Sashe 35
Saraki Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Then daga ina kika fito a lokacin dan nasan ba yadda za'a yi ki fito daga É—akin ku at that time in har kina hankalin ki kamar yadda kika ce, to me ma zaki fita nema?".
"Ba daga É—akin mu na fito ba, Asad ya taso ni daga É—akin sa da nayi bacci yana faÉ—a min lokacin subh prayer yayi". Ta faÉ—a da É—an nuna gajiyawa cikin Muryar ta dan wallahi ban dashi É—in bata ga wanda ya isa ya tasa ta gaba haka yana mata irin wannan tambayoyin bata ci masa mutunci ba.
Sedai ta rasa me yasa she's very and very tolerant when it comes to Saraki abinda bata ɗauka wajen kowa se shi yayi mata bata damu ba, kalli dai yadda yayi fushi har ta je bashi haƙuri yana wani yaga ta abinda ta tabbatar da wani ne da se taci masa a lokacin kuma bata jin zata sake kallon shi da mutunci se gashi shi yayi duk kuwa da ta ji haushin abinda yayi mata amma da ya saki fushin se taji ba zata iya share shin da tace ba.
"Naje kallon Film ne É—akin sa and I over slept there shine ya tada ni na fito har muka haÉ—u".
Ta faÉ—a da É—an sauri ganin be amsa bayanin da ta yi masa ba se ma zuba mata ido kawai da yayi yana kallo wanda se da ta gwammace da bulala yasa ya dake ta da hukuncin da yake mata da idanun sa.
"Na fahimta and dama I thought so, sedai Sam be dace ba a bisa tsarin musulunci mace baliga ta shiga É—akin namijin da ba muharramin ta ba har ta kai irin lokacin da kika kai saboda gudun sheÉ—an and Kuma mutane ma zasu iya miki wata kallon na daban dan ba wanda yasan dalilin zuwan ku É—akin kamar yadda ni kika min bayani yanzu, so pls kar ki sake hakan, okay?".
A hankali ta gyaÉ—a masa kanta tana auna zantukan sa cikin ranta, ita bata ga abin wani rashin dacewa ba tunda ba wani abu suka yi ba a É—akin, kallo fa kawai tayi se kuma bacci ya kwashe ta and he woke her up, to meye a cikin hakan?, Babu komai!
And mutane, who cares about them da abin da zasu ce? Sun daɗw ba su ce ba she didn't give a damn, Amma tun da yace hakan insha Allah zata yi ƙoƙarin dainawa dan dai ta riga ta saba.
Zama suka cigaba da yi bakin pool dake ciki garden ɗin ƙafafun ta cikin ruwan shi kuma yana kallon ruwan ƙafarsa a tanƙwashe, fira suke yi jefi jefi wadda a hankali yake sako mata nasiha cikin hirar wadda alamu suka nuna suna tasiri a ranta.
Basu bar wajen ba se da aka kira zuhur, masallacin dake resort ɗin ya wuce bayan yace taje tayi sallah a ɗakin su, sallar tayi ta zauna jiran shi kamar yadda yace mata, 30 minutes after se ga Knocking ɗin shi, wayar ta ta ɗauka ta riƙe a hannu kafin ta nufi ƙofar ta buɗe, ɗan ja baya yayi ya bata hanya ta fito sannan suka sake fita daga resort ɗin zuwa parking lot, motar ta dake nan a rufe masu kula da wajen suka yaye musu, tass take ba ko alamar datti dan da alama kullum ake buɗe ta a goge a kuma mayar a rufe.
A hankali motar ke tafiya kan titin dake wajen yayinda motar tayi shiru ba abinda ke tashi se karatun Alkur'ani se ko sautin Muryar sa dake bin karatun can ƙasa, daga kan kujerar da take zaune take ɗan kallon shi a kaikaice cikin yanayin burgewa dan yadda bakin sake motsawa yana bin karatun cike da ƙware wa ba ƙaramin burge ta yayi ba.
Da haka ya ƙarasa da ita highway mountain wajen su Meenah, yana ajiye ta ya juya dan se six zasu bar wajen and now it's only to 2, ya kawo ta ne dama dan kar ya wuce ɗakin sa ta tafi wajen Asad yake kowa ne oho, sedai yasan ba yaron da ya gansu a bakin spa bane dan ba haka yaji ta kira wancan ba though be riƙe sunan ba.
****************
Ranar juma'a ce, ranar da ta kasance farin cikin dukkan wani musulmi dake faɗin duniya, kamar yadda yake al'ada a ƙasar Hausa sanye kusan kowane magidanci, tsoffi da yara suke da sabon kayan su, ba wai se lallai sabo fil da ba'a taɓa sawa ba a'a har da waɗanda ya kasance irin ƙasan akwatin nan wato masu kyau da ba'a saka su sosai ba irin dai na sallah ko wani sha'ani.
Falo ne me matuƙar girma da aka ƙawata da kayan ƙawa da alatun sarauta, matuƙar girman falon ya isa a yi bedroom biyu a cikin sa kai har ma da toilet in da za'a zauna a tsara.
Falon Maimartaba Sarki Muhammad Hasheem II kenan da yake zama tare da iyalin sa gaba ɗaya a dukkan ranaku irin na yau wato juma'a da kuma asabar dan samar da shaƙuwa da ƙauna tsakanin sa da ƴaƴansa da ma matan sa gaba ɗaya.
