Sashe 53
Saraki Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Ki tashi ki ɗauko kwano ga shi can bakin ƙofa and ki duba min kamar lokacin Sallah yayi".
Zaune ta miƙe tana yin miƙar da ta sa Saraki kau da kan sa da sauri ganin fitsarar da take yi gaban sa ba ko kunya, se da tayi son ranta kafin ta miƙe tana tafiya a sanyaye ta ɗauko kwanon ta dawo ta ajiye sannan ta fita, gwangwani ta ɗauka ta ɗauraye bakin ta sannan ta shiga bukkar Nenne dan ta gama cure furar ta shiga ɗaki.
"Lokacin sallah yayi Nenne?".
Gyaɗa mata kai Nenne tayi tana mata murmushi itama ta maida mata tare da fita zuwa tasu bukkar ko ɗaki zata ce dan dai tasu ginin ƙasa ne gaba dayan ta se asabari a sama da aka rufe saman dashi.
Gaban shi ta zauna tana ɗan jingina jikin kafaɗar sa dan jikin ta ba wani ƙwari saboda baccin da tayi, ture ta yayi daga jikin sa hakan yasa ta shiga ƙunƙuni ƙasa ƙasa, haɗa idon da suka yi yasa ta kwaɓe fuska
"Ai dai ba abinda nace".
"BuÉ—e kwanon nan".
Matsawa tayi gaban akushin da ke ajiye ta buÉ—e shi, yamutsa fuska tayi ganin abinda ke ciki kafin ta maida ta rufe, kallon shi tayi tana faÉ—a masa me ke ciki ganin yadda ya bita da kallo................................âœï¸.
Â©ï¸ Ouummey 📚âœï¸.
☑ï¸Ote, Comment and share fisabilillah.
Ouummey 35 (8/25/2022 9:57 PM)
💠💠💠💠💠💠💠ðŸ’
*SARAKI (the Accused prince)*
💠💠💠💠💠💠💠ðŸ’
Daga Alƙalamin Ouummey
Wattpad @Ouummey
*Marubuciyar;*
*1; HAƘORIN DARIYA*
*2; ƘASAR MU A YAU*
*3; BA NI DA LAIFI*
*4; Loading......SARAKI (the Accused prince)*
______________________________
*PERFECT WRITER'S ASSOCIATION* 🌞
```( WE AIN'T PERFECT, BUT WE'RE ALWAYS TRYING OUR BEST TO MOTIVATED AND ENTERTAIN OUR REDERS💪)```
/https://www.facebook.com/Perfect-writers-association-100452275039839/
*P.W.Aâœï¸*
_________________________________
              Page 3ï¸âƒ£5ï¸âƒ£
_________________________📖 kallon kwanon yayi ya kuma kallon ta yana tunani me ye something atrocious ɗin da tace,
"In gani".
Matsar da kwanon tayi gaban sa yasa hannu ya buɗe, zubawa zogalen da yasha haɗi yaji ƙuli ƙuli yayi kyau ido yayi, so this is something atrocious a wajen ta kenan, ɗago wa yayi ya dube ta se kallon sa take tana ɓata fuska, miƙa mata kwanon yai ta karɓa tana neman rufewa ya tare ta
"Bani naci". Zaro ido tayi waje jin abinda yace, shin be ga meke cikin kwanon bane da zece ta bashi, ko kuwa dan yana jin yunwa ze ci, in kuwa hakane yanzu zata je ta maida wa Nenne su dai kawai a basu furar su sha.
"Yunwa kake ji ko yaa, bari na maida mata abin nan nace a bamu fura kaji, dama nasan kaima bazaka iya cin wannan trash É—in ba".
