ya wuce toilet É—in bayan ya É—au mini basket É—in wankan su dake É—auke da sponge, soao, shower gel, da turaren wanka.
Ba kaɗan ba yaji daɗin wankan duk da ruwan ya Salamce ba kamar lokacin da ya sirka shi ba da zafi sosai, ko da ya gama se yaji kamar ya sauke wasu nannauyan kaya a jikin sa, fitowa yayi hannun sa riƙe da bucket ɗin ruwan basket ɗin wankan a cikin sa jikin sa sanye da baƙar jallabiyar da ya shiga da ita a hannun sa.
Gaba ɗaya se yaji shi so uneased feeling kamar kowa na kallon shi dan be saba hakan ba, be ji sauƙin abin ba se da ya shiga ɗakin su sannan ya sauke ajiyar zuciyar relief.
Tashi tayi ta fita daga ɗakin ganin ya ciro kaya ze saka amma ya ƙi sawari ya tsaya kallon ta riƙe da kayan a hannunsa, lokaci ta bashi sosai sannan ta koma ɗakin dan tasan ya isa ace ya gama shiryawa, jallabiya ya ɗora kan three quarter ɗin da ke jikin sa ya ratse ta ya nufi fita
"Ina kuma zaka je yaa".
Ta tambaya da sauri, É—an tsayawa yayi tare da kallon ta
"Ita kuma sallar wa ze yi min?, ko bake kika faÉ—a min an kira ba?".
"To wasa nake ai, na faɗa ne dan ka tashi kayi wanka, shugaban an iya baƙar magana".
Ta ƙarashe can ƙasa kamar me gunguni.
Bece mata komai b aya koma cikin É—akin ya zare jallabiyar jikin sa ya ajiye kan jakar kayan sa kana ya nemi waje yayi zaune kan carpet É—in dake tsakiyar É—akin ya rage daga shi se three quarter da t-shirt mara nauyi da ta kama shi a jikin sa.
Tana ganin ya koma É—akin ta fita ta shiga neman abinda zata É—ora musu girkin dare, jallof sphagetti take son yi sedai basu da kayan miya da vegetables É—in da zata haÉ—a dasu, komawa É—akin tayi ta dube shi yana zaune
"Zan ɗora girki yaa amma babu kayan miya da sauran abin buƙata".
Shiru yayi yana tunanin wane girki ta iya da har zata ce masa ba kayan haÉ—i, shifa ko da ya siyo kayan abinci ba wai nufin sa ta dinga girki ba dan yasan ba abinda ta iya, ya siyo ne dan ya dinga dafawa da kansa, yayi musu breakfast, lauch da dinner, in Kuma ya fara fita sana'a se ya dinga musu breakfast da dinner launch Kuma se ta dinga siya.
"Ki bar girkin se gobe yau zan siyo abinda za'a ci gobe kuma se ki min listing duk abinda babu se a siyo".
Ya faɗa yana kaiwa jingina, bata ƙi ba ta koma ta zauna bayan ta mayar da abubuwan da ta fito dasu da wanda zata yi aikin girkin dasu.
Haka suka cigaba da zama shiru kowa da tunanin da yake a ransa har aka kira magrib ya fita, kamar yadda yace haka ya shigo da ledar da yayi musu takeaway da zasu ci da dare bayan yayi sallar isha a masallaci................âœï¸.
Â©ï¸ Ouummey 📚âœï¸.
☑ï¸Ote, Comment and share fisabilillah.
Ouummey 41 (8/28/2022 8:55 PM)
💠💠💠💠💠💠💠ðŸ’
*SARAKI (the Accused prince)*
💠💠💠💠💠💠💠ðŸ’
Daga Alƙalamin Ouummey
Wattpad @Ouummey
*Marubuciyar;*
*1; HAƘORIN DARIYA*
*2; ƘASAR MU A YAU*
*3; BA NI DA LAIFI*
*4; Loading......SARAKI (the Accused prince)*
______________________________
*PERFECT WRITER'S ASSOCIATION* 🌞
```( WE AIN'T PERFECT, BUT WE'RE ALWAYS TRYING OUR BEST TO MOTIVATED AND ENTERTAIN OUR REDERS💪)```
/https://www.facebook.com/Perfect-writers-association-100452275039839/
*P.W.Aâœï¸*
_________________________________
              Page 4ï¸âƒ£1ï¸âƒ£
_________________________📖 kan katifar su ka kwanta su biyun sedai kowa yana edge ɗaya na each side, dukkan su sun daɗe bacci be ɗauke su kowa da irin kalar tunanin da yake a ransa kafin Sarkin iya sata ya ƙwamushe su.
Yau ma seda ya tada ta da asuba sedai be fita ba se da ya tasa ta gaba tayi alwala tare da saka hijab ta zauna kan dadduma sannan ne ya fita, zama tayi jiran ayi kiran sallah na biyu ta gabatar da sallah kamar yadda yace mata sedai ta ƙi yin nafilar da yace ta yi maimakon zaman jira dan kar bacci ya ɗauke ta.
Tana idar da sallah ta cire hijab ɗin ta ninke ta maida jakar kayan ta ta koma katifa ta kwanta cikin sake sabon bacci, ko da ya dawo ya same ta kwance be yi yunƙurin tashin ta ba dan jikin sa ya bashi tayi Sallah, kan daddumar da ta bari ya zauna ya shiga yin azkhar ɗin sa ya gama ya ɗora da tasibihan da ya saba sannan ya tashi ya zare doguwar rigar jikin sa ya ajiye tare da mayar musu da ƙofar ya rufe ya wuce kan mattress ɗin ya kwanta a wajen sa tare da lulluɓa, mintuna kaɗan kuwa bacci ya ɗauke shi dan har yanzu yana ɗan jin gajiyar aikin jiya a jikin sa.