Sashe 12
Saraki Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Faɗuwa yayi gefe kan sa na zubar jini dan ba ƙaramin dukan sa murfin yayi ba Gashi kuma ƙarfen motar me ƙwari ne sosai, a fusace yake neman miƙewa dan cin uban Surry da tana buɗe motar yaga macece, da sauri ta finciko kwalbar lemo da tasha tana hanyar zuwa club ɗin ta jefe shi da ita, take ta same shi a ka ya kuwa fasa ƙara dan sosai kwalbar ta shige shi, jiri ne ya fara ɗibar sa saboda jinin dake zuba wanda har se da ita kanta ta razana, da sauri ta ƙarasa motar da ta fara ƙoƙarin fito da Kisnah daga motar sedai ta kasa dan duk jikin ta ya saki hakan yasa ta ƙara nauyi sosai, da ƙyar Surayya ta tallafo ta jikin ta suka nufi motar ta suna yi suna layi kamar zasu faɗi dan Kisnah tafi Surry nauyi nesa ba kusa ba.
Ihu Surry ta saki jin shigar kwalba a gefen cikin ta wanda baaba ya daÉ“a mata dan baze bari taci bulus ba, sakin Kisnah tayi cikin jan numfashi a wahalce hakan yasa duk suka zube a wajen, tsabar taurin kai haka baaba ya miÆ™e jiri na É—ibar sa na komai ya ja su su biyun da hannu É—aya É—ayan na dafe da kan sa, jiniyar motar Æ´an sanda da yaji yasa ya sake su ya nufi faÉ—a wa motar da dan ya tsira saboda be manta kashedin baban da ba na in aka sake kama shi baze sake bailing É—in shi ba, sedai ko kafin yakai mota tuni wani É—an sanda ya sakar masa harbi a kafa da ya tilasta masa faÉ—uwa, da gudu wasu daga cikin Æ´an sandan sukayi kan su Kisnah dake sheme a Æ™asa bata hayyacin ta ga kuma Surayya dake zubar da jini a sume wasu kuma suka yi kan baaba aka sa masa ankwa a hannu sannan aka sashi a mota.......................âœï¸.
ðŸ˜Wayyo Allah Kisnah ta😠amma gaskiya baaba Allah ya isan mu😠Surry mun gode miki Allah kuma ya baki lafiya😔.
Duk wanda be min jajen abinda ya faru da Kisnah ba aradu bani ba shi ehðŸ˜
Â©ï¸ Ouummey📚âœï¸
*Vote, comment and share fidabilillah.*
             Â
Ouummey 09 (8/3/2022 3:51 PM )
💠💠💠💠💠💠💠ðŸ’
*SARAKI (the Accused prince)*
💠💠💠💠💠💠💠ðŸ’
Daga Alƙalamin Ouummey
Wattpad @Ouummey
*Marubuciyar;*
*1; HAƘORIN DARIYA*
*2; ƘASAR MU A YAU*
*3; BA NI DA LAIFI*
*4; Loading......SARAKI (the Accused prince)*
______________________________
*PERFECT WRITER'S ASSOCIATION* 🌞
```( WE AIN'T PERFECT, BUT WE'RE ALWAYS TRYING OUR BEST TO MOTIVATED AND ENTERTAIN OUR REDERS💪)```
/https://www.facebook.com/Perfect-writers-association-100452275039839/
*P.W.Aâœï¸*
_________________________________
              Page 9ï¸âƒ£
_______________________📖 Asibiti aka wuce dasu su duka dan ceto ran su musamman Surayya da tafi su jigata.
Kula sosai ake basu ganin ƴan sanda ne suka kawo su, dressing akayi wa baaba a kan sa tare da ƙafar sa dan bullet ɗin be shiga ƙafar ba yadai shafe ta ne.
Allurai kawai aka yiwa Kisnah da zasu taimaka mata dawowa hayyacin ta da wuri ban da wannan ita kam bata cikin kowane haÉ—ari, Surayya ce dama dai ke cikin matsala kasancewar kwalbar ta shige ta sosai dan se da akayi mata aiki aka cire guntuwar kwalbar da ta karye mata a jiki sannan aka É—inke wajen, aluran kariya aka yi mata kafin a maida ita É—akin hutu.
Ta can ɓangaren kawu kuwa yana can yana baccin sa hankali kwance da tunanin koma ina Kisnah take zuwa yanzu an kirea mata warning ɗin da ze tsoratar da ita a kansa.
Tun farar asuba da ya farka ya dannawa gang É—in nasa kira batare da ya ko duba lokaci ko gabatar da sallah ba da ake ta kira a manyan masallatan kusa da su, seda tayi ringing ta gama har so biyu basu É—auka kafin ana uku su É—auka, be ko amsa sallamar da suka yi masa ba ya fara tambayar su batun aikin sa.
"Acan muka kwana oga amma har zuwa ɗazu karfe huɗu bata fito ba kuma kasan ƙarfe uku ake rufe club ɗin, da alamu dai ta lura da muna binta to ta bi wani, hakan yasa dole muka haƙura muka koma maɓoyar mu dan ƴan sanda suna fitowa patrol, sedai a tara gaba".
Cikin wani tuƙuƙin takaici da ɓacin rai kawu ya kashe wayar, tsantsan disappointment na wanzuwa kan fuskar sa dan ba abin da ya tsammaci ji ba kenan daga gare su.
