Sashe 55
Saraki Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Abbu follows them to her room da suka shiga Nana zata yi mata shirin bacci, its not odd Abbu follow them Dan sometimes shi yake canja mata kayan ka but se jikin Nana yayi sanyi ganin ya karɓi ragamar shirya princess ɗin tasu as they called her majority of times, gefe Nana ta koma ta na kallon su kawai while he dress her happily suna dariya, she's having some kinda bad feelings and it's just recently, se take ganin kamar something is about to happen, kamar akwai wani obstacle da ze zo ya shiga tsakanin wannan father-daughter love ɗin, sedai ta danne wishing all that's about to happen ya canja zuwa khair.
Ko da Abbu ya gama shirya ta be tafi ba se ma ya sami gefen bed ɗin ta ya zauna, bayan yayi mata addu'a se kuma ya shiga sake tsokanar ta suka shiga wasa da pillows ɗin bed ɗin maimakon ya sata tayi bacci, tears rolled down Nana's cheeks haka kawai, she keep staring at them tana jin wani abu a jikin ta, something me kama da kewa, kewa irin me cin ran nan, sincerely she's missing them while gasu a gaban ta, da ƙyar ta iya daurewa ta share hawayen ta tana sakin broad smile da ya kai har tsakiyar zuciyar ta ganin gaba ɗaya hankalin su baya kanta, they were busy playing and seeing them like this is all she have and want at the same time.
So da yawa in ta kalli relation ɗin ƴar tasu da mahaifin ta mamaki kan kamata, tare take wuni da ita a gida in ba school amma a fili yake ƴar tasu ta fi shaƙuwa da mahaifin ta sama da ita sedai kuma mamakin baya zuwa ko ina yake ɓacewa dan tasan akwai manyan dalilan da zesa hakan faruwa.
To Abbu Kisnah has always been his first priority and she's still har yanzu, kafin ta shiga school ko ina zashi da ita yake zuwa hatta da office, seda tayi da ƙyar sannan yake tafiya office ya barta, lokacin tashi nayi kuwa haka ne ajiye komai duk muhimmancin sa ya taho gare su kuma tun a compound ze Fara ƙwala Kiran princess yayind ita kuwa duk baccin da take kira ɗaya yake yi ta farka ta fice da sauri neman mahaifin nata, and one more thing baya taɓa shigowa gida be ruƙo mata wani abu ba, a rubuce yake kullum akwai abinda ze siyo ya kawo mata and that helped in bringing the level of shaƙuwar su so high.
Weekend kuwa is never a leisure time wa Abbu tunda aka Kisnah ta fara wayo, he spent every of his weekends trying to pleases her and make her happy ta hanyar kaita gidajen wasa, adventure palaces, shoppings da ma gurare da dama.
Yasha haɗa musu tafiya to outside Hawarya ƙasashe masu irin kayan tarihi na yara ɗin nan duk dan jin daɗin ƴar sa wannan ma ya taimaka sosai wajen samar da shaƙuwa da fahimta tsakanin ta da mahaifinta.
For Nana kuwa daga baya ƙin bin su gurare ta dinga yi dan gajiyar da ita suke yi su kuwa ko a jikin su shiyasa tace ta dena binsu se wajen da itama take son gani, ko da yarinyar ta fara zuwa school majorityn lokuta Abbu ke dressing ɗin ta dan ko Nana ta zo haka ne persuading ɗin ta akan ta tafi ta yi girki ze taya ta shirya princess Shirin da sometimes har se ta gama girki su basu gama shi ba sun ɓige da wasa se ta shigo su kwakkwaɓe fuska suna bata haƙuri.
Zaman sa me kuɗi be sa yace ya ɗau driver was ƴar sa ƙarama da bata san komai ba, da kansa yake kai ta ya ɗauko ta in Kuma aiki yayi masa yawa ya kira Nana taje ta ɗauko ta, wannan gatan yasa Kisnah zama very happy and active, a lokacin mutane da yawa na mata kallon ƴar turawa ne saboda ƙibar da tayi tana yarinya ga kuma kyau da fari kamar ka sace ta.
Gyaran muryar da Nana tayi yasa ya kallo gefen ta daidai yana ɗaga pillow ze buga wa Kisnah da ta ke ɓuya, hararar wasa ta masoya Nana ta jefa masa hakan yasa ya sake pillown hannun sa da sauri ya riƙe kunnuwan sa dan se lokacin ya tuna ashe barci suka kawo Kisnah tayi,
"Am sorry my life". Abbu ya faÉ—a while holding his two ears
"Nana Abbu is sorry please". Kinsha ta faɗa itama tana riƙe da kunnuwan ta kamar yadda Abbun ta yayi, girgiza kanta kawai Nana tayi dan ta saba da irin wannan halin nasu, ba dama ɗaya yayi laifi se su haɗe mata kai su dinga bata haƙuri har se taji she have no option but to forgive them.
"Oya bid her goodnight and move to our room".
Nana ta faÉ—a in serious tone dan in ba haka tayi wa Abbu ba he won't mind spending the night with princess gobe kuma ya makara aiki haka itama princess din ta makara school.