Dakatar da ita yayi daga fitar da zata yi
"Wannan É—in nake son ci, in ke a wajen ki trash ne to ni a wajena yafi ye min all that luxurious dishes, ko kin manta da background É—ina ne, being with you doesn't make me as you, you're rich and am not, you're from a high class family and am from from a middle class family, so you go and get the fura, as for me this is what I want but don't forget we have no any relation with these people, they're only helping and yet they are trying their best with all they have, if you won't appreciate it I think you shouldn't curse it".
Cak ta tsaya a inda take tana sauraren sa, sosai jikin ta yayi sanyi da kalaman sa, 2 mins back ba taga aibu a cikin maida zogalen ba amma yanzu kam da ya faɗa mata wannan words ɗin se taji sam bata kyauta ba, ta sani wannan shine cimar su and shine abinda suka basu, in ta koma tace a canja is like ta Raina musu, bata gode ba kuma ta raina wa ƙoƙarin su.
A hankali ta dawo ta zauna in da ta tashi ta saka hannun ta ta ɗebo zuwa bakin sa, buɗe wa yayi ta saka masa ya shiga taunawa knowing ba zata ci ba sedai ga mamakin sa she feed herself also kuma duk yadda taso ganin wani baƙon reaction akan abinda bata saba ci ba be gani ba dan bata nuna masa komai ba ta shiga taunawa har ta haɗiye though deeo down tana dannewa ne amma ji take kamar tayi amai.
Haka suka cinye zogalen tass kafin ta É—ebo masa ruwa yasha ya kuma yi alwala, kallon ta yayi lokacin da ta koma ta zauna, fasa tada sallar yayi ya dube ta
"Ke ba zaki yi sallar bane?".
"Zanyi da magrib".
Ba abin mamaki bane a wajen sa jin hakan daga gare ta sedai abin haushi ne dan be manta not more than 10 days back da suke tare a Company yana ƙoƙarin saka ta yin Sallah a kan lokaci duk in lokaci yayi amma shine har zata ce masa wai zata yi da magrib, a yanda ya ke ji kaman ya rufe ta da duka wallahi se dai Allah ya taimake ta hannun sa be da lafiya
"You get up go and pray ko se ranki ya ɓaci, mara hankali kawai".
Tun tsawan da ya daka mata tayi wuff ta fice daga É—akin sedai jin last word É—in da ya faÉ—a ya mata ciwo, itace mara hankali, mara hankali fa ya kirata, is he in his right sense kuwa ko ko dan bata nuna masa kalar ta bane, ko kuwa gaskiyar Hameedah ne ta sake masa da yawa, aikuwa in haka ne ze san da ita yake wallahi.
Cikin ɓacin rai tayi alwalar ta koma bukkar su ta yafa wani baƙin saƙi da Nenne ta bata wai mayafi tayi sallar, tana idarwa ta matsa can gefe ta zauna ya shiga tunani, tunanin iyayen ta dama rayuwar ta gaba ɗaya!
*SAKEENA SAFWAN*
Sunan mahaifin ta Alh Safwan Yaƙoub, asalin su mutanen ƙasar Congo ne dake maƙwabtaka da tasu, cirani ya kawo shi ƙasar Hawarya inda ya bar ƙanin sa ɗaya tal da yake dashi a can gida Congo, mahaifin su Safwan wato Yaƙoub manomi ne me ƙaramin ƙarfi wanda yake da mata biyu, A'i da suke kira Inna se kuma Inna lami da ainahin sunan ta Sakeena ne.
Inna A'i ita ce mata ta farko wajen Malam Yaƙoub da aka yi masa auren ladan noma da ita, shekara huɗu da auren amma bata taɓa ko ɓarin wata ba balle a yi batun haihuwa hakan yasa iyayen Malam Yaƙoub sake nemo masa auren Sakeena wato ladi.
Shekarar farko ta auren bata ƙare ba se da ciki jikin ladi, wata goma cif cif ta haifi ɗan ta namiji, sati na zagayowa kuwa aka raɗa masa suna Safwan, Safwan na isa yaye Inna A'i ta karɓe shi daga hannun ladi ta cigaba da rainon sa cikin tsananin soyayya.