*************
A hankali a hankali ta fara buɗe idanun ta da take jin sun mata nauyi sosai, dishi dishi take gani dole ta sake maida idaun ta rufe kan ta sake buɗewa, a sannu a sannu har ganin ta ya daidaita ta fara ganin komai normal, ƙarewa ɗakin kallo take cikin tunanin me kuma ya kawo ta asibiti dan a cikakken kallo ɗaya da tayi wa ɗakin ta tabbatar asibiti ne saboda gadajen dake jere a ɗakin, ƙarafan ƙarin ruwa da arin magani da ɗakin ke yi.
Da ƙyar ta iya miƙewa tsaye dan nauyi da ko ina na jikin ta yayi mata, canular ƙarin ruwan dake hannun ta ta fisge har jini na rushing daga inda aka saka allurar amma bata damu ba, band ɗin kanta ta cisge ta ɗaure hannun dashi wanda hakan yasa doughnut ɗin da tayi wa gashin ta bajewa ya kwanta lamɓan a bayan ta.
Ƙafafunta ta zuro ƙasa da niyyar miƙewa sedai da sauri ta ɗauke cike da ƙyanƙyamin floor ɗin asibitin da yai jurwayen ƙura, hannu ta zura ta janyo takalman ta da bata san waye ya cire mata ba ta maida abin ta ƙafar ta sannan ta sauka, batare da tsayawa neman inda wani likita yake ko wanda ya kawo ta asibiti ba ta fice daga ɗakin, cikin Sa'a ba wanda ta haɗu dashi cikin ƴan sandan da suka kawo su ko likitan da ya karɓe su dan haka ta fice har bakin titin da ke gaban asibitin, napep ta tsayar ta shiga bayan ta faɗa masa inda ze Kaita, this is the first time of her being a motar haya kowace iri ce kuwa, kalle kalle take a titin har ta gane unguwar da take kafin ta sauke ajiyar zuciya.
Tun da ta shigo motar mayen ƙamshin ta da ya kama jikin ta ko da bata saka ba balle ta ƙara wani yake tashi yana cika masa hanci, lumshe idanun sa yayi dan Allah yayi shi mutum me matuƙar so da ƙaunar ƙamshi sedai nata yayi ƙarfi da yawa shiyasa yake tashi sosai dan ko daga nesa mutum ze iya jin sa.
Kamar kullum yau ma t-shirt and jeans ne a jikin sa sedai masu ɗan tsada ne dan duk kuɗin da yake samu a sallamar sa tarawa yake yana ƙara sutura dan mutum ne shi me son ƙyale ƙyale a jikin sa, kansa na ƙasa bakin sa na ɗan motsi hannun sa sanye da counter yana pressing alamar dai tasbih yake yi.
Tun zaman ta bata san akwai wani a cikin napep ɗin ba se da traffic ya tsaida su daidai gaban wani me ɗan kiosk a gefen titi, ƙishirwar da ta addabe ta yasa ta neman ruwan da zata sha hakan yasa cikin muryar ta da bata gama dawowa daidai ba tai wa me napep ɗin magana dan ba ko sisi a hannun ta
"Excuse me drive, bani É—ari biyar mana se in haÉ—a maka da kuÉ—in ka in ka kaini".
"Ok". Kawai me napep yace tare da miƙo mata ɗari biyar ɗin da ta buƙata, karɓa tayi sannan ta juya side ɗin da ta hango me kiosk sedai wani ne a gefen side ɗin, batare da wata damuwa ba ta miƙawa na gefen nata kuɗin
"Help me collect some water please brother".
A hankali saraki da idanun sa ke kan counter ɗin hannun sa ya ɗago yana me sauke idanun sa kan hannun ta dake miƙo masa kuɗin, kamar baze karɓa ba se kuma ya saka nasa hannun ya zare kuɗin dake cikin yatsun ta cikin takatsantsan, ta ƙofar wajen sa ya miƙa kuɗin ya karɓo mata ruwan haɗe da canjin kana ya juyo ya miƙa mata, a side ɗin fuskar ta idanun sa suka sauka daidai lokacin da take gyara gashin ta da ya zubo ya rufe mata fuska, wani irin yamutsa fuska yayi ya ajiye mata ruwan nan gefe tare da kuɗin kana ya kau da kansa gefe yana kallon waje.
A zuciyar sa kuwa wani irin ƙyanƙyamin ta ne ya cika zuciyar shi ganin gashin kanta da duk a tunaninsa attach ne ta saka ga kuma yatsun hannun ta da tayi wa fixing long nails da suka sha pink jan farce, ko kaɗan be lura da kayan jikin ta ba dan kallo ɗaya yayi mata be sake marmarin kallon ta ba dan ko ba ya ƙyanƙyamin ta shi mutum ne me kiyaye doka da ƙa'idojin da Muslunci ya gindaya, ba wanda ya sake ko tari tun bayan thank you ɗin da tace masa Wanda nodding kan sa kurum yayi.
Bakin kasuwar da zeje aka ajiye shi, fitowar da tayi dan ta bashi damar fita yasa har ya lura da kayan jikin ta wanda jacket ɗin da ta ɗora ta suturta, wucewa akayi da ita bayan ya sallama me napep ɗin ya cigaba da takawa da ƙafa dan ƙara sawa shagon su, addu'a kawai yake wa ƴaƴan musulmai cikin ransa da sake godewa Ubangiji da yayi shi musulmi, a nashi hasashen ita ɗin kafira ce shiyasa har tayi wannan shigar ta kuma fito da ita dan su a wajen su hakan bakomai ba ne, shine fa yake godewa Allah da yayi shi musulmi, ya kuma tuna Masarautar su da irin yadda suke da tsauri kan yanayin shiga musamman ta ƴaƴa mata, addu'ar shiriya yayi mata dan duk inda yaga me laifi yakan ƙoƙarta yi masa fatan shiriya.