Sashe 19
Saraki Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Surayya ta tambaya a ɗan ruɗe dan ita fa Allah ya jarrabe ta ko ta ɗorawa kanta son maza zance, idon ta idon namiji me kyau se dai ƙarfin ikon Allah ya hana ta samun shi, hatsabibiyar kanta ce wajen sanin salo salo na kissa da kisisinar jan hankalin maza masu kyau shiyasa yanzu ma tana ganin Saraki taji ya fa yi mata.
"Shine sabon driver na".
"Driver!!!". Suka yi exclaiming in disbelief, gyaÉ—a musu Kai tayi in assurance ba tareda ta dube su ba.
"Amma gaskiya me kyau ne, Oh my Goddd!!
"Baki ƙarya ba Surayya yana da kyau kam sosai".
Leekha ta faÉ—a in support of Surayya's words.
Wani irin yatsuna fuska Hameedah tayi ganin yadda Surry da Leekha suka ruÉ—e da ganin wani banza wai shi driver
"Kyan banza kenan, kyan É—an maciji da baya hana a kashe shi, duk wannan kyan nasa dai sunan sa driver, so disgusting, mtsww".
Ta ƙarashe tana tsartar da miyau in disguise, ɗan taɓe baki Meenah tayi tana ɗan jefawa Surry harara
"Kin San fa ita Surry anything related to men shine abun yabo a wajen ta, ni duk banga abin zuzutawa ba a guy É—in dan ba yau muka fara ganin maza masu kyau ba ai".
Janyo bags É—in Kisnah tayi batare da ta tankawa kowa daga cikin su ba ta tura gaban Surayya tana kallon ta
"Yau Aunty tazo ne?".
"Tazo amma bata daÉ—e ba ta tafi, dama zuwan nata bana Allah bane shiyasa tun da yaya yace mata ze Kai wata be dawo ba se ta tafiyar ta meaning ai dai kafin ya dawo na warke".
Jijjiga kai Kisnah tayi tana miƙewa ta fara tafiya
"Bari naje police station naga yadda zanyi da wancan ƙaramin ƙwaron, in na fito da wuri maybe na dawo akasin haka kuma se gobe insha Allah".
"Allah ya yarda, but what about test É—in da zamu yi gobe ga kuma abinda ya faru kinga ba zan samu zuwa ba".
"Karki damu, I'll handle that".
"Goodluck then".
Yatsu biyu ta ɗaga musu ta ƙarasa ficewa daga ɗakin yayinda Meenah da Hameedah suka bi bayan ta dan mata rakiya zuwa wajen mota Leekha kuma ta zauna tareda Surry.
Zaune a cikin motar suka same shi yana sauraren karatun Alkur'ani da aka saka gidan radiyon Sa'a FM, buɗe mata ƙofar baya Hameedah tayi take kuwa ta girgiza mata kai ta saka hannu ta buɗe gidan gaba ta zauna tare da maida murfin ta rufe, sauke glass ɗin tayi tai waving ɗin su daidai lokacin ya tashi motar suka bar wajen.
"Durumi police station zamu je".
Ta faɗa tana lumshe ido saboda yadda karatun Alkur'anin cikin ƙira'ar Sheikh shureim ke ratsa jikin ta har tana jin kamar ta dawwama tana saurara, wani irin shauƙi da nishaɗi take jin yana shigar ta from nowhere da ya tilasta mata lumshe ido tare da kwanciya cikin kujerar, karon farko tana zaune cikin mota without her daily headphone a kunnen ta.
Cikin wannan yanayin suka ƙarasa gaban ƙaton ginin police station ɗin wanda bama ta san sun kawo ba seda ya ƙwanƙwasa glass ɗin kusa da shi kafin ta ɗago ta dube shi, ɗage mata gira yayi kafin ya nuna mata station ɗin da idon sa, saurin kau da kai tayi dan jin yadda jinin jikin ta ya tsinke da signal ɗin da ya mata.
Hannun ta na ɗan rawa ta buɗe ƙofar ta fice da sauri tare da mai da ƙofar ta rufe, ɗan jingina tayi jikin motar har ta samu ta daidaita nutsuwar ta kafin ta buɗe side ɗin da ta fito ta ɗau purse ɗin ta da ta manta, batare da ta dube shi ba tace ya fito su shiga.
Fitowar yayi kamar yadda tace yayi gaba tana bin shi a baya har cikin station ɗin, dogon baƙin kakkauran ɗan sandan dake kanta ya fito da sauri yana welcoming ɗin su dan polisawa kaɗan ne zasuce basu san fuskar Kisnah ba, ko ba domin tsiwar ta da yadda ake kawo report ko ita tasa a kama wani ba, ba wanda ke cikin garin Manya daze ce be san K&S drinks ba, K&S table water, K&S couture, K&S textiles, K&S Furnitures, K&S shopping Mall, K&S flour and food stuff Wanda duk itace mamallakiyar su a yanzu.
Da sauri police ɗin yayi leading ɗin ta to office ɗin D.P.O dan jin ƙorafin ta, kai tsaye ta shiga office ɗin without any knocking or neman izini, a fusace dpo ya miƙe dan ganin wane shegen ne ya shigo masa without excuse se kuma yai arangama da Kisnah, da sauri ya washe baki yana mata maraba
"Welcome Madam Kisnah, have a seat please". Ya faɗa yana tura mata ɗaya daga cikin kujerun dake gaban table ɗin sa, ɗan ɓata fuska tayi kafin kuma ta zauna tana ɗan sakin fuska, da sallama Saraki dake bayan ta ya shigo wanda dpo ne kaɗai ya amsa masa banda Madam ɗin da tayi kamar ma bata ji ba, shima kujera dpo ya nuna masa wadda ke kusa da Kisnah ya zauna.
