Sashe 16
Saraki Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
ÆŠan gyaran murya tayi kafin ta juyo gare shi sedai idanun ta na kan Tvn bayan sa ne dan bata jin zata iya kallon fuskar sa dan a hakama ji take yi gaba É—aya ya cika falon da girman sa.
"Kamar yadda nasan Inusa ya riga da yayi maka bayani, driving É—ina zaka ringa yi to every where I headed to, ban da haka babu wani aiki kuma da zaka dinga yi".
GyaÉ—a kansa yayi alamar ya fahimta hakan yasa ta cigaba da magana
"Zan dinga biyanka 300k every month, zaka kuma zauna a gidan nan ne saboda ina fitar dare ko ince ko yaushe ma zan iya fita so baze yuwu se na tsaya jiran zuwan ka kafin na fita ba, akwai abincin da ake bawa ma'aikata wanda se in sun ga dama sannan za su siya in Wanda aka dafa be musu ba, fatan zaka iya aiki tare da ni".
Shiru yayi kamar baze ce komai ba saboda batun zaman gidan da ta kawo sedai kuma be san yaushe ze sami wani aikin ba in ya bar wannan, tunanin hakan yasa shi nodding kansa kafin cikin daddaÉ—ar Muryar sa ya fara magana karon farko tun shigowar sa gidan
"In har aikin baze dinga shiga lokutan ibada ta ba I think ba matsala na karɓa".
Jinjina kanta tayi cikin tsananin mamaki a ranta, me yake faruwa ne, its as if yana bata condition ne zata ce ko sharaÉ—i ne oho, sedai haka kawai taji zuciyar ta ta nutsu da yanayin shi na nutsuwa so take ta yarda da sharaÉ—in nasa
"Is okay, in har wannan ne ba matsala, sedai fa aikin ka ze Fara daga yau ne dan yanzu haka ina buƙatar fita".
Wannan karon Inusa ne ya bata amsa
"Hakan ba matsala bane Hajiya, ai ze iya farawa yau É—in ma".
Miƙewa tayi tana faɗin
"Toh shikenan, ku É—an jira ni".
Step ta haye zuwa falon bayan ta ɗau system ɗin ta, zama tayi kan tsadaddun royal chairs da suka ƙawata ɗakin tana sauke numfashi, in her whole life zata iya cewa shine mutum na farko da take jin girma da nauyin sa sosai tun bayan iyayen ta da suka rasu, bata san me yasa hakan ba ko kuwa dan yadda nutsuwa ta bayyana a jikin sa da kuma Muryar sa ne ?, Ko kuwa dan tsananin kwarjinin sa ne bata sani ba.
Nannauyan numfashi ta sauke kafin ta maida system ɗin ma'ajiyar ta ta nufi box ɗin da take ajiye keys ɗin motocin ta ta ɗauko shi gaba ɗaya, kana ta ɗauki ƴar mini purse ɗin ta baƙa ta fito bayan ta ɗebo kuɗaɗe masu yawa a cikin wani safe dake gefen wardrobe ɗin ta ta zuba.
Wannan karon da key ta rufe ɗakin kafin ta sauko ƙasa, lumshe idanun sa yayi dan ba ƙaramin hawa masa kai ƙamshin ta ya fara ba, duk da ya kasance me son ƙamshi amma be fiya son turare me ƙarfi ba.
Gaban kujerar da yake zaune ta tsaya tare da miƙa masa box ɗin, kyakkyawan hannun sa fari tas da shi dake cike da gargasa me ban sha'awa da ta kwanta luf luf ya miƙo dan karɓa, miƙa masa tayi tana sake jinjina tsaftar sa dan fararen aikafun sa dake a yanke very low bako alamun wani abu wai shi datti cikin su.
Komawa tayi ta zauna inda ta tashi ta buɗe purse ɗin ta ɗebo kuɗaɗe masu ɗan kauri da bata tsaya irgawa ba ta miƙa wa Inusa
"Ga wannan se kayi kuÉ—in mota, Nagode sosai Inusa, a gaida min da Ramatu dan Allah".
