Sashe 10
Saraki Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Se gab da magrib ta ajiye sannan ta canja kayan ta zuwa na training ta fita gudun yamma da take yi duk lokacin da take gida, riga da wando ne sport wears dark blue color masu ratsin fari, rigar ta kamata sosai kamar wadda akayi shaping se dogon wando shima daidai jikin ta da ya tsaya iya ƙasa gwiwar ta, robar ruwa ɗaya ta ɗauka se ƙaramar wayar ta ta zura a pocket ɗin wando, canvas me ɗan tudu fari tas ta ɗaura a ƙafafun ta wanda ya zauna a ƙafar yayi mata matuƙar kyau, kame gashin ta tayi da blue ribbon ta yi masa doughnut da yayi girma sosai a tsakiyar kanta saboda yawa da tsayin gashin, blue band ta saka a kanta kana ta jawo manya manyan headphone ta maƙala a kunnuwan ta ta kunna waƙoƙin ta na india sannan ta fita daga ɗakin tare da rufe ƙofar da key dan bata yarda da kowa na gidan ba bare har ta bar ɗakin ta a buɗe.
Yuuuuu masu aikin compound ɗin gidan suka bita da kallo cike da sha'awar yadda tayi kyau cikin kayan ta haska su, batare da kula kallon da suke bin ta dashi ba ta fita daga gidan ta ƙaramar gate ɗin ta fara gudun ta kaɗan kaɗan hankali kwance, sosai ta zagaye layikan bayan su har ta ƙarasa iya distance ɗin da take so sannan ta nufi dawowa gida, lokacin kam tuni an idar da sallar magrib dan har duhu yayi sedai abinka da unguwar masu dashi ko ina haske ne tarwai har kamar da rana dan ko allura ce ta faɗi a sauƙaƙe za'a ganta a wajen.
Cillar da robar ruwan hannun ta tayi bayan ta ƙarasa shanye ruwan lokacin har ta kusa ƙara sawa gida hakan yasa ta rage gudun da take yi zuwa joking har ta ƙarasa, a parlo ta tadda maigado zaune da system zaune kan ƙafafun ta gorar sassanyan lemu a ɓarin daman ta na fresh milk a ɓarin hagu.
Ko kallon ta Kisnah bata yi ba dan Allah Allah take taje tayi wanka saboda ginin da ta haÉ—a, ita fa haka take kamar kifanya, akwai ta da son ruwa sosai musamman na sanyi shiyasa a rana se tayi kusan wanka bakwai zuwa takwas, ko yanzu ma wanka tayi tare da É—auro alwala, komai ba ta saka ba bayan towel É—in jikin ta ta É—ora hijab É—in sallar ta wanda shi kaÉ—ai take da hijab ta tada sallah.
Yadda take sallar a gaggauce ze shaida wa me kallon ta bata da wadataccen ilimin addini dan komai bata karantawa a sallar ta ke yin ruku'u wanda yake kama da gaisuwar ƙwangen matasan zamani, sujjadar ta kuwa kamar yadda yara ke yi suna leƙowa ta ƙarƙashin nan, cikin mintina biyar ta gabatar da sallar Azahar, la'asar da magrib da ta tara, dama kuma kusan kullum haka take yi, isha kuwa ba kullum take samun yin ta ba, ranaku irin na yau ɗin sosai take fashin isha saboda zata fita club wanda bata dawowa se wajen ɗaya na dare ko biyu in ta kai mata.
Wasu sheɗanun kaya ta saka dan tana cikin waɗanda zasu yi rawa yau a club, ba wai tsara mata ranakun da zata yi rawar ake yi kamar yadda ake yi wa kowa ba, itace take zuwa duk ranar da taso, ranar da zata yi rawa kuwa kamar yau shigar da take yi ta daban ce, duk ranar da ta shiga fili kuwa se ta cinye kowa dan ƙwararriya ce akan hakan, wannan yasa ta tara masoya da magoya baya da yawa a club ɗin, kowa dakon ranar da zata zo yake yi, wanda yayi katari da ganin ta kuwa murna zaka ga yana yi kamar wanda akayi wa albishir.