Gyara zama Kisnah tayi tana É—ora hannayen ta kan table É—in dpo
"Nazo ganin sheÉ—anin da ya nemi shiga hanya ta ne day before yesterday".
Da sauri dpo ya miƙe yana faɗin
"Bari a kawo shi Madam".
Ficewa yayi yana bawa wani kurtu umarnin kawo Sageer wajen sa, da sauri kurtun ya amsa yana wuce wa ciki inda aka rufe Sageer, ɗaɗɗaure cikin sarƙa hannu da ƙafa aka fito dashi kamar wani gawurtaccen ɗan fashi ko makashin jama'a dan da ƙyar ma yake iya tafiya, gaba ɗaya kamannin sa sun canja kai baka ce Sageer ɗin nan bane haɗaɗden gaye me ji da wanka.
Karɓar sarƙar dpo yayi ya iza ƙeyar sa cikin office ɗin sa wajen su Kisnah, jan kujerar ta baya tayi tana jefawa Sageer mugun kallo lokacin da dpo ya gurfanar dashi gaban ta.
Shiru tayi tana bin shi da kallo kafin ta daddage ta sheƙa masa kyakkyawan marin da se da ya hantsila saboda ƙarfin sa, ƙafar ta takai ta kuma shurin sa yayi baya ya bugu da bango, hakan be mata ba ta tashi ta bishi tana duka da ƙafa faɗi kawai take
"How dere you, I said how dere you".
Sosai baki da hancin Sageer suka fashe dan ya daku da takalmin Kisnah da ya kasance me tsini sosai, dukan sa kawai take dan duk ta tuno ƙazamin hannun sa ya taɓa jikin ta se taji kamar ana hura mata wuta a zuciyar ta, ga kuma raunin da yayi wa Surayya da take asibiti sanadin shi, dpo na zaune kan kujera ko pim bece mata kan dukan da take wa Sageer ɗin ba wanda a ƙa'ida hakan ya saɓawa doka, se ma aikin sa da ya cigaba da yi hankali kwance kai kace baya wajen.
"Stop it, I said stop it". Tsayawa tayi cak kamar wadda aka dannawa pause kafin a hankali ta juyo ta dubi Saraki dake tsaye bayan ta wanda shi ya daka mata tsawar, kafe shi tayi da ido kafin a hankali ta girgiza kanta
"Baka san me wannan annamimin yayi min ba that's why you're saying I should stop, had you know what he did cewa ma zaka yi in ƙara masa".
"Whatsoever, dukan yayi yawa, can't you see he's bleeding, don't you get a heart in your chest?".
Cikin ihun masifa ta shiga bashi amsa dan ranta ya kai maƙura wurin ɓacin cewa ta ƙyale Sageer da yayi, har yana wani faɗa mata whatsoever, kamar ita, lallai ma!
"I don't care, nace I don't bloody care if he'll loose all of his blood here, this stupid guy use his worthless dirty filthy hands to touch me with his dirty intention, he attempted to rape me after drugging me which without Surayya he would have succeed, can't you understand, nace can't you see Surayya is there laying on sick bed because of this stupid brat, he intends killing her if not Allah has saved her she would have been in her grave since yesterday, and you're here saying I should leave him, tell me how can I leave this devil".
Be kalle ta ba ya juya ga dpo da tuni shima ya miƙe tsaye yana rarraba ido tsakanin su a ransa yana ayyana
'this guy must be her brother or boyfriend' Dan if not one of the two baya tunani akwai someone that has the gut ya ma Kisnah tsawa like this giving her orders.
"Take him to hospital, he's unconscious".
Da sauri dpo ya ƙarasa gaban Sageer dake kwance ƙasa wanwar har lokacin hancin sa na fidda jini ya fara jansa kafin ya kira ƴan sanda ɗaya ya kama masa suka ɗauke shi, juyawa yayi ga Kisnah da ta kafe shi da idanu, kallo ɗaya yayi mata yasan ta kai maƙura gurin ɓacin rai, kujerar ta da ta ture garin dukan Sageer ya jawo mata
"Seat".
Banza tayi masa dan fa takai wuya, É—an shiru yayi kafin ya É—an rage kausasa Muryar da yai ya sake faÉ—a mata
"Saet Please".
Kamar bazata zauna ba se kuma ta zauna tare da kau da kanta daga gare shi tana huci, zama yayi a kujerar da ya tashi shima
"He attempted raping you saboda kin sa kayan da basu dace ba? Okay hakan is nothing, you live your life as you wish, Amma bakiyi tunanin ya mutu ba saboda dukan da kike masa bayan akwai harbi a ƙafar sa ga kuma dukan da police ɗin suka masa, ba kya tsoron ya mutu a hannun ki? Ko baki san duka zunuban sa zasu koma kanki bane, why not ki Kai shi court a yanke masa hukunci daidai laifin sa? Yes he's a devil for what he did but what if you decide to forgive him? Do you know the reward, ehm? The prophet said whoever forgive someone Allah will also forgive him, do you think you've no sin? No! We all sinned because we're bin Adams and we'll all like Allah to forgive us, didn't you want to be among?".
Ya ƙarashe cikin sigar tambaya, sosai taji jikin ta yayi sanyi with his speech, a hankali ta girgiza kanta alamun she want, ajiyar zuciya Saraki ya sauke a ɓoye ganin ta karɓi nasihar sa