Be yi abinda ta ce ba se ya fice daga ɗakin, bin shi tayi da kallo tana sakin smile dan tasan yayi fushi kenan tun da ta kore shi daga wajen princess, ƙara sawa gadon yarinyar tayi ta zauna bakin gadon ta shiga tofa mata addu'a kamar yadda suka saba duk kuwa da cewa Abbu yayi mata amma ƙa'ida ne itama se tayi mata, tana gama ta saka yarinyar ta haɗe palms ɗin ta kafin ta saka ta ta karanta Suratul nas, Suratul falaq and Suratul Ahad da kanta tare da ayitul kursiyyu sanan ta umarce ta ta kwanta ta ja mata blanket kan cikin ta tare da mata offing light ta kunna mata qur'anic recitation a mp3 ɗin ta da aka siyo purposely sabida hakan da kuma ƙara koyan karatun da take yi.
Seda ta jira tayi bacci kafin ta bi bayan Abbu ɗakin su inda ta same shi kwance kan gadon su har yayi wanka ya canja kaya zuwa na bacci sedai da alama yayi nisa a tunani dan be ko ji shigowar ta ba, bata ƙarasa gare shi ba seda ta yi wanka ta shirya sannan ta hau gadon har lokacin yana yadda ta same shi da farko, hannu ta miƙa ta cire masa tagumin kafin ta fara tambayar sa damuwar sa a tausashe.
Shiru yayi kamar baze faɗa mata ba kafin kuma a hankali ya janyo ta jikin sa ya nufi baki yayi magana dan basa taɓa ɓoyewa junan su komai duk kuwa da ɓacin ran da maganar zata haifar sun gwammace su fuskanci hakan su kuma tare ko ma mene ke ƙoƙarin shiga tsakanin su.
"I'm having some strange feelings Husna, Ina jin wani iri a jikina, yanayin kamar irin wani abu mara kyau na gab da faruwa, irin feeling ɗin da na ringa ji lokacin da zanyi rashin inna har ma da baffa na, bana son barin ku Asma'u but it's like something bad is about to happen sedai ban San akan wa ya ba, nidai fatana ko meye kar ya shafi princess, Husna I can't hold myself in wani abu ya taɓa min yarinya, bazan iya ɗauka ba, i pray koma meye ya tsaya a kaina dan............".
Da sauri Nana ta rufe masa baki dan tuni ya daɗe da karya mata zuciya da kalaman sa, she too is experiencing the feelings sedai yanzu da ya alaƙanta yanayin da mutuwar Inna da baffa se abin yayi tasiri a rai da zuciyar ta gaba daya har take jin kamar zata rasa su ne, kamar...kamar.... bata fata!
Kamar wanda ya dawo hayyacin sa yayi saurin gyara yanayin fuskar sa trying to hide something to her karo na farko tun fara rayuwar auren su 15years back, kumatun ta ya ja Yana sakin dariya lokacin da take faman sharar hawaye
"See this woman, are you crying for good, tabÉ—i amma dai anji jiki dan dama gwada ku nake na ga extent to which kike son mu ni da princess É—ina nad thank God you love us this much".
Ya ƙarashe yana mata cakulkuli, dariya take tana kai masa duka tare da magiyar ya bari amma yaƙi seda ya galabaitar da ita sannan ya kwanta gefen ta yana dariya ita kuma tana nishi, seda suka mutu kafin ya soma magana
"Ko me kika ga ya faru da bawa rubutacce ne Husna, dan haka mu kwantar da hankalin mu muyi addu'a tunda ba zamu iya sauya ƙaddara ba, now let's pray and sleep ma'un safwanu".
Ya ƙarashe in a joking tone dan yasan ta tsani ya kira ta ma'un nan, aikuwa seda ta mintsine shi kafin ta fara addu'a shima ya shiga yin tasa, tana gamawa ta shafawa kanta ta shafa masa shima yayi as she did sannan suka kwanta rungume da juna cikin blanket, shiru suka yi har ta fara gyangyaɗi kafin tai firgigit ta ce masa
"I love You".
"I love You more ma'u na". Ya faÉ—a kissing her forehead, and that's the end of their conversation bacci ya kwashe ta, seda ya tabbatar tayi bacci kafin ya zare jikin sa ya koma É—akin princess, dim light ya kunna sannan ya kwanta a gefen ta yana staring at her face kamar wanda aka bawa aikin zana ta har bacci ya É—auke shi.
Ƙarfe biyu da rabi na dare Nana ta tashi fitsari, ko da ta je ta dawo bata ga Abbu ba ɗakin Kisnah ta nufa ta kunna wuta, kamar yadda tayi zato kuwa nan ta ganshi kwance kusa da princess ɗin tasa, kamar ta tashe shi se kuma ta ƙyale shi ta koma ɗakin su ta kwanta dan gadon baze ishe su su uku ba balle ta kwanta tare da su.
Ko minti uku ba tayi ba ta fara jiyo ƙara kamar ana dukan glass ɗin upstairs ɗin su da yake daga stairs ɗin zuwa saman su akwai glass days zagaye gurin da dole se ya buɗe sannan mutum ze hawo.