Wasu kaya ne da marabar su da tsirara kaÉ—an ne, guntun wando ne iya matsematsin cinyoyin ta se baza da akayi masa da ta sauko har rabin cinyar tata, rigar kuwa zan iya cewa sunan ta brazier kawai, dan iya curve É—in bra ne da ita seko baza itama a Æ™asan Æ™irjin da ya sauka har kan cibiyar ta, hannun kuwa wasu zarurruka ne da ake É—aure su kamar dai yadda ta tsaya gaban mirror tana É—aure su, saman Æ™irjin ne aka saka net me shara shara sosai da be hana a hango albarkatun Æ™irjin ta ba, net É—in ya kai har saman Æ™irjin sosai, Æ™afar ta kuwa wani shegen takalmi ne me tsini kamar tsinke, tsananin mamakin yadda za'a iya taka wannan takalmin shi ya daskarar dani waje É—aya, barima ta gwal ta ciro cikin kayan fashions É—in ta ta saka a kunnen ta yatsun hannunta kuwa ta wadata su da gold rings uku uku a kowane hannu, sarÆ™ar Æ™afa me kyau ta ciro ta zauna kan madubi ta maÆ™alawa Æ™afarta ta dama kana ta zaro wata kyakkyawar jigidi me wani irin sihirtaccen sound ta É—aura a dirarren Æ™ugun ta, turarurruka masu matuÆ™ar kaifin Æ™amari ta É—auka ta feffesa a ko ina na jikin ta, kallo É—aya me kallon ta ze to mata ya kirata cikakkiyar karuwa me licence, sheÉ—aniya number É—aya haka kuma wadda shiryuwar ta se Allah..................âœï¸.
*☑ï¸Ote, Comment and Share fisabilillah*.
Ouummey 08 (8/2/2022 3:41 PM)
💠💠💠💠💠💠💠ðŸ’
*SARAKI (the Accused prince)*
💠💠💠💠💠💠💠ðŸ’
Daga Alƙalamin Ouummey
Wattpad @Ouummey
*Marubuciyar;*
*1; HAƘORIN DARIYA*
*2; ƘASAR MU A YAU*
*3; BA NI DA LAIFI*
*4; Loading......SARAKI (the Accused prince)*
______________________________
*PERFECT WRITER'S ASSOCIATION* 🌞
```( WE AIN'T PERFECT, BUT WE'RE ALWAYS TRYING OUR BEST TO MOTIVATED AND ENTERTAIN OUR REDERS💪)```
/https://www.facebook.com/Perfect-writers-association-100452275039839/
*P.W.Aâœï¸*
_________________________________
              Page 8ï¸âƒ£
__________________📖 Box ɗin da take ajiyar keys ɗin motocin ta ta buɗe ta ɗauka ɗaya ba tare da ta tsaya duba wacce bace dan duk motocin ta latest ne, cikin ƙwarewa da iya taka takalmin ƙafar ta take taku ɗaiɗaya har ta fito daga bedroom ɗin ta, fresh kunun aya da ke fridge ɗin ta ta ɗauka gora ɗaya ta fita dashi a hannu, yanzu ma rufe ƙofar tayi bayan tayi resetting password ɗin buɗewa wanda haka take yi indai zata yi amfani dashi wajen kulle ɗakin da password.
Sskin baki maigado dake kan dining tayi cikin ƙarewa shigar Kisnah kallo, bawai shigar tata ce ta bata mamaki ba dan ta saba yin wadda ma ta fita, yadda kowane kaya ke mata kyau shine yake sa take kasa riƙe kanta kullum Kisnahn ta fito se ta bita da ido.