"Insha Allah zata ji, nasan da tasan wajen ki zan zo da se tace zata bini". (Ramatu matar sa ce, lokacin da yana aiki a gidan suna zaune ne a biya quarters ita kuma tana girki).
ÆŠan dariya tayi tana faÉ—in
"Ai mutuniya tace sosai, nayi missing barkwan cin ta".
Da haka sukai sallama Inusa ya tashi ya fita Saraki ma ya miƙa ya bi bayan sa, a gefe guda daga cikin compound suka ɗan tsaya, Inusa ya dube shi cikin mutuntaka
"Insha Allah zaka ji daɗin aiki da ita dan sam bata da girman kai haka tana da sauƙi da daɗin mu'amala, bata da wulaƙanci sedai in akayi mata to bata haƙura se ta rama, gwargwado tana da alkhairi dan yarinya ce ta gari sedai dake rayuwa ɗan Adam baya taɓa cika cif to itama tana da nata halayyar da basu da kyaun ji balle gani, se ka kula sosai bata san yawan tambaya haka kuma bata san aringa mata shisshigi cikin al'amuran ta, in har zaka tsaya iya matsayin aikin da ta ajiye ka to na tabbatar maka se kafi kowa jin daɗin zama da ita, nasan ka baka da matsala tunda Idris ya shaida min haka sedai tunatarwa tana da daɗi, ka zama me amana dan Allah da kuma ɗauke kai ga duk abinda be shafe ka ba".
ÆŠan murmusawa Saraki yayi da ba kowa ze gane yayi hakan ba jin yau wai shi ake faÉ—awa ya zama me amana, sedai ita rayuwa dama haka take kuma beji ko É—iso na haushin abinda Inusan ya faÉ—a ba tun da ba sanin shi yayi ba balle ya san halayyar sa
"Insha Allah zan kiyaye duka, Nagode sosai".
Iya abinda ya iya furtawa kenan hakan yasa Inusa yi masa sallama ya wuce, cikin takun sa da kallo ɗaya zaka masa ka ɗauke shi as mutum me izza da taƙama ya koma hanyar falon da suka baro sedai be ƙarasa ba ta fito riƙe da purse ɗin ta waya kare a kunnen ta tana magana, da hannu tayi masa alamar ya biyo ta kafin tayi gaba, tsananin mamaki ne ya kamashi dan fa ɗazu be kalle ta balle yasan a ya take, shiyasa yanzu da ya ganta haka sanye da rigar da bata saukan mata ba ta kuma kamata sosai haka kan ta a buɗe zata fita se mamaki yake neman daskarar dashi.
Ture komai tayi gefe ya bi bayanta ganin har tayi gaba tuni, wajen parking motocin ta suka ƙarasa tayi masa pointing wata black designer car da taji wanki take ta ƙalla da ɗaukar ido ( Allah ya sani ina son baƙar mota a rayuwata😻 ).
Wajen motar ya ƙarasa ya saka key ya buɗe kafin ya matsa ya bata waje, ƙarasowa tayi cikin takun ta na ɗaukar hankali yayinda ya ke kallon ta a kaikaice ya ga inda zata shiga gaba ko baya dan fa turaren ta ya fara takura masa yana kuma son fara karantar halayen ta da ɗazu Inusa ya gama faɗa masa, bisa ga mamakin sa gaba ta zauna owner's corner ta rufe murfin dole ya ƙarasa ya shiga driver's seat ya zauna, tada motar yayi bayan ya gama karanto addu'a kamar yadda ya saba tun da can duk da be fiya tuƙa kansa ba tun dawowarsa Giwa.