Zaune yake kan ɗaya daga cikin manyan leather seats da suka ƙawata falon ya hakimce ciki irin zaman da ya kasance sabon sa sedai yau ba rawani ko wani abu da yayi wa ƴaƴan sa shamaki da kyakkyawar fuskar tasa, hasalima sanye yake cikin baƙar jallabiyar da ta saukar masa har kan dunduniya kansa a buɗe ba ko hula yayin da yatsan tsakiyar hannun sa na dama ke sanye da counter yana lazimi jefi jefi kuma yana sauraren hirar ƴaƴan nasa, gefen daman sa ya kalla a nutse inda gimbiya Haleematu ke zaune ya sakar mata tattausan murmushi
"Gimbiyar Giwa kin kuwa ji abin da Æ´aÆ´an ki ke taunawa a kai?".
A É—an nutse ta gyara zaman ta tana sake masa nata murmushin
"Naji su sarki na, ai dama na daɗe ina faɗa maka ƴaƴan nan naka kunyar su da sauƙi tun bare ma wannan baban namu".
Ta ƙarashe tana ɗan hararar Jamal dake cikin ƴan uwan sa biyu da suka rage a gidan, yarima uthman da princess wadda asalin sunan ta kausar ne.
"Ayya Mami ayya, Allah ni Ina da kunya, Allah yasa Abiy yaji ya Uthman ne yake magana bani ba ko Maama?".
Da sauri sarauniya Rumana ta gyaÉ—a kanta cikin goya wa Jamal baya tana Æ´ar dariya
"Sosai ma kuwa babana, duk laifin na wancan yaron ne amma dake uwar sa bata son laifin sa ai kaga mu an maƙala mana".
Dariya kowa dake falon yayi ganin yadda Yarima Uthman ke ɓata fuska sedai kafin yayi magana princess ta riga shi da sauri
"Kowa ya tsaya, Abiy kawai ka sa in raba wannan gardamar kasan nafi kowa iya raba faÉ—a".
Da sauri Abiy ya gyaÉ—a kansa har lokacin da murmushin jin daÉ—in ganin haÉ—in kan iyalin sa a fuskar sa
"Sosai ma princess, na baki dama dan nasan kin fi kowa iya hukunci a nan ciki kuwa har da ni".
Cikin farin ciki princess ta ƙarasa wajen Abiy ta ɗan rungume shi kafin ta janye ta tsaya tana ƙarawa Uthman da Jamal kallo kamar me yin tsakani yayinda falon ya ɗauki shiru kowa na jiran jin me zata ce yayinda Jamal da Uthman duk kowa yayi irin nasa kalar tausayi da fuskar dan tace bashi bane.
"Ina ganin a É—aga bikin kawai Abiy zuwa lokacin da zan gano waye ya faÉ—i yadda yake so tsarin bikin ya kasance se a saka sabuwar rana ko?".
A zabure duk suka hayayyaƙo suna faɗin "what" kusan a zabure, gaba ɗaya Abiy dasu Mami suka saka dariya kafin cikin dariya princess take cewa ai duk sun faɗa tun da gashi nan sun shiga tashin hankali dan za'a ƙara lokacin bikin.
"Come on my princess". Abiy ya faɗa yana buɗe mata hannu cike da ƙaunar ƴar tasa da sauri ta faɗa ya rungume ta yana tapping bayan ta kamar me lallashi, murmushi me faɗi ne wanzu saman fuskar sarauniya Rumana ranta yayi fari ƙal ganin yadda Maimartaba yake nuna son autar ta a gaban kowa baya ko jin kunya sedai farin cikin ta se ya ɗara haka da uthman yake wa wannan ƙaunar, nevertheless a haka ma taji daɗi.
A hankali ta tashi daga jikin baban ta ta koma kusa da mami ta zauna kafin ta ruƙo hannayen Mamin suka yi musayar murmushi a tsakanin su.
A hankali murmushin fuskar sarauniya Rumana yake fading har ya ɓace ɓat, in da akwai abinda taƙi jini a rayuwar ta ya biyo bayan alaƙar autar ta da gimbiya Haleematu, ta rasa wane irin sakaci tayi da har shaƙuwa irin wannan ta shiga tsakanin su haka sedai ta danganta hakan da sakewar da tayi mata kasancewar ta auta, a baya bayan nan Allah kaɗai yasan irin ƙoƙarin da take wajen ganin ta janye ƴar ta daga Haleematun sedai hakan ya faskara, zata iya cewa ƴartan tafi sabawa da kishiyar tata fiye da ita wanda hakan ba ƙaramin ciwo yake mata ba, shekaranjiya yarinyar ta dawo daga hutun dolen da ta tura ta gidan iyayen ta duk dan ta samu ta raba tsakanin su sedai tana dawowa a shekaranjiya ko sassan ta bata je ba ta wuce na Haleeman hakan kuwa ya ƙona ranta sosai sedai ita yarinyar ko a jikin ta.
Hira suka cigaba da yi cikin kwanciyar hankali da farin ciki, daga Maimartaba har Mami zuƙatan su na ɗauke da kewa da wani giɓi sedai duk sun yi ƙoƙarin danne ta ta yarda ba wanda ya gano hakan cikin ƴaƴan su.
Hira ce suke yi kan shirye shiryen bikin su Jamal da Uthman ɗin da za'a yi couple of weeks ahead, sati biyu kenan da saka date ɗin bikin which is choosen to be four weeks, yanzu haka suna batun ginin da ake kan ƙara sawa inda amaren zasu zauna ne wanda ke cikin gidan sarautar.
Seconds pass by turning into minutes and minutes to hours, hours to days and days to weeks.