Yatsu biyu ta ɗagawa maigado cikin salon sheɗanci kafin ta wuce ta gaban ta tana kaɗa mata dirarren ƙugun ta da ya fito fes cikin wando jikin ta though ƴar jacket ɗin da ta ɗora kan kayan ta rufe har zuwa saman gwiwar ta, wata farar dunƙulalliyar mota ce me matuƙar kyau da ɗaukar ido ta buɗe ta saka drink ɗin ta a cikin kafin itama ta shiga ta zauna, warming up motar tayi kafin ta saki horn wa maigadi, da saurin sa ya fito daga ɗakin sa ya ƙarasa gefen gate ɗin, password ɗin gate ɗin ya daddanna gate ɗin ya fara zuge kansa shikuma ya matsa gefe, da mahaukacin gudun da ya zama tsarin ta ta fice daga gidan yayin da megadin ya koma ya sake pressing password ɗin rufe wa, kawu dake tsaye ta can saman benen sa yana kallon komai ya saki wani makirin murmushi kafin ta juya zuwa cikin parlon sa.
Wayar sa ya É—auka dake gefen sofar da yake zaune yai daddanna wasu numbers kana ya kara a kunnen sa, shiru yayi zuwa lokacin da aka É—aga wayar sannan ya fara magana
"Ta fito yanzu wanda am sure ba zata dawo da wuri ba se zuwa 2am dan haka ku bi bayan ta kuga inda tayi, kusan yadda zaku tare ta in ta fito lokacin dare yayi tsakiya kowa na gida, tun yanzu ku É—au matsaya dan bana son aikin wasa, ban ce kuyi mata komai ba se barazana dan ina so ta tsorata ta bar batun dukiyar ta dake hannuna".
Amsar da aka bashi daga can ya sa ya jinjina kai cikin gamsuwa kafin ya katse wayar yana jin sa cikin farin ciki dan ba shida tashin hankalin da ya wuce yaji Kisnah na maganar karɓar dukiyar ta wadda da ita yake ci yake taƙama yake wadaƙa da bushasha shiyasa yanzu ba shi da burin da ya wuce ya mallake ta takowace hanya kuwa.
*******
       *HIDEAWAY CLUB (The young Anacondas)*.
Tun kafin ta ƙaraso bakin gate ɗin club ɗin take sakin mahaukatan horn, da sauri masu gadin wajen suka wangale makeken gate ɗin, ƙaton building ne da tun kafin ka shiga zaka san babban waje ne da ya ƙawatu da kayan alatun rayuwa, ginin tsakiya ne da ya wadatu da gilasai ta ko ina ba abinda yake se ɗaukar ido da reflecting abubuwa, kyawawan fulayoyi da furanni ne shushhuke a compound ɗin club ɗin da ya zagaye ginin club ɗin dake tsakiya.
Parking tayi a parking lot ɗin wajen ta kashe motar, da gudu masu gadi da suka rufe gate suka ƙaraso wajen da take suna washe haƙora dan sun san tabbas yau kakar su ta yanke saƙa dan kyauta ne Kisnah take musu ta manya, kamar yanzu buɗe mata ƙofar tayi ta zuro ƙafafun ta kafin a hankali ta fito da gangar jikin, rusunawa sukai da sauri kowanne na gaisuwa da kirari, murmushi ta hau sake musu dan ita kam bata da wulaƙanci haka macece me fara'a da in kaga ta ɗaure fuska to fa an kai ta ƙarshe, gaishe su tayi daga tsaye sukuma suna durƙushe wanda biyu daga cikin su za su haife ta a haife dayan kuwa ya girme mata nesa ba kusa ba, check ta yi signing ta miƙa musu dan bata fito da cash ba, da sauri babban cikin su ya karɓa suna zuba godiya, bata kuma kula wanzuwar su ba ta ɗau wayar ta da goran kunun ayar ta ta rufe motar ta wuce cikin main building ɗin club ɗin.