Shekarar Safwan uku Allah ya azurta Inna A'i da samun nata rabon wanda ba ƙaramin murna ladi da malam Yaƙoub suka yi ba, aka raini ciki cikin tsananin kulawa har zuwa haihuwar sa itama ta haifi nata namiji yaci suna Sama'ila da sati ya zagayo.
Haihuwar Sama'ila yasa malam Yaƙoub maida wa ladi Safwan ganin babu ɗa ko ɗaya a wajen ta ita, a wannan shekarar kuma Inna ladi ta yi ɓaci har so huɗu d hakan ya tasar wa da malam Yaƙoub hankali aka shiga neman magani.
Ciki na biyar É—in da aka samu kuwa ya zauna da taimakon Ubangiji sedai ko da aika haife shi be zo da rai ba, bayan wannan se da ta sake yin biyu suma suna mutuwa kafin haihuwar ta tsaya gaba É—aya.
Safwan da Sama'ila sun tashi tare duk da kana ganin Safwan zaka san shine gaba da Sama'ila dan gaba ɗaya ya gado malam Yaƙoub wajen ƙirar jiki irin ta cikakkun jaruman maza yayinda a kamannin fuska kuwa ya haɗe kamannin iyayen biyu hakan ya sa ya tashi da tsananin kyau dan duk iyayen sa ba baya.
Sama'ila a nasa ɓangaren shima kyakkyawa ne duk da shi mahaifiyar sa ya gado, tun a yarintar su Safwan mutum ne meson neman na kansa yayinda Sama'ila ya kasance me son jiki wanda hakan ne yasa basa shiri sam da mahaifin sa malam Yaƙoub dan in Safwan ya damƙi aikin gona abin se sam barka yayinda Sama'ila ze yi kwance a ɗaki ko ya tafi wajen matasa tsaran sa wasa.
A haka rayuwa tayi ta tafiya har Allah ya É—auki ran Inna ladi lokacin haihuwa dan ta sami wani cikin daga baya, cikin alhini aka yi mata sutura aka kaita makwancin ta rayuwa ta cigaba da tafiya har lokacin da suka zama samari.
Lokacin ne kuma Safwan ya hana baban su Malam Yaƙoub zuwa gona shi ya cigaba da yin noman suna samun abin da zasu ci har ma su siyar da wasu su sami kuɗin ɓatar wa.
Kwatsam wata rana Malam Yaƙoub ya tafi gona wai duba aikin Safwan, dake aka cein ajali yayi kira dole a amsa, a gonar wani baƙin miciji ya sari malam Yaƙoub da yayi sanadin ran sa dan kafin a man gan shi har rai yayi halin sa.
Wannan mutuwa ta malam Yaƙoub ya saka Inna A'i da ƴaƴan sa su Sama'ila cikin tashin hankali, sedai dole haka ba yadda suka iya su ka saka haƙuri da dangana cikin ran su suka cigaba da rayuwa, sedai kuma lafiya tayi wa Inna A'i ƙaranci dan haka take yau lafiya gobe babu, tsananin son abin duniya da buri da ya nuna kan sa cikin halayyar da rayuwar ɗan ta Sama'ila ya sa kullum cikin yi masa nasiha take da bashi misali da ɗan uwan sa sedai dake yayi nisa sam baya jin kira sedai ya amsa mata da toh kurum amma ba abin da ya fasa, shine yau satar akuya, satar kaza gobe damfara kai abu dai iri iri.
Ana haka ne kuma itama aka wayi gari babu Inna A'i, bayan rasuwar ta ne aka yi rabon gado inda Safwan ya haɗe kan kuɗaɗen sa ya shiga duniya cirani bayan ya bar amanar gonar sa da ya shuka auduga hannun wani abokin baffan sa Malam yaƙoub.