Fita yayi da motar bayan an buɗe gate ɗin ya hau kan titin kafin ya fara tuƙi kamar yadda ya saba cikin nutsuwa ba garaje, ba gudu sosai yake yi ba kuma bawai salo salo yake tafiya ba, yana tsaka tsaki ne, Kisnah da tun da ta shiga motar ta maƙala ɗan gado wato earpiece ɗin ta ta maida kanta bayan kujerar ta kwanta tare da lumshe ido bakin ta na motsi kaɗan kaɗan alamun bin waƙar take yi so bata ji tambayar da yayi mata har uku ba na inda zasu, be ƙara tambaya ba ya sauka gefen titi ya faka motar ya jingina jikin makarin kujerar ya lumshe idanun sa kamar me bacci.
Jin shiru kamar ba'a tafiya yasa Hajiya Kisnah buÉ—e ido, sake ware manyan golden cat eyes É—in ta tayi tana bin titin da kallo kafin ta juyo ta kalli yadda Sarakin ya baje cikin kujera, mamaki ne ya kamata to me yake nufi da tsayawa da yayi gefen titi ya wani rufe ido, badai bacci yake mata a mota ba ko, tunanin haka yasa ta zare earpiece É—in ta ajiye kan cinyar ta ta saka hannu ta bubbuga steering É—in, a hankali ya buÉ—e idanun sa ya zuba kanta wanda yasa ta janye nata da sauri daga kan fuskar sa ta koma wajen ta ta zauna sosai
"Badai bacci kake min ba ko, meye ma'anar tsayawa gefen titi da kayi bayan na faÉ—a maka ina sauri ne".
"Ina zamu je?".
Ya faɗa without giving attention kan tambayar da tayi masa ba, ranta fa ya soma ɓaci dan ita bata son rainin hankali ko kaɗan, in be san wajen da zasu ba shine kuma ba ze tambaya ba se kawai ya wani tsayar da ita a titi dan fa Kisnah akwai saurin fusata sedai tayi ƙoƙarin yi masa uzurin Wannan shine karon farko na aikin sa tare da ita bari ta masa uzuri,
"Ado Muhammad Manya hospital". Ta faɗa tana maida earpiece ɗin ta sedai wannan karon idanun ta na kan titin ne, cikin zaman kusan wata da yayi a garin ya ɗan sassan gurare dan haka tuni ya ɗau titin da ze kaisu can ɗin, sun kusa isa Asibitin ta bashi umarnin tsayawa gaban wani ƙaton shopping mall dan tana son yiwa Surry siyayya, bakin mall ɗin ya tsaya ta fita, ganin ba shida niyyar fitowa yasa ta ƙarasa side ɗin da yake tare da bubbuga glass ɗin windown, ɗagowa yayi ya kalle ta ɗan tinted glasses ne a motar, ganin itace yasa ya buɗe ya fito hakan yasa tayi gaba tana faɗa masa
"Follow me"..............................âœï¸.
Kai SARAKI kafa shiga hankalin ka, haba Ni kaina na fara gajiyawa da halinka balle kuma Aunty na Kisnah, zamu fa koreka fa tam😡😡
Â©ï¸ Ouummey 📚âœï¸.
*☑ï¸Ote, comment and share fidabilillah.*
Ouummey 12 (8/4/2022 4:15 PM )
💠💠💠💠💠💠💠ðŸ’
*SARAKI (the Accused prince)*
💠💠💠💠💠💠💠ðŸ’
Daga Alƙalamin Ouummey
Wattpad @Ouummey
*Marubuciyar;*
*1; HAƘORIN DARIYA*
*2; ƘASAR MU A YAU*
*3; BA NI DA LAIFI*
*4; Loading......SARAKI (the Accused prince)*
______________________________
*PERFECT WRITER'S ASSOCIATION* 🌞
```( WE AIN'T PERFECT, BUT WE'RE ALWAYS TRYING OUR BEST TO MOTIVATED AND ENTERTAIN OUR REDERS💪)```
/https://www.facebook.com/Perfect-writers-association-100452275039839/
*P.W.Aâœï¸*
_________________________________
              Page 1ï¸âƒ£2ï¸